← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 84

Sashe 37

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sak zoben ya i shiga, Maryam ta ha iye dariyarta ganin yanda zoben ya ma ale a tsakiyar hannun nasa, sai kuma ta cire shi daga na tsakiyar ta saka masa a aramin an yatsan nasa, sai a nan ya shiga. Shima aga hannun yayi yana dubawa, sai kuma ya ara meda dubansa gareta, kayan chocolate in take fitarwa daga cikin jakar da aka saka su, dubansa yakai kan gefen fuskarta, kusa da kunnenta, yaga tsagu uku kamar de wanda ke kwance a gefen tasa fuskar. Kema kina da ar hadejia ? Maryam ta aje chocolate din data auko sannan ta shafa wajen, tana fa Eh ina da ita, kowama na gidanmu yanada ita, auta ne kawai ba a masa ba, lokacin da aka haifeshi Maanmu tace baza'a masa ba, wai yanzu an dena yin zane, ya zama tsohon yayi.... arashe tana dariya dan ta tuna lokacin da Maanmu ta tubure akan baza'a b'atawa autanta fuska ba. Tafida ya gyara zamansa yana shafa doguwar sumar data fara sauko masa har wuyansa ta baya dan tayi tsayi, maganar da yake so ya fa a yake taunawa. Yau tana cikin farin ciki, idan ya fa i abinda yake son fa i to wannan farin cikin nata zai wargaje ne rugu-rugu, amma ya zeyi ?, dole ya fa a mata tunda ya zama dole. Kiran sallah aka walla, Maryam ta shiga kokarin tashi hannunta na dana ri e da chocolate tana fa An kira sallah, bari naje na sha ruwa..... Hannunta da Tafida ya ri e ne yasa ta kasa gama fa in abinda take shirin fadi, jikinta ya shiga karb'ar irin yanayin da ta saba ji a duk sanda zai tab'ata. A hankali ya janyo hannun nata ta zauna, wannan karon kusa dashi, kusa dashi sosai, dan har suna gogar juna, wata iska ta ma alewa maryam a ma oshi ta juyo tana kallo jar wayar idonsa da har yanzu bata koma blue ba, kasa jurewa tayi dan haka ta kawar da kan nata. Tafida ya saki hannunta, ya dawo dashi ya ri e fuskarta ya raba yatsunsa a tsakanin kunnuwanta,maryam ta lumshe idanuwanta ta bu e, wai ina Fidar yara yake so ya kaita ne ?. Miriam Ya kira sunanta cikin irin muryar da ta saka jikin maryam rawa. Nayi magana da Mustapha, ilham zata zo ta ri a tayaki kwana, sbd zan tafi Abuja gobe, kuma kwana biyu zanyi, zanje wani meeting na W.H.O (world health organization) da St. Nicholas suka turani na wakilce su.... Chocolate in dake ri e a hannun Maryam ta sub'uce ta fa asa. _______________ _To Miriam wallahi kiyi ta kanki, ga Heleen nan zuwa_ _wani ya fa a min me zai faru idan Heleen tasan cewa Tafidan da take sansa ya yi aure_ _akwai matsala fa, dan kinga Fidar yaran gari zai bari, zeyi tafiya, kar muje wannan muguwar ta zo ta......kodan bari de nayi shiru_ _Ina me muku godiya masoyan asali_. -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan naki ne Lilin Mama* *BABI NA ASHIRIN DA HU U (24)* HANAM POV. Wai yanzu ke miye mafitar auran nan ? Falaq awarta ta tambaya, Suna zaune ne a office in falaq in, ita mawa iyace kuma yar kasuwa. Hanam ta gyara ri on Arya dake hannunta sannan tace. Ban sani ba Falaq, ban sani ba, tun bayan faruwar auren nan ban ara samun damar magana da Abba ba, bamu samu wani zama ba Ai kuwa ya kamata ace kije ki sameshi kuyi magana, dan bazai iyu ba, taya za'ayi ki ci gaba da zama da auren Cristian, yau kusan wata aya fa! Hakane, ba matsala zanje na same shi in, amma kinsan me Falaq?, da ace Uche musulmi ne da ya morewa rayuwa Falaq ta gyara zama tana fa A'a fa Hanam, karfa ki fa a, tam Hanam ta watsa mata harara Ban gane kar na fa a ba, kinji nace ina sansa ?, kawai halayensa masu kyau ne suke burgeni, he is very kind wallahi Falaq ta gya a kai. Gaskiya kam dama Uchenna ba daga nan ba, kinga fa tun muna makaranta yafi mazan class inmu amma ya mayar dasu abokai, kuma sam bashi da abokin fa Falaq bari na tashi na tafi, gobe zanje na yi magana da Abba arashe maganar tana mi ewa, itama Falaq in mi ewar ta yi, suna hira har suka fita daga aton mall in falaq Bayan ta koma gida ta yiwa Arya wanka sannan itama ta yi, ta kawo shi parlo ta aje sannan ta koma kitchen dan ta samamusu abin da zasu ci, har yanzu bata fara girki da Uche ba, amma kuma Aryaan ya kama abinci a kwanakin nan. Tana ora tukunya akan stove in gas taji Arya ya walla ara, ko gas in bata samu damar kunnawa ba ta futo a ru e, ta sameshi zaune kusa da socket ya aga hannunsa sama yana kuka, hakan ke tabbatar mata wuta ce ta ja shi. Da sauri ta arasa inda yake a zaune ta eshi tana rarrashin sa, amma ya i hin shiru. Me kika masa ne ? Taji muryar Uche daga bayanta, ta juya bakin ofar ta kalleshi, kallo aya zaka masa kasan cewa ya gaji, dan dawowarsa daga aiki kenan. Wuta ce ta ja shi Wata uwar zabura Uche ya yi sai ganinsa ta yi a gabanta, briefcase in ma daya shigo da ita ya cillar a bakin ofa, yanda yake jin an nan a ransa Allah ne ka ai ya sani. Kuma tun da ma yana san yaron bare yanzu da suka ha a gida aya. Wuta ya ja yaron amma shine take wani ce masa wai wuta ta ja shi, babu ma wata damuwa a tare da ita. Fincike yaron ya yi a hannunta ya shiga dudduba jikinsa yana fa To wai duk kina me kika bari wuta ta ja shi ?! Cikin fa a-fa a yake maganar ga kukan Aryaan na tashi kamar da ake zigashi, Hanam ta tsaya tana kallonsa ganin duk yanda ya ru e, ko ita bata ru e haka ba, har wata zufar tashin hankali yake. Mstwwww, asibiti zamu tafi kuma yana kaiwa nan bai tsaya jiranta ba ya fice. Kitchen ta koma taci gaba da girkinta, a kai-akai take murmushi, tana jin da in yanda Uche yake kula da su ita da anta, yana nuna dumuwarsa a kansu, wani abu da ya yi aranci a rayuwarsu ita da Aryaan in, bayan Abba da Baabaa ko Baba bata jin akwai wani me san su bayan shi. Tana parlo tana cin jallof in taliyar data dafa ta ji arar tsaiwar motar Uche, tana zaune a gun suka shigo, ta juya ta kallesu ba tare da ta amsa sallamar Uche ba. Mutumin da aka fita dashi yana kuka wiwi shine ya dawo hannunsa rike da chocolate ga wasu kayan wasa a hannunsa se dariya yake. Uche ya araso ya mi a mata Arya sannan ya zube akan kujera yana meda numafashi, Allah ya sani yau ba aramar gajiya ya yi ba, ga yunwar da yake ji, kamar daga sama ya ji muryar Hanam. Kaje kitchen ka auki abincin ka Wani abu da be tab'a faruwa ba a zamansa da ita gaba aya, yau sun kusa wata aya da aure amma bata tab'a dafa abinci da shi ba sai yau, agowa da kansa ya yi ya kalleta, ba shi take kallo ba, Arya ma take cirewa riga, yasan de ba za tayi wa Arya magana haka ba, kenan dashi take. To nagode ewa ya yi ya tafi akinsa saida ya yi wanka sannan ya sau o ya auko abincin ya ci, wani abu sabo, wanda bai tab'a samu ba a zamansa da Hanam. MARYAM POV. Kallonsa kawai take, yayinda suke tsaye a kan balcony in kofar parlon gidan, idanuwanta sun ciko da walla, dan tun jiya da ya fa a mata bata samu nutsuwa ba, ko bu a bakin ma ba ta yi shi cikin da in rai ba, haka ta kwana ma ale da teddy bear in nan, gashi kuma yanzu ya gama shiryawa zai tafi. Kamar yanda take kallonsa shima haka yake kallon nata, karara yake ganin damuwa a idonta, yasan bazata so tafiyarsa ba, dan bata saba zama ita ka ai ba, duk da yayi magana da Mustapha kan ilham zata dinga zuwa tana taya ta kwana, amma yasan duk da haka bata so ba. Sab'anin kullum yau sanye yake da suit ba a, jakarsa kuma wadda ya saka kayansa ri e a hannunsa, yana ci gaba da kallonta. Miriam Maryam ta sau e kanta asa, a sannan hawayen da take ri ewa suka silalo, ta cije lebenta na asa, har ga Allah bata so ya tafi, sam bata so ya tafi ya barta, amma ya za ta yi?. Na tsefe kaina tun last week, zan tambayi Maman Ilham inda take zuwa kitso, zanje amin..... Muryarta ta fito cikin rauni, kamar tana daf da fashewa da kuka, kuma har yanzu kanta a sunkuye yake tana wasa da hannayenta. Bana san kitso Wifey, kar ki yi..... Yanzu ma bata ago ta kalleshi ba, duk da maganar ta bata mamaki, shima kuma ganin bata dago in ba yasa yaci gaba. Na fiso a bar gashi a tsefe dan yafi kyau, dan haka ma da nake son na auri ba'indiya, ki bari indan na dawo akwai inda zan kaiki a miki gyaran kai Kai ta gya a masa, kuma har yanzu kan nata a asa yake, ta i yarda su ha a ido. Daasoooo! Ta amsa still kanta a asa, jakar hannunsa ya aje, sannan ya kai hannunsa ya kamo fuskarta da duka hannayensa biyu, ya ago da kanta tana kallonsa, hawayen ya share mata da hannayensa sannan ya yi pecking goshinta, Maryam ta lumshe ido wasu hawayen na ara zubo mata. Bye wifey, take care of yourself Muryarsa ta fito bayan ya saki fuskarta, jakarsa ya auka sannan ya juya ya fara taku domin fita daga gidan, Maryam ta ji kamar ta bishi, kuma kamar ta ri e shi ta hana shi tafiya, tace kar ya tafi ya
Chapter 37 · 0% Book details