← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 84

Sashe 38

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

barta ita aya, dan Allah ya dawo. Tana wajen har ya fice daga gidan, dan devid ne zai sau e shi a airport, kuma devid in yana waje. *Hadejia Emirates* Hajiya Turai ina ga abin nan fa baya cin Tafida Muryar Fulani Sadiya ta fito cikin wani irin shakku, wayece kare a kunnenta yayinda take zaune kan aya daga cikin lintsima-lintsiman kujerun parlon ta. Daga cikin wayar aminyarta hajiya Turai tace. To ke ya akayi kika san da hakan ?, bayan shi bama ya garin Fulani Sadiya ta gyara zama. Bazaki gane ba ai, wato da ace asirin ya cishi dole zamu sani, sbd bazai iyu ba ace yana ciwo me martaba be sani ba Kuma hakane, to amma yaya kenan ? Wata ila yan uwan uwarsa ne suka tsafa shi yasa asiri baya cinsa, kinsan indiyawa da tsafin bala'i Kina da gaskiya, to amma yanzu miye mafita ? Fulani Sadiya ta gyara zama hadi da sauyawa wayar ri o zuwa kunnenta na hagu. Ke nifa yanzu ba dumuwar Tafida ce a gabana ba, damuwar Galadima ce Muryarta ta fito cikin tsantsar damuwa. Galadima kuma ?, me ya same shi ? Kede bari Turai, na kasa gane kan yaron nan wallahi, kullum ina nuna masa da ya zama na kirki amma shi kullum yana kara kauce hanya, yanzu kinga kowa yasan halin rashin mutuncin sa har an uwan me martaba, dan suma ba yale su ya yi ba, Mairama ce ka ai take iya taka masa birki, kuma kin san yanda suke san Tafida dan shi yana musu biyyaya sosai, kinga ko auren da suka masa be yi musu ba ya karb'a, duk kuwa da baya san auren, yanzu dan Allah idan aka ci gaba da tafiya a haka ba mune a ruwa ba ? tana iya jiyo ajiyar zuciyar da Hajiya Turai ta yi kafin ta ji tace. To gaskiya ya kamata ace an nemi mafita, bai kamata a ce an ci gaba da zama a haka ba, yanzu de abu aya ya kamata ki yi amin me ya kamata na yi ? ara tura jakadiyarki wajen Galli-Galli, ki ce ke so ki ke a nakasar dashi, kuma wannan karon kice aiki me arfi ki ke so a yi wanda bazai karye ba, ko da sama da asa zata ha e kada a tab'a karya aikin, kinga idan kika zauna kika yi sake, to wallahi Fulani Khadija ba shiru za ta yi ba, kinga de ita bata haifa ba, kuma ita ta reni Tafida, to duk yanda za ta yi, za ta yi taga an ora Tafida akan mulkin nan bayan babu Me Martaba, kinga koda shi Galadima yaci gaba da abinda yake idan shi Tafidan ya nakashe babu wanda za'a ora sai Galadima, ko a na so ko ba'a so Fulani ta yi wata kasaitacciyar dariya, abinda ya taru a ranta na damuwa na washewa, me yasa to ita ba ta yi wannan tunanin ba. Na gode Turai, kuma da yardar Allah hakan za'ayi Daga haka sukayi sallama ta aje wayar ranta fes, ai babu kuma abinda zata ara jira, yanzu-yanzu zata aika jakadiya wajen Galli-Galli, wato bokansu. MARYAM POV. Gaba aya kwanaki biyun da Maryam ta yi a gidan jin su take kamar shekaru biyu, duk da da safe zataje makaranta, bayan ta dawo Ilham za ta zo su zauna har dare ta kwana sannan itama ta koma gida sbd tata makarantar, amma sam Maryam bata jin da in gidan, ashe idan babu shi gidan lami ne, kullum cikin murza goben hannunta take, kuma sai bayan tafiyarsa ta tuna cewar itafa bata da lambarsa ma. Yau bayan ta taso daga makaranta ta zauna a parlo tana abinda ta saba a kwana biyun, wato tunani, ta dafa abinciccika kala-kala, tunda yau take sa ran dawowar Tafida. Wayarta ta bu e ta shiga tiktok, kwana biyun sam ba ta yi posting ba, dan me mata editing baya nan, sai kawai ta shiga bu e comments tana replying, yawanci tambayoyine ake mata akan me yasa ba ta yi update ba, domin kullum sai ta ora vedios biyu, safe da rana. Ji ta yi kamar ana tab'a ofa, a ranta tace wata ila ilham ce, saide ta ago ta kalli ofar, a lokacin da aka turo ofar, ta yi arba da wanda ke tsaye a bakin ofar. Bata san sanda ta mi e tsaye ba, ta arasa bakin ofar da sauri, idanuwanta cike da murna fal, sai kuma taja ta tsaya tana kallonsa, kewarsa da ta yi na tsawon kwanaki ta gushe, tunda yau de gashi a gabanta yana mata wannan murmushin nasa me sace zuciya ya sakata a kwalba ya rufe. Sai kawai ta saya ta ci gaba da kallon nasa yayinda shima kyawawan blue eyes insa ke kanta, jakar hannunsa ya saki a asa sannan ya arasa shigowa cikin parlon ya tsaya a gabanta, kuma ba tare da tunanin komai ba, ya jata jikinsa ya yi hugging nata, Maryam ta lumshe ido hawayene masu umi sau o mata. you miss me this bad ? Abinda ya fa i kenan yana gyara rikon da ya mata. ejia Emirates* *Da misalin 04:00pm* Kina jina ko Hasaina ?, kada ki bari a ganki, idan kuma aka ganki to kadama ki ambaci sunana cewar Jakadiyar Fulani Sadiya, tana dan awa Hassana asirin da Fulanin ta sakata ta karb'o azu a wajen bokanta, Hasaina ta ri e abun da kyau, a ranta tana fa in ai dole ne ma ta je ta yi aikin, kodan ya dawo kansu. Inshaallah Jakadiya, baza'a samu wata matsala ba kamar sauran Jakadiya ta gya a kai, tana waige-waige irin na marasa gaskiya. Hasaina ta bar wajen, a ranta tana raya koma miye wannan tana fatan ya zama sannadiyyar zuwan sharrinsu arshe akan Tafida, dan temakon da Tafida ya mata ita da ar uwarta ba me mantuwa bane a gareta. Sai ta tuna sanda Tafida ya temaketa, ranar Fulani Sadiyace ta aiketa b'angaren Galadima, ta shiga har wajen nasa ta bashi sa on da Fulanin ta aikota. Ta zo zata fita Galadima ya ri e mata hannu, yana fa a mata kalaman banza, daga haka suka shiga kokuwa yana san haike mata, ihu ta walla a lokacin, ita de bata san ya aka yi Tafida ya san abinda ke faruwa a akin ba, sai ganinsa ta yi ya fasa windown glass in dake akin. Kallonsu ya shiga yi a lokacin, hannunta ri e a cikin na Galadima, a lokacin ita kuma sai kuka take, hakan yasa ya fahimci abinda ke faruwa, dan yasan halin Galadiman tun ba yau ba. Ya rufe Galadima da duka a lokacin, kuma saida ya masa lilis, sannan ya dawo wajenta tana ta kuka a lokacin shi ya auko mata hijabinta da Galadima yacire mata. Kuma shine ya rakata har b'angarensu na bayi, ya sadata da ar uwarta, kuma ya shawarce su da akan zeyiwa me martaba magana a yanta su su bar zaman fadar, suka fa a masa cewar basu da kowa sai junansu iyayensu sun rasu, ya temake su sosai a lokacin. Kuma har wa yau basu mance alkairinsa garesu ba, sannan zata iya yin komai domin Tafida, tun kafin ya temaketa ake bata asiri akansa take binnewa, wannan kuma bana binnewa bane, na jefawa a rijiya ne, kuma zata jefa in, dan tana so taga arshen sharrinsu akan jaruminsu. Ta tsayar da tunaninta a lokacin da ta kawo gaban wakekeyar rijiyar da aka dena aiki da ita a yanzu, kakarsu wadda suka taso a gunta, wadda ta kasance baiwa ce a gidan sarautar, kuma ita ta basu labarin cewa rijiyar tafi shekara hamsin da dena amfani. ago abin da ke hannunta, ar karamar kwalbace, sai wasu ba en abubuwa a ciki, ga wani abu kamar takarda, hannu ta kai ta ture murfin da aka rufe rijiyar da shi, tun daga sama har asa yanace ta baibaye wajen, amma babu ko tsoro a ranta ta cilla kwalbar a ciki, inde akan Tafida ne komai ta fanjama-fanjam. Inshaallah wannan shine arshen sharrinki fulani, bazaki ara cutar da Tafida ba ___________________ _Kai jama'a!, nifa Fulani Sadiya ta fara tsorata ni _Kai jama'a, amarya da angwan mu fa, ehem ehem _A har kullum ni me mi a godiya gare ku ce_ _Ammmm, kamar fa Hanam ta fa a, amma de bari nayi shiru_ _Nagode muku -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan naki ne Nusaiba Zango* *BABI NA ASHIRIN DA BIYAR (25)* *House No 122, B3, Alaro city Lekki, Lagos* *Da 09:30pm* Maryam ta fito daga kitchen hannunta ri e da wani glass bowl, wanda ke cike da yoghurt, wanda ta awata shi da, kwakwa, apple da dabino. A hankali afafunta wanda babu takalmu suke takawa zuwa cikin parlon da babu haske sosai, ananun fitilun dake sama ne ka ai suke ci dan Tafida ya kashe sauran. Mamaki ya kamata lokacin da ta gama shigowa cikin parlon, ta ga babu kowa a falon, ita de tasan ta bar Tafida zaune a wajen. Bakinta ta tab'e a ranta tana fa in wata ila akinsa ya koma, zama tayi a inda ta tashi azu. Hannunta na dama ta kai tana taba kanta, azu suka fita ita da Tafida, kamar yanda ya fa a mata zai kaita saloon idan ya dawo ya kaita in, kuma an mata saloon in, saloon in daya bata mamaki. Dan an mayar da gashinta very smooth, kamar na fararen fata haka ya koma, abun ya bata mamaki sosai, tana ta mamakin dama gashin africans da yake da arfi yana iya komawa haka ?, kuma dama can gashin nata ba arfi ne da shi ba, kuma ba wani laushi ya cika ba, bakuma shi da tsayi sosai, dan yanxuma da aka mi ar mata dashi ka an ya sau o kafa arta. Kanta take tambaya yanzu haka zata ci gaba da zama da kanta a tsefe kullum ?, dan matar da tai mata gyaran kan ta bata mayuka wanda zata shafa su ara mikar mata da gashin, da wanda zasu ri a saka gashin yana she i..... Tunaninta ya katse, sakamakon Tafida da taga yana sau
Chapter 38 · 0% Book details