Sashe 73
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba shi. A'a ni yau bazan kwana a gida ba Da izinin wa ? Sai kuma ta yi shiru, dan ya kamata a ce shi sai da ta tambaye shi tukunna. A ina za ki kwana ? A gida, su Ya Kamila ma duka a can zasu kwana Shikenan tun da kina so bazance a'a ba, sai yaushe kenan? Spoon in hannunta ta aje a cikin robar abincin sannan ta ri e fuskarsa da duka hannunta biyu, ta yi pecking fuskarsa. Thank you mi rex (my king) Hannunsa ya kai ya kamo waist inta ta baya, sannan ya shiga kissing inta, da yar ta samu ta ja baya da shi. Ka ci abincin Ta fa i kanta a asa, sai ya yi murmushi yana karb'ar abincin. Ina Arya ? Yana wurin su Hafiz Kwaliyarki ta yi kyau, me yasa kika dena kwalliya yanzu?, ba ki ga yanda ta miki kyau ba Sanda na kusa zama uwa na dena, kuma har bayan da na zama uwar ma ban ci gaba ba Hannunta ya kama, sannan ya ara matsota cikin jikinsa sosai. Yanzu kuma kin zama mata, mijinki yana so, dan Allah dan shi ki ri a yi A hankali kamar me ra a ya furta hakan, yana yi yana shafa gefen fuskarta da ta au heavy make-up. Kafin ya kuma kissing inta ka an, ya an ja baya yana ha e fuskarsa da tata, suka shiga musayar numfashi. I love you Rex an ja baya da fuskarsa ka an,sannan ya yi pecking gefen fuskarta. I love you too *House No.122, B3, Alaro city lekki, Lagos* *09:56pm* MARYAM POV. A hankali ta fitar da gaba aya kayan da ta siyo na gujirin da zata kaiwa an gidansu, jiya suka dawo daga India, kuma basu bar delhi ba sai da ya kaita duk inda ya lisaafa mata harma da inda be fa i ba, kuma har kasuwa suka shiga, a nan taga takalma da ankunnaye ta tsaya ta si yi wanda zata kawowa an uwanta, tun da yace gobe zasu wuce Ha ejia. Jiya ta tambaye shi me yasa zasu je ha ejia. Kinga hutun dana auka da saura be are ba, kuma idan hutun nan ya are bana jin za'a ara barina na auki wani hutun kwana kusa, kuma kema kinga hutun ki da saura, kafin ya are se muje mu dawo Idan aka bincika zuciyarta cike take fal da farin ciki a sanda ya bata wannan amsar. Bayan wasu watanni zata je ta ha u da Maanmu, Hussain, Hassan da auta. A cikin jakar da za ta yi tafiyar ta saka kayan, sannan ta auki hijabinta ta saka ta fito asa. Tafida baya gidan, dan ya fa a mata cewar zai je asibiti ya dawo, kitchen ta shiga dan ta sama masa abinda zai ci, dan ita bata jin yunwa, taci abincin da Maman Ilham ta aiko mata, duk da babu wasu kayan girki a gidan, dole ne bayan sun dawo da ga ha ejia su yi siyyaya. TAFIDA POV. Da sallama a bakinsa ya shigo parlon, amma be samu kowa ba kuma dama yasan cewa ba zata wuci kitchen ba, dan haka kai tsaye ya wuce kitchen Har ya bu ofar bata san ya shigo ba, sai ji ta yi anyi hugging inta ta baya. wata iriyar iska ta sha a, wadda ta taho mata da amshinsa, a hankali ta ora hannunta a kan nasa, a sanda shi kuma yake saka kansa a cikin wuyanta. Ba shiri ta yi saurin juyowa a cikin hannayensa ta ri o gaban rigarsa, hannayenta da ke b'ace da fulawa suka b'ata gaban rigar, sai kuma ta janye hannun nata ganin ta b'ata masa jiki. Sai ta ga yana dariya, hannayen nata biyu ya kamo ya ara meda su kan kirjinsa, sannan ya kara fuskarsa a tata. Borrow me a kiss Miriam Maryam ta zaro ido tana jan fuskarta baya, amma sai ya saka hannayensa yana dawowa da ita. To ba bashi, kiss me then Zaburar da ta yi yanzu tafi ta azu. Kansa ya gya a mata. Kiss me pls, i like your soft lips on da yake mata yasa bazata iya musawa ba, dan haka sai ta ago da hannayen ta ta kama fuskarsa har tana bata masa ita da garin fulawar dake hannun nata, ta an yi kissing saman lips in nasa ka an, sannan ta sake shi tana ja baya. Me ki ka yi wannan ?, wannnan ai ba kiss ba ne Miriam, bari na koy..... A guje ta zare ta fice da ga kitchen in, Tafida na dariya ya juyo ya kalli fulawar da take kwabawa, be san me zata ta yi da ita ba, amma sai ransa ya ba shi kamar wantalaka za ta yi, dan ga manja da yaji nan ta aje. arfinsa ya yi amfani ya yi girkin da kansa, bayan ya gama ya zuba mata a warmer, sannan ya zauna yaci nasa. Har kusan sha aya bai ganta ba, hakan ke nuna masa cewar wata ila ta yi bacci, shi kuma ta barshi gadin gida. ewa ya yi da ga kan kujerar da yake, ya kashe duka wutar gidan, sannan ya koma akinsa ya yi wanka ya saka kayan baccin sa ya kwanta. Sai yaji baccin ya gagare shi, dan a kwanakin nan ya saba sai da ita yake bacci, ko jiyama da ya iya yin bacci shi aya gajiya ce a jikinsa. A zaune ya mi e, sannan ya sab'a slide sandals insa, ya fita ta balcony akinsa ya yi wani irin talle da ba duka an adam ze iya ba, ya dira a balconyn akinta. Kamar yanda ta saba yau ma bata kashe wutar akin ba, a kan gado ya ganta ta du una cikin bargo. Kamar yanda shima ya kasa baccin haka itama ta kasa, ita ko jiyan ma ba ta iya yin baccin ba. Jin gadon yana motsi yasa ta yi saurin juyawa, aiko ta yi kyakyawan gani, dan tana juyawa Tafida ya janyota jikinsa ya ame kamar me shirin medata ciki. Me yasa za ki tafi ki barni Ya fa i yana ara ameta, Maryam ma ta saka hannayenta biyu tana rike shi. hannunsa ya aga setin switch akin ya motsa, wutar ta mutu, yau inma sai da ta razana, amma kuma Tafida ya ri eta da kyau, yana shafa kanta har sai da ta yi bacci. Shi kuma se ya kasa baccin, kawai ya saka ta a gaba yana kallo, duk da babu wani wadataccen haske a akin. jinta a jikinsa da kuma kallonta da yake irin haka yafiye masa baccin. ______________ _To fa, daga India kuma Ha ejia zamu wuce, fuk me san zuwa ya min magana na aje masa akin kwana, dan gida zasu dawo_ _Godiya nake SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Na sadaukar da wannan babin ga M. Hafsat* *BABI NA ABA'IN DA TAKWAS (48)* *Kano Road, Hadejia Emirates* *05:20pm* Wata kyakyawar mota ce fara sol take tafiya a nutse. Daga cikin motar kuma Tafida ne da Maryam zaune. Jiya suka sau a a gidan baban Neha dake abuja, kuma a can suka kwana, a jiyan Maryam ta gano dalilin da yasa Neha da Eshaan suke kama, dan baban Neha in kamarsa aya da Tafidan. Bayan gari ya waye suka yi shirin tafiya, kuma Baban Neha in wanda Maryam ta ji Tafida na kira da Appa shi ya basu motarsa, har gidan Neha in ma sunje, wani gida Me kama da fada inji Maryam. Dan gidan ba arami ba ne, sbd ba su ka ai ke rayuwa a ciki ba, akwai an uwan mijinta a gidan. Duk da ta gaji amma wa in motar sunfi gajiyar mata da kunne, dan haka ta shiga daddana botton in sauyawa. Kuzo gidan Ahmen ku gani_ _Na Garba me nasara a Ruwa ......_ Maryam ta tintsire da dariya a sanda wa ar ta shiga playing, ita irin wannan in a wurin Maanmu ko kakarsu Jaruwa ta saba jinsu, ashe shima yana jin irin su. Ta jiyo ta kalleshi a sanda ta ji yana rera wa ar shima, harda wani turo hula gaban goshi. Mutum da ganin motar A ruwa..._ _Tilas yaka ba giwa hanya, yasan akwai manya a ciki_ _Na Garba me nasara A Ruwa, Kuzo gidan Ahamen mugani ...._ Maryam kam me za ta yi in ba dariya ba, Tafida ya juyo ya kalleta. Cikkaken an gargajiya ake fa a miki Tana girgiza kai ta kai hannu ta sauya wa Gadar gayan Mamman an sha'aibu_ _Gadar Gayan Mamman an sha'aibu_ _Mota ki dakata ki aje ni a birnin gadar Gayan...._ _Direba dan dakata ka an zan sau a a birnin gadar gayan... Yanzun ma dariya ta yi tana kallonsa, yanda ya dage bilha i da gaskiya ya na bin wa ar.Ta sauwa wa ar wata ta shigo. Khadal yen khabiye, ni yen arugul ban dale_ _Fasi faga bai maride, ani bani yallem madu fogum ...._ Wato har wa in Telugu kake saurare?, dan na san wannan ba hindi ba ne,yafi kama da Telugu Se ya tura hular kansa baya ka an, yana gya a mata kai. Ai ina jin Talugu in ma, sanda muna makaranta akwai wani abokin mu Srinivas, an talugu ne, kuma Mahesh ma yana jin Telugu, dan Babarsa 'yar telugu ce Ta gya a kanta tana sauya wa ar dan ita har yanzu bata samo wadda take nema ba. Yare nawa ka ke ji a India aga kansa sama ka an yana tunowa, can kuma sai ya sau Mts, ina jin kamar biyar ne, Kinga inajin Hindi, Talugu, tamil, urdu sai bengali Maryam ta gya a kai tana sauya wata wa Wataran wata rana, za'a kaiki gidana_ _Matsayin matata, kece madarata..._ _Na matsu, na matsu, na matsu naga wannan rana,na matsu..._ _Allah kaimu, Allah kaimu, Allah kaimu ranar nan..... Maryam ta kuma sauyawa. You hit my heart, oh, hit it like a heart attack...._ _We talking all the time like insomniac.... Mts! Eshaan ya juyo ya kalleta. Me ya faru ? Ni ban samu wa ar da nake so ba Se ya yi murmushi. Mun