Sashe 48
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gyara yana aje wayar akan island in, a lokaci guda kuma yana kallon abinda ta aje masan. Miye wannan ?, ko kunun aya ne ? Kan Maryam a kasa ta girgiza shi. Ba kunun aya bane, soymilk ne Soymilk ?, ba kin yi awara da waken soyar ba A hankali ta dago ta kalleshi, sannan ta amsa masa da. Ba duka nayi awarar da shi ba, biyu na raba shi shine na ha a wannan Ya ri e jar in a hannunsa, shi bai tab'a shan abun ba, amma yau zai gwada, bakinsa ya kai ya zu a sau aya, amma saida ya yiwa abun babban gib'i, dan sosai na cikin jar in ya ragu. Mabambantan taste ne suka ziyarci harshensa, akwai gar in madarar dake ciki, ga za in sugar dana condensed milk, ga kwakwa a ciki, ga kuma ansanon shi kansa waken soyar ga sanyin abun, abun yana da da i, kuma ya burgeshi sosai, bai san cewa haka yake da da i ba ai, ara kaiwa bakinsa ya yi kan starw in bai sau e ba saida yasha fiye da rabi. Sannan ya aje jar in, yanata santi a ransa shi aya, kafin ya ja plate in laddun, ya fara ci, daga inda yake yanzuma ya bu e fridge ya dauki ruwa, saida Maryam taga haka sannan ta tuna da bata kawo masa ruwa ba. I am sorry Sultan, mantawa na yi ban baka ruwa ba No Wifey, is not a big deal ai, amma pls ki dena cemin Sultan in nan Girarta ta ha e waje guda alamun mamaki ta furta Me yasa ? Kansa tsaye ya amsata da. Sbd Sultan sarki ne, ni kuma ba sarki bane, ki nemo wani sunan da ban de Amma kuma Sultan in ya dace da kai Ya kai hannu ya cire p -cap in kansa sannan ya kawar da sumarsa zuwa sama, Nop, bana so, ni duk wata harka ta sarauta bana so, dokine kawai abinda nake so a tsarin sarauti, shi yasa nake hawa duk shekara ko kuma duk biki idan ya taso, amma ni bana san rayuwa mara anci, idana kanada sarauta baka da anci, misali, idan kai mutumin gari ne zaka iya zuwa ka ci awara a kan hanya, sarki fa ?, babu shi babu wannan damar, ni kuma ina san irin wannan rayuwar, shi yasa nafi san rayuwar india fiye da ta nigeria, dan india muna yawan zuwa muci street food. So you better find another name Maryam taci gaba da kallonsa, duk da shi ba ita yake kallo ba, wasu lokutan yana bata mamaki yanda yake hira sosai, bata tab'a auka cewar yanada magana haka ba, sai idan suna hira,wai awara?, wata ila ma shine a ransa, dan ita ta yi jiya. Kinga, idan ke baki da idea ne sai na baki, kamar mi vida, mon prince, my boo, babe, pannah, yaar, jaan, piya, mehboob, my life line da dai sauransu arashe yana juyowa ha i da tura sumar sa baya, Maryam ta girgiza kai Ai wanna basu dace da kai ba, wadan da suka dace da kai sai de kamar my little inflatable tube man, jack skeleton, hekter floor lamp..... Sai kuma ta yi shiru tana shirin bushewa da dariya, ganin yanda Tafida ke kallonta ido waje. Nasan ni dogo ne, amma ai ban kai wa anan abubuwan ba, tab! wa ya ga tube man! Maryam ta kwashe da dariya tana kawar da kai, shima murmushi ya mata, sannan yace. Gaakiya wa anan basu yi ba, ki nemo wani de Ta shanye dariyat tana gyara zama. Kaga kuwa a tictok na gani, sun ce idan ka fa awa dogon saurayinka ze so sunayen, amma ga wani..... Banda na shirme fa! Ya katseta tun kan ta fa i abinda ke bakinta. Ba na shirme bane, hermoso ? (handsome) ya gya a mata kai. Wato Spanish aka koma kenan ? Tana murmushi ta gya a masa kai. Ya yi, amma dade kin sauya min Ok, ok, ok, ammm!, sundar ?(handsome) Gwara-gwara dai, dan kinsan ni ina kishin yare na, na hindin yafi da Ta gya a masa kai kawai tana jan takardunta, tunda yanzu ta an sake ya kamata ace ta yi anyi karatun. HANAM POV. Jiki a sab'ule ta shigo cikin gidan, gaba aya ta rasa wani tunani ya kamata ace ta yi, ha a ta cutar da Uchenna tsawon zamansu, amma shi a kullum burinsa ya ga ya faranta mata ita da anta, kaico!, kaiconta da ta zama me san kai da yawa, tana zarginsa kan abida bai aikata ba, to waima ina tunaninta ya tafi ne, me yasa har take zaton cewa Abba zai iya kawo wani abu na cutarwa a rayuwarta..... Tunaninta ya katse sanda ta iske Uchenna da Arya auna wasa a falo, sai dariya suke yalawa, zuciyarta ta matse gu guda, wani abu ya shiga mata kaikawo a zuciya. Uche...uchenna zaka ce.... Uchenna ke taya Arya gwalantu, yana koya masa sunansa. Arya kace papi!.... Daga yaron har Uchenna suka juyo suka kalleta, ganin yanayinta kamar mara lafiya yasa Uchena mi ewa da sauri, yayin da ya aje Arya akan sofa, a ru e ya arasa gabanta yana tab'a goshinta wai ko zaiji zafi, amma sai yaji babu zafin face sanyi. Tunda ya mi e Hanam ke binsa da kallo har ya tsaya a gabanata haka. Duk abinda ta saurara akansa ya dawo mata, a lokacin kuma Arya ya saka kuka, Uchena ya juya da sauri ya je inda yake yana aukansa tare da fa Me ya sameka aboki......? Maganar ta ma ale, sbd wani hannu daya zagayo daga baya ya na e cikinsa, ya tsaya cak, numfashi yana neman auke masa, sbd kan Hanam daya ji a gadan bayansa, ga wata iska da take fitarwa daga bakinta yayinda take kuka, ga yanda ta ma ale shi, ga kukan Arya. Gaba aya sai yanayin ya taro ya masa yawa, uwa na kuka a ma na kuka, ya rasa me zeyi, a hankali ya shiga jijjiga Arya, still hannun Hanam na kewaye da shi kuma tana kuka, saida Arya ya yi shiru sannan ya aje shi akan sofa ya bashi teddyn da suke wasa da shi azu. Saida ya ha iye wani abu da yar kafin ya kai hannunsa ya b'anb'are na Hanam, tareda janyota gaba yana fuskantar ta, kuka take shab'e-shab'e, kuma tana kallonsa, hannunsa na karkarwa ya ago da shi yana share mata hawayen cikin fadin. Meke faruwa ? Hanam ta girgiza kai, sannan ta ara kankame shi, wannan karon kanta ya sau a a kirjinsa, ya kuma lumshe ido, wani aramin ya i yana aukuwa a zuciyarsa, yana jin kamar ya saka ara, dan ya kasa jure yanayin. Sake ago da ita ya yi yana ara share mata hawayen, kafin yaja hannunta ya zaunar da ita akan kujera shima ya zauna yana fuskantar ta. Se da ya juya ya kalli Arya dake zaune akan ayar kujerar, wasan sa kawai yake, kafin ya juyo ya kalleta. Ki dena kuka, idan kema kina kuka to Arya ma ze yi kuka Ta share hawayenta, tana ci gaba da kallonsa, Uchenna ya kalli hannunta dake cikin masa, combination in fari da ba i, dan kuwa shi ba i ne, gashi ita kuma fara ce, farar ma fat kamar ba'indiya. A hnakli ya ago ya kalleta. Ki nutsu ki fa a min abinda ke damunki Hanam ta gya a kai sannan tace. Dan Allah Harees ka yi ha uri, ina me baka ha uri, ka yafe min.... Tunda yaji ta kirashi da Haris yasan cewa yanzu tasan komai a kansa, komai yana nufin harda rayuwar da ya yi a baya, kuma yasan ko Abba be fa a mata ba, wata rana anti Hajiya ma ociyarsu zata fa a mata, kansa ya kawar gefe yana sakin hannun ta, amma ita sai ta yi sauri ta kama nasa hannun, tana zamewa asa. Dan Allah ka yafemin Harees, ka yafe min Uchenna ya girguza mata kai yana kamo kafa unta, tareda mayar da ita ya zaunar a inda ta zame hannunta ya ara ri ewa yana so ya kwantar mata da hankali, inama zata tema ke shi ta dena kukan, dan bata san yanda yake jin kukan nata ba. Ba kimin komai ba Hanam, babu abinda kika min Hanam ta share hawaye tana ci gaba da kallonsa. A ina kuka ha u da Abba?..... _________________ _E gaskiya ko ni ina san naji ina suka ha u da Abba_ _Allah Sarki Fidar Yara, shi kwata-kwata ma mulkin baya gabansa, amma Fulani Sadoya na can tana aikin banza_ _To ina godiya my people_. -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan babin baki ne Halima Yusuf Musa* *BABI NA TALATIN DA BIYU (32)* Hanam tail yiwa Uchenna tambayar dake cikin ranta tun azu, sai taga ya yi murmushi, kafin muryar sa ta fito. Ranar da Babana ya koreni na bar gida, naje na hau kan titin kaduna road, ina so na mutu, a lokacin gani nake kamar mutuwar sai tafi min sau i, domin ni ka aine a cikin duhu, rayuwata bata da wani amfani, duka buruka na sun bi iska, burina shine na yi karatu na zama wani abun a gobe, na rasa wannan, burina na biyu kuma shine wa a, ina matu ar san na yi wa a tun ina arami, amma shima ya rushe, sai naga to ai bani da amfani a duniyar, dan haka na tsaya yam a tsakiyar titi, na lumshe ido ina jiran fitar raina. Wata mota ta nufoni gadan-gadan, amma kuma tana zuwa saitina ta taka birki, saide duk da haka saida suka an bige ni, kin san waye a motar ?.... arashe yana kallonta, Hanam ta ara matse hannunta cikin nasa tare da fa Abba ne? Shima kan nasa ya gya warai Abba ne, shi ya kaini asibiti, na yi kwana aya a can, kafin ya tambaye ni iyaye na, nace masa bani da kowa sai de ma ociyar mu, yace na nasa kwatance dan yaje ya sanar mata, na masa kwatancen gidan Anti Hajiya, shi da kansa yaje ya