Sashe 78
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shi gefen fuskarta yana motsa shi a hankali. Baki sani ba ne Miriam, ko da da minti aya idan na matsa daga kusa da ke kewarki ce ke kamani, bana san na yi nesa da ke ko ka Maryam ta kwantar da kanta a hankali a kan irjinsa, tana jin sautin bugun zuciyarsa a kunnuwanta. Ji ta yi ya yi pecking kanta sannan ya ara ri eta cikin jikinsa. I love you, Miriam Maryam ta kewaye hannyenta biyu a bayansa. I love you too Shona(sweetheart). SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wanga babin naki ne, My bestie Hafsat, love you so mush* *BABI NA HAMSIN DA AYA (51)* MARYAN POV. *01:00am* Bige-bigen da Maryam ke jiyowa yasa ta bu e idonta, da ararma jinta take kamar a mafarki, a hankali ta shiga baza idonta a cikin duhin akin, dan babu haske se na farin wata da ke shigowa da ga balcony. Hannunta ta kai ta laluba inda tasan Tagifa na kwace, dan tare suka kwanta. Kafin walwata ta fa a mata cewar baya gadon wani gurnani ya shiga cikin kunnuwanta. A zabure ta mi e zaune, ta kai hannu ta kunna wutar akin, baya cikin akin, to amma yaushe ya fita ?. Wani irin gurnani da ta ji yana yi ne ya ara tsoratata, a cikin ranta take karanta duk addu'ar da tazo bakinta. Kafin wata walla me umi ta sau o mata. Ta kai tsawon minti biyar a haka, kafin ta ji ya saki wata ara. Bata san sanda ta mi e tsaye ba, idonta ya afe, babu ko wayar tsoro. Ba tare da tunanin komai ba ta kama hanyar barin akinta. Fita ta yi da ga akin nata, sannan bata bari komai ya dakatar da ita ba ta bu ofar akinsa. Hasken fitilun da ke ci a akin suka haska mata shi, duk da babu wani wadattacen haske, dur ushe yake a asa, yana karta faratan hannunsa a kan carpet, duk da baya ya bata amma tana iya jiyo gurnanin da yake. A hankali afafunta suka shiga taka tiles akin har zuwa kan carpet, duk wani tsoro da tasan an haifota da shi ta ji ya gushe, babu wani abu kuma da take ji ko ganin ze iya tsoratata. Eshaan! Tafida dake dur ushe a wajen ya motsa kunnensa yana sakin wani irin gurnani kamar zaki, kafin ya ago jajayen idanuwansa. Yana mi ewa tsaye ba tare da ya juya ba yasa hannunsa ya buge Maryam, ta fa i can a gefe, yayin da ta saki arar a zaba, sbd hannunta da kanta da suka bugu. Se a sannan ya juyo, Maryam zata iya rantsewa da Allah kayan cikinta sunyi juyin waina, kafin ta ji wani abu na shirin sub'ucewa a mararta. Sakamakon kallon da yake mata, wayar idonsa ta riki a zuwa ja, fi i guda biyu sun sau o daga ha waransa na sama. Se huci yake yana gurnani kamar bear, da yat Maryam ta mi e tsaye. Bata fasa abinda ta yi niyya ba ta shiga takawa zuwa gabansa, shi kuma be fasa kallonta ba, yana huci da gurnani. Kaga Eshaan, ka saurare ne Muryarta ta fa i cikin wani irin sauti wanda yake nuna daf take da fashewa da kuka. Tafida ya aga hannunsa ya dam i wuyanta, tareda aga ta sama, Maryam ta shiga kakarin azaba, hannayenta a kan nasa da suka sha eta. Esh...Eshaan.....Esh...Esho! Cikin wani wahallalen sauti ta furta hakan, tana fa i tana kallon idonsa, kalmar sunan 'Esho' da ta shiga kunnensa ta haske masa da wani zamani daya shu Kada ka damu Esho, zan dawo, kaide ka kula da kanka Maa! Ya furta hakan a iya kan leb'ensa, Maryam dake wutsil-wutsil da afafunta tana kallonsa. A hankali wani abu kamar haske ya gifta ta idon nasa, jan ya shiga washewa nan take, sannan ya saki Maryam ta fa asa tana dafe wuyanta ha i da tarin azaba. Gani ta yi ya fa asa shima, yana dafe kansa. Maa!, Meri Maa!, Maa kyu?!kyu Maa?! (Maa, Maana, Maa me yasa ?, me yasa Maa?). Kan nasa ya ara dafewa yana rintse ido, hayyacinsa na dawowa cikin jikinsa. A tarihin rayuwarsa ba in ruhinsa be tab'a tashi ya tafi cikin sau i haka ba. Ya kai minti goma dur ushe dafe da kansa, Duka Maryam dake dafe da wuyanta tana kallonsa. Kafin kuma tashi aya kamar wanda aka zabura ya mi e zaune yana dube-dube, Maryam ta yi saurin arasawa kusa da shi tana dafa shi. Eshaan lafiya? Tsayawa ya yi yana kallonta, sai kuma abinda ya mata daki-daki ya shiga dawo masa, a hankali wata walla ta silalo masa. Kafin ya saka hannunsa ya ture na Maryam dake jikinsa. Maryam ki yi ha Cikin kuka ya furta hakan yana sunkuyar da kansa, Maryam ta shiga girgiza masa kai tana ara kamo hannunsa amma se ya fisge yana ja baya da ita daga zaunen da yake. Dan Allah Maryam ki yi ha uri, ni ban dace da ke ba, kina bu atar mijin da ya cancanceni amma ba irina ba, ni ban kamace ki ba Maryam ta ara matsayawa kusa da shi tana share hawayenta. A'a Eshaan, ni kai ne naga ka kamace ni, kai na ke so Eshaan.... Ni kuma Maryam cutar da ke zan yi, ba za ki iya zama da ni ba, i am monster Maryam, i am beast, lalata miki rayuwa kawai zan yi, ni ban kamaci zama da kowa ba....ka aici ne ya dace da ni, na yi kuskure da na saka kika fara so na, na yi kuskure da na fara sanki, ban kamaceki ba Maryam, sam ban kamace ki ba Muryarsa har wani sar ewa take sbd kukan da yake, jikinsa na jijjiga sosai, dan kuka yake bil ha i da gaskiya, kuka yake wanda rabonsa da ya yi irinsa ya manta, kuka yake na rabuwa da Maryam, zuwa yanzu yasan cewa idan har yaci gaba da zama da ita to cutar da ita kawai zeci gaba da yi, sam Maryam bata kamace shiba. Ni mara amfani ne... Ya shiga marin fudkarsa yana fa Ni annoba ne, lalata rayuwar kowa nake.... Yanda Maryam ta ha e bakinta da nasa ne yasa shi yin shiru, kusan a tare suke fitar da walla masu zafi, Maryam ta ja da kanta baya ka an, sannan ta tallafe fuskarsa da hannayenta biyu. Kana da amfani Eshaan, kana da matu ar amfani a gare ni, kai ba anno ba ba ne, kai mijina ne, abun alfaharina, madubin kallo na, gobe na dama komai nawa kai.......ne Wata sabuwar walla na cika masa ido ya kama fuskarta sannan ya ara ha e bakinsa da nata. Yana kissing inta kamar ba ze dena ba, kafin ya saketa yana meda numfashi. Ina sanki Maryam, ina mutu ar sanki, dan Allah kada ki rabu da ni, idan kika rabu da ni wallahi zan iya mutuwa...... Da sauri Maryam ta mi e a akan guwowinta, sannan ta rungume kansa a irjinta, shi kuma ya kewaye hannayensa a ugunta yana ara matseta a jikinsa, hawaye na ara tsananta a fuskarsa. Bazan rabu da kai ba, trust me, ina nan tare da kai Kafin ta saki kan nasa tana dawo tana kallon fuskarsa, a hankali ta shiga share masa hawayen da yake. Sannan ta kara goshinta a kan nasa, ta lumshe idonta, shi kuma ya yi amfani da hakan wajen ri e fuskarta, ya ha e bakinsa da nata ya shiga kissinga sosai. Kafin ya motsa hannunsa a setin switch. Duhu ya mamaye akin, babu haske se wanda yake shigowa ta balcony. A wannan daren abubuwa da dama suka warware, a wannan daren abubuwa da dama suka gyaru. Babin addarar ya zo arshe, littafin ya rufe, aka bu e wani sabo, wannan daren ya zama mabu in wara sabuwar addara da zara tu karosu wadda basu da masaniya a kanta. Kuma Allah ya riga ya hukunta faruwarta. A wannan daren. ejia Emirates* Galadima na kwance a kan gadonsa, yana baccin a zaba kamar yanda ya saba kullum, dan har yanzu jikinsa ba sau i, kullum jiya i yau. Kawai ji ya yi ashin bayanasa na ara, hakan yasa ya bu e idonsa, a hankali a hankali yake jin kasusuwan jikinsa na komawa inda suke, kamar da sab'a su a ka yi, yanzu kuma suke warewa cikin ancinsu. Yana jin yanda afarsa ta mi alau, ya ji sanda hannunsa ke komawa yanda yake da, ya ji bakinsa na dawowa yanda yake, komai nasa ya dawo normal. Kamar bacci ya kwanta kuma ya farka, kamar idonsa ya ifta sannan ya dawo dai-dai, babu shiri ya mi e tsaye, ya yi tsalle a kan afarsa dan ya tabbatar. Aiko yana gani haka ya fita da gudu, be yi birki a ko ina ba se tsakiyar akin Fulani Sadiya, wadda take sallar tsakar dare. Bata ko idar ba ta mi e tsaye tana kallonsa, mamakinta ya kaa b'oyiwa a fuskarta, tsabar farin ciki haka ta rungume an nata tana sakin kuka. Kafin kuma ta sake shi ta yi sujjada tana godewa Allah, shima ganin hakan yasa ya yi tasa godiyar. Allah kenan adurin ala man yasha'u, daga ranar Fulani ta udirce a ranta cewar ba zata sake jifan wani da sharri ba, ba zata ara shiga sabgar kowa ba a masarutar ma. Dan taga ishara da ayara Allah, ta ara jaddada girman Allah a ranta, ta ji tsoron lahirarta ya ara kamata. A wannan daren de. *Kurabi forest, Balu Thanda Village, Telangana state, South india* Oum nabishkar, oum nawaskamaha, oum jejebahawah, oum takdarsukaddam, n aleyancifale...... Wani mutumi dake zaune a gaban wanu kaskon wuta da ke ci ke karanto wa anan alasiman tsafin, gashin kansa ya taru da yawa an aure shi da wasu zarririka, fatar jikinsa ta yi ba irin, ga wasu fararen layuka hu u da aka ja daga gaban goshinsa, an isa ja a tsakiyarsu. Idonsa a rufe yake, amma bakinsa na furta wa anan alasiman, yayin da hannunsa na dama ke ebowa wani farin gari dake cikin wata kwalla yana zubawa a cikin wutar, a duk sanda