Sashe 49
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sameta, Anti Hajiya ita ta bashi duka labarina, kuma daga haka Abba yace zai ri e ni, zai auki nauyina, na fa a masa me nake so, karatu nake san yi ko aiki, nace da shi ni aiki nake so, ba b'ata lokaci Abba ya bani matsayin PAn sa, kuma shi da kansa ya saimin wannan gidan tun a wancan lokacin, Abban ki mutumin kirki ne, ba kamar nawa mahaifin ba, babana baya sona, ya tsaneni, kullum yana cikin tsine min, ya dake ni ya daki mom ina, mts rayuwa a gidanmu babu da i... arashe yana jingina da jikin kujera, duk abinda ya faru da shi a baya yana dawo masa sabo, saide har yanzu Hanam hawaye take, ya an karkato da kansa yana kallonta. Da ido ya mata alamar miye ?, sai yaga ta girgiza kai kawai tana ha iye sauran hawayen. Zamansa ya kuma gyarawa ya daurewa kansa ya kai hannu ya ri o fuskarta sannan yace. Ki manta da baya, duk wasu abubuwa marasa da i da suke faruwa da mu manta su muke, idan kuma mukace zamu ci gaba da tunasu, to bazamu tab'a ci gaba ba a rayuwa, so smile Ta yi wani an guntun murmushi, tana arewa fuskarsa kallo, bata tab'a ganin fuskar tasa a kusa haka ba, yau har wani abu taga a goshinsa me kama da tabon sallah, Allah kenan, me fitar da me kyau daga cikin mara kyau, sannan ya fitar da mara da kyau a cikin me kyau. Ya janye hannunsa daga kan fuskar ta, dan wannan kallon da take masa zai iya sakawa ya rasa nutsuwarsa, ya juya gefe yana fa Abba ya kira ki ? Ta girgiza masa kai. Ai yace ma yau zai dawo Ya gya a mata kai, kuma kafin ya sake cewa wani abu, wayarsa ta yi ringing, hannu ya kai ya auka tare da kara wayar a kunnensa. A wani irin Hanzarce ya mike tsaye, bayanin da ake masa a wayar ya kasa shiga walwar sa sam, wayar hannun nasa ya sau e ba tare da yace komai ba, aya bayan aya yake lalubo ma'anar kalaman da na wayar ta fa a masa. Hanam ta mike tsaye tana dubansa. Harees meke faruwa ? Idanuwansa da suka rine nan take ya ago ya zuba mata su, ta ya zata fahimce shi?, ta ina zai fara?, me ma zaice mata ?, yaya zata auki zancen ?, kawai sai ya kalli tsabar idonta ya fafa mata cewar mahaifinta ya rasu?. Dama haka lamarin Allah yake, a sanda suke ganin kamar wahalhalunsu na rayuwa sun are, a sannan wani yake barin duniya, tafiya irin ta har abada, tafiyar da babu dawowa, tafiyar da ku in ka, mulkinka, anka ko ikonka basu isa komai a cikin ta ba. Ayyukanka da kyawawan halayenka sune zasu finsheka. Allah yasa mu cika da kyau da imani. *Lagos* *St. Nicholas Hospital* *Da 10:15am* Khabir ina Tafida ? Khabir yaci gaba da kallon Heleen dake tsaye a gabansa, tana masa wannan tamabayar, kansa ya kawar gefe tare da fa Sun shiga operation Heleen ta gya a kai. Ok bari na jira shi Am...He...Heleen, d...dama i...ina....san na fada mi...miki....ne Jin yana inda-inda yasa Heleen gyara tsaiwa tana dubansa. Menene ? Khabir ya ha iye wani abu sannan yace. Dama z...zan fa a miki c...cewar..dama Tafida ya .....yi au.. ya yi aure Kamar yanda aradu ke sau a a kan bishiya ko dutse haka Heleen ta ji sau ar maganar tasa, ta ance ido tare da karkatar da kanta gefe tana dubansa, kalaman nasa aya bayan aya suka samu waje suka yi gini a cikin aramar kwakwalwar ta, Tafida yayi aure ?, kalaman suka ara rubuta kansu da manyan ba i a cikin walwarta kanta. Sai ta ware idonta sannan ta tsaida kanta dai-dai, tana murmushi, tare da cije leb'enta na asa. *Da misalin 05:30pm* MARYAM POV. Tafe suke ita da su Zara, yau gaba aya sun zama silent, sun kasa yarda ko ido su ha a da ita, muguwar kunyarta suke ji kamar me, ita kuma sai jansu take da hira tana nuna musu cewar komai fa ba komai bane, amma sun i sakin jikinsu da ita. Saida suka zo dai-dai block insa sannan ta tsaya ta kallesu. Sai gobe yar Aisha ta amsa. Wai ku me ya same ku ne yau ?, gaba aya kun canja min Haba Maryam, ba dole mu canja miki ba, irin maganganun da muka yi ta yi akan mijinki kuma a gabanki, ai dole ne muji kunyar ki Zara ta fa i cikin sinne kai, Maryam ta yi dariya. Wallahi kude kun cika abun dariya, wai kunya ?, to miye a ciki, irinku nawa ne suke irin wannan maganar akan sa, ya kai ayi magana akansa ne, ni ban isa na hana an mata ganinsa ko magana akansa ba.... Sude basu yarda sun ara ha a ido da ita ba suka mata sallama suka yi gaba. *** *** *** Yau babu gajiya sosai a jikinta, dan haka tana shiga gida wanka ta fara yi, sannan ta sauya kaya, tana tsaye a gaban mirror ta auko wannan hair pin in da Fidar Yara ya bata jiya, yace mata na maansa ne, ita ba wani iya gyaran kai ta yi ba, dan haka kawai ta na e gashin nata cikin bun, sannan ta saka pin in, me shape in rose flower a gefen bun in, ta aura ankwalinta. Ba ta yi kwalliya ba kamar yanda ta saba, sai kawai ta fito, yau tana hutun sallah dan haka bata au azumi ba, ta shiga kitchen kawai tana shirin dafa abinda zasu ci da daddare. Wayarta dake ma ale jikin ring light ce ta shiga ruri, dan haka ta dakatar da abinda take ta auki wayar, ganin 'SUNDAR' rubuce a kan screen in yasa ta amsa da murmushi. Asslamu Alaikum Tayi sallama sanda ta kara wayar a kunnenta. Wifey Taji ya kira sunanta cikin wata kasallaliyar murya, kamar wanda ya tashi daga bacci, kuma kamar a gajiye yake. Ummm Ta amsa masa a hankali. Kin dawo daga school ? Ya exams ? Alhamdullilah Me zaki dafa yau da daddare ? Maryam ta yi dariya, dama tasan zancen gizo baya wuce na i, zancen abinci zai mata, idan taga yanda yake cin abinci yana bata mamaki sosai. Danderun kaza da dambun couscous Yauwwa matar arzi i, sai me kuma ? Ya fa i hakan da zumu i, dan ya tuna sanda ta fara masa danderun kaza, da in da abincin ya masa bame fa uwa ba ne. Sai mocktail.... an dakata sakamakon ofa da ta ji ana bugawa. Waye ? Muryar Tafida ta tambaya daga cikin wayar, dan shima yaji bugun kofar, dan ba a hankali aka buga ofar ba, wayar na kare a kaunnen Maryam ta wanke hannunta tana bashi amsa da. Ban san ko waye ba, bari naje na duba Ta goge hannunta still wayar na kare a kunnenta, kuma shima bai kashe wayar ba. Maryam ta an ja baya ganin matar dake tsaye a ofar gidan, Sanye cikin ba in leggings, ga wata tank top a jikinta itama ba a, gashin kanta kalabar attachment ce pink color, ta aureta a tsakiyar kanta, fuskar ta fayau babu kwalliya, sai wani nose ring dake ma ale a tsakiyar hancin nata. Maryam ta tsorata da irin kallon da matar ke mata, amma sai ta dake, dan zama da Tafida yasa ta rage tsoro, ta kai hannu ta sau e wayar dake kare a kunnenta ta ri e a hannu, kuma har lokacin kiran Tafida na tafiya, bai kashe ba yana sauraron ta. Baiwar Allah wacece ke ? Heleen! Wani shaftararen yanki na zuciyar Tafida ya yanke ya fa asa, kamar yanda asa take shaftarewa a sanda ruwa ya zaizaye asanta. Heleen ?,yaushe ta dawo ?, waye ya fa a mata cewar ya yi aure ?, dama yasan tasan gidansa, wanna ba abun mamaki bane, matsalar ayace yasan cewa Heleen muguwace, zata iya komai domin ta cutar da Maryam. Ba tare da tunanin komai ba, ya mi e yana fa Hello Miriam!, Daaso ?, Maryam ?, Maryam! Amma shiru, baya iya jin komai, saide gashi kiran na tafi, keyn motarsa ya fin cika ya yi waje. Wa kike nema ? Ke nazo nema..... Heleen ta arashe tana kaiwa Maryam naushi, wanda yasa wayar dake hannunta yin kan sofa, ita kuma ta fa i a asa, matar ta arasa shigowa cikin gidan, a lokacin da Maryam ta mi e da gudu ta yi kan stairs, Heleen ta biyo bayanta, ta riga ta yanke cewar bazata bar yarinyar nan da rai ba, tun da har itace zata iya zuwa ta mata shigege a lamura. Maryam ta shige akinta tare da banko ofar, ta saka sakata, tare da fashewa da kuka tana ja da baya, hannu ta kai ta tab'a gefen fuskarta taga jini a hannunta ta ara ru ewa. Ji ta yi matar na buga ofar akin kamar zata b'allata, Maryam ta ara curewa a gu guda tana kuka. Is better for you to open this door, dan idan har kika bari na bu eta da kai na, to zamu kwashi an kallo da ke Maryam ta ara tsurewa, wacece ita ?, me yasa take so ta halakata ?, me ta mata ?, ita da bata tab'a ganinta ba ma. Tunaninta ya katse a sanda ta ji arar bindiga daga wajen, ta kalli wurin sakatar taga yanda aka harbi wurin, sakatar ta b'alle, kafin ofar ta bu e a hankali, sannan wannan matar mara imani ta bayyana a bayanta, hannunta na dama ri e da bindiga. TAFIDA POV. Ganin ofar gidan a bu e ne yasa shi ara razana, a dugun zume ya shigo cikin gidan yana ta bude-dube, ganin jini akan tiles ne ya ara har gitsa masa tunani, zuciyarsa ta mara gudu fiye da kima, dubansa ya kai kan wayarta dake yashe a kan sofa. Kunnensa duka biyu ya motsa, ya jiyo bugun zuciyarta a cikin akinta, amma kuma zuciyar tata a raunane take bugawa, kamar mara kafiya. ari uku da sittin ya yi saman, ofar akin nata ma a bu e ya ganta dan haka ya kutsa kai, mutuwar tsaye ya yi yana kallonta yashe a asa, hannunta na dama a kan wuyanta,