Sashe 47
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cika fal da tausayin Uche, lokacin suna makaranta yana cikin wannan halin amma sam baya hana shi dariya, murmushi da raha, amma ita fa?, ita abu aya ta rasa a lokacin, kulawar uwa, amma take ware kanta da kowa, bata shiga cikin mutane, duk dan wannan ciwon dake cikin zuciyar ta. -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Na sadaukar da wannan babin gareki Mounira Aboubacar* *BABI NA TALATIN DA AYA (31)* *Lagos* *Da misalin 11:20am* MARYAM POV. Tsaye take a cikin kitchen, hannunta cikin wani silver bowl tana mulmula laddu, sai yanzu tunanin abinda ya fa a mata azu ya dawo mata, dan azu sam bata samu damar yin tunani me kyau ba, sai yanzu kalaman ke dawo mata daki-daki. Miriam you make home inside of my heart, i wish that one day you will know what it feels like to make a home inside of someone's heart, eventually i find that one person that understand the melody of my soul, and now you are sing it back with ease, and see, it's beautiful....i find a women that can vulnerable with, while feeling completely safe, you mean everything to me Maryam, you complete me, tum mera aakhoka tara... Tunanta ya datse sanda aka mur ofar kitchen in, ta yi sauri ta kalli jikinta, babu hijabi a jikinta, daga ita sai aramin mayafin abayar dake jikinta, kuma kafin ta yi wani yun uri har ofar ta iyo ciki, wanda yake bayan ofar ya sako kai. Kamar yanda itama take kallonsa shima ita yake kallo, kayan dake jikinsa azu da zai fita sune har yanzu, wata ba ar hoodie ce, sai 3qtr ash color, har yanzu gashin kansa yan kan fuskarsa, bai meda shi baya ba, na bayan ma ya sauko masa kan wuya, kansa sanue da p-cap, amma bai cusata duka a kan nasa ba, ya an dorata ne ka an, hakan yasa gashin nasa sau owa ta kasanta. Ba yau ta fara ganinsa cikin kayan ba, dan ta tab'a ganin ya saka kayan, amma yau na daban ne, yanda gashin kan nasa ya sau o masa sai ya zama kamar wani yaro an shekaru ashirin, idonta ya kai gefen fuskarsa, har yanzu wannan raunin da ya ji da ball jiya yana nan, amma kumburin ya sace ka Duk da idonsa manne yake da ba in glasses amma tasan cewa ita yake kallo, hannun ofar ya saki bayan ya rufeta, ya arasa shigowa ciki, a kan Island in ya aje ledojin hannunsa sannan muryarsa ta fito a hankali, kamar me tsoron kada wani yaji. An samu cow tail Maryam ta dakata daga mulmula laddu in da take gaba ayi ta kalleshi, a sanda yake zama akan kujerar island Kai ka siyo dama? Ta tambaya ne dan tasan azu da ta fa a masa cewa tana san cow tail David ya kira a waya ya fa a masa suna bu atar cow tail in, kuma yanzu fitar da ya yi cabege yace ze je ya siyo. Ya kai hannu yana aukar laddu aya daga cikin wanda ta gama mulmulawa ya na kaiwa bakinsa sannan ya girgiza kai. Nop, ba ni bane, David ne, na dawo daga siyan cabege in na ganshi shima ya dawo, shine na karb'a Taci gaba da abinda take tana gya a masa kai, yaci gaba da kallonta ta cikin glasses in, ba kasafai yake ganinta ba hijabi ba, amma ko yaya ya ganta tana burgeshi, ya kasa kunne yana sabbaben nasa, kafin ransa ya raya masa da ya kamata ya bata abinda ya samo a cikin kayansa yau. ewa ya yi, kuma a lokacin idonsa ya kai kan takardun dake wajen, wanda da be lura da su ba, yana zagayawa inda take yake fa Karatu kike ne ? Gabanta na dukan tara-tara ta gya a masa kai, dan Allah ya sani bata iya jurewa abinda yake mata, karatun take sanyi amma ta kasa, abinda ya faru azu ya hanata sukunin yin karatun. Mun ku...sa fara... exam ne... A ransa yace good, dan lokacin bikin holi ya kusa, baya so lokacin yazo basu yi hutun makaranta ba. afafunsa suka dakata a setinta, Maryam ta kalleshi ta gefen ido, tana ha iye wani abu. So take tace masa dan Allah ya matsa ko zata samu ta sha i iska me da i, dan wadda take shaka yanzu ta garwaye da amshin turarensa, idan ya matsa in ma wata kila zafin zazzab'in dake jikinta ya sau a, zazzabi ?, wata ilama a cikin kasusuwanta take jin zafin zazzab'in, babu akan fatarta, dan da ace akwai akan fatarta da yaji zafin, wata ilama ya lona masa hannu, dan Allah ne yasan irin zafin da take ji a jikinta. Hannu yasa ya juyo da ita gaba aya, kafin ya kalli hannayeta da suke da dan wan sugar dana condensed milk, sai kuma ya kalli fuskarta, yana jin yanda zuciyarta ke tsere a kirjinta, be san meke damunta ba, amma duk sanda zai ri eta yana jin yanda bugun zuciyar tata yake sauyawa. Hannunsa na dama ya kai ya kewaye waist inta tare da janyota gaba aya cikin jikinsa, Maryam ta dun ule yatsun hannunta tana rintse ido, wai meke damun bawan Allahn nan yau ?, shi fa da kansa yake cewa su nisanci juna, amma kuma shine yake mata haka?, wani ya temaka ya fa a masa cewar ba zata iya ba, wallahi bazata iya auka ba. Ba ta yi aune ba taji ya zame mayafin data aura a kanta, hakan yasa ta yi saurin bu e idonta tana dubansa, gashin kan nata da babu ribbon ya sau o a gadon bayanta, har wani na sau owa a kafa arta, ya kai hannunsa yana kawarwa da gashin, kafin muryarsa ta fito can asan ma oshi. Yana damun ki ne ? Yanda kalaman suka fito akan fatar Maryam yasa ta kuma rintse idonta tana kawar da kai, wata ila za ta ji sau in abinda yake mata idan ta yi hakan. A lokaci guda sai kuma ya saketa, ya saka hannunsa aya a aljihun 3qtrn jikinsa na baya, ya fito da wani abu a hannun nasa. Ya kai hannunsa duka biyu ya kamo gashin da suka sau o mata a kafa a daga ko wani b'an gare, ya kaisu baya, tareda sa ala hair pin in da ya auko a aljihun nasa. Haka zaki na masa, na Maa ne, ki kulamin da shi Ta gane miye na Maan, yana nufin hair pin in,ta gya a masa kai, tana arin juyawa, hannunta ya ri o ya fisgota ta dawo jikinsa, yana jin yanda jikinta ke karkarwa, shi bai sani ba, wata ila tsoransa take ji, to in ba tsoronsa take ji ba me zaisa zuciyarta take irin wannan gudun ?, kuma har jikinta yana rawa haka?. Fuskarta ya ri o da duka hannayensa biyu, tare da kara tasa akan tata, yana kallon fuskarta ta cikin ba in glashin idonsa, hancinsa a gefen nata, lebensa ma daf da nata. Maryam taji kamar ya saki fitsari a wajen, kamar ta walla ara wata ila ta samu sau in abinda ke yawo a kanta, ina wannan mutumin yake so ya kaita ne?, wata ila zautata yake shirin yi. Yana shirin ha e tazarar dake tsakaninsu wayarsa ta yi ara, hakan yasa yaja kansa baya ka an yana kallon yanda ta ame idonta, sai ya saketa ya ja da baya kafin ya juya ya zagayo inda wayar take ya auka, domin kirane aga india, abokinsa ne wanda suka yi karata ARJIT. Maryam ta yi sauri ta juya masa baya, tana maida numfashi, kai kace gasar tsere ta shiga, ita a yanda take ji ma bata da maraba da wanda ya yi tseren, dan wani abu take ji yana mata yawo a jiki, wanda ba zata iya tantancewa sunan sa ba. Ta godewa wannan wanda ya kira wayar yafi a irga, dan ko ba komai ya dakatar da abibda yake shirin tafiya da iskar da take sha Tana jinsa yana magana da harshen hindi, idan kaji yanda yake maganar ba zakace yasan wani yare ba wai shi hausa, cike da earewa yake magana da na wayar, kuma a yanda take jin maganar tasa kamar yana cikin nisha i, duk da ita ba wani indiyanci take ji ba, sai an kalmomin da ba'a rasa ba. Hannunta ta daure ta wanke a sink, sannan ta daurewa zuciyarta ta juyo, tare da mata alkawarin bazama ta kalleshi ba, ta juyo ta dawo inda take a tsaye a da, ta mulmula curin laddu na karshe, sannan ta juyo zata dau o plate, sai ta tuna cewa tsayinta baya kaiwa wajen, dan haka ta kuma juyowa ta kalli inda yake, zuciyarta aya, taga shima itan yake kallo, amma yanzu da idonsa yake kallonta, dan ya sauko da glasa in kan hancinsa, yana kallonta ta saman glass in, da yar ta samu ta ha iye wani abu, kafin tace. Side plate zaka auko min Sai yata ya jingina da jikin kujerar da yake kai, ya auki wayarsa da hannun dama, sannan ya yi amfani da hannunsa na hagu ya bu e cabinet in, ya fito da plates in ya aje mata akan island, duk yana zaune daga inda yake, kuma yana danna wayarsa. Ta kuma ha iyewa wani abu, sannan ta auki plates in ta ara auraye su, duk da tana da tabbacin a wanke suke, laddu in ta saka masa akan plate aya, ayan kuma ta aje shi a gefe, dan dama aya take bu ata, ta gyara wajen tsaf, sannan ta auki ledojin kayan da ya aje mata azu, ta ha a kan handout inta. Duka Tafida na zaune a wajen, yana danna wayarsa kamar ba ita yake kallo ba, bayan kuma ita yake kallon, kawai ya waske ne. Maryam ta bu e fridge ta auko soymilk in da ta ha a, ya yi sanyi, ta auko wata jar me starw ta zuba masa sannan tazo ta aje masa a gabansa tare da laddu Zata tafi ya dawo da ita ta hanyar jayo hannunta ya zaunar da ita a kujerar gefensa, zamansa ya