Sashe 77
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A'a ranki ya da e, ba ni ya kamata a godewa ba, Allah zamu godewa, kuma akwai wata magana da nake so na miki..... Fulani bata ce komai, ta yi ahiru tana jinjina hankali da tarbiyar yarinyar. Ranki ya da e ya kamata a ce kina jansa a jiki, ciwonsa yana bu atar ja a jiki, yana bu atar ya samu wanda ze ri a fa awa damuwarsa, yana san a ja shi a jiki sosai, ta haka ne ze fa a miki duk wani abu dake damunsa Fulani ta kasa cewa komai, ta kafe Maryam da ido kawai. Salamu alakimu Sallamar Tafida da ga waje ta katse musu hanzari. Ya shigo ciki ya zauna. I dan kun gama zamu iya tafiya? Muna ar hirar tamu zaka auke min sirikar tawa Ba Tafida ne kawai ya yi mamakin sakewarta ba, harda Maryam da ta bata shawara, bata tab'a zaton zata auki shwarar ta haka da sauri ba. A'a kawai dr naga dare ya yi ne, shi yasa nace zamu koma Bisa ga mamakinsu sai suka ji ta yi dariya. Babu damuwa, zaku iya ta fiya, ammam dan Allah ku dawo gobe Muryarta a sake kuma cikin raha, Tafida xai iya rantsewa da Allah bai tab'a jin muryarta cikin wannan yanayin ba. *Unguwar Garko* *12:00pm* Da Allah wace zan samu ta min lalle idan zamu tafi ? Cewar Maryam yayin da take saka alkakin da Maanmu ta saka aka mata a cikin leda. Yau kusan satinsu aya a ha ejia, kuma suna sa ran tafiya zuwa jibi, ta yi ziyara sosai, dan har dangin Abban su seda suka je, hatta da gidan kawu usman da da bata san zuwa sbd ansa da suke mata kallon reni, dan ita bata san a renata. Amma kuma wannan zuwan da ta yi haba-haba aka ri a yi da ita, gaba aya mutanen gidan sun sauya mata, bata ce ga dalili ba, amma wata ila dan ta yi aure ne, ko suna mata dan ta auri me ku i, ko kuma ma dan matsayin wanda ta aura Ga Ummi me funkaso, ai har yanzu tana yi Hafsa ta amsa mata tana tayata kwashe al'kakin. Ni fa an gam nake so Duka ta na yi, zan mata magana se ta zo har gida ta miki Yaushe kenan ? Gobe ya yi ? Allah kaimu goben to Amma ba za ki yi kitso ba ? Cewar Maanmu dake aje musu bokiti cike da dubulan, dan takanasa ra kano ta sa aka yiwa Maryam in dubulan da al'jaki, dan ta san tana san su. A'a Maanmu banda kitso..... Caraf Hafsa ta yi tace. Ina ita in yin kitso gashin kanta ya koma irin na indiyawa Maryam ta girgiza kanta, Iya Ummi bazafa tab'a sauyawa ba. Yaya ga farar Maryam ta kai hannu ta karb'i ledar da Muhsin ke mi a mata, dan ita ta aike shi ya siyo mata fara, sbd tana san fara sosai. Yauwwa Autan Iyarsa, na gode Maanmu, Hafsa, Anti Hanne fara Wa ?!, ni jikar Haruna, kin tab'a ganina naci wata fara? Cewar Maanmu. o min na ci Hafsa ta fa i tana tsane hannunta daga cikin bokitin dibulan. A'a alhamdulillah Anti Hanne ta fa i a sanda take kunna gas, dan yanzu sun ma bar aiki a ice a gidan. TAFIDA POV. Yau be samu dama ya je ya auki Maryam ba, dan tace masa lalle za'a mata, kuma shima abubuwa sun masa yawa ga shi gobe zasu bar garin. Ko abinci be samu ya ci ba, haka ya dawo gidan cikin sa fanko, gashi a gidan babu abinci. Kwanciya kawai ya yi a falo yana sa e-sa Jin an turo ofar yasa shi mi ewa zaune, Maryam ce ta shigo bayanta biye da masu gadi sun auko mata kaya, ita ta nuna musu inda zasu aje mata sannan ta musu godiya suka fita. Kallonsa kawai take Tana san gane meke damunsa. Me ya faru ? Tatambaya a sanda take zama kusa da shi, tare da aje flask in hannunta. Ya furzar da iska. Wallahi yunwa nake ji Allah sarki, kaga kuwa na taho maka da abinci, dan nasan yanzu ba samun damar ci kake ba arashe tana janyowa flask in ta bu Muga lallen Ya kama hannyenta data ri e murfin flask in da su, ya shiga jujjuya hannun yana kallo lallen, da aka tsantsaramata shi, wanda ya kwanta a kan farar fatar ta. Ya yi kyau sosai anyi murmushi. Janta ya yi zuwa cikin jikinsa, wannan abun da ya saba kai kawo a cikin kan Maryam ya shiga aikinsa. Bani abincin to A hankali ta kai hannunta ta janyo flask in, sannan ta shiga bashi abincin tana masa hira. *11:30* Maryam na jere kayan sakawarta a cikin jakar da ta zo da ita. ofar akin a ka turo, kuma ko bata kalle shi ba tasan shine, dan haka bata kalle shi in ba, ta ci gaba da jera kayan. Tana jin takunsa har ya tsaya a bayanta, kuma shima be jira komai ba, ya saka hannayensa biyu ya aga ta sama, yay mata aukan bride style. Maryan ta zare ido tana kallonsa, sannan ta cilla ankwalin atamfar da ke hannunta cikin jakar. Tafiya ya fara yi da ita har zuwa kan gado, ya kwantar da ita yana shirin rufa mata bargo. Ta yi sauri ta mi e zaune. Kaya fa nake ha awa.... Sshhhhh, ki kwanta kawai sai da safe Ya fa i yanaa ara kwantar ta, Maryam ta ara mi ewa. Idan na ce sai gobe makara zan yi Shima kuma ya ara kwantar da ita, sannan ya kwanta a gefenta, ya motsa hannunsa ya kashe wutar akin. Maryam da kanta ta murgina kusa da shi, dan gwara ko motsinsa ne ta ji a cikin duhun nan. Baki dena tsoro ba har yanzu ? Ya tambaya yana motsa kunnensa. Yana jin kanta da ta girgiza masa, shima kuma se ga gyara kwanciyar tasa yana sakata a cikin jikinsa. Ina nan tare da ke, hmmmm? Ta kuma gya a masa kai. HARIS POV. Kai Uchenna aiki na kyau Cewar Fala , a sanda suke duba comments in masoyan wa ar sa ta biyu da ya saki, wa insa yanzu sune ke zagaya duniya baki aya. A cikin wattanin ba aramar shahara ya yi ba. Albarkoki daga ko ina zuwa suna ta zuwa, yazu ya sauya musu gida, amma kuma a cikin cosgrove in ya sauya, kawai de ya bar nasa na da, ya koma wanada ya fishi, hatta da Babansa ya sai masa gida. Babu abinda zai ce sai dai ya godewa Allah dan wa a ba aramin karb'arsa ta yi ba. Muna tayaka murna Uche Djn studio in ya fa a. Ya mi a masa hannu suka gaisa, sannan ya shiga gaisawa da sauran abokan aikin nasu. Wajejen arfe 8pm ya koma gida, a falo yaga Arya shi aya yana wasa. Aryaan na ganinsa ya shiga daga masa hannu, alamun ya auke shi, Uchenna ya masa dariya yana aukansa, tare da dan a masa chocolate in da ya shigo da shi. Ya san cewa war haka Hanam tana kitchen, dan haka kai tsaye ya wuce kitchen in, a nan kuwa ya sameta tana ta faman ha a girki. Bata ma san da shigowar su ba sai da ta ji hannu aya ya yi hugging inta ta baya, se da taja wata iska, sannan ta juyo tana kallonsu, dan tasan ba shi ka ai ba ne. Kufa bakwa jin magana, so kuke se kun sa na makara a girkina Haris ya yi dariya. Yau makara ta nawa kuma ?, takwas fa ta yi, amma baki gama girki ba Ku min shiru ni, kuje waje ku jira ai na kusa gamawa Memakon su fitan kamar yanda tace, sai suka zauna a kan kitchen island, ya shiga yi wa Aryaan wasa, yana yi yana bawa Hanam labarin nasarar da aka samu. Har ta gama abincin ta juye musu a kwano aya, dan yanzu duk rintsi a kwano aya suke cin abinci su duka ukun. *House No.122, B3, Alaro city lekki, Lagos* MARYAM POV. Hannunta ya saka riga ta arshe a cikin wardrobe inta. Sannan ta rufe wardrobe Dawowa ta yi ta zauna a kan gadonta, tana aukan wayarta, ji ta yi zuciyarta na ta shi, hakan yasa ta mi e da gudu ta yi ban aki. Ta shiga kela amai kamar zata arar darm ruwan dake jikinta. A galab'aice ta mi e tana kunna famfon sink, ta wanke bakinta, sannan ta fito. Kusan karo na biyu kenan tana amai a yau in nan. Yau da safe suka sau a a lagos, bayan sun tsaya a abuja, sannan suka iso lago Kuma suna dawowa Tafida ya tafi shopping shi da David, ba zata ce ga takamemen abinda yasa take aman ba, amma kamar tana tunanin pizzar da suka ci a air port ne, sai da tace ba zata ci ba amma Tafida ya takurata se da taci. Ita tasan dama cikinta ba san ba on abu yake ba. Ji ta yi ma zaman akin ba ya mata da i, dan haka kawai ta fita, kuma bata tsaya a ko ina ba se saman gidan, dan tana ganin wata ila zata samu dadda ar iska a wajen. an jima zaune a waurin tana shan iska, kafon ta hangi shigowar motar Tafida, dan haka ta mi e ta sau Tana tsaye a falo ta ji sanda ya bu ofar kitchen ta baya. Bayan an wani lokaci kuma ya shigo cikin falon ta ofar gaba. Yana ganinta ya bu e mata hannayensa biyu, alamun ta taho ta yi hugging insa, kunya tasa ta sunkuyar da kanta asa. Shi kuma be ce mata komai ba har ya arsa inda ta ke, kuma yana isa inda take ya ja hannunta ta fa a jikinsa sannan ya ameta, kansa ya sau a a kan kafa unta. Ke biki yi kewata ba ko ? Mamaki ya kama Maryam, dan be wani jima da fita ba. Ya saketa yana kallon fuskarta, a hankali Maryam ta tsirawa idonsa ido, ganin yanda yake ifta shi, kuma se da abinda baya so in ya faru. Wato wayar ta koma ja. Ba yanzu ka fita ba? Se ya auke hannunsa da ga ugunta, ya dawo da