← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 84

Sashe 82

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shekaru bakwai, a lokacin Roshni ta yi aure harda a. Ni kuma a lokacin zuciyata banda tafarfasar aukar fansa babu abinda take, dan haka na shirya kasheta ita da mijin nata dama an nata..... Se ya yi shiru yana watsa wannan farin garin a cikin wutar gabansa, Maryam data fara fahimtar inda labarin ya dosa ta ure shi da ido. A lokacin tacje garin su mijinta, suna tafiya ita da shi a cikin mota, ina da ga nan na aika ba en aljannu suka kifar da motar tasu, har suka mutu, mutuwa irin wadda babu wanda zai ma iya gane kamaninsu. Game da anta kuma na so na halaka shi shi ma, amma kuma Babana ya sanarmin da cewa ba zan iya kasheshi ba. Dan haka na ya ke shawarar lalata rayuwarsa, na yanke shawarar bashi mutuwa ba tare da an binne shi ba, na yanke shawarar saka shi a halin da kowa nasa zai guje shi.... Ya kuma yin shiru yana watsa wani jan gari yanzu kuma. Sannan yaci gaba. Kinsan shekaru nawa na auka kafin na aiwatar da hakan ? Maryam da take jin kamar ta tashi ta sha e masa wuya ta ci gaba da kallonsa ba tare da ko tari ba ta masa ba, ashe dama duk tsawon shekarun nan shi ne yake azabtar mata da miji ?, shi ne yake aikata duk abinda yake damun mijinta ?. Shekara aya na auka ina aiki a kansa, na yanko ma ogwaron zaki, na ciro zuciyar kura, na ha o da ha waran damisa, na shekara ina ha e su gu aya dan su bani abinda nake so, kafin na samu suka zama ba in ruhi, kin san menene sunan tsafin ?, ba in tsafin Diggam, na saka la anin a jikin wani ba in aljani, sannan na binne sauran a cikin wancan ramin.... Maryam ta kalli ramin da yake nuna nata. Wannan ba in aljanin da na saka masa wannan la anin na tura shi jikin Eshaan an gidan masoyiyata ta da... Sai ya yi murmushi. Na mayar da shi wata hallitar da ban, na banbanta shi da jinsin mutane, na nisanta shi da zama cikin 'yan uwansa. Bayan wasu satika kuma se 'yan uwansa suka fara masa magani, ba in ruhin da na tura jikinsa ya fara rauni... Yanzu kam dariya ya yi yana aga kansa sama. Har yanzu Maryam kallonsa take, mamaki take shin dama akwai an adam irin wannan ?, bata tab'a ji ba ko a mafarki, ko a labarai bata tab'a jin iyyaya irin wannan ba. Ni kuma da na tashi se na tura wani aljanin jikinsa, wanda yake tare da shi a koda yaushe, idan har aka bashi magani zai sakawa wanda ya bayar in ciwo, koda tsafi za'a masa ba zai tab'a cinsa ba, shi kuma ya hana shi yin karatun addininku, dan yana saka ayan ba in ruhin rauni,ya kuma hana shi komai na karatun addininsa, yake saka masa ciwon kai a duk sanda zai ko ji karatun da ga bakin wani..... Ya watsa wani abu me ruwa kamar mai a cikin wutar, sannan ya kalli Maryam. Ina so rayuwarsa ta lalace fiye da haka, shi yasa na bashi arfin tsafi, domin duk wanda zai ganshi yana tsafi zai auka cewa boka ne, dan haka zai guje shi..... owar wani abu ce ta katse maganar tasa, a tare suka kalli inda arar ta sau a shida Maryam da Manikandan.......... _______________ _A'a, menene kuma ya fa o ?, kode fidar yara ce ta iso ?, bana ce ba de_ _Ina godiya masoyan asali_ SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *BABI NA HAMSIN DA HU U (54)* .........A hankali urar da ta turni e wurin take bajewa, siffar Tafida ta bayyana a gabansu, tsaye yake yam, wayar idonsa ta riki a zuwa ja. Koda yaushe garga inku nake a kan zuwan wannan ranar, amma babu wanda ya kula a cikin ku, yau ce ranar sakamako, za ku girbi abinda kuka shuka Muryar Kundali ta kara e wurin, a sanda take sau owa asa. Maryam na ora idonta a kan Tafida ta mi e da gudu ta yi inda yake, tana isa kusa da shi suka rungume juna, ameshi ta yi da arfi tana sakin kuka, shima ya ameta a jikinsa yana shafa kanta, shi ba zaice ya san yanda akayi ba, amma yana wannan maganar, bau ara gane kansa ba sai yanzu da ya ganshi a wannan duniyar. Ya isa... Ta sake shi tana kamo fuskarsa a raunane, hawaye ya shiga share mata ya na girgiza mata kai. Ina nan tare da ke, bazan bari wani abu ya sameki ba Miriam.... Sautin dariyar Subhu da ta kara e wurince tasa ya yi shiru, ya tura Maryam bayansa yana kallonsu aya bayan aya. Fuskar Subhu in kawai ya gane, dan shine ke shigo masa a mafarki, sai kuma wannan wutar da ke ci a gaban Subhu in, domin irinta ce sak take ci a hannunsa a duk sanda ba in tuhinsa zai tashi. Har zuwa lokacin Subhu na yata dariyarmugunta hara ri e ciki. Zaka kare ta...... Ya kwatanta yana kwaikwayar muryar Tafidan, sannan ya ara bushewa da dariya. Kai ne wanda zaka kasheta da kanka yaro Maryam ta ara ri e rigar Tafida ta baya gam, tana kallon Subhu ta asan kafa un Tafidan. Waye kai?!, kuma me kake nema?! Rayuwarka nake so, taka dama ta duk wanda kake so, yanzu ba kai zan kashe ba, matar ka zansa ka fara kashewa Cikin ru u Tafida ya an jiyo ya kalli Maryam. Eshaan shine ya zama sanadiyyar mutuwar Maanka...... Ta shiga bashi labarin da ya bata wanda shi sam ma be sani ba. Cike da masifa bala'i da kata'i ya juya ya kalli Subhu, kuma tun kafin ya yi wani yun uri Subhu ya shiga karanto wasu alasuman tsafinsa yana watsa jan gari a cikin wuta. ....Swastikam,namonamaham....fabrishka ... fabrakam...oumm jeje bahim, oum nambakar..... Tafida ya ame am, kafin duhu ya mamaye jiniyon ganinsa, kamar an kunna inji haka ya juya yakalli Maryam dake tsaye a bayansa. Maryam ta z abura tana ja da baya, ido waje take kallon Tafidan da ya nufota, suna kaiwa arshen bango ya dam i wuyanta tare da agata sama. Maryam ta shiga kakari tana kallon jajayen idanuwansa, magana ma ta kasa se bibbige hannunsa da take. Da Kundali ta ga abun ba na are ba ne, sai ta uko wani botikin arfe me auke da ruwa, ta b'ace b'at, sannan ta zo ta tsaya a kan wutar tsafin gaban Subhu. Ta gwammace mijinta ya mutu, ta gwammace anta ya mutu, dama ita tata ra are, amma ko ba komai ya kamata a ce wa anan masoyan sun samu rayuwar farin ciki, ba haka ta so anta ya kasance ba, sai de ta yarda da addara, ta kuma san yanda addara ke sauya abubuwa da dama, ta so a ce Subhu ya yi karatu me zurfi, ta so ace ya zama wani abun a rayuwarsa, sam bata so a ce ya taso a matsayin boka ba, bata san sana'ar mahaifinsa, amma babu yanda ta iya, haka ADDARA TA SO. Ba tare da wani tunani ba ta aga bukitin sama ta juye ruwan ciki tas a kan wutar. Subhu ya ga ruwa na zubowa da ga sama yana kashe wutar da ya kunna shekaru talatin da 'yan ka baya, wutar da ya sha zama ya na gadinta, wutar da ya yiwa al awari da ba ze yi wanka ba tsawon rayuwarsa, wutar da yake hana idonsa bacci domin kula da ita, yau itace ta mutu murus a kan idonsa. Wata razannaniyar ara ya saki yana mi ewa. Fitar arar tasa ta yi dai-dai da fa owar Maryam asa, sbd wuyanta da Tafida ya saki. A hankali tunaninsa ya shiga dawowa cikin kansa, duk irin abinda ya yi wa mutane sanda ba in rubin nan ya shiga jikinsa ya dawo masa. Kin cece shi yanzu, amma fa ki sani Kundali bazan barshi ba! Cewar Subhu yana kallon sama, duk da baya ganin Kundali in amma yasan cewa tana jinsa, kuma itace ma ta kashe wutar. owa ya yi da ga kan kujerasa, ya nufo inda Tafida ke tsaye ya dafe kansa, Manikandan ne ya ri o hannunsa. Kada kaje yaro, komai ya are, zaka iya jawa kanka matsala Subhurmanyam ya kwace hannunsa daga ri on da Manikandan ya masa. Bazan ha ura ba, sai na au fansa ta Yana fa in hakan ya juya ya aga sandarsa a setin Tafida, nan take Tafida ya tashi sama, afafuwansa suka rabu da asa, yayin da wani ba in haya i ya mamaye shi. yar Maryam ta iya mi ewa zaune, hannunta dafe da wuyanta, se faman tari take, idanuwanta sun walalo waje. Bango ta daddafa sannan ta mi Eshaan ka kira sunan Allah! yar Muryar tata ke fita, dan Allah ne ka ai yasan irin dauriyar da ta yi wurin furatata, sama take kallo inda gangar jikin Tafida ke yawo a iska. Ka kira sunan Allah Eshaan! Wannan karon maganar tata da arfi ta fito, amma babu ma alamun Tafin ya jita, sbd wata ara da ya saki. Ka kira suna abin bautarka yaro! Muryar Kundali ta ta ya Maryam wurin fa in hakan, kuma har yanzu bata bayyana ba, tana da ga sama tana kallon abinda ke faruwa. Ka kira sunan Allah Eshaan Yaro ka kira sunan abun abun bautarka Kusan a tare suka furta hakan, wasu hawaye masu umi na sau owa daga idon Maryam. Ka furta sunan Allah Eshaan,nasan kana ji na, Allah shi ka ai zai iya cetonka La'il.... Bakinsa ya rufe, sbd yanda Subhu ya ara arfin tsafin da yake aika masa. Amma Tafida be daddara ba, ya ara furta. Lahau.... Muryar tasa ta fito dai-dai da kawowar hasken ba in zaren da ke aure a afarsa ta dama, yana yin shiru kuma sai zaren ya ara komawa ba Kada ka saduda, say it again!! A dai-dai lokacin a cikin kansa tunanin rayuwarsa ta baya ga shiga dawowa masa. Shine zau ne a kan kujera, ba
Chapter 82 · 0% Book details