← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 84

Sashe 23

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sai ta gama sharar. Bayan ta gama sharar ta goge ko ina, sai kuma ta tsaya tana bin ko ina da kallo, wai ita zata nayin girki a wannan kitchen din, abun is un believable. Fridge in ta bu e ta fitar da gaba aya tarkacen ciki duka har karafen fridge in, ta wanke su sannan ta meda su ciki. Ta ware kayan fruits ta sakasu a cikin wata roba wadda ta gani a cikin fridge in, kayan ganyema ta ware musu gu. auko ma'ajin wai, duka wan da aka kawo wajen cret biyu haka ta jereshi a wajen sai taga harda space, kayan miya ma ta ware su da ban, kayan drinks kuma su ta fara sakawa a sama, su miones, bread gesha da dai sauransu duk ta killace komai. Sannan ta rufe fridge in, ta koma store in, tana duba gaba aya kayan girkin, albasa, doya da dankali dama tun da farko saida ta ebo asa a garden in ta zuba a asa sannan ta sakasu a kai. Ta san cewa zai je aiki, dan haka ya kamata ace tayi masa girki, dan haka tayi niyyar dafa masa wani abun me sau i idan har zai iya cin abincin data girka. Sai kawai tayi niyyar yin sandwich da pancake, babu b'ata lokaci ta shiga aikin, tana ganin abun kamar mafarki, girki na aya daga cikin abinda take so kuma yake bata nisha i, dan haka gaba aya ko wace damuwa ta nemeta ta rasa. Ta meda hankali sosai akan aikinta, sandwich inma a sandwich maker tayi, cikin anin lokaci ta gama komai, sbd akwai kayan aiki. Tana ha a hot chocolate taji alamun ana arin bu ofar. Gabanta ya fa i, dan tasan ba kowa bane face shi, dan haka ta juyo da sauri, a dai-dai lokacin da shima ya bu ofar yana kallonta. Kamar jiya sanye take da hijabi, kuma tun daga ofar kitchen in ya soma sauraron abinda ya zame masa wajibi, bugun zuciyarta, yasan cewa tabbas yanzu bata da abin tsoro daya wuce shi, tunda har ya fa a mata waye shi. Bai damu da tunanin da zatayi akan sa ba, amma yasan abinda yayi shine dai-dai, dan ya zama dole ya fa a mata gaskiya. Kuma jiya bayan wayarsa tayi ringing ya auka ya koma dakinsa ya daga, kanwarsa ce Neha, wadda take da aure a abuja. Sun jima suna waya har ya fa a mata cewa yayi aure itama ta gama masa orafi na yayi aure bai sanar musu ba, ya bata ha uri kafin tace wai ya bawa matar tasa waya su gaisa, shi kuma yasan a lokacin ba lalle ta iya tsayawa a gabansa ba, wata ilama idan ta ganshi zuciyarta ta buga gaba aya kowa ya huta, dan haka sai yace mata tayi bacci ta bari sai gobe zai ha a su. Bayan ta kashe kuma saiga kiran Daadi, kakarsa wadda ta haifi mahaifiyarsa kuma ita tana zaune ne a india, ita kuma fa ama ta shiga masa, kuma bama shi ka ai ba harda me martaba take ha awa. Tana fa in ai shine ya masa auren, dan bai basu muhimanci ba shi yasa bai fa a musu ba, dan kar su aura masa arsu shi yasa su suka aura masa tasu yar. Saida ya fahimtar da ita cewa auren ya farune cikin gaggawa sannan ta kwantar da hankalinta, amma tace masa dole yazo india, ya fa a mata cewa yana da aiyyuka da yawa, tace masa kada ya kuskura ayi bikin holi ba tare da yazo india ba, ya rantse tare da mata alkawari, kuma tace sai ya nuna mata alkawarin nasa, shi kuma yace zai tabbatar mata ta hanyar tara gashi a kansa bazai yi aski ba sai ranar daya zo india, da haka hankalinta ya kwanta, har tace ya gaida matar tasa daga haka wayar ta are, kuma yayi mamaki daya ga wutar akinta a kunne, dan kusan kwana yayi yana sauraron rabin ransa. Kuma yauma da safe yaga wutar akin nata a kunne, yananjin sanda take moping corridorn ma, yanzun ma ya fito ne cikin shirinsa na zuwa aiki, kuma shi bai iya ri e yunwa ba. Dan haka ya fito dan yaci abinci, a nan ne yaga ko ina na gidan al ta share ta goge.Sai kuma gashi ya ganta a kitchen. Ina kwana Muryarta ta fito cikin sanyinta, kuma haka kamar da tsoro a ciki, ya fara takowa cikin kitchen in yana amsawa da Lafiya, fatan kin tashi lafiya Muryar tasa ta fito da wani irin sauti fayau, bazaka tsinci komai a ciki ba, Maryam ta mi e tana fa Lafiya Store taga ya nufa, jim ka an ya fito sai ta ganshi da kayan girki, kenan abincin zai dafa, da yar tayi arfin halin fa Ga abinci fa na girka maka Cak ya tsaya da kunna wutar da yake, a hankali ya juyo ya kalleta yayin da ita take tsaye a jikin island tana hada hot chocolate a cikin wata jar, ya kalli plate in dake kan island in, abinci ta dafa masa?, shi ta dafawa abinci ?, wata kulawa da baya samunta sai idan yana india, amma a nigeria kam saide idan abuja yaje, dan tun yana yaro koda sau aya Fulani bata tab'a masa girki da kanta ba, saide ta sa bayi su masa. Ke da kanki kikayi ? Yayi tambayar ba tare da shi kansa ya san ya yi ta ba, kanta a asa ta gya a masa kai, sai ya fara takowa zuwa island in, gaba aya kamshin turaren sa ya cika mata hanci, kuma yauma kamar kullum sanye cikin kayan hausawa yake. Wata shaddace a jikinsa Kansa kuma babu hula, wannan kyakyawar sumar tasa tare a kansa, saida ya kai hannu ya shafa sumar tasa yana kallon abincin, ashe a an area irin tasu akwai wayyayu kamarta ?, gaskiya ta fita da ban. Nagode ya fa i yana zama akan aya daga cikin kujerun dake zagaye da island in, Maryam ta kasa gaskata abinda taje ji, godiya fa yake mata, gaskiya wannan abun azimun ne, kai kawai ta gya a masa, bayan ta ha a hot chocolate in ta mi a masa. Sai yanzu ya kai hannu ya auki sandwich in ya kai bakinsa, saida ya lumshe ido, sannan yaci gaba da taunawa, da in abinci mara misaltuwa ne, ta iya girki sosai, ya cinye na hannunsa tas. A lokacin ita kuma ta auki nata ta bar masa kitchen in bayan ta jere kayan da tayi amfani da shi a dish washer, dan bazata iya zama ga ta ga shi ba, yace su nisanci juna, to hakan take arin yi. Tafida baisan ya cinye abinci ba saida yaga plate in babu komai, sai kuma ya dawo kan hot chocolate in, shima ya shanye tas, bai cika cin abinci da yawa ba, amma yau yaci sosai, ya mi e ya bu e dish washer in sannan ya saka plate da jar in a ciki. Ya bu e freezer zai dauki ruwa, ya tsaya yana kallon komai a tsare, a ransa yace gyara da da i, dan shi ba wani bi takan kitchen in yake ba, ya auki ruwan ya sha sannan ya rufe. Fita ya yi, ya koma akinsa ya auki wayoyinsa da hularsa da key insa ya dawo ofar akinta ya wasa. Maryam na cin abinci ta mi e ta saka hijabinta ta bu e masa ofar, kuma kamar kullum gabanta na bugu. Zanje asibiti ne shine kawai abinda ya fa i bayan kofar ta bufe maryam ta bayyana a gabansa, kamar zata tambayeshi me zaije yi asibiti sai ta tuna ashe likita ne. A dawo lafiya, Allah ya tsare Ameen, thanks for the meal Ya fa i yana juyawa, kamar jiya yau ma maryam tabi bayansa da kallo, tana gode masa itama a ranta. __________________________ _Ehem ehem, nace ba, kamar fa nima na fara zargin Hanam game da Arya, anya kuwa ba shege bane kamar yanda kowa yake fada?, ko dan, bari nayi shiru, kada nima a sammin mari _Hajiya Maryam, Barka dai, wai mrs zak's tace daga kinji birin ko fito ko duba kiga me ke goin _Nagode masoya, Allah ya kara mana son juna, Nagodr da addu'oin ku_ -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan babin naki ne Habeebty* *BABI NA GOMA SHA SHIDA(16)* UCHENNA POV. Yau kwanan sa uku da fara aiki a HANAM FASHION HOUSE, kuma aiki a wajen na masa da i, shi da Hanam suke zana inkin da za'ayi, amma kullum tana fa in nasa yafi kyau, kuma a kullum zeyi inki cikin yabawa take. Amma kuma ya lura da wasu sabbabin abi'u da take da su, bata sakarwa kowa fuska, duk da dama can haka take, amma kuma na yanxu yafi na da in, kuma a yanda ya lura bata da aure, hakan yasa ya tambayi wani Aminu a wurin, wanda yake kawo masa kayan aiki idan ya bu ata. Kuma Aminu ya fa a masa cewa, suma haka suka ganta da an, daga tafiya USA na shekara biyu sai gata ta dawo da wa, kuma har yau i irari take kan cewar itace uban an, abun yaso ya aure masa kai, dan haka yayi niyyar tambayar Abba. Yana zaune a office in da aka bashi domin inki, bayan ya gama dinka wata riga sai ya auki break yana shan coffee, kawai sai yace bari ya kira Abba ya tambayeshi, tunda basa samu su hadu. Abbana Cewar Uche bayan Abba ya aga kiran kuma sun gaisa. Na'am Tambayarka na ke sanyi Ya fa i yana kallon windown daya bu e, hannunsa na dama rike da mug. an Abbansa, ina jinka Abba..... Sai kuma yayi shiru, shi sam bai iya unbiya- unbiya ba, idan yana so ya fa i abu kansa tsaye ya ke fa arsa, amma yanzu sai ya ji nauyin Abban, sai ya tattaro arfinsa ya furta abinda zai zama sanadiyyar sauyawar addararsa. Abba ni Hanam ta tab'a aure ne ? Abba beyi mamakin tambayar ba, dan tun a ranar da Uche ya fara zuwa HANAM FASHION HOUSE in ya fa a masa cewa ai ya
Chapter 23 · 0% Book details