← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 84

Sashe 8

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bakinsa, ya karba ya fara tsotsa, a lokaci guda yana wasa da perndat in sarkar dake wuyanta, ta kai hannu ta cire hular sanyin dake kansa me kunnuwan teddy bear, ta shiga shafa gashin kansa wannda yake ba i si ik, kuma me taushi, sai kuma ta dawo da hannunta ta ri e dogon hancinsa irin nata sak tana fa zaka sani duk ranar dana maka yaye Sai taga yayi murmushi, still kuma maman na bakinshi, kamar wani wanda yasan me take cewa, itama sai ta masa murmushin. TAFIDA POV. Kirari da kuma maganganun hadimai yayinda suke gaisar da me martabane ya ankarar da fulani cewa mai marta ne ya shigo bangaren nata domin su gaisa, dan hakan al'adarsa ce duk safiya yakanbi akunan matansa su gaisa, kasan cewar suna falo na biyu ne yasa ta iya jin maganganun nasu, kafin kuma kofar ta bu e, a lokacin da hayaniyar ta ragu, wanda hakan ke nuna mata cewar hadiman sun fita falo na farko, mai martaba ya shigo cikin shigarsa ta alfarma, tris yaja ya tsaya yana kallonsa aya bayan aya. Ga abinci tile a gabansu su duka amma sam basu ko taba ba, fulanice ta ago da rinnanen idonta ta kalleshi, hankalinsa ya tashi, amma kwarjininsa da kuma kamewarsa irinta mulki batasa ya nuna hakan ba, arasowa yayi zuwa cikin parlon ya zauna akan kijera kusa datata. Nadra ta zame daga kasan kujera tana gaisheshi, ya amsata yana ci gaba da binsu da kallo, kuma ko bayan ya amsata in bata mikeba, tana nan dur ushe a wajen kanta a kasa, ya juyaga fulani, tun kafin yace komai yaga ta fashe da kuka. Yasan cewa Tafida ya dawo, domin tun a jiya Tafidan ya nemi da su ha u amma kuma yace masa saide da safe, dan hakama ya shigo da kansa dan su gaisa, kuma kukanta ke nuna masa cewar koma miye ya faru to Tafida ne, Fulani bata kuka akan komai sai akan Tafida. Eshaan jeka auko min waccan ball Muryar Roshni mahaifiyar eshaan a wancan lokacin ta fa i, wani karamin yaro an shekara hu u ya ago ya kalli kyakywar matar wadda take ba'indiya, ya aga manuniyarsa ya nuna ball in tareda fa yeh ? (wannan?) ya tambaya cikin harshen indiyanci, matar na murmushi ta gya a masa kai, ya fita da gudu yayi wajen da ball in take, matar kuma ta biyoshi da gudu itama tana dariya tareda fa eshaan kabi a hankali, eshaan!!... eshaan!! ...eshaan!!!! maa!, maa!, maaaaaaaa!.... Yana fisge-fisge yake furta maganar, a razane ya mike zaune, Idanuwansa gaba aya sun firfito waje sai haki yake, duba yakai ga hannunsa na dama, sai yaga wutar nan daya saba gani naci a tafin hannun nasa, idanunsa ya lumshe a hankali sannan ya dun ule hannun nasa ya bu e tareda idonsa nan take wutar ta bace, hannunsa yakai jikinsa yana shafawa. Yaji t-shirt in daya kwanta da ita jiya gaba aya ta ji e da gumi, ya kuma lumshe ido, fuskar mahaifiyarsa ta dawo masa tunanin sa, a hankali ya bu e ya sako kafafunsa asan gadon ya saka slide sandales insa dake kasan gadon, hasken dake shigowa akin ta windows in dakin sune suke nuna masa cewar gari ya waye. Idonsa yakai inda ya aje wayarsa jiya daddare, kafin abinda ya sameshi jiya ya faru, yasan cewa dole ya hargutsa abubuwa da yawa a akin, amma kuma gashi an gyara komai tun kafin ya tashi daga bacci, tafin hannunsa ya bu e sannan ya mi a hannunsa zuwa ga inda ya aje wayar dake can a kan wata chest drawer, nan take wayar ta tashi daga kan chest drawer in da take a aje ta iso ta sauka akan tafin hannun nasa kamar wani magnet ne ya janyota. Charger ya janyo ya sakata a chargy bayan ya cire ayar a chargy, ya mi e tsaye ya shiga ban aki yayi wanka ha i da alwala ya fito yayi sallar asubar data wuceshi, sannan ya mi e ya koma ban akin yayi brush ya fito ya bu e jakar dayazo da ita ya fito da wasu riga da wando na farar shadda, yau za'ayi hawan angwance, ya saka kayan sannan yaje ya tsaya a gaban dressing mirror ya shiga gyara gashin kansa kamar yanda ya saba kula dashi a kullum, sannan ya feshi jikinsa da tirare, ya auki hularsa zanna bukar me aikin blue da fari ya saka a kansa sannan ya saka flat shoes blue ya d'auki wayoyinsa sannan ya fito. -SAI KASKA CE- YADDA ADDARA TASO By Sai Kaska *proud of my first novel* *BABI NA BIYAR(5)* Ya dinga wuce falukan dake turakar fulani kafin ya iso falo na biyun karshe, abinda ya gani ya tayar masa da hankali, jiki a sa6ule yayi sallama, fulani dake risgar kuka ta ago da kai ta kalli inda yake, hakama me martaba, zuwa lokacin nadra ta bar falon dan bazata iya jurawa ganin mahaifiyar tata na kuka ba. kansa a kasa ya araso cikin parlon ya zauna a kasa kusa da kafar mai martaba, yana du ar da kansa, me martaba kuwa tunda ya shigo yake ta binsa da kallo har ya zauna a kusa da afar tasa, duk da ya jima bai ganshi ba, amma kuma yaga cewar ya rame sosai fuskarnan tasa babu komai sai dogon hanci, gaishe da me martaba yayi me martaba ya amsa a nutse. ina kwana ranki ya da fulani ta share hawaye, cikin dakiya tace lafiya Tafida, fatan ka tashi lafiya lafiya kalau ina zakaje naga ka shirya jawan angwancen da za'ayi zanje kaji sau in jikin naka ne? muryar mai martaba ta tambaya, Tafida ya ara asa da kansa. eh ranka ya da e banajin komai tashi kaje, nayi maka lamuni aa bakaci abinci ba zamuci tareda muktar ya fa i bayan ya mi e har ya fita daga parlon basu sami damar kallon kwayar idonsa data sauya kala zuwa ja ba, sun glasses in daya saka a aljihun sa ya zaroshi ya saka a idonsa, dan yayi duk yanda zaiyyi amma idon ya i komawa yanda yake. Yana taka afarsa a parlo na farko ya motsa kunnensa ta yanda zai iya jiyo abinda ake tattaunawa a parlo na biyu, muryar me martaba ya tsinkayo yana bawa fulani ha uri sbd kukan data ci gaba dayi. Sai ya motsa kunnen nasa yaci gaba da tafiya, arfin ji na aya daga cikin baiwar da allah yayi masa, ga kuma ba in ruhin dake jikinsa dake ara masa. Daya fita waje ya iske tawagar mai martaba, suna ganinsa suka mi e sunata zabga irari, murmushin dole ya iro yayi musu yana amsa gaisuwar tasu. MARYAM POV. ke dallah ki tashi muje Muryar Badar ta fa i yayinda take kallon Maryam in wadda ke zaune tana yankewa auta farce, Maryam ta ago ta kalli Badar dake tsaye ta ci uwar kwalliya kamar me shirin shiga hasar sarauniyar kyau. wai zuwan dole ne ?, sanin kanki ne ni ba zuwa kallon hawan doki nake ba Kuma haka in ne, dan koda wasa Maryam bata zuwa kallon hawan dokuna, sbd tsabar tsoranta, tsoran bingidar da ake harbawa kafin sarki ya araso dama shi kansa dokin tsoransa take ji. Dan allam Maryam ki tashi mu tafi, ni yau so nake sai kinga TAFIDA Tafida ?, sunan ya maimaita kansa a cikin kanta, ita sam bata taba ganinsa ba koda sau aya, amma babu budurwa da bazataji zancensa ba a bakinta, hatta da Badar kuwa, itama batada zance sai nasa, dan haka yasa yauma da aliyu yace bazai samu damar zuwaba ranta ya mata fari, dan yau Tafida zai hau hawan angwancen da ake yau, sbd auren ar sarki da ake, ko ba komai zata samu ta kalli kyakyawar fuskarsa, wannan ma ka ai ya isheta. Badar waini wannan Tafidahn annabi ne ?, da zaki dage akan sai nawani je na ganshi ? aa fa, ba annabi bane, kinsan allah Maryam dan baki ganshi bane, da zarar kin ora ido akansa wallahi zaki fara sansa, ba'indiye ne fa, najima wai anacewa babarsace ba'indiyar, shiyasa ya biyo kamarta Maryam taja tsaki a cikin ranta, Badar bazata gane ba, itafa bazata iya wahalar da kan taba tana yankawa kare ciyawa, yau yankawa kare ciyawa mana, inba yankawa kare ciyawa ba me yasa zaka zo ka saka wanda baima san kanayi ba a rai. nifa danma bansan username insa bane a social media, da na auko hotunansa da yawa na aje a wayata dama kin kama hanyarki kintafi, dan wallahi ni ba zuwa zanba, kinga yanzu inayin abincin rana zan tafi shagari gidan anti fati ke ki jirani na dawo sai mu tafi, kinsan gidanta kusa da gidan Tafida ne, idan allah yasa nayi sa'a sai kiga mun ha ta fa i idonta na haskawa da yallin murna. Yanxu tsakin kam a fili tayi, ta rasa meke damun kan Badar,to ita yau bazatabi ma ta ofar gidan nasa ba. HANAM POV. *Da misalin arfe 10 na dare* Hanam ce take taku zuwa inda ta aje motarta, bayan ta fito daga wani shopping mall, gabanta ne yayi mummunar fa uwa sbd wani mutum data gani a gabanta hannunsa ri e da wu a yana nunata da wu ar, aryaan ta ame wanda ke cikin baby carrier insa yana bacci. give me the baby what!!!! Ta fa i a ki ime cikin araji yes i say give me the bab.... Dukan da wani yazo ya sakar masa a baki wanda daga ita har shi basu ga tahowarsa bace tasa shi ya ha iye maganar dake bakinsa, daga nan kuma ya shiga dukansa tako ta ina, zuwa lokacin Aryaan ya farka sai kuma yasaka kuka, Hanam ta ru e tana kallonsu, daga me dukan har wanda ake dukan babu wanda Hanam ta samu damar ganin fuskarsa. Dan allah Kayi ha uri wallahi wani ne waishi kamal ya bani dubu ashirin yacena karbo masa yaron Kalmar 'kamal' daya ambata ita ta bawa Hanam Mugun mamaki, ashe tsanar da 'yan uwan nata suka mata ta kai haka ?, yanzu ita me ta musu a rayuwa haka ?, ta juri abubuwa da yawa marasa da i a rayuwarta amma hakan bai isheta ba sai an uwan nata sun ara mata da wani,
Chapter 8 · 0% Book details