Sashe 27
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ganinta ma, ta jima bata zo nemansa ba Eh rannan tazo wai zata masa sallama, ta tafi abuja wani aiki, ke de bari kawai, Allah ya kawota musha kallo Yayi wani gajeren murmushi yana bu ofar office insa, shi sai yanzu ma su ka tuna masa da wata Heleen, ya manta da ita gaba aya. Heleen?, wata mata da zai iya cew....... ofar da khabir ya turo ce ta katse masa tunani. Gaisawa sukayi kamar kullum kafin Khabir in ya zauna. Ka kirani kace nazo Eh, yanzu dama kai ya ani ka yi ta yi a asibitin nan wai nayi aure? Khabir yayi dariya To ai abun farin ciki ne, lefine dan na fa a ?, shine ka ai dalilin kiran ? A'a ba shi bane, hijabai muke so, kuma manya shine nake so a tambaya min Madam ina zamu samu? Yanzu ma Khabir in dariyar ya sake yi What's funny ? A'a wai naga ka zama me gida ne shi yasa anyi murmushi ka Shikenan zan tambaya maka ita, though ita bama saka shi take sosai ba To godiya nake Bari na je Khabir ya fa i yana mi ewa, sannan ya fice. Bayan wasu mintina wayar Tafida ta yi ringing. Yana duba wasu files a cikin book shelf, ya ajiye wanda ke hannunsa ya jiyo ya auki wayar. Muktar ne dan haka ya aga ba jira, gaisawa sukayi kamar yanda suka saba kafin Muktar in yace. Muna tare da su yanzu haka, godiya suke so su maka Umhm bari ma kira vedio call Daga haka ya katse kiran, laptop insa ya bu e ya aikawa Muktar in kira. Nan take Muktar ya aga kiran, tare da seta wayarsa ga mutum biyun dake zaune a gefensa, Tafida na ganinsu ya tsinci kamarta a fuskarsu, duk da su sun an fita kyau, duka a tare suka gaisheshi, ya amsa musu, aya daga cikinsu ne yace. Mun gode sosai Yaya, Allah ara girma Nop, kamar yanda kuka ce ni Yayanku ne, idan Yayar ku ta muku abu zaku mata godiya ? A tare suka girgiza kai. Good to nima haka, we are all the same, ba kira nayi dan ku min godiya ba, kira nayi dan na ara jaddada muku cewa, ku kula da Mamanku sosai, kuma ku kau a kai daga abinda Abbanku yake, kada ku ri a masa rashin kunya, musamman ma kai Hassan, nasan Hussain yana da ha uri, amma karin a ha uri kaima, kaga shi mahaifi ne, kuma mahaifa ha uri ake dasu, dan Allah ku kiyaye InshaAllah Yaya Good boyz, yanzu ina asibiti, zamuyi magana daga baya Dan Allah ka bamu lambara Yaya anyi jimm, shifa bashi da lambarta ma. Kawai ku turomin taku sai na bata To zan turo maka Cewar Hassan, daga haka yayi sallama da su ya ci gaba da aikinsa. ____________ wan- wan- wan, nach ba, wacece wannan Heleen in ?, nica ban gane ba, kamar..... _Nica maganar zuwa wannan haku in ban gane mata ba, anya kuwa ?_ _Inye su Daaso an gayu, an fara zuwa makaranta_ _Na gode da goyon bayan ku -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan babin na ki ne Zuwaira* *BABI NA GOMA SHA TAKWAS (18)* MARYAM POV. * Da misalin 04:30pm* Maryam ta fito daga akinta, kamar kullum sanye cikin hijabi har asa, asa ta sau o hannunta ri e da wayarta, yau ta samu ta siyi credit ta saka, kuma ba credit ka ai ta siya ba ta siyo abubuwa da dama da ku in da Tafida ya bata. Yanzu haka zuwa za ta yi ta jere kayan da ta siyo in, dan bata jima da dawo daga makarantar ba, dan a afa ta taho sbd babu nisa, kuma a yau inma har ta yi awaye biyu, wanda suka kasance hausawa kamarta, Dan yawancin aan makarantar yarabawa da igbo ne, sai fararen fata, kuma awayen nata sun fa a mata su suna block 4 ne. Yanzun ma sallah ta yi shine ta fito, so take ta je ta gama gyara kayan sai tayi girki dan yau girkin ma na musamman za ta yi, sai kuma ta zo ta zauna ta siyi data ta an hau tiktok ta duba sabbabin recipes. Ta kuma kira Anti Fatifati da Badar, dan tun ranar da tazo garin da sukayi waya da Anti Fati basu ara ba, kuma tayi mamaki da har yanzu Badar ba ta kirata ba. Amma de koma miye yau zata kirata, Dan tana soma ta kaiwa Maanmu su gaisa, ta ji ya suke. Hannu takai ta kama handle ofar kitchen in, ta mur a sannan ta tura ofar, ledojin data aje akan kitchen islan in suna nan, ledojin da suka gajiyar da ita, dan suna da nauyi ga yawa amma haka ta ri o su ni i-ni i ta taho, dan ta shiga super market in da ya fa a mata. Switch ta kukkuna ta ara hasken fitilun kitchen in, daga wajen glass in dake wajen stove ta kalli yanda neon strip light in nan suka fara haske, wajen na matukar burgeta musamman ma da daddare ta yanda take hangosu ta saman balcony akinta, kyanta ace ta zauna a wajen tana shan iska da daddare, amma tsoranta ba zai bari ta zauna a wajen ita aya ba. Ledojin ta shiga bubbu ewa, sai da ta cire komai gaba aya, wani kitchen trolly na arfe data siyo ta fara ha awa wanda take so ta fara jera kayan miya a kai. A kusa da ofar baya ta aje shi ta, ebo sauran kayan miyanta dake cikin fridge ta jere akan trolly in, hakama sauran su doya da kalin da suka rage. Sannan sauran abubuwan da ta siyo irin su jan nama, naman kaza, nutella, fruits, yoghurt, butter duka ta saka a fridge. Su chocolate, cookies, choco pie, oreo da sauran kayan kwa ayi da ta siyo kuma ta ciresu a ledojinsu ta saka a wasu containers na glass, tana saka biscuits in oreo tayi murmushi data tuna da Auta. ebi kayan da ta siyo na bukatar kanta ta kai aki, sannan ta dawo ta kwashe sauran kayan da suka rage. Ta yanke cewar zata gwada dafa masa abincin al'adarsa yau, sbd ta nuna masa jin da inta akan abunda ya mata tunda baya san godiyar. Dan haka ta yi niyyar dafa masa chicken biryani, bata tab'a girkawa ba, amma sbd shi zata gwada kuma tana fatan yayi da Bata gama girkin ba sai kusan shida, ita ba iya cin abincinsu za ta yi ba dan haka ta zubawa taliyar rice stick iinta ruwan zafi. Ta yanka jan nama ta dora a wuta, sannan ta yanka albasa, sosage, red paper, green bell pepper sannan ta soya wai ta ha asu gu aya ta saka seasoning. Kafin ta kawo naman data tafasa ta ha a sannan Kuma ta auko taliyar data zubawa ruwan zafi ta zuba, ta saka soy sauce, ta jujjuya, sannan ta juyeta a warmer dan ba zata ci yanzu ba. Sai tayo sallar magariba dan an kusa ira, dan haka ta ebi kayan data girka masa ta aje a kan island dan yau da kanta take san ta zuba masa abincin. auki wayarta ta nufi dakinta. Tana sallah taji sanda ya dawo, bai nemeta ba dan haka bayan ta idar ta auki wayarta ta siyi data, sannan ta kira Anti Fati, suka gaisa ta tambayeta ya gida ta amsa mata da kowa yana lafiya. Badar fa ta koma kano Wai da gaske ? Wallahi ta koma gida, cewa tayi babu Maryam a ha ejia me zata zauna tayi allah sarki kaunata, zan ira ta ai Ke yanzu bata da waya, a bikinki aka sace mata Me ?, tab Ta tuna yanda badar take ji da wayarta, kai mutane basu da kirki, yanzu a an wannan taron da a kayi har aka samu zarafin zacewa mutum abunsa. Daga nan suka an tab'a hira ka an, daga bisani Maryam in ta mata sallama, Anti Fati ta rufe da cewa. Dama Maanmu tace idan kin kira na fa a miki ki ta ya ta da godiya kan abinda Tafida ya yi wa su Hussain Girar Maryam ta ha e waje guda alamun mamaki. Su Hussaini kuma ?, me ya musu ? Tana iya jiyo sautin murmushin Anti Fati daga wayar ga kuma hayaniyar lulu asa- asa. Bawan Allah kenan, ahse ma bai fa a miki ba, to mijinki dai su Hussain yasa aka kira masa ya yambayi ko wannensu wani aiki yake so, dan yace aikin gareji bai dace dasu ba, Hussain yace shagon PS 5 yake so, shi kuma Hassan yace jari yake so zai fara saide wayoyi, yanzu de haka zancen da nake miki ya bu e musu shaguna kusa da kusa, shi Hussain na PS5, Hassan kuma ya cika masa shago da wayoyi da su covers, kayan de harkar waya, ai in fa a miki shagon Hussain yafi kyau, inda kika san a waje, kinga shagon ne ? Kamar wata sokuwa haka Maryama ta girgiza mata kai, itama Anti Fati kamar me jiran girgiza kan nata taci gaba. Wallahi shagon ya ha u, a taya mu godiya To zan fa a masa Kuma daga haka wayar ta are, Maryama ta yi shiru ta na jujjuya abun a ranta, wai ita kam wa take aure ne ?, ta kasa ganewa kan wannan bawan Allahn. a tayi daga kan gadon da take zaune tayi sujudi shukr, sannan ta ara godewa Allah a bayyane, dan saide godiya, Allah ya gama mata komai. Kalaman azu ne suka dawo mata a rai, dan haka ta koma inda ta bar wayarta ta auka, ta shiga Google ta rubuta ' Meri aakho ka taara hai tu'. ' You are the star of my eyes' Itace amsar data samu, Maryam ta kusa kaiwa asa dan da i, kenan yana nufin tana da muhimanci a rayuwarsa haka ?. Oh Allah Ta furta a bayyane, murmushi kwance a kan fuskarta, kuma har yanzu tana kallon wayar, ita kuwa me za ta yi dan ta sakawa wannan bawan Allahn. Da sauri ta aje wayar ta fita, bata samu kowa