Sashe 59
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta ganshi tsaye, zuwa yanzu gashin kansa ya bushe, amma yana nan baje a kan goshinsa. Kuma yanzu wayar idonsa ta koma ja gaba aya, kana kallonta yake da jajayen idanuwan nasa. Cikinsa ya shafa yana fa Yunwa na ke ji Dariya ta kama Maryam, amma sai ta ri eta, sosai take mamakin yawan cin abincinsa. Bata ce masa komai ba ta yi hanyar sau asa, yabi bayanta yana mata mitar yunwar da ya ke ji. Abincin ta zubo masa sannan ta kawo masa, ya karb'a , ta yi hanyar komawa stairs ya ri o hannunta. Yau aya demuci abinci tare pls Maryam bata ce masa komai ba sai kawai ta tsaya kanta a asa, sannan ta mi a hannunta alamun yabata. Me zan baki ? ago da kanta ta kalleshi "Tray, gani na yi kamar abincin ya mana ka an mu biyu Shima bai ce komai ba sai ya dan a mata, ta koma kitchen in, shi ma kuma ya bi bayanta, plate ta sauya ta ara musu abincin, sannan ta auko musu ruwa da cake parfait in nan, ta ora a kan tray Muje Sai ya girgiza mata kai yana karb'ar tary l in daga hannun ta. Follow me! Maryam ta ga ya yi hanyar ofar baya, sai kawai tabi bayan nasa, Garden suka shiga, a cikin wannan rumfunan na garden in suka zauna kan kujeru, ya aje musu abincin a kan table. Maryam tabi wurin da kallo, wannan neon strip light in suna ta haske a wurin, ga ruwan dake zuba a wannan water falls in, ga iska me da i da bishiyun wurin ke bayarwa, wajen ya ha u sosai. Tunda suka fara cin abincin Maryam take murmushi, abu biyune yasaka ta murmushin, yanda Tafida ke cin abincin da kuma gida da ta tuna, cin abincin nasa a hankali yake, kamar me tsoron tauna tsakuwa. Me yasa ki ke murmushi ? Maryam ta ha iye abincin dake bakinta sannan tace. Gida na tuna, yawancin lokuta, da daddare kamar haka, muna zama a kan tabarma, ni, Maanmu, Hussain, Hassan da auta, sanda Anti fati tana nan harda ita, muna saka babban tray me auke da abinci a tsakiya, muna cin abincin kuma muna hira, na yi kewar cin abinci da wani Tafida yabyi murmushi, fitulun dake wajen suka haska mata fuskarsa, ya tura sumar kansa baya. Sanda na taso a fada ni ka ai nake cin abinci na, babu wanda yake cin abinci tare da ni, me yasa ?, sbd sarauta, izza, da kuma kama kai, idan ina ha ejia kullum cikin ka aici nake jin kai na, babu wajen wasa, babu abokan wasa, saide idan naje makaranta, amma a duk sanda zanje india, to a sannan nake farin ciki, Daadi da kanta take min girki, sannan ta bani da hannunta, kamar de Maana, sanda Maa tana da rai ban tab'a cin abinci da hannuna ba, in dai tana kusa, kode ita ta bani, ko Appa ya bani, a wasu lokutan ma da Neha muke ci tare a gida Sai ya yi 'yar dariya, alamun dai ya tuno wani abun, Maryam taci gaba da kallonsa tana sanbjin abinda ya saka shi dariyar. Wata rana muna cin abinci da Neha, Biryani ce Daadi ta dafa mana, a sanda ina arami ina san cin yaji da yawa, sai na dau o yaji na shiga zubawa a iyaka inda zan Yanzu kam dariya ya yi me an tsayi kafin yaci gaba. Sai kawai Neha ta saka kuka, nayi-nayi ta yi shiru amma ta i, sai kawai ta kama kiran sunan Daadi, Daadi ta fito daga kitchen ta na fa in 'Me ka mata Eshaan ? , nide bance komai ba, sai binsu da nake da kallo, kuma inaci gaba da cin abincina, Sai kawai Neha tace Daadi kinga Bhai (brother) ko?! Ya kwatanta maganar cikin kuka, Maryam ta yi dariya shima kuma sai ya yi dariyar yana aje fork in hannunsa, ya tura sumar kansa baya sannan y auki an cup in da cake parfait in nan ke ciki. Daadi tace Me Bhai in ya yi ? Neha taja hanci sannan ta nuna ni tace Yana cin gun yaji Daya kai karshen sai ya yale da dariya, Maryam ma ta tabya shi, Idan yana raha da surutu irin haka yana bata mamaki, A koda yaushe yanayin fuskar sa babu fara'a bare annuri, saide kwarjini kawai, kuma ko a fuska bashi da yanayin yawan surutu. Ya dauki spoon ya gutsiri cake sannan ya kai bakinsa yana taunawa yace. Daadi tace Wato shi yake cin yajin amma ke kike jin ra , Meriuty yajin india yana da zafi sosai, ba duk bakine ke iya aukar yajin ba, amma haka nake iya cinsa a lokacin, ita kuma sai take kuka dan tana ganin kamar ina jin zafin yajin Suka kuma yin dariya a tare. Yaushe zakubyi final exam ? Muryarsa ta tambaya yana tauna cake in bakinsa, Maryam ta ago ta kalle shi, shi ba ita yake kallo ba, plate in gabansa yake kallo, wani abu da Maryam ta kula kamar hakan abi'ar sace, sai ya yi maka magana ba tare da ya kalle ka ba. Nan da sati Sai ya jinjina kansa yana agowa ya kalleta. Allah ya amsa addu'ata, dan sati saya ne kawai zai rage min a nigeria Girar Maryam a ha e tana fa Ina kuma za ka je ? Zamu je dai, bani ba, india zamu je, najima ban je ba, dan nafi shekara ba tare da na je ba, ko auren Neha ban samu naje ba, tun bayan aurenmu Daadi tace min na taho, kuma zuwana a time in ba zai iyu ba, yanzu kuma lokacin da na mata al awari ya kusa, ga auren abokina da za'ayi a can, ga gasar world cup na cricket da za'ayi,ga sumar kaina ta isheni, ina bu atar zuwa india, kuma de kinsa ba zan tafi babu ke ba India ?, kuma wai ita ?, ita Maryam ce zata je india ?, wani iko sai Allah, a ranta ta godewa Allah sannan ta shiga masa kirari, dan Allah abun godiya ne. HANAM POV. Dan Allah mana bannute Harees ke maganar cikin sigar magiya, yayin da yake kallon Hanam dake zaune a aki, Hanam ta aga kai ta kalleshi. Nifa ba na san zuwa Har iyakar gaskiyarta ta fa i, da gaske take masa cewar ita bata san zuwa wani Black Friday Fair, Kewace ke damunta, tana kewar Abba da kuma Arya, dan haka bata san zuwa ko ina, ko office ba zuwa take ba, dukuwa da yanda take bawa aikinta muhimanci. Uchenna ya zauna kusa da ita, sannan ya kamo hannayenta duka biyu yana kallon cikin idonta. Bannute nasan me yasa bakya san zuwa, kewar Abba da ta Arya Nan take taji walla na tarar mata a ido, a alla de ta samu wani wanda yake iya fahimtar halin da take ciki, a cikin ranta ta yiwa Abba addu'ar Allah yaji ansa. Abba addu'a yake bu ata, Arya kuma ai ko azu ma naga kunyi waya, ki aje komai Hanam, idan har muka ci gaba da waiwayar baya, bazamu tab'a ci gaba ba Hannu yakai ya share mata wallar da ta zubo mata yana girgiza mata kai Abba bashi da magana data wuce, Hanam jarumace, bata kuka, tanada juriya, amma ni banga hakan ba Ta yi dariya cikin kuka tana kallonsa. Ummuahh, ta shi muje kinji? Ya furta 'ummuah' in a kan bakinsa, ya mi ar da ita zai fara janta. Wait bari na auki mayafi arashe tana cire hannunta daga nasa, wardrobe inta ta bu e ta auko gyale ta ta yafa a kan Farar abayar dake jikinta. Sannan ta kama hannunsa suka fita. Kamar yanda yace zata bu e ido kuma ta samu nishadi, ta samu in, sai da taga wurin wasan yara ne ta ayyana cewa da ace Arya yana nan da sun kai shi wurin ya yi wasa. Amma babu komai nan da wani watan zata je Cairo, kuma daga nan zata taho da shi. Gada aya bata jin da in komai, babu Abba babu Arya, duk sai take jin kanta wata iriya, dan ma akwai Harees, yana iyaka bakin arinsa wajen ganin ba ta shiga damuwa ba. MARYAM POV. Yau zasu yi final exam, Ga kuma shirye-shiryen tafiyarsu india da suke, dan yace mata zasu jima a can, kamar yanda Tafida ya saba kawota kullum yau invma shine ya kawota. Ga lunch box in ka Ta fa i tana fitar masa da lunch box in, tare da aje masa shi a kan cinyarsa. Hannu yasa ya auka, sannan ya mayar dashi kujerar baya. Sai kin dawo ? Ta gya a masa Kai tana goya jakarta a baya, hannunta ta ji ya ri o, dan haka ta damke hannun jakarta da arfi, dan ji ta yi kamar ya saka mata shock in wutar lantarki ne. Miriam Maryam ta lumshe idonta sannan ta bu e, a hankali ta juyo ta kalleshi, yana kusa da ita, kusa sosai, kuma tana juyowar ya kama fuskar ta tarebda dora tasa a kanta ta. Har cikin ranta take addu'ar Allah yasa ba abina da ya mata rannan zai sake ba, dan wata ila idan ya sake ba lalle ta iya rubuta exam in ba, dan gaba aya zata rasa nutsuwarta ne kamar last time. Saide addu'arta ta bata karb'u ba, dan Tafida yana ora hancinsa kan nata, ya shiga kissing inta, wannan karon ma yabfi na farko. Bata san yanda yake ri e kansa ba ne, tun a ranar da ya yi kissing inta yake so ya sake, amma haka ya daure, dan baya so taga gaggawarsa. A hankali ya ja fuskarsa baya, Maryam ta yi saurin kifa kanta a gefen kafa arsa, gwara ta yi hakan, dan wata ila hakan zai sa ta gujewa kallon idonsa, dan gaba aya notukan kanta sun kunce, _'yar haddar karatun da ta yi sun tashi sun bi iska, ba lalle ma ta iya tab'uka komai ba yau. Memakon hakan da ta yi ya sa ta ji sau i, sai ji ta yi Tafida ya ara ri eta gam a jikinsa, hakan ya ankarar da ita abun da ta ke, dan haka da sauri ta zame a jikin nasa, ko lunch box inta bata auka