← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 84

Sashe 66

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tare da kama kunnuwansa. Sorry Daadi, mujh maaf kardo (i am so sorry) i ko kallonsa, sai ya kalli magidancin dake tsaye a kusa da ita Aree Chacha, kaise ho tum ? (iyee kawu, to ya kake ?) Ya yi maganar yayin da suke yin side hug. Ina lafiya Eshaan, ya aiki ? Kawu aiki ba da i, ka saka baki wannan tsohuwar ta yafe min mana..... A dai-dai lokacin wani duka me arfi ya sau a a gadon bayansa, ji kake b'ass!, abu na karyewa. Budurwar ta cillar da sauran bat in da ta rage a hannunta, dan rabin bat in ya karye, amma shi wanda ta bigawan ko a jikinsa, dan ko motsawa be yi ba, ta saba ganin hakan, dan ko arfe zata buga masa sede ya lan washe. Daadi pls, ai de na cika al awari, kalli sumar dana tara a kaina, kuma ma ai Bikin holi in jibi ne Gaskiya Eshaan baka kyauta ba, kafi shekara rabonka da india, ko bikin Neha ma fa baka zo ba Na sani kawu, amma ka shawo min kan 'yar tsohuwar nan Daadi ta juyo ta kalleshi, sannan ta kai hannu ta mir e masa kunne. Kai baka ji ko ? Aaahhh, Daadi za ki cire min kunne Sakin kunnen nasa ta yi tana wurga masa harara. Zonan my boo, kinsan ai ina sanki ko ? Ya fa i yayin da yake rungumeta, Daadi ta yi dariya, Allah ya saka mata tausayin jikokinta, musamman Eshaan da Neha da kuma Gulzar, dan sune marayu a ciki. Ke kuma na dawo kanki Ya saki Daadi yana kallon Neha, hannunsa ya dun ule sannan ya bu e, kyankyanso ya bayyana a tafin hannun nasa, kuma daga haka ya cilla mata jikinta. Neha ta fita da gudu ta koma cikin gidan ta ofar kitchen. Kai ina matar taka ?, ko banda ita ka zo? Mts, shiiiiii!! Ya fa i yana dafe goshinsa, alamun mantuwa, shaf ya mance da Maryam dake bakin ofar garden Ek minit Daadi (one minutes Kaka). Ya nufi ofar Garden in, kuma suma sai a sannan suka lura da ofar garden Tun da me taxi in ya sau e su a cikin gidan, Eshaan ya saka masu aikin gidan su shiga da jakukunansu ciki, yasan cewa duk yanda akayi war haka suna garden, kuma ya yi sa'a, dan suna garden Da suka araso bakin garden in sai yace wa Maryam ta jira shi a nan, ta jingina da jikin ofar shiga tana kallon irin farin cikin da yake da 'yan uwansa. Kamar yanda ya fa a mata ne, yafi farin ciki idan yana india, dan a nigeria ya cika kame kai, ba shi da surutu sosai, amna kuma a nan ta ga ba haka bane. Hannunta ya kama bayan da ya araso kusa da ita, Maryam ta kalleshi a tsorace, zuciyarta na bugawa, yayin da shi kuma yake saurarin sautinta. Ta kalleshi ta kalli su Daadi, wannan sai a ce basu da kunya ai, be saketa ba haka ya shiga janta har zuwa gaban Daadi, tana tirjewa amma sai da ya kaita. Daadi ta kalleta na 'yan sakkani, Maryam ta rasa wace irin gaisuwa zata mata, ita ba wani hindi take ji sosai ba, kawai sai ta yanke shawarar cewa. Namaste! Kace tana jin hindi ?, dama akwai indians a nigeria? Bisa ga mamakinta sai ta ji tsohuwar ta mata hausa, duk da ba ta fita da kyau, Eshaan ya yi dariya. Ba haushiya ce Daadi, bata san cewa kina jin hausa ba shi yasa Maryam ko ? A hankali Maryam ta gya a mata kai. Daadi ta rungume ta tare da fa Barka da shigowa ahalin Iqbal Khan *Da Misalin 05:04pm* Maryam ta tako da ga kan stairs a hankali, ita tun azu ta je ta kwanta ta ke hutawa, sallah ce kawai ke tashin ta, kuma har abinci an aiko mata, abincin da kwata-kwata ta kasa cinsa, dan ita bata cika cin ba on abinci ba, cikinta baya san ba on abu. an tsaya da tafiyar, tana kallon mutanen dake falo, Daadi ce da kawu Irfan, sai xan kawu Irfan in da a azu ya ce mata sunan Atif, amma kuma akwai karin wasu mata biyu da bata samu ta gansu azu ba, sai kuma Eshaan, wanda rabonta da shi tun zuwansu. Wadda ta saba gani a hoton nan ce ta taso harda gudunta ta rungume ta. Oyoyo Yayata! Da ga muryarta Maryam ta fahimci cewa Neha ce, ita sai ta yi murmushi a sanda Neha in ke sakinta. Murmushin da Neha in ke yi ne ya ara bayyana mata kamarta da Eshaan, amma kuma duk da haka Eshaan in ya fita kyau, hasken fata kawai ta fishi, a yanda ta lura ma kowa na gidan ya fishi fari, ita da take ganin ya fita fari sosai, ashe shi ma 'yan uwansa sun fishi fari. Neha ta ja hannunta zuwa cikin falon, inda Maryam ta ara gaida su Daadi. Maryam Kawai binsu take da kallo musamman Neha, babu abinda ke bata mamaki irin yawan gashin Neha Bhabi (sirikata) wannan itace Anti Saffah, matar kawu Irfan ce, kuma itace babar Atif Maryam ta gaishe da matar da hausa, amma sai ta amsa mata da turanci. Tana jin hausa, amma bata iya mayarwa Maryam ta gya a kanta tana ci gaba da kallonsu, ashe Tafida so yake ya mayar da ita kalar 'yan asarsu, wata ila shi ya ga cewar hakan zata iyu, amma ita a ba ta ga iyuwar hakan ba, dan babu yanda za'ayi ta zama kamar su, sai dai ta kwatanta. Ke!, kin isheta da surutu, wai ni ina mijinki ne ?, me yasa ya barki ki ka taho ? Kai kuma ka fita idona Bhai, da de kafin ka zo ina kewarka, amma yanzu duk ka isheni Allah Haka Neha da Eshaan suka ci gaba da fa a, Su Daadi kuma suna ta hira, inda suke an sakota a ciki jifa-jifa. ______________ _Wayyo Allah Hanam , waye ya taya ni kuka?_ _And Hey!, mun iso india fa _Ina godiya gare ku masoya a sali_ SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan naki ne Ummu Sabir* *BABI NA ARBA'IN DA UKU (43)* HARIS POV. Da da na tsaya a gaban microphone $in, sai na ji gaba na yana fa uwa, na ji kamar bazan iya ba, dana kalli yanda Fala da Djn nata suke kallo na sai na ji na ara tsorata, na sare gaba aya. Amma a hankali dana rufe idona, sai na fsra jin ina rera wa ar ha e da sautin ki an dake tashi Cewar Haris, yayin da suke zaune a falon gidansu, Hanam ce kwance a jikinsa, shi kuma yana shafa kanta ha i da bata labari. Wayar Hanam ince ta yi ringing hakan yasa ta ta shi daga jikin nasa ta mi a hannunta auko 'Y Kamal'. aga kiran ta yi sannan ta kai kunnenta. Hanam gaskiya baki kyauta ba, ai na yi tunanin bayan rasuwar Abba komai zai wuce, mu ha a kanmu waje aya, mu manta da baya mu rungumi sabuwar rayuwa, ashe ke ba haka ki ka auka ba! Hanam ta sunkuyar da kanta asa, dan yanzu ji take kamar Abba ne ke mata fa a, dan an riga an bashi matsayin Abba a gidan, yanzu haka shirye-shiryen bikinsa suke. Kums tasan fa an ba a kan komai bane face Haris da ya aje aiki a kamfanin Abba, kuma ita A ganinta hakan yafi mata da i, dan ko ba komai mijinta zai fita daga cikin danginta, ita bata san guntsiri tsoma, a zo ana ta kace nace a kan dukiya. Ka yi ha uri Yaya, ba wai dan baku isa ba ne yasa ya bar aiki, burinsa ne ya cika, ya samu aikin da ya fi wannan shi yasa Nide duk da haka banji da i ba wallahi, amma Allah ya sanya da alkairi Daga haka kuma suka an tab'a hira a kan tsare-tsare bikin nasa kafin suka yi sallama. Kamal ba? Ta gya a masa kai tana ara kwanciya a jikinsa. Yaushe za'a yi recording in vedion? Inaga nan da jibi za'a fara Kunyi magana da Fala in ? A yanzu haka wa ar da Haris in suka yi shi da fala ita ce ke trending a ko wani social media, duk da audio ce ba vedio ba. Wakar ta aukaka sosai, sbd record label in Falaq in shaharrare ne, dan tana da aukaka sosai. Duk da ma tafi amari a nollywood, kuma shima ba wa ar hausa suka yi ba. Hairs, zaka iya tunawa a wattanin da suja wuce, a parking lot in wani shopping mall ka temaki wata mata me yaro? Ta tambaya tana kallonsa, sai ta ga ya agota daga jikinsa, yana mata kaallon mamaki. Wai kece ? Ta gya a masa kai tana kwanciya a jiki nasa. Ni ce, a time in ai Ya Kamal ne yasa a sato Arya Sai ta ji yana dariya, ta ago ta kalle shi. Miye na dariyar ? Kawai na tuno yanda kike ta kuka kin ihu'Help!, help!, wani zai sace min jaririna Ya yi maganar yana kwatanta muryarta, Hanam ta aka masa duka a kafa a tana turo baki. Ni wallahi ban yi ihu ba, kuma ko kuma banyi ba Sai ya ri eda da kyau a jikinsa. Wasa bake miki ai, nasan ke jaruma ce, me zuciyar arfe Ta yi murmushin jib da i, tana gyara zamanta, yayinda shi kuma ya ci gaba da bata labarin da ya fara. MARYAM POV. Taye take a akin da aka basu, wanda Eshaan ya fa a mata cewar akinsa ne tun yana gidan. Kayan sakawarsu take jerawa a cikin wardrobe, Allah ne ka ai yasan kalar yunwar da ta ke ji, dan har yanzu ita ta kasa cin abincin su. Sai yatsina fuska ta ke yayin da cikinta ke ullewa. Hannunta ya aje riga ta arshe, kafin ta rufe ofar wardrobe ofar akin a ka turo, hakan yasa ta klli ofar. Eshaan ya shigo yana kallon Maryam, wadda itama shi take kallo. Me ki ke ne
Chapter 66 · 0% Book details