← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 84

Sashe 11

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

i don't wanna wake up ooh yeeh !_ _This is too sweet to be real babe i don't wanna wake up oooo yeeeh!_ _You give me life you give me vibe ooh, you be my energy i can't deny oh_ _Super man you will be my hero what is love if you not there ?_ A hankali wakar Sweet wadda Rayvanny tareda Guchi suka rera take tashi daga cikin home theater in dake katafaren falon gidan Tafida. Daga can kan wata kujera ta zaman mutum uku kuma shine kwance, idonsa a lumshe yana bin wakar a hankali, yayi nisa a abunda yake, har Muktar ya bu ofar bema sani ba, dan hankalinsa gaba daya yana kan sauraron wa ar, saida muktar din ya an daki afarsa sannan ya bude idonsa, har yanzu kalar idon nasa tana nan yanda ya tashi da ita tun safe, ja har yanzu bata sauya kala ba. ewa yayi ya zauna, yayinda Muktar ya arasa ya kashe wa ar, ya dawo kusa dashi ya zauna. Ba hakane ya kamata ba, kamata yayi ace ka kunna karatu ba waka ba, kallifa idonka har yanzu bai sauya ba Tafida ya yi murmushi me ciwo, ba sai ya fa a masa ba cewa a duk lokacin dayaji karatu ji yake kamar ruhinsa zai fita tareda ba in ruhin nan ba, shima da kansa ya san da hakan, sai kawai ya juya ga wayarsa ya dauki aya daga ciki ya shiga dannawa. Abincine Madam ta turo maka Wani murmushi ya su6ucewa Tafida, a gaba aya cikin abokansa babu wanda bashi da aure harda yara, amma shi banda shi, dan koda wasa bashida tsarin yin aure a yanzu. Ina lil me ? (yana nufin me sunansa dan gidan Muktar ya fa i yana aje wayar dake hannunsa Yana nan, zasuje gidan kamun ai, wata ila ku hadu Muktar ya bashi amsa yana zuba masa abincin, shi sai yanzuma da yaga abinci sannan ya tuna ashe baici abincin ba tun safe, dan yana fita daga fada gidansa ya wuto aka fito masa da dokunansa sbd hawan angwancen, ya shirya suka tafi hawan kuma basu dawo ba sai dazu, shine yayi sallah ya kwanta yana hutawa har Muktar in yazo ya sameshi a haka. Zakaje wajen kamun ne ? Shi ya zama dole, su Mairama zasu zo fa, kuma da mahaifiyar Amina ne bama shiri ba wai da ita ba Tafida ya fa i yana kaiwa abincin bakinsa, kuma daga haka babu wanda ya ara cewa komai a cikinsu har ya gama cin abincin, ya tashi ya shiga dakinsa ya shirya sannan ya fito, cikin wata ba ar shadda wadda tayiwa farar fatarsa kyau, sai sheki take cikin hasken fitulin parlon, hannunsa rike da hular da zai saka, ya tako har cikin parlon sai baza kamshi yake. Muktar ya mi e yana kallonsa hannunsa na dama yakai ya tura gashinsa baya, wani abu daya zame masa al'ada, sannan ya saka hular a kansa Idanka ya dawo daidai Muktar ya fa i ganin wayar idon nasa ta dawo dai-dai, ma'ana ta dawo ainahin kalarta wato blue. Tafida yayi murmushi kawai, sannan ya bu e tafin hannunsa ya mika shi saitin inda wayarsa take, nan take wayar ta taso ta sauko a kan hannunsa, wannan ba wani sabon abu bane a wajen Muktar, dan tun suna yara yasan wannan side in na Tafidah. Muje ko ? Muktar ya gyada kai suka fita, saida suka fara zuwa asibitinsa wadda ya bu eta a hadejia wato CROWN HOSPITAL, kuma Muktar ne yake kula da ita, bayan sun gama abinda zasuyi suka wuce meema event center. Tunda ya isa wajen an uwansa suka masa caa, kowa da nasa kalar orafin, wannan yazo ya tafi wancan yazo, masu orafi akan baya xuwa gidansu su sukafi yawa, shide nasa bada ha uri ne kawai. A wata kujera dake kusa da ta Mairama wadda take anwa a wajen mahaifinsa ya zauna. Itama saida tayi nata orafin, kuma kamar sauran itama dai ha urin ya bata. Daga nan ya shiga hira da yaranta an mata dake wajen, Mairama kam kallonsa kawai take cike da tausayawa, dan abinda ya faru jiyama Fulani ta kirata ta sanar mata. Hamma ga awar tawa Muryar Nadra ta fa i daga bayansu, a hankali ya juya yana kallonsu, bama shi ka ai ba harda mairama da yaranta, girarsa ta ha e waje guda alamun rashin fahimta, yana kallon awar tata wadda take ta washe baki, murna fal ranta yau taga Tafida kusa da kusa. awata da na fa a maka jiya Nadra ta fa i ganin kamar hamman nata ya manta da zancen da sukayi jiya, kuma haka in ne ya manta in, dan shi ba komai yake sakawa a walwarsa ba, a daidai lokacin ne kuma Muktar da matarsa da kuma ansa suka araso wajen, dan da tare suke kuma bayan zuwan matar tasa ya fita yace zaije ya shigo dasu. Nan take Tafida ya manta da Nadra da kuma awarta, ya mi e yanawa me sunan nasa murmushi, yaron an kimanin shekaru uku ya kar6a a hannun Muktar, yana gaisawa da matar Muktar Lil me ykk Yaron me tsantsar kama da ubansa ya kalli Tafidah Lafiya wai ni da me kuke kiransa ne ? Muryar Mairama dake bayansu ta tambaya. Tafida Muktar ya bats amsa Gaskiya kun cuce shi, menene wani Tafidah?, da Eshaan insa ma kuke kiransa dashi Cewar Mairama, tana dubansu. Wallahi ranki ya da e baban ne yake kiransa da haka, kuma sunan sai yabi bakin mutane Ai kema da lefinki, sunan da uwa take kiran a dashi ai shine suna Yanzu ranki ya da e menene aibun Tafida ?, nagade sunan an uwanki ne sunan an uwan nawa, amma kuma ai shi yarone arami, sunan ya masa girma Sai maganar ta bawa Tafida dariya, shi tun yanada shekara uku suke kiransa da Tafidan, amma bai musu girma ba a lokacin, sai yanzu. Maryam ta kalli Anti Fati dake ta faman hira itada dangin mijinta, zaune suke a kan wasu kujerun dake wajen, ta juya tana kallon amarya da angon da basu jima da shigowa ba, ita kwalliyar amaryace tafi birgeta, itama ta tsara abubuwa da yawa wanda za tayi idan bikin ta ya zo. Abinda bata sani ba shine, wasu kaddararorin basa zuwama an adam kamar yanda ya so, suna zuwane kamar yanda suka so. Ita duk sai tajima wajen ya isheta, yanayin kallon da samari ke mata, ga kidan wajen dake hawa mata kai, dan haka ta auki Imran ta mi e daga wajen, ta an taba kafa ar Anti Fati. zamu an fita waje Ta fa i bayan Anti Fatin ta juyo ta kalleta Ina xakuje ? Waje zamu fita To kada kuyi nisa Umhm Maryam ta amsa ranta fari tas, dan zata fita waje ta huta da kallon da samari ke binta dashi, gaba aya a takure take, gyalen nan kwata kwata bata jin da insa, tana tafiya tana gyara gyalen.Alokacin ne kuma abun ya faru, matakin farko na sauya kaddararta. Bata ankara ba taci karo da wata tsohuwa, mayafin da take ta famar gyarawa ya fa i kasa, kuma aurin ankwalin dake kanta ya zame yayi baya, ta ru o imran dake barazanar fa uwa batamabi ta kan gyalen nata ba ta dubi tsohuwar. Fan Allah kiyi ha uri Iya, ban lura da ke bane Tsohuwar data tsaya tana mata kallon urilla ta kasa cewa komai, ta tsirawa tawadar Allahn dake goshinta ido, da zirin farin gashin daya Dan leko ta asan ankwalin kanta , sai kuma ta kalli wadda take wuyanta, gabanta ya buga, amma sai tayi dauriyar kallon fuskarta. A'a babu komai jeki kawai To iya, sannu kinji Maryam ta fa i tana gyara aurin ankwalin dake kanta, tareda janyo mayafinta tafita daga wajen. A hankali tsohuwar ta juya ga teburin da taga yarinyar ta taso, taga wata Karima wadda ta sani a cikinsu, ta kira sunan Kariman, sannan ta yafitota da hannu, Karima ta taso tazo tana gaisheta. Wayece waccan wadda ta taso daga teburin ku ? Tsohuwar ta tambaya bayan ta amsa gaisuwar Karima Iya jakadiya, sunanta Maryam, anwar Fatice matar habib Jakadiya tayi shiru tana nazarin maganar Karima a ganinki za tayi shekaru nawa haka ? Karima ta tabe baki cikin tunani Eh banajin zata wuce ashirin da aya.... zuwa da biyu Zuciyar jakadiya ta buga wani tsallen murna, dan da alama watan yin arzi intane ya kama. Inace unguwarsu kuma waye mahaifinta ? Iya jakadiya kode anki zaki nemawa aurenta ne ?, naga sai tambayoyi kike jero min Jakadiya tayi mata wani kallo, wanda yake nuna mata cewar da gaske take ba da wasa ba, hakan yasa Karima ta tara ya onta gu aya tace. Aiko da an naki zaki nemawa aurenta da ya dace da mata, yar garko ce, kusa da kan matoya, sunan babanta Tijjani direba Wani murmushi ya subuce daga leben jakadiya, tana ara bin hanyar da Maryam tabi da kallo. An ce komai yanada sila, komai yanada mafari, wannan shine mafarin wasu addararorin, mafarin faruwar abubuwa da dama, silar gyaruwa wasu abubuwa, silar 6qcin wasunsu. -SAI KASKA CE- YADDA ADDARA TA SO By Sai Kaska My wattpad page @Sai_Kaska *Proud of my first novel* *TAURARI WRITTER'S ASSOCIATION* *BABI NA TAKWAS (8)* Maryam tana fita daga wajen ta samu wani wari can nesa da mutane, kusa da inda ake ajebmotoci, ta zauna a kan wani dakali, tana ta mitar aran ki an da yayi yawa a ciki, Imran ta zaunar gefe tareda kunna masa cartoon a waya, sai kuma ta ago tanata bin motocin dake parker kusa da inda take da kallo, wato su masu ku in nan basu da wata matsala a rayuwa, ta fa i hakan a ranta. Tafida ya fito daga cikin wajen taron, sbd ya gaji da mitar da ake masa, ga jikinsa dake aukar zafi, kuma kansa na masa ciwo, alamun ba in ruhinsa na kusa, yazo ya tsaya kusa da motarsa yana arin shiga ya tsinkayi wata murya a bayansa. Barka dai Sai kawai ya fasa bu e motar ya juyo yana kallon ma abociyar murya, wata budurwa ce, matse cikin dikin staright gown, kai da ganin farinta kasan na mai ne, ga wata b'ular hanci tayi, mayafinta ri e a hannu,
Chapter 11 · 0% Book details