← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 84

Sashe 28

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a asa ba dan haka kanta tsaye ta wuce kitchen. Abun da idonta ya fara arba da shi shine. Tafida tsaye a jikin fridge yana shan ruwa a roba, shima jin an bu ofar yasa ya juyo hannunsa ri e da gorar ruwan. Kallonsa kawai take, tana jin wani abu na yawatawa a kanta, ji take kamar taje ta rungumeshi ta fa a masa cewar ta gode, amma bazata iya hakan ba sam. Fa a kawai take. Sannu da dawo wa Da kai ya amsa mata yana ci gaba da shan ruwan. Kaci abincin ne ?,naga kana shan ruwa Ta fa i tana arasa shigowa cikin kitchen in, sai ya juyo ya kalli warmers Da naga baki ajemin akan danning in ba, shi yasa nayi zaton baki girka komai ba Baka duba wanna ba? Ummm To ai shine abincin naka an cije leb'ensa yana meda gorar cikin fridge in, ya rufe fridge in nasu me ofa biyu, sannan ya juyo ya kalleta. A ina kika siyo kayan nan ? Ya tambaya ne dan yaga kayan da ba shi ya siyo ba a cikin fridge in, kuma dama so yake ya sha ruwa sai ya bu e warmers in, dan ya san nasa ne, ishin ruwan yafi ji shi yasa. Tana aukowa plate da ta bashi amsa azu a super market in nan But ai wannan na kayan bu atar ki ne na makaranta Ta juyo tana aje plate da in akan island ian sannan muryarta ta fito ba tare da ta kalleshi ba. Na sani, kawai ina bu atar kayan ne, kuma ku in yamin yawa shi yasa na siya araso inda take tsaye, hakan yasa ta tsaya da arin bu e warmers in da take shirin yi, gabanta ya shiga bugu, ashe da gaibu take, da tace zata iya rungumeshi, wasa ne kawai, a yanzu da yake tsaye a gabanta ma ta kasa waran tunani, ina kuma ga ace tana cikin jikinsa ne, sai yanzu ta kalleshi da kyau. T-shirt ce a jikinsa, da sweat pants wanda ya bayyana ba in zaren dake aure a afarsa ta dama, sai crocs sanye a kafarsa, gashin kansa na gaba kwance a goshinsa, duk da yana kawai hannu ya kawar time to time. Last time na fa a miki cewar if you need anything, just talk to me, zan bawa Devid ya kawo miki, anything Miriam, i mean anything yar Maryam ta gya a kanta, ta san Devid shine drivernsa, drivern da baya tu a shi a mota saide aike. Ya lumshe idanuwansa yana sauraron bugun zuciyarta, wani abu da a yanzu ya zame masa rabin jiki, da baya iya sukuni idan bai ji shi ba. amshin spices ne ya daki hancinsa, irin spices in da yasan a girki aya ake saka irinsa, biryani, dan haka ya bu e idonsa dan yaga shin ita ince Daaso ta dafa masa ?, kode ta saka ne a wani girkin da ban. Sai ya ga kuwa ita ince, saida ya ha iyi wani yawu, shida yaci biryani sai idan yaje india, da akwai wani restaurant in indians da yake zuwa yaci a can, amma yanzu me wajen ya rufe, hakan tasa ya da e baici ba. Kuma shi ba wani samun time in dafata yake ba. Ya dawo da dubansa kan Maryam, me yasa take da nasarar yin duk abinda yake so ne ?, ' hai fagban' (Oh god). Ya fa i bayan a zuciyarsa, yana kallo har ta zuba masa a cikin plate. Ya kalli abincin sosai, biryanin ta ji kwai ta ji kaza. Kamar yanda yake sonta, sai yake jin kamar yana india ne, Daadi tayi masa ta saka shi a gaba tana fa in maza cinye Eshaan, kuma kamar yana abuja gidan kawunsa Imran Neha ta dafo masa tana fa in sai ka cinye tas Bhai. A hankali yaja kujerar island in ya zauna, yaja plate in gabansa, kawai sai ya tsura musu ido yana kallo, kamar me nazarinsa, to ita wai a inama ta iya girki haka ?. Maryam ta ebe sauran kayan data b'ata ta saka a dish washer, sannan ta bu e fridge ta auko masa milk shake in da tayi ta zuba a cikin wata jar. ta aje masa a gabansa, sai taga har yanzu bai fara cin abincin ba, ya saka a gaba yana kallo, kamar me san gano inda tayi kuskere. Baka so ne ? Ya juyo ya kalleta, sai kuma ya kalli milk shake in nan. No ba so ne ba nayi ba, biryani is among my favorite food, kawai de tambayar ki nake san nayi tun kafin na fara cin abincin, dan kar ki ce santi nake Dariya ta so kwacewa Maryam, amma kawai sai ta yi murmushi. Ina jinka A ina kika koyi girki ? Yanzu kam dariya ta an yi, shi kuma bai tab'a ganin dariyarta ba sai yau, sai ya kafeta da ido yana sauraren bugun zuciyarta wanda yake bugawa cikin nisha Maanmu ce ta koya min, kuma ina ara sanin sabbabin girke-girke through social media, more especially tiktok da inster Ya gya a kai yana jan plate in gabansa. Me zai hana ki zama food blogger, tun da kinga course inki na makaranta ma na yan tuwo ne Inji wa ? Inji Eshaan Yanzu ma murmushin ta yi, a ranta take fa in ashe yana magana haka. Haka mutane suke cewa wai home and rural economic na an tuwo ne, amma ba haka ba ne, sana'o'i da dama ake koyarwa, kamar calabash decoration, tie and dye, fishing, farming ga kuma shi kansa girkin da dai sauransu Ya gya a kai yana kai loma wajen ta uku, dan shi baiji wani banbanci da na indian ba, kamar Neha ko Daadi ne suka dafa. Back to our business, ki zama food blogger, ina ga wasuma zasu aru da abinda kike Ta gya a kanta ita ma, sun tab'a maganar ita da Badar, amma a lokacin dariya kawai ta yi mata, bata bawa abun muhimanci ba. Amma fa ba zaki nuna fuskarki ba, babu muryar ki kuma duk abinda zaki fa i saide ki rubuta, wa i koma de wani abun da bam zaki ora a kai Mamaki ya kusa kama Maryam, wai kishinta yake ?, dama ita takai namiji kamar Tafida ya yi kishint?. To yanzu kawai tana tafiya a hanya ta ha u da wani ta nuna masa Tafida tace shine mijinta ta tabbatar da dariya zai mata, dan ko ka an basu dace ba, Tafida irin mazan nan ne da ba'a ganin irinsu sai a film in india, na film inma idan har ya kasance director in ya zab'o kyakyawa a matsayin actorn. Yaushe zaki fara ? Ummm duk time in da zanyi girkin gida Wanne daga ciki zakiyi, tiktok ko inster ? Duka biyu Ya gyada mata kai, ganin kamar hirar ta are kuma yana cin abinci ta tsaye masa a kai tana saka shi managa yasa Maryam ta auki flask in data zuba rice stick inta, ta bu e ta juye a plate, sannan ta auki milk shake in itama ta ora komai a tray ta fice. Shima bai hanata ba, to idan ya hanata yace mata me?. A parlo ta zauna ta fara ci, dan tasan yanda yake cin abincin sa cikin yanga, ba da wuri zai gama ba sai ta gama ma shi bai gama ba. __________________ _umm wai nace ba, team Maryam zasu fara food blogging, to muna saka ido mu gani_ _She danin ruhin fa kamar yaji tsoro, yo naga kwana biyu yayi kwana, baya lekowa_ _A har kullum ina godiya gareku, Allah bar kauna mutane na -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Sadaukarwa zuwa ga Firdaus* *BABI NA GOMA SHA TARA (19)* *Titin auyen haku *Da misalin 05:30pm* Motoci ne guda biyar suka gangaro daga titin auyo suka hau kan jan b'irjin da zai kai ka har zuwa cikin auyen haku au, tun daga kan hanya yara ke binsu har sukayi parking a ofar wani gida me ginin bulo irin ginin zamani. Gidan kamar ba'a auye ba, hatta da fentin sa sabo ne, ofar gidan ma gate ne. Yara da manya duka a ka firfito ana kallonsu, duk da ba wannan bane zuwansu na farko, suna zuwa lokaci-lokaci, saide kowa yasan cewa idande Alhaji Muhammadu ne yazo to kakarsu ta yanke sa a, dan zai raba musu ku i, koma kayan abinci, dan shi kam ko bai zo ba yana aikowa. Da gaba aya yaransa ya taho, wajen su goma sha hu u, mata da maza, matan sane kawai ba'a zo dasu ba, sai yaransa uku mata dake sa aure. Uche ne ya fito daga motar Abba ta mazaunin driver, da alamuma shine yayi tu in, sai mi a yake, duk da sun sha zuwa tare da Abban. Hanam ce ta fito daga tata motar, dan ita daga ita sai Arya da Rafi'a suka taho a motar ta, sanye take da atamfa, inkin straight gown me tsaga daga baya, kuma kamar kullum babu kalliya a fuskarta, ta aura ankwalin atamfar akanta, sai mayafin data yafa a kafa arta, front seat ta zagayo ta bu e ta ciro Aryaan daga car seat, lokacin da Rafi'an ma ta fito daga bayan motar. Yaya kawo shi, sai ki auki jakar taki a mata shi ta yi tana an murmushi, dan tun ba yau ba ita ka aice suke shiri a gidan, dan ma tana zuwa makarantar bodin a wancan lokacin yanzu kuma ta gama shi yasa zamanta ya dawo gida gaba aya. Booth ta bu e ta aiki jakarta data Aryaan, sannan ta sau o da su zata fara turawa. Kawo na auka miki Da sauri ta ago ta kalleshi, dama da shi aka taho ? Dama ka zo ne ? Uche yayi murmushi yana karb'ar jakukunan hannunta. Eh mana, nine ma nayi deriving motar Abba Abun ya bata mamaki, bata san ya biyo su ba. Hayaniyar da yaran gidan kakanin nasu keyi ce ta auki hankalinsu. Muje ko Suka fara tafiya yana tura mata jakar bayan ya auki ayar, suka zo wucewa ta gaban Kamal, Hanam na kallonsa yana
Chapter 28 · 0% Book details