← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 84

Sashe 61

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nake.... Ya yi maganar yana shafar damtsenta, Hanam ta mi e a fusace sannan ta auke shi da mari. Ji kake tsit!, wajen ya yi shiru, sai ki an dake tashi kawai, idon kowa ya dawo kansu, wannan wata me sa'arce haka ta mari Gabriel. Hannunsa kan kunci Gabriel ya mi e tsaye, wata wutar masifa da bala'ice ke ci a idonsa. Hanam ta nuna shi da an yatsa cike da kashedi tace. Kada ka kuskura ka sake, ni ba irin akuyoyin da kasaba bi bace ka kula da abinda ka ke! Kuma tana kaiwa nan ta auki jakarta ta bar wurin. Sannu Gabriel Abokinsa ya fa i, yayin da yake mi o masa handkacief, ya karb'a a fisge yana goge jinin daya fito daga bakinsa, abinka da fatar turawa ba wani warin arziki gareta ba, an marin da ta masa shine ya fasa masa baki haka. Hanyar da Hanam in ta bi ya bi da kallo Me ya kamata a mata ? Dolene na sameta a yau, sai na ana mata ku arta, zata san ta yi wasa da Gabriel Vicente *House 1011,188 power street, Brooklyn New York* *Da misalin 1:30am* Hanam ce zaune a falon gidan, domin bayan zuwanta garin nan ta kama haya, kuma wajen yana kusa da wurin aikinta, shi yasa ta kama gidan. Coffee take sha, yayin da take waya da Jabeer (wanda zata aura). arar door bell ce ta kara e falon, dan haka tace dana cikin wayar. Ana wasa ofa babe, ma yi magana daga baya Ok i love you Me too, bye Daga haka ta sau e wayar, mayafinta ta auka ta rufe kanta, sannan ta nufi ofar, ta wani aramin rami ta le a dan ganin me danna door bell in, sai taga mutum tsaye, kansa sanye da p-cap ta shagon Joe's pizza, haka ma rigar jikinsa, kansa a sunkuye yake, hakan yasa bata iya ganin fuskarsa ba. Mamaki ya kamata, itafa ba ta yi order in komai ba, dan haka ta bu e zata fa a masa cewar ba ita bace ta yi order ba, may be gidan gaba ne. Tana bu ewa ofar tace Ba nan ban.... Maganar ta ma ale a ma oshinta sbd kansa da ya ago, yana mata wani irin kallo da blue eyes insa, da yar bakinta ya iya furta sunan da ta ji Camilla ta kirashi da shi azu. Gabriel?......... *Present day....* Fita min da ga office Cikin araji da fishi ta yi maganar, tana kallon mutumin da ke gabanta. Idonta a bushe, babu ko alamar hawaye. Bai fasa shigowa ba, shida wata mace biye a bayansa, wadda suke da tabbacin matarsa ce. Hanam me ye faruwa ne wai ? Haris ya bi a a ru e, sam ya kasa gane abinda ke faruwa. Hanam listing to..... I said get the hell out of here! Ta fa i tana nuna masa hanyar da ya shigo. Dan Allah ki tsaya ki ji abinda yazo damu... Hanam ta kawar da kanta daga barin kallon fuskokinsu, hakan ya bawa matar damar cewa. Na san cewa mijina ya miki kuskure, amma dan Allah ki yafe masa, yanzu haka abinda ya miki shine yake bibiyar mu, wattani shida da aurenmu ya yi ha arin mota, kuma an tabbatar mana da cewa bazai sake haihuwa ba, mu kuma muna matu ar san haihuwa, haka muka shiga neman duj hanyar da zata sada mu da samun a na kan mu, amma bamu samu ba, daga baya yace dani ya tab'a yin wani kuskure a baya, wata ila shine yake bibiyarsa, dan haka muka shiga bincike a kan ki, ma ociyarki ce ta sanar mana cewa ke yar nigeria ce, kuma ta fa a mana inda kike aiki har take sanar mana da cewa kin haihu ma, munje can inda ki kayi aikin, kuma sune suka bamu address in wannan wajen naki, dan haka muka taso afa da afa dan muzo mu baki ha uri..... Kun gama ?,......To ku fita! Hanam ya kamata a ca..... Ku fita nace! Matar ta kalli mijinta da idanuwanta da suka cika da walla, kafin idonta ya kai kan wani hoto dake manne a jikin bango, hoton wani aramin yaro ne, yana kama da matar da suke tsaye a gabanta tana musu cin mutincin. Amma kuma farin fatarsa da kuma wayar idonsa irin ta Gabriel inta ce, sak irin nasa ne. Hakan ke nuna mata cewar wannan shine an da ta haifa, an da ta haifawa Gebriel. Hannunta na rawa ta aga tana nunawa Gabriel hoton, a lokacin har wallar da ke tare a idonta ta zubo. Shima kansa ya juya ya kalli wurin, idonsa ya sau a a kan hoton, ya juyo ya kalli Hanam sannan ya kalli hoton, shima sai a lokacin ya zubar da hawaye. Wannan shine an da ki ka haifa?.... Kar ka kuskura ka sake magana a kan ana! Ta yi maganar tana nuna masa an yatsa, ya girgiza kansa. Wannan ba anki ba ne ke ka ai, an mu.... Kada ka ara dan ganta ana da kai, kai ba ubansa ba ne, Arya ana ne ni ka ai ! Arya ?, haka sunansa ? Gaba aya kan uchenna ya kulle, ya kasa gane komai, kawai binsu yake da kallo baki bu Gabriel ya dur usa guwowinsa asa hannayensa a ha e yana kuka kamar aramin yaro. Na ro eki Hanam, Sbd uban gijin da ki ke bautawa kada ki min haka, na ro A wacan ranar, nayi maka ro o irin wannan fiye da yanda za'a iya irgawa, amma baka kula ba, baka amsa ba, saida ka aikata abinda zuciyar ka ke raya maka, yanzu haka nima bazan saurare ka ba, ka fitar min daga office, daga kamfani na, daga garina, daga jasata, daga nahiyata, idan zai iyu ma ka bar min duniyar, inaga kamar zai fi Matar Gabriel ta dafa shi itama tana kuka, ta ri e kafa arsa har ya mi e. Sun juya zasu fita sai Gabriel ya tsaya, ya juyo ya kalleta. Idan zai iyu, ki sanarwa da ana cewa ni ne mahaifinsa Daga haka ya juya suka fice daga wurin. Uchenna ya juyo ya kalli Hanam wadda idonta yake a bushe babu ko alamar hawaye. Ka je kawai, i am okay Sai kawai ya gya a kansa, duk rintsi de ai zata komo gida, sai ya tambayeta ya ji meke faruwa. Dan zuwa yanzu ya fara fahimtar inda zancen ya dosa. Uche manyan gari, ashe ana ganin ku ? Muryar Fala ta tambaya, yayin da Uchenna ke zaune a tsallaken teburinta, ya yi murmushi. Ana ganin mu mana, kune de ku ka b'uya Fala ta yi dariya. Ga wannan wai tace na kawo miki Falaq ta karb'i 'yar envelope in, ba sai ta bu e ta ba, dan tun farko sun yi magana, dan haka kawai sai ta mi e tana fa Biyo ni Bayanta ya bi suka fita har waje, b'angaren studio ya ga sun nufa a cikin mall Kuma suna shiga Falaq in ta yi magana da me kula da studio in sannan ta kalle shi ta furta abinda ya sauya rayuwarsa tun farko har arshe. Ka shirya yin wa MARYAM POV. Zuwa jibi yace zamu tashi, dan Allah ki fa awa Maanmu Maryam ta fa i, yayin da wayarta ke kare a kunnenta, tana waya da Anti Fati, Muryar Anti Fati ta fito daga cikin wayar. To ba damuwa, zan fa a mata, Allah ya tsare, ya kiyaye hanya, and Maryam dan Allah a kula, kinga mijinki wayyaye ne, gashi ya taso cikin jinsin kyawawa, wallahi Maryam idan bakya kula da shi kina zaune zaki ji anyi wuff da shi Maryam ta yi murmushi, a duk sanda za suyi waya da Anti Fati sai ta mata magana irin wannan, dan haka tace. Insha Allah, a gaida auna, da babansa, kuma kicewa Maanmu ina gaida ta Zasu ji, sai anjima Ta sau e wayar da ga kunnenta, hijabin dake jikinta ta cire, ya rage daga ita sai wata farar high neck top, da wata bluen high waist skirt. Yau ta tashi da niyyar gyara ko ina na gidan, dan ya fa a mata cewar idan sunje india zasu jima, dan ko kayan abincima yace wanda tasan zai lalace ta bayar shi. Cat ears headphones inta ta auko, ta yi connecting da wayarta, sannan ta kunna wa Da ga akinta ta fara gyaran, inda ta cire curtains insa duka, ta zubasu a cikin wani basket da ta auko daga store, ta yi moping ko ina da ina, da gogge shi tas, sannan ta auki basket in ta yi waje. Balcony ta shiga nan ma ta gyaggyara komai, ta fito ta shiga akin Eshaan, nan ma gyaran ta masa fiye ma dana akinta, dan akinsa ya fi nata yawan tarkace. Shi ma nasa curtains in ta ciro, ta sau asa, suma gaba aya curtains in ta ciccire su, ko wani lungu da sako ta share ta gyara, har da gym in da za ta iya cewa ita bata wani ga amfaninsa ba, dan tun bayan zuwanta gidan baifi sau uku ta ga ya shiga ba, ita kuwa bama ta shiga, dan bata ga abinda zata yi a ciki ba. Duka curtains in da ta ciro ta zube su a cikin wishing machine. Ta kunna sannan ta fito, kitchen ta shiga ta dudduba kayan ciki, yau tana so ta yiwa Eshaan girki, kuma ta kai masa har wajen aiki, dan haka ta zage ta masa girki mai kyau, inda ta girka masa, dambun shinkafa da chicken kebabs ha i da kunun ayar da ta ha a shi tun safe. Sai da ta kammala komai sannan ta zuba su a cikin wani kyakyawan basket, ta gyara kitchen in tsaf. Ta fita taje ta kwaso curtains in da suka gama wankuwa, ta fita can saman gidan, inda take shanya, ta shanya su a wurin. Ta dawo akinta ta auki wayarta ta kira Devid. Dan Allah Devid so nake ka zo, za ka kaini wani waje, amma kada ka bari Eshaan ya sani Muryar ta ta fa i bayan devid in ya aga wayar sun gaisa, Devid ya anyi jim, kafin yace. Madam ai baze iyu na auko motar bai sani ba, tun da sai na karb'i key a wajen
Chapter 61 · 0% Book details