← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 84

Sashe 10

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sam bai kai aure ba, dan haka sukayi ha uri suka du ufa akan masa magunguna da addu'o'i. Kuma sai aka dace, ya zamana sam abun baya tashi sai idan ransa ne ya baci, amma a kwanakin nan abun ya ta'azzara, hakan yasa Fulani taji ba zata iya jurewa ba, dolene ta nemi an Masani, wanda ya kasance shine masanin Tarihin fada. Daga wata kujera dake nesa da an masani kuma Fulani Khadija ce zaune, cikin zama irin na asaita da mulki, kallon an Masani kawai take, tana jiran ya bu e littafin ya fa a mata menene mafita. an masani yayi gyaran murya, yana shimfi e katoton littafin a kan carpet in, sannan ya shiga bu ewa, yana wuce tarihin abubuwa masu muhimanci da suka faru a masarautar ha ejia a wancan zamani, Da haka har ya araso shafin da bayanai akan bakin ruhi yake. Na samoshi ranki ya da Fulani tayi a jiyar zuciya a ranta, a fili kuma sai ta gyara zamanta, alamun ina jinka. Kamar yanda muka fa i a wancan lokacin yanzu inma hakane, wannan yarinyar data dace ya kamata a nemo a ha ashi aure da ita, ita wannan yarinyar Allah ya temakeki itace makarin bakin ruhin dake jikinsa, daga zarar sunyi aure, ya samu ya kusanceta koda sau ayane, to ba in ruhin zai fara rauni, a hankali a hankali kuma zai bar jikinsa Fulani ta ara numfasawa a ranta, a fili kuwa ko gezau batayi ba, ta kafe an Masani da idanuwanta tana nazarin kalaman dayake fa a mata, kafin muryarta ta fito cikin izza da kasaita. Taya zamu iya gane yarinyar data dace ? Allah ya temakeki ai kawai alamomin yarinyar a nan Ya fa i yana ara an da kai, kuma Fulani batace masa komai ba, dan haka yaci gaba. Alamomin sune, tanada tawadar Allah me fa i a wuyanta, kuma shekarunta basu wuce 22 ba, a sanda za'ayi auren kenan, sannan kuma akwai wata tawadar Allar a gefen gashinta, sai sirin farin gashin guda daya a a kanta daga gaba Yanxuma Fulani batace komai ba, taya za'ayi su iya samo yarinya me wa annan siffofin a fa in garin ha ejia, bama ha ejia kawai ba a duniya ma baki aya, shin wanyama kuwa suna kan daidai ?, ganin sun amince da abinda yake gaibu, Dan wannan gaibu ne, to yaya zasuyi ?, Idan aka bashi addu'a matsala, idan aka barshi babu addu'a ma matsala, a ganinta wannan ita ka aice mafita. Jakadiya Babba an Masani ya bani alamomin yarinyar da za'a aurawa Tafida, saide ina ganin kamar bazamu sameta ba Muryar Fulani khadija ce ke koro wannan jawabi, bayan ta sallami an Masani, Jakadiya Babba ta ara dun ule hannunta sama tana ara du ar da kanta asa. Allah ya ara miki yawan rai, uwar jigiyata ai wannan me sau i ne A'a Jakadiya, wannan abun bame sau i bane, a ina zamu samu Yarinyar ?, kawai dan munsan cewa akwai tawadar Allah a wuyanta da kuma gashinta sai shekarunta, farin gashin dake kanta sai mu samota ? Ba haka nake nufiba uwar gijiyata, insha allah zamu samota da yardar Allah, Allah ya ara miki girma, Fulani matar sarki Abdullahi Abubakar Masu, uwar gimbiya Nadra da Tafida Fulani ta kawar da kanta tana meda dubanta ga tv, abun duniya yabi ya isheta. Yashi ki tafi na sallameki Godiya nake matar Saifullahi takobin allah Jakadiya ta fa i tana mi ewa ha i da ci gaba da korowa Fulani kirari. Tana fitowa bangarensu na bayi ta nufa domin ta shirya, dan yau za'a gabatar da bikin kamu na gimbiya Amina, kuma dole dasu za'ayi komai. MARYAM POV. Cikin nutsuwarta data zamemata jiki take tafiya, kuma kamar kullum sanye take da hijabi har asa, kuma fuskarta babu kwalliya dan dama can batayi, hannunta na dama ri eda ba ar ledar data siyawa irfan, an gidan anti fati karas. Tris taja ta tsaya, sbd kofar gidan Tafida da take iya hangowa, kuma ga wasu mutane a ofar gidan, hakan ke nuna mata cewar yana gidan, sa6anin da da bazaka tadda kowa a ofar gidan ba sai masu gadu. Kuma ganin mutanen ya nuna mata cewar an sau o daga kilisa. A da tana san ta wuce ta ofar gidan kodan ta samu ta kalli kyakyawan gidan dayafi kowanne kyau a cikin jerin gidajen dake layin, amma yau sai taji bata san wucewa ta ofar gidan, dan haka ta juya ta shiga wani layi tayi wani uban zagaye kafin ta samu ta araso gidan Anti Fati, duk tabi ta gaji, kuma dama daga gidan Tafidan zuwa gidan Anti Fatin akwai nisa amma kuma zagayen da tayi shine ya ara mata nisan tafiyar tata. Da sallama a bakinta ta shiga gidan, babu kowa a tsakar gidan dan haka ta shiga cikin parlon, inda muryar Anti Fati take fitowa cikin amsa sallamar da tayi, a parlon kuwa ta sameta zaune tana kwalliya. Itama kujera ta samu ta zauna tana gaisheda Anti Fatin, sai kuma tabi parlon da kallo tana mamakin sanda aka sauya kujerun parlon, koda yake ta jima bata zo gidan ba, kuma dama mijin Anti Fatin yanada rufin asirinsa dan yaron Kawu Usman ne, kuma shine ya ha a su auren, hatta da kayan aki dana kitchen shine yayi mata. Anti fati ina Luluwa? Tana nufin an anti fatin, dan haka suke kiransa a gidansu, sbd yaron yanada jiki ga kuma kumatu, shine Hussain ya saka masa Lulu suma kuma suke kiransa da Lulun. Yana aki yana min ta'adin daya saba Maryam tana dariya ta mi e ta shiga akin aiko a bakin gado ta sameshi yana wargaza kayan da suke cikin wani kwando aunar Anti Maryam Ta kirashi da sunan da ita ka ai take kiransa dashi, yaron an wata tara ya jiyo ya kalleta sai kuma ya 6an gale baki yana dariya, Maryam ta arasa inda yake ta saka hannu ta aukeshi. Wani ikon sai Allah, idan ka kallesu tare cewa zakayi Maryam ce ta kawo shi duniya, komai na fuskarta ya d'auko, hatta da tawadar Allahn dake goshinta shima yanada akwai. Parlon suka dawo suka zauna, sai ta iske Anti Fati ta gama kwalliayar, tana yafa mayafi. Kije ki zubo abinci a kitchen kici sai mu tafi A'a saida naci abinci sannan na taho, idan kin gama kawai muje Maryam ta fa i tana zama a kan kujera, yayinda take bawa imran karas in data siyo masa, galala Anti Fati take kallon Maryam in da bata ma san tanayi ba. A haka zamu tafi? ta fa i tana nuna Maryam in, Maryam ta kalli jikinta da kyau. Eh mana... Tun kafin ta karasa ta katseta da cewar. Muje ina a hakan ?, kinsan kuwa inda zamuje Maryam ? Ta fa i cikin kama baki, kuma bata jira cewar Maryam in ba tace. Bikin ar gidan sarki fa za muje Girar Maryam ta ha e waje guda alamun kokwanto. Ba haka kikace bikin dangin mijinki bane ? Eh mana, ai mijin da zai auri ar sarkin shine dan uwan su habib Maryam ta juyar da kai gefe, tasan yanzu Anti Fati zata sakata ta cire hijabin jikinta, kuma tunanin nata bai je ko ina ba, abinda take sa awa a ranta ya faru. Bari na kawo miki gyale ki saka Ta fa i tana shiga dakinta, Maryam ta ta6e baki, tana cigaba da karyawa imran karas in da baya iya cinsa duka. Jim ka an Anti Fati ta fito ta mi a mata wani ba in babban gyale, babu yanda zatayi haka ta kar6a ta mike tsaye ta cire hijabin jikinta tana ninkewa, Anti Fati na cewa. Maca har mace, diri har diri amma kina boye shi cikin hijabi Ita dai Maryam bata ce mata komai ba, ta yafa mayafin. muje ? Anti Fati ta dafe goshi cike da ta kaicin kanwar tata. A kullum ana miki kallon wayyayya amma sam Maryam baki waye ba, dan Allah kalli daurin dankwalin kanki, kalli fuskar ki Maryam ta kawar da kai Ke idan bakya san kiyi aure to mu muna so, kullum ke cikin boye jiki fuska a ko e kamar matar takaba ta ina wani zai gani yace yana so, zauna nayi miki kwalliya Maryam bata iya musu ba, dan haka ta zauna. Amma dan allah kada kimin da yawa Anti Fati ta zauna ta shafa mata hoda, ta bata kwalli ta saka da kanta, ta saka mata lip gloss, sannan ta daura mata dankwalli, kasan cewar atamfar tata me an kyauce bataji jiki ba yasa Anti Fatin bata nemi data sauyata ba. Haba dan Allah, kalli kanki kiga Maryam ta dauki mudubi tana duban fuskarta, tunda ta taso tayi wayo bata taba kwalliya a fuskarta ba, koda kwalli bata ta6a sakawa ba, amma yau gashi itace harda hoda, kuma ba zatayiwa kanta arya ba, yau tayi kyau. Ki gafa yanda Kikayi kyau Wannan kalma ta kyau bata taba dosar inda take ba, babu wanda ya ta6a ce mata tanada kyau, dan ba kwalliya take ba, bare ace tayi kyau, karewarta ma Husssain cewa yake da a ace bata da hasken fata da bazata ganu ba. -SAI KASKA CE- YADDA ADDARA TA SO By Sai Kaska My wattpad page @Sai_Kaska *Proud of my first novel* *BABI NA BAKWAI (7)* Meema event center zaka kaimu Muryar Anti Fati ta fa i bayan sun fito daga gidan sun tsaya a bakin titi, sannan suka tsaida me napep. Ku shiga muje to Anti Fati ta juyo tana kallon Maryam wadda ke tsaye a bayanta sai gyara zaman gyalen dake jikinta take, ita jinta take kamar tsirara, gaba dayanta a takure take dan bata saba ba. Muje Tana ta jajjan mayafin daga baya ta shiga adaidaitar, ta kar6i Imran daga hannun Anti Fati, sai waige-waige take kamar wadda tayiwa sarki arya. Da haka suka isa katafaren sabon event center din da aka bude a hadejia kwanannan, tun daga bakin gate Maryam ta tabbatar da ba bikin ananun mutane suka zuba, dan tun daga maka makan motocin dake parker a harabar wajen, zuwaga mutanen dake kaikawo a wajen da yanayin suturunsu zaka tabbatar da ba ananun mutane bane, Maryam ta kama kanta tana bin Anti Fati a baya. TAFIDAH POV. If this is a dream babe
Chapter 10 · 0% Book details