← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 84

Sashe 43

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

-SAI KASLA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Mrs Nazif wannan naki ne* *BABI NA ASHIRIN DA TAKWAS (28)* *Da misalin 01:00am* Maryam ta fito daga kitchen, hannunta ri e da jug me auke da ruwa, so take yau ta yi sallahr dare, bayan ta farka kuma sai ta ji ishin ruwa, dan haka ta sau o domin ta auki ruwan. Ji kake taratsa-tsa!, jug in glass in dake ri e a hannunta ya fa o a dandaryar tiles ya fashe. Sakamakon abinda ta gani. Idanuwa waje take kallon Tafida daya shigo cikin gidan, rigar dake jikinsa duka a yage, ga jini na zuba a jikinsa, daga yanayin yanda yake tafiya ta san cewa a galab'aice yake,to ina yaje da wannan daren ?. Gani ta yi ya fa asa yaraf!, duk wani tsoro da take dashi ta ji ya gushe, babu abinda take hangowa sai mutumin daya alkinta rayuwarta tafannuka da dama kwance ba a cikin hayyacinsa ba, kuma yana zubar da jini. Da gudu ta nufi inda yake, har tana taka kwalbar data fashe a asa amma bata kula ba, kansa taje ta tsugunna, tana kiran sunansa, gaba aya hankalinta ya tashi kuka kawai take tana faman kiran. Eshaan!, Eshaan!.....Eshaan!!! Hannu ta kai ta ri e fuskarsa tana jijjiga shi, idonsa taga ya bu e, duk da hasken fitulun dake falon bashinda yawa saida taga wayar idonsa data koma ja, kallonta yake shima yayinda taga ya bu e bakinsa yana so ya mata magana, anan tayi arba da dogayen ha waran dake bakinsa, hawaye gaba aya ya gama ji e mata fuska har yana iga akan tasa fuskar. Miriam....s..stay away..f..from..me Ya furta maganar a rarrabe, Maryam ta shiga girgiza masa kai tana ci gaba da yin kukanta me sauti. Eshaan me ya sameka haka ? Bai amsa ta ba sai arin tureta daga jikinsa da ya shiga yi, da yar ya samu ya rabata da jikinsa, ya mi e zaune tare da jingina da jikin bango, Maryam ta ara matsowa kusa da shi, ya shiga aga mata hannu alamun ta dakata, kuma bata dakata in ba saida ta matso kusa da shi. Eshaam dan Allah.... Maryam taga yanayin fuskarsa ya sauya zuwa fishi, bakinsa ya bu e ha i da cije ha waransa wannan fikar ta sauko masa har kan ha waransa na asa, ya kalleta da jajayen idanuwansa. Nace ki yale ni ko! aramar razana ta yi ba, an hanjinta suka yamutse, ganinsa cikin wannan fusatar, shifa dan ita yake yin haka, baya so ya cutar da ita, ya kamata ace ta fahimce shi. Amma bata fahimta in ba, ta ara ri e shi tana sakin wani sabon kukan. Miriam stay away from, i am a monster Maryam, i am a beast! Maryam ta ora hannayenta akan fuskarsa tana gurshe an kuka, goshin ta jingina akan nasa sannan ta girgiza masa kai, wanda yasa nasa kan shima motsawa. A'a Eshaan, i can't, i can't stay away from you Idamuwansa ya rintse yana jan numfashi da yar, kanta ta aga daga goshinsa sannan ta mi e ta ri e hannunsa tana san ta mikar da shi Ka tashi dan Allah yar ya iya mi ewa, dan babu wani arfi a jikinsa na arzi i, ita ta kama shi har zuwa akinsa, in da taga komai a hargitse, rabonta da akin nasa tun ranar da ta fara zuwa gidan, dan ba shiga akin nasa take ba, hatta da shara ba masa take ba, shi yake kayarsa da kansa. A kan gadon ta samu ta aje shi, sannan ta shiga bin jikinsanda kallo, idonta ya ara zarewa ganin yanda duka jikin nasa ke da rauni. Numfashi ma da har Tafida yake, dan Allah ne ka ai yasan abinda yake ji yanzu haka, Maryam ta ara ru ewa tana dudduba jikin nasa. Me...miye haka a j...jikin ka ? Hannun ta dake dudduba jikin nasa ya ri e sannan a hankali ya furta Ki tafi.... kada na cutar... dake, dan Allah Miriam Yanzun ma kai ta girgiza masa kukanta na ara aruwa, ko a ranar da aka aura mata shi bata shiga tashin hankali irin wanda take ciki ba a yau. Jikinsa ne taga ya fara girgiza harda wani fisge-fisge yake. Eshaah?!.....Eshaan?!...Esh.. A ki ime ta fa i, jin yanda ya matse mata hannunta dake cikin ri on nasa, idanuwansa taga sunyi sama, kamar wanda ya suma, kuma kamar....., ta kasa arasawa sbd hannunta daya saki, kansa yayi gefe sannan wayar idonsa ta yi sama gaba aya. HANAM POV. Kin tabbatar kin ji sau Muryar Uchenna ta fito a sanda yake kallonta, Hanam ta gya a masa kai, tsaye suke a parlo yayin da ta fito cikin shirinta na tafiya office, dan yau taji sau in jikinta, kwananta uku kenan tana jinya, kuma kulawa babu kalar wadda Uchenna bai bata ba. Ko office baya fita sbd ita, ga awai niyar kula da Arya kullum shi yake. Dan haka ta saka a zuciyarta cewa zata je ta samu Abba yau, tana so ya fa a mata waye ainahin Uche, tana san sanin asalinsa. Shima kan ya gya a mata sannan ya mi a mata Arya daya gama yiwa wanka ya shirya shi cikin wata hoodie da wandonta black color. Karb'ar Arya in ta yi tana ci gaba da kallonsa. Yau bazaka je aiki ba ? Kansa ya gya a mata yana fa Nayi magaa da Abba kan bazan samu damar zuwa ba yau, wata ila sai gobe Ta gya a masa kai a hankali sannan ta juya tana fa Sai na dawo A dawo lafiya Office ta fara zuwa, ta tarar da tarin aikin dake jiranta tsawon kwanaki, dan haka bata samu damar tashi ba sai wajejen karfe 05:00pm. Kuma daga fashion house inta Haku au Group of Industries ta nufa. Kayi shiru Abba Hanam ta fa i tana duban Abban, sbd ta fa a masa abinda ya kawota wurinsa amma sai ya yi shiru yana kallonta. Abba ya gyara zamansa yana bawa Arya pen dan yayi wasa da shi, yana kallon Hanam. Maman babanta Abban ki ya tab'a zab'a miki abinda zai cutar da ke ? Ta girgiza masa kai. Good, to ki tabbatar da auren Haris ma haka ne Harees ?, waye Harees Taja 'ree' in, sbd arabic ascent in dake bakinta, bama iyaka wannan ne take kiransa a haka ba, sunaye da dama ita bata furta su kamar yanda bahaushe ke yi, tana furta su yanda larabawa ke yi. Uchenna Abba ya b'ata amsa hankalinsa kwance, idanuwa waje kuma cikin tsantsar mamaki take kallon Abba, Harees ?, wai uchenna ne Haress. Nasan yanzu duk abinda zan fa a miki ba lalle ki yarda ba, ga wannan adireshin da lambar wayar, kije ki samu matar zata baki ko wani bayani akan Uchenna Haris Franklin Hanam ta kai hannu ta karb'i takardar da Abba ke mi o mata, ita ta ma rasa takamemen tunani aya da zata yi a kanta. Takardar ta shiga dubawa tana karanta adresa in 'SULE JA, RAFIN CINNAKA'. TAFIDA POV. Fuskar wannan matar ce, take kallonsa, fuskarta auke da murmushi, gudu yake yayinda yake bin ball in nan a baya, ita ma tana biyoshi tana kiran sunansa, daga can wata ofa kuma a bayan gidan, wani mutum ya fito, hannunsa ri e da mug yana fa Roshni!, Eshaan! A tare suka tsaya da gudun su duka, suka kalli kyakyawan ba in mutumin, wanda kana ganinsa kasan an africa ne, murmushi ya sakar musu, yayinda su kuma suke kallonsa da blue eyes insu su duka. Guje-guje ko ?, ki dena sai kunje kun fa Yaron ya juyo ya kalli babarsa wadda take kallon babansa da murmushi. Ball ce zamu auko Cikin gurb'attaciyar hausa ta fa i zancen. Daga nan kuma sai wata ara ta cika wajen, arar Roshni tana kiran sunan Eshaan, yayinda shi kuma baya ganin komai sai duhu, daga can kuma sai muryar mahaifin sa yana kiran sunansa. Eshaan!, Eshaan!...Eshaan!! Yadda arar kiran sunan ta cika masa kunne yasa ya toshe kunnesa ya dur ushe a wurin. Sai kuma ya shiga fisge-fisge kamar zai karya gadon da yake kwance a kai. Maryam dake share akin ta yi saurin sakin broom in ta araso wurin gadon, ta zauna a kusa da shi tana ri e hannunsa na hagu. Bai fasa fisge-fishen ba, kum idanuwansa a rufe suke, ya rintse su gam-gam, gashin kansa ya musu rumfa. Maryam tana hawaye tana tofa masa duk addu'ar da tazo bakinta. Maa!, Baba!, Appa!, Maa!...Maaaa! Sai kuma ya bu e idonsa gaba aya, a sa'ilin daya bu e idon, wuta ta kama a hannunsa na dama, ya ci gaba da ware ido yana kallon inda yake, hannunsa na dama yake san ya kai kansa sbd ya ri e kan nasa dan ciwon da yake masa. Yana agowa hannun yaga wuta na ci, hannun ya dun ele tare da rufe idonsa, wutar ta b'ace, hakan ya bashi damar qora hannun a kansa. Hannunsa na hagu yaji kamar an ri e, ya yi sauri ya mi e zaune. Idonsa ya ora a kanta yaga yanda idonta ya yi ja sosai, alamu dai taci kuka, daki-daki abinda ya faru jiya ya shiga dawo masa a ka. Yana zaune a work table insa yana aiki, ya fara jin jikinsan ya au zafi, kansa na sarawa, hakan ya sanar da shi zuwan aljaninsa, kuma tun daga farkon zuwan nasa ya san cewa yau ba da sau i ya zo ba, duk da yana cikin wani hali bai manta da Miriam ba, dan haka ya fita ta balcony akinsa, ya shiga tsalle ta kan rufin gidagen mutane har ya fice daga Alaro city. Ya shiga cikin wani daji, anan ba in aljanin ya tashi, kuma kamar yanda ya zata babu sau i a lamarin, haka ya yi ta duka da ya kushin jikinsa har na wani zuwa wani lokaci. Kafin ya dawo hayyacinsa shine ya kamo hanyar gida. Kuma yana dawowar ya isketa a falo. Kansa ya dafe yana ture sumar da ta sau o masa kan ido, ta yanda zai samu damar kallon fuskarta da kyau. Har yanzu kukan take ba
Chapter 43 · 0% Book details