← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 84

Sashe 81

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na makara, sai dai ko idan na dawo Sai kuma ya juyo ya dawo inada take, a tsorace Maryam ke kallonsa, ji tayi ya ora hannayensa biyu a kan waist inta,sannan ya yi pecking kanta. Sena dawo yar ta iya gya a masa kai, kafin ta kwantar da kanta a irjinsa, hannayenta suka kewayo ta bayansa, shima ya ara matseta a jikinsa, ya kuma pecking kanta, ya saketa kafin ya juya ya fita. Kuma yana fita ta daddafa ta koma kan gado ta zauna, yau bama za ta yi aikin gidan ba, abincin ma dan shi ta yi, dan ita baza ta iya ci ba. Ga jikinta da ta ji ya auki zafi, ga ciwon da gab'ob'inta ke mata, dan haka kawai se tabja hijabinta ta saka, sannan ta kwanta, ta dukun una a bargo, bata jima ba kuwa bacci ya auketa. *11:30am* MARYAM POV. Fitowarta kenan da ga bayi taga wata guguwa na turni akin, akin ya yi duhu duk da bawai dare ne ba, bata iya ganin komai a akin sai iskar da ta ci gaba da ka awa a akin kamar zata auketa. Hannunta ta kai ta kare idonta tana karonto addu'a a ranta, wani jan haske ya ci gaba da mamaye akin, ga guguwar dake ara yawa kamar ana ingizo ta. Can kuma kamar aukewar wutar nepa, ta ji ip!, iskar ta tsaya, a hankali ba ta tare da ta fasa karanto addu'o'in ba ta sau e hannunta. Gabanta ya yi wata mummunar fa uwa, sbd wani mutum da ta gani a gabanta, gashin kansa ya taru da yawa an aure shi da wasu zarririka, fatar jikinsa ta yi ba irin alamun dau a, ga wasu fararen layuka hu u da aka ja daga gaban goshinsa, an isa ja a tsakiyarsu. Babu riga a jikinsa sai wani ba in yadi da ya faffarke aure a ugunsa, afafunsa babu takalmi, ga wata sar a ta warangwal rataye a wuyansa, hannunsa na dama ri e da wata sanda. Ba suffarsa bace kawai abun tsoron, hatta da kallon da yake mata ma abun tsoro ne. Bayansa ta kalla inda taga wani wawaken rami a wurin, wanda yake nuna cikin wani kogo. Waye shi? daga ina ya zo ?, me ya ke bu ata a wurinta?. Kin gama yawo Maryam Mamaki ya kama Maryam, sunanta ya kira, kuma maganar cikin harshen turanci ya yi, to amma ba wannan ba, cewa ya yi wai ta gama yawo....... TAFIDA POV. Ba zai iya kwatanta yanayin da yake ciki ba yau, rabonsa da jin kansa a yanayi irin wannan tun yana arami, a sanda iyayensa suka rasu. Jinsa yake cikin nisha i, kome ze yi yanayi ne bisa ikon kansa, wannan nauyin dake kansa babu shi, wannan igiyoyin da yake jin suna aure shi sun kunce. Koma waye ya ganshi yau ya san cewa yana cikin farin ciki. Sai Allah-Allah yake dan lokacin tashi a aiki ya yi, saboda ya koma yaje ya ga abarsan, matarsa, farin cikinsa, jigon rayuwarsa a yanzu. Da wannan tunanin har lokacin tashin ya yi, ya ha a nasa ya nasa ya kamo hanyar gida. A kai-a kai yake murmushi har ya kawo Alaro city. Sai dai me ?, yana zuwa ofar shiga gidan nasa ya ji gabansa ya fa i, baya ce ga dalili ba, amma haka kawai se ya samu kansa da jin tsoron shiga gidan, kamar kada ya shiga, dan abinda ze gani a gidan ze iya cutar da shi. Sai de zuciyarsa dake cike da aukin ganin Maryam ta bashi warin guwar shiga cikin gidan, hannunsa ya kai ya bu ofar shiga falon. Kamar mara lafiya haka ya shiga taku a cikin gidan, i yanzu yasan tana kitchen, dan haka kai tsaye ya nufi can, ammam babu ita bare me kamarta. Haka ya ha iye wani abu da ba zai ce menene ba, ya fita ta ofar baya ya duba garden, nan in ma bata nan. Ya hau saman gidan, still nan dinma be ganta ba. Se abun ya soma bashi tsoro, dan da alama ma gidan kamar ba'a gyara shi ba yau, dan haka da gudu ya sau asa ya nifi akinta. Sai dr yana saka afarsa a akin ya shiga jin wata murya a kansa na magana. Idan har kana so ka ceceta dole kazo, kazo!, ka zo!, ka zo nan matsoraci... Kansa ya dafe da duka hannayensa biyu, be san sanda ya dur ushe a asa ba. Nan take wayar idonsa ta riki a zuwa ja, wannan fi in suka sau o masa, ya ago da kansa cikin fusata yana kallon balcony, kamar da a kace masa me maganar yana wurin. Hmmm, ni ba matsoraci ba ne,zan iya ceto ta, ina kake so nazo, fa amini inda zan zo Har wani huci yake wurin furta hakan, jikinsa na karkarwa. Kurabi forest Wannan muryar ta fa i a cikin kan nasa. Tafida ya aga hannunsa sama yadun ule shi tare da buga asa. Gani nan zuwa To taho mana skarai _........ *Kurabi forest, Balu Thanda Village, Telangana state, South india* MARYAM POV. Zaune take a cikin wasu araguna da suka kewayeta, a ta aice de zata iya kiran wurin da kurkuku. Kuka take a hankali sannan tana karanto addu'a. Tun bayan da mutumin nan yace ta gama yawo bata sake fahimtar komai ba, bata ma san ina kanta ya shiga ba, kawai ta farka ne taganta kulle cikin arafunan wurin. A halin da take ciki bata jin akwai wani abu da zata iya, babu abinda take ganin ze iya cetonta se ayar Allah, dan haka ta shiga karantota cikin ranta. Tun azu take ganin wul awar wani haske, daga ta anyi karatu sai ta ga ya wunlga, idan ta yi shiru se ta ga ya tsaya. Dakatawa ta yi da karatun dan tanasan sanin mene hasken. A hankali a hankali suffar wata mata ke bayyana a gabanta cikin suffar haske, kallo aya zaka mata kasan cewa ba'indiyace, dan hatta kayan jikinta ma sari ne. Kallon Maryam take da tausayawa, har ta iso jikin arfen da Maryam ke kulle ciki. Ita bata jin hausa, kuma tana da tabbacin Maryam in ma ba jin telugu take ba, dan baka ta yi amfani da tsafinta ta sauya harashe zuwa hausa. Magana nake so na miki, amma wannan abun da kike fa a ya kasa bari na na tsaya, jin sau arsa nake kamar ruwan zafi a jikina Maryam ta ha iye yawu ta kuma ha iyewa, ance wai na zaune be ga gari ba, kuma wai idan da ranka kasha kallo, yaude duk mugun tsoranta se gata a gaban aljanu, dan wannan ba mutun ba ce. Ki yi ha uri kin ji, na san duk yanda a kayi mijinki na nan zuwa, kuma da yardar abun bauta arfin jikinsa se ya yi nasara a kan mijina da Maryam ta kasa cewa komai kawai tana kallon matar, to me take nufi da mijinta nan nan zuwa ?, Tafida ne zai zo ?, kode arya kawai take mata ?, to ta ina ma zai zo in?, ya san inda take ne ?. Matar ta bu e tafukan hannunta, nan take wani kwando ya bayyana, wanda yake cike da kayan marmari, a hankali ta tura shi zuwa cikin arfen da Maryam ta ke ciki, kwandon ya sau a a gaban Maryam. Sunana Kundali, ni ce babar Subhu, ban sani ba ko zaki iya cin wannan, ban san menene abincin garin ku ba, kuma ina da ya inin balalle ke ki iya cin abincin mutanen mu ba Subhu?, waye Subhu in?, kovde shine wanda ya kawota nan ?, to wai ma ita a ina take ?, me yasa ma shi Subhu in zai kawota nan?, anya ma kuwa zata iya yarda da wannan matar dake gabanta ?. Kinga yarinya, ni uwace, ba zan tab'a iya cutar da ke ba, za ki iya yarda da ni.... Mama miye haka ?! Muryar Subhu ta fa i a bayansu cikin harshen telugu, Kundali ta ta shi sama tana fa Se a zo a aje yafinyar mutane ba a bata abinci ba, shi yasa na kawo mata Be ko kula ta ba, ya nufi inda Maryam take, ofar wurin ya bu e sannan ya shiga, ya dam o kanta da ko ankwali babu ya shiga janta zuwa waje. Tsabar wani wari da hamami da ke tashi a jikinsa Maryam ta ji kamar za ta yi amai. Janta yaci gaba da yi har zuwa tsakiyar kogon nasu,sannan ya yasar da ita a wurin, ta fa i har tana fasa goshinta. Cikin jin ra i da azaba ta mi e zaune hannunta na dama dafe da goshinta, ta shiga arewa kogon kallo, akwai haske sosai a wurin, kuma bawai hasken rana ba ne ko na wan lantarki, hasken kaskon wuta ne da ke ma ale a ko wata kusurwa ta kogon. What do you want ? Ta tambaya da turanci, dan a ganinta ba hausa yake ji ba ba bare ta masa,turancin ma tana mamakin ya akayi ya iya. Subhu da ke ha a wani gari ya juyo ya kalleta. Fansa, fansa nake san auka! Maryam ta ci gaba da kallonsa tana mamakin azantarsa, dan ko wace gab'a ta jikinsa kukan dau a take, ga wasu uban faratu da ya tara, ga gemunsa da ya taru ya cukurku e dan rashin gyara. A kan wa zaka auki fansar ? A kan Eshaan dama duk wanda ya rab'i Roshni Sunan Eshaan ta ji ya kira, ha i da suna mahaifiyar Eshaan in, wato Roshni, amma miye ha insa da su?. Me Eshaan ya maka ? Ta tambaya a dake, dan yanzu bata ji akwai wani abu da zata gani ya bata tsoro kuma. Sai Subhu ya zauna a kan wata kujera, sannan ya kira sunan babansa. Maryam bama ta lura da akwai wani mutum a kogon ba bayan su, sai ta ga an dattijon ya mi e hannunsa ri e da wani kwano ya nufi Subhu Roshni ta lalata rayuwata, na sota kamar raina,amma da ga bisani sai tace bata sona, ba zata iya rayuwa da ni ba, tace na fita sabgarta, ta yi min korar wula anci, ni kuma raina ya b'aci, dan baka na dawo garinmu wurin babana, ya koya min tsafi na tsawon
Chapter 81 · 0% Book details