← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 84

Sashe 68

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

askin da aka masa, shi yasa ya saka hular Neha ta fa a mata murya can asa, sai suka yi dariya a tare. Kun gama ? Eh mun gama muje SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Wannan babin naki ne Amina Maikudi* *BABI NA ARBA'IN DA HU U (44)* *No. 45, Janjira St, Mumbai, india* Yanzu ina zamu je ne ? Cewar Neha lokacin da suka fito daga shagon da aka musu gyaran kai, suna tsaye a bakin titi. Muje muci pani puri Eshaan ya bata amsa. Kai wallahi bhai ka ha u!, nayi kewarsa dama, to kaga mu ara gaba, akwai wani me siyarwa a can Ita de Maryam ba ta saka musu baki, kuma daga haka suka yi gaban. Tun azu Maryam ta i yarda su ha a ido da Eshaan, dan da ga zarar ta kalli fuskarsa zata tuna cewa jiyafa a tsakiyar hannayensa ta kwana, sai kunya ta lullb'eta har afa. Lefi na miki Piya (lover)? Jiya cutie!, yau kuma Piya ?, sunaye biyu kenan tsakanin jiya da yau, sai kawai ta sunkuyar da kanta asa, yayin da suka tsaya da tafiyar, Dan sun iso wurin, Neha ce ta arasa wajen me pani puri in tana siyo musu. Tafida yaci gaba da kallonta, daren jiya na ara dawo masa cikin tunaninsa, yanda Maryam ta ame shi bayan da ya fa a mata cewar yana santa. Kinyi shiru Babu komai Saumar hannunsa ta ji a kan kumatun ta, ta yi saurin agowa tana kallon wajen da suke, akwai mutane dan bakin hanya ne wurin, amma kuma kowa harkar gabansa yake, babuma wanda ya ko lura da su. Ko kissing inki zan yi a nan babu me ce mana Maryam ta zaro ido tana zame fuskarta daga cikin hannunsa. Baki yarda ba na gwada miki ? Da sauri ta girgiza masa kai, tana mayar da bakin mayafin da ya sau o mata kan kafa arta. To fa a min me na yi ake hukunta ni ?, or you are shy of me ?.... Ga pani puri Muryar Neha ta dakatar da abinda yake san fa i, shi ya kai hannu ya karb'i aramin kwanon dake hannun Neha in, yayin da ita Neha in ta ara komawa wajen me pani puri Miriam akwai yaji, zaki ci ? Ta kalli abun da ke ri e a hannunsa, ita fa cikinta ba ya san ba on abu, yanzu sai ta yi amai, dan haka ta yi saurin girgiza masa kai. Good, bana san ki ci yajinsa ya dame ki Tana kallo suka ci shi da Neha, har santi suke. Bayan sun gama da wajen suka wuce gate way of india, suka bawa barayen dake wajen abinci harma sukayi hotuna a wajen. Sun an jima a wurin, Eshaan nawa Maryam bayani a kan tarihin wurin. Kafin suka wuce marine drive, tekun dake gefen titi, kuma a tsakiyar garin mumbai, nan kuma hotuna kawai su ka yi. Daga nan suka wuce Victoria terminus railway station, sun yiwa Maryam bayanin tarihin wajen, kafin suka si yi tiket in jirgin asa wanda zai kaisu byculla, dan jj hospital suka nufa. Eshaan ne ya fara shiga bakinsa auke sa sallama, sannan Neha da Maryam suka shiga. Me martaba, Fulani Sadiya, Maimun sune suka amsa. Fulani Sadiya tabi wanda ya shigo da kallo, zata iya cewa kusan shekararta uku rabon da ta ganshi, dan ba sashenta yake shiga ba, ita kuma ba ko ina take fita ba balle har su ha Kuma ganin ta da shi na arshe tun sanda Me martaba ya tarasu gaba aya a kan bikin ar gidan Chiroma da za'ayi. Kuma duk da ta jima bata ganshi ba tasan ya sauya, ya yi iba, ya ara haske. Shi in da take duk wani arin ganin bayansa, yau shine ya zo yake duba anta da bashi da lafiya, shi in da take so taga ya fa asa shine Allah ya aukaka, sannan an nata da take ji da shi shine ya fa asan. Tafida ya gaida Me martaba, Harda Fulanin da bata son ha a ido da shi, kuma baisan dalili ba, yasan cewa sam matar bata san sa, tun yana arami take nuna masa yama, sannan itace mutum ta farko data fara fa a masa cewar shi ba mutum bane. Amma ko daga yanayinta yau yasan cewa ta yi laushi, kuma wata ila sbd jinyar an nata ne, ko kuma shi ta yiwa abun ya dawo kan anta, dan yasani, kuma yana gani a mafarkinsa, duk sanda zata masa wani asirin. Wannan karon ne Allah be sa ya gani ba, wani abu da ya ara bashi mamaki shine gaida shi da Maimun ta yi, yarinyar da ko ganin inuwarsa bata san yi. Ya amsa yana kallon Galadima dake kwance a kan gado. Sai a lokacin su Maryam suka gaidasu baki aya, Me Martaba yana ta kallonta, dan shi bai tab'a ganinta ba ma, yau ya fara ganinta, sannan Fulani Khadija ta fa a masa yanda Tafida yace mata jikinsa ya yi sau Kuma shima yaga hakan da idonsa, dan ba aramin sauyawa ya yi ba. Fulani sadiya ta shiga kallon an matan biyu, ta gane ayar de, dan ta tab'a zuwa ha ejia, kuma tana kama da Tafidan, kenan ayarce matar Tafidan. Tafida ya auki file in Habibu yana dubawa, sannan yace da Me martaba. Ranka ya da e ai babu abinda aka rubuta a nan, bayanai sun nuna cewa babu abinda ke damunsa Me martaba ya gya a kansa. Haka suka ce Amma ina da shawara, sam wannan jinyar tasa bata kama da ta asibiti, kamar aikin aisiri haka ko jinni ulululu!, cikin Fulani Sadiya ya yi, ta ha iye wani abu da bata san sunansa ba, kuma dama Tafida da biyu ya fa i hakan, dan yaga reaction inta. Nima haka nake zato Cewar Maimun tana kallon an uwan nata cike da tausayawa. To bari likitocin su zo, sai muyi magana da su cewar Me Martaba. Su Tafida sun an jima a asibitin, kafin suka yi sallama a kan Tafidan zai dawo gobe. Daga nan kuma shopping suka wuce, inda suka yi da Arjit kan zazu ha u a can. Wannan ya yi bhai? Cewar Neha tana gwada wata sar afa, ya girgiza mata kai. Ko ka an ki sauya Ok to...... sauya min arashe tana mi awa me sar ar wadda ta gwada in, tun da har yace ba ta yi ba to ba ta yin ba, tun suna yara shine yake zab'a mata sar afa. Kefa Miriam ba kyasan sar afa ? Maryam ta ago daga danna wayarta da take ta kalli Eshaan dake maganar. Na zab'o miki ? Ta gya a masa kai. Shi da kansa ya zab'o mata, sanna yace ta gwada, gwadawar ta yi kuma ta karb'i afar tata. Wow sirikita amma fa ta miki kyau, kina ji ?, ki ri a saka sar afa da waist beads bhai yana sonsu Maryam ta juyo ta kalleshi, shi ba su yake kallo ba, dan waya ce kare a kunnensa yana magana da wani Arjit. Suna tsaye a wajen Arjit in da ake waya da shi ya zo, inda ya gabatar mata da shi a matsayin abokinsa. Arjit in baya jin hausa, sai da turanci suka gaisa, wannan turancin nasu dake bawa Maryam dariya, dan ascent in akwai ban dariya. Sai da suka yi siyyayar kayan sakawa sosai sannan suka bar mall in, ko da wasa Maryam ta i ta auki saree, hatta da lehenga ma auka ta yi, chickankari in da take gani shine dai-dai ita su ta ara auka. UCHENNA POV. Wayarsa ce ta yi ringing hakan yasa ya dakata da kaiwa abincin da ya ebo bakinsa, ya kalli screen in wayar 'JUDE'. anyi murmushi, dan sun kwana biyu ba su yi waya ba, dan yanzu makaranta Jude in ke zuwa, ya ansa wayar da fa an makaranta!, to ya school in ? Lafiya, Baba ne yake san ganin ka Second aya.....biyu......uku. *Unguwar Rafin Cinnaka* *Da 03:00pm* Uchenna ne zaune a kan kujera, yayin da yake facing mutumin dake kwance a kan gado. Mutumin da ya shafe kwanakin rayuwarsa yana tsine masa, mutumin da ya koreshi daga gidansa yace ba ya bu atarsa, wanan mutumin da ya ce ba zai tab'ayin albarka a rayuwarsa ba, kuma de shine wannan mutumin da tsawon shekaru goma da be yi a gidansa ba be nemeshi ba. Yau shine ya saka a nemo shi, ya sa a kirashi. Ya jikin naka ? Aja Johnson ya yi murmushi cikin ra in ciwo. Jiki babu da i Uchenna, ina shan wahala sosai, na saka Jude ya kiramin kai ne dan na nemi yafiyarka, ina so ka yafemin Uche, ban sani ba ko bazan ta shi ba, ka kuma ro a min Rashidat da ta yafe min Uchenna ya rintse idonsa yana kawar da kansa gefe, yana jin wani abu me kama da allura na tsikarar zuciyarsa, yaji zuciyar tasa tana aukar umi, kamar da ake gasata a cikin oven. Bayan tsawon shekaru, Aja ya dawo yana neman yafiyarsu. Na yafe maka, kuma dama ni baka tab'a min komai ba, nide kawai ina so ka musulunta ne Aja ya kuma yin murmushi. Kada ka damu da wannan, tun wata hu u da suka wuce na musulunta, wannan karon ba dan Rashidat ko dan soyyayarta ba, ba dan kai ko an uwanka ba, tuba na yi tsakanin da ubangiji, sakamakon nasihar da Jude ke min a kullum walla ta zubo daga idon Uche, ya sha jiran irin wannan ranar, ya sha mafarkin ranar, ranar da mahaifinsu zai musulunta, ranar da zai ce su yafe masa. ewa ya yi ya arasa kan gadon kusa da shi ya zauna, kuma bai jira komai ba ya rungume shi, ya saki kukan da ya jima be yi irinsa ba, hasali ma shi rabonsa da ya yi kuka tun rabar da Ajan ya kore shi daga gidan, sai a mutuwar Abba. Jude ne shima ya araso ya kwanta a bayansu yana sakin nasa kukan. Aja ya yi murmushi yana shafa kan an nasa gaba aya. Allah ya muku
Chapter 68 · 0% Book details