← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 84

Sashe 7

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da kansa yake babu hula. to ko zamuyi changing face ? aa hamma rabani, ni da irin fuskarka ai duka samarin hadejia dawowa zasuyi suce suna sona, kamar yanda kaima kaf an matan hadejia ke sanka maganar tata ta bashi dariya, amma kawai sai yayi murmushi au haba ?, ni in suke so kuma ? eh mana, akwai wata class mate ina ma datake yawan damuna da zancenka, tace Tafida kaza, Tafida kaza, har cewa ta yi idan tazo bikin nan dan Allah na ha aku ku gaisa, nace mata kanajin hausa ta aryata ni, wai aikai indian ne taya zaka iya hausa kaimin jakata bangarena pls, i am tired of wannan surutan naki Nadra ta mi e tana jan jakar tasa dan ta sani yayan nata baya san surutu dayawa, hakama mumzzy, gashi kuma ita allah yayita da magana. -SAI KASKA CE- YADDA ADDARA TASO By Sai Kaska My wattpad page @Sai_Kaska *proud of my first novel* *BABI NA HUDU(4)* Da misalin arfe goma na dare, fulani khadija na zaune a akinta tana karatu, taji wata iriyar razannaniyar ara, wadda ko tantama batayi daga akin Tafida ta fito, a ru e ta aje littafin hisnul-muslim im da take karantawa, ta fito da sauri. A hanya taci karo da Nadra, wadda ko tantama batayi itama jin arar ne yasa ta fito, basu cewa juna komai ba, suka unguma zuwa akin nasa dake can nesa da nasu. Nadra ce ta mur a handle in kofar kuma har lokacin sunajin gurnanin da yake, da sauri taja kofar ta rufe tana fashewa da kuka, ko fulani bata tambaya ba tasan me tagani, wannan abun ya saba faruwa dashi a wasu lokutan, amma kuma sam bayayin irin wannan abun. Matsar da ita tayi daga Jikin kofar ta kama kofar ta bu e, ta ganshi yana mur ususuwa a kasan akin, kwayar idonsa ta koma ja, dogayen fi in nan sun fito masa, gaba aya ya hargitsa akin, gurnani yake da fisge-fisge, nan take kwalla ta ciko idonta, tausayin an nata na ara rufeta, shi kuma haka ADDARA TA SO ya kasance, a yanzu babu temakon da zata iya bashi, domin tana kusantarsa zai iya halakata, dan wannan ba shi bane, shai anin ruhin nan ne, kuma da zarar ya shigeshi, baya gane an uwa, aboki, awa, uwa, uba ko masoyi. A baya ta ta6a kokarin kusantarsa lokacin da yake cikin irin wannan halin, abinda ya mata har yau bata manta ba, dan saida ya buga mata kai da bango, kuma har yanzu akwai raunin a goshinta. A duk lokacin da abun ya tashi riki ewa yake ya koma dodo, kofar ta janyo hawaye na mata zuba, addu'a ta shiga masa dan ita ka aice abun da zata iya masa a yanzu, jiki a sabule ta koma parlo, yayinda Nadra ke biye da ita, suka zauna sukayi jigum-jigum, banda kuka babu abinda Nadra take, duk da ba yau ta saba ganinsa cikin irin wannan halin ba. Fulani kuwa hawaye kawai take gogewa, gashi yau ba itace keda turaka ba. Dolene ma gobe ta nemi an masani, lokaci yayi da zai fa a mata yarinyar data dace, ya kamata a kawo karshen wannan abun, ta gaji, bazata iya zama tana ganin an nata cikin wannan halin ba. MARYAM POV. Yau islamiyya ta tafi, domin ta an kwana biyu bataje ba, Kuma tun bayan da tayi sau a ma ba sosai take zuwa ba, yau ta samu space hakan yasa tace bari taje makarantar. Kuma bayan sun taso ne tana tafe a hanya ita aya, kamar kullum sanye cikin dogon hijabi, sai taga sanata a gabanta yana mata murmushi. hajiya Maryam, barka da yamma an kawar da kai gefe sannan tace yauwwa barka Ta amsa ba yabo babu fallasa Maryam kin i ki bani dama, kullum cikin bayyana miki sirrin zuciyata nake amma kin i ki gane, wallahi maryan ina sanki, ki yarda dani an juyo ta kalleshi amma sanata kasande bai kamata ace ka tsareni a titi kana min magana ba ko ? Sai ya shiga sosa eya to kiyi ha uri zanzo gida na sameki Tafiyarta taci gaba dayi, ta barshi tsaye a nan, yana binta da kallo, shide nan duniya baiga wadda yake soba kamar Maryam, komai nata ya masa, nutsuwa, kamala, ilimi, ha uri ga kuma kirki, ta ha a komai da namiji yake bu ata a mace. Tana zuwa gida ta aje jakar islamiyyar a aki tareda hijabin ta fito tsakar gida, maanmu tana ban aki, muhsin ne kawai zaune a tsakar gidan nasu data sha shara al, kamar ka su e, yana wasa, ta zauna kusa dashi tana kakka6e kurar dataga a kansa, yayinda shi yake ci gaba da wasan nasa. auta me yasa bakaje islamiyya ba yau ? malam shawwal ne yake duka na ya bata amsa ba tareda ya bar wasa da motar gorar da hussain ya ha a masa ba. kuma yanzu auta dan malam shawwal na dukanka sai ka dena zuwa?, ha uri zakayi ka ci gaba da zuwa kaji ? to dukana yake yaya ka de daure kaji ?, ko baka san shiga aljanna ? Ta fa i tana ago da kansa ya fuskance ta ina so mana da kyau yaran kirki, to sai ka daure ka ri a xuwa kaji? ya gya a mata kai, a lokacin ne kuma maanmu ta fito daga ban akin. maanmu wai su hussain basu kawo komai ba yau? aa sun kawo shinkafa, ku in kayan miyane dai babu, amma ai akwai mai da yaji sai muci haka Maryam ta mi e tana fa ina shinkafar take ?, sai na dafa kinga magariba na arin yi duba akina tana kan loka, kuma nayi magana da kawu yace zai turo miki ta account Maryam ta shiga akin maanmu tana fa to a tayani godiya Hussain ne yayi sallama, sannan hassan, maanmu tana zama kusa da muhsin ta aga kai ta kallesu tana amsa sallamar, karasowa sukayi suma suka zauna akan tabarmar, hassan ya mi awa maanmu ledar dake hannunsa yana fa maanmu gashi kayan miyar ne aka samu, harda nama a lokacin ne kuma Maryam ta fito daga akin hannunta ri e da ledar shinkafar data auko. nama? muhsin ya fa i yana washe baki, hassan ya ran wanshwshi a ka eh nama kuma bazakaci ba Ya fashe da kukan shagwaba yana shura afa, maanmu ta janyoshi jikinta kasan allah hussain zan sabar maka, ka fita idona akan auta, tam ya juya kai yana dariya, hassan ya mi e ya nufi inda Maryam take hassan inji dai ba bashi kuka ci ba Maanmu ta fa i tana duban hassan in, bayan ta bu e ledar, tsayawa yayi sannan ya jiyo ya fuskanceta aa ba bashi muka ci ba, wani mukayiwa gyaran mota kuma bai biya ba sai yau to allah yayi albarka Duka suka amsa da ameen, hassan ya arasa wajen Maryam wayarki zaki aramin yaya me zakayi da ita? ta tambaya ba tareda ta dubeshi ba, tana wanke shinkafar data cire a ledar kede dan allah ki aramin, abu zanyi Ya fa i yana ara asa da murya, ta ago ta kalleshi ammafa ka sauya min screen gard, dan ya faffashe har cover zan sauya miki, kede ki bani yaushe zaka dawo min da ita ? gobe da safe shikenan, dan allah ka biya ta wajen alos ka turomin littafin Sanadin caca, kuma kace masa wanda pinkish lady ta karanta nake so Ta mi e ta shiga aki ta fito sannan ta mi a masa wayar. HANAM POV. Zaune take a office inta, tana zane a ipad inta, Secretary inta ta shigo bayan ta nemi izini, ta aje ipad in tana kallonta madam an gama ha a rigar ok muje na gani Ta fa i tana mikewa, ha i da gyara botton in suit in jikinta, secretary in ta juya zata fita har suka kusan cin karo da me shigow, ta bashi ha uri sannan ta fice, hanam ta tsaya tana kallonsa, ya araso har gabanta ta har e hannayenta tana ci gababda kallonsa. magana nake san muyi Babu abinda ya rage da zamuyi magana akai jabeer a'a hanam, akwai ya kaamata ki saurareni i ina jinka ta fa i tana gyara tsaiwarta ya kamata mu zauna tukunna nop, ka fa i abinda zaka fa a anan, inkuma ka manta abinda kazo fa ine zanje nayi aikin dake gabana Dan allah hanam ki saurareni, a da mun shirya yanda zamu rayu tare, muntsara duk yanda zamuyi rayuwarmu ta aure, amma cikin shekaru biyu komai ya sauya, kika watsar dani, dan allah hanam ki dawo ainahinki, hanam in dana sani a baya ka gama ?, ni zanje nayi aikina tayi maganar tana duba digital watch in dake hannunta, bai ha ura ba yaci gaba. hanam dan Allah ki tuna, munyi al awarin zamu rayu tare, zamu haifi yara mu tsufa tare, komai zamuyi tare, zamu ha a gidanmu, daga ni sai ke sai kuma an da zamu haifa.... Bata ko tsaya ta arasa jin bayanen nasa ba, ta rabashi ta wuce, ta bu e kofar ta fita tana fa idan ka gama zaka iya fitowa daga office Jabeer ya sandare a wajen tsabar mamaki, hanam ta gama shayar dashi ruwan mamaki, ya rasa gane kanta, ya rasa abinda yake damunta. Saida taje ta gama na zarin sabuwar rigar da aya daga cikin designer in fashion house in nata ya inka, sannan ta nuna inda bai mata ba da inda take so a gyaggyara, sannan ta fito daga inda akaware domin yin inki kawai a fashion house Ta kamo hanyar dawowa office in, kukan aryaan taji daga cikin akin data ware domin kula dashi, wanda a da ya kasance office in wani ma'aikaci, kofar ta bu e ta shiga, kuma tun kafin ta bu in taga karima naani in nasa auke dashi tana jijjigashi, kasan cewar wajen glasa ne me ya faru ? Ta tambaya tana karasawa ciki kuka yake tayi, nayi tunanin yunwace shine na bashi custard amma ya i karba Karima ta koro bayanin yayinda hanam ke karbarsa daga hannun kariman bari na shayar dashi Karima ta risina tana kwashe kayan wasan daya barbaza, ita kuma hanam in ta zauna akan armchair in dake wajen, tareda saka mishi mama a
Chapter 7 · 0% Book details