Sashe 45
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kazar-kazar irin na yara, da yar ake samu ya ci abinci, baya san zuwa islamiya daga an masa magana akan islamiya sai fushi. Duka Fulani na lura da shi, wata ranar asabar in da Fulani bazata tab'a mantawa da ita ba, ta sameshi zaune a aki yana dun ule a wuri aya. Ba zaka je makaranta ba ? Wannan muryar tata me cike da izza da asaita ta tambaya a wancan lokacin, ya ago da shu ayen idonsa ya kalleta, kallon daya hassadawa gabanta fa uwa, amma sai ta b'oye fargabar ta. Tashi ka tafi islamiya Cike da iko da umarni take maganar, kuma tana arin kamo shi, tana ri e hannunsa yana saka wani irin arfi ya fisge, ya mi e akan gadon yana wani irin huci. Abinda Fulanin ta gani shine ya saka mararta ullewa, har take jin kamar zata saki fitsari a wajen. wayar idon Eshaan in taga ta riki a zuwa ja, wasu dogayen ha wara suka ara sau o masa daga ha waransa na sama asan fi arsa. Chor mujeh!, me islamiya nahi chal (Ki rabu da ni!, ni bazan islamiyar ba) Cikin yaran hindi ya yi maganar, amma Fulani ta gane me yake fa a, tsoro ya hanata ganewa komai. Bazanje ba nace, bahhar jayiye! (ki fita) arfi yake mata maganar, kuma idonsa tsaye a kanta, sai kuma ya yanke jiki ya fa i, Fulani ta rushe da kuka tana tattab'ashi. Ranar babu wanda ya yi kwanan lafiya, addu'o'i babu kalar wanda ba'a masa ba, haka aka kawo masa rubutu dana sha a harda na turare. Cikin an kwanaki ya warke, saida me ?, sati biyu bayan hakan ta koma ruwa, sai ta zamana idan Aka bashi ruwan addu'a yasha wanda ya kawo masa maganin shine zeyi ciwon ciki, idan kuma na sha a ne, to mutum zeyi ciwon kai, idan kuma na shafawa ne to duk inda ya tab'a a jikinsa kai kuma nan ne zai maka ciwo. Ciwo ba na wasa ba, ciwo na gasken gaske, haka kowa ya ha ura ya zubawa sarautar Allah ido, suda bashi wani temako sai na addu'ar baka. A haka har yaci gaba da tasowa, rayuwarsa taci gaba da gangarawa, yana an samun sau i, sai ya zamana abun baya tashi sai idan ransa ya b'aci, an uwan mahaifinsa sun gano cewa shine wanda aya daga cikin kakkaninsu ya yi rubutu a kai, amma kuma a lokacin bai kai aure ba. Dan haka su kayi ha uri suka barwa Allah zab'i. Eshaan ya taso cikin nutsuwa da hankali, gaba aya an uwan mahaifin sa dama na mahaifiyar sa suna yabawa da shi, shi bai cika surutu ba, amma yana da sanin ya kamata. Abokinsa aya a ha ejia, Muktar shima sun ha u ne lokacin suna primary. A lokacin yanada shekaru goma sha uku ya gano cewa ba in aljanin dake Jikinsa yana bashi super natural, kuma se yake amfani da hakan wajen yin wasu abubuwan. Amma hatta shi da kansa baya san rayuwar da yake, shibda kansa tsoron kansa yake. Tun daga ranar da Fulani Sadiya ta fa a masa cewar shi dodo ne, ya ri e hakan a walwarsa, kuma dai-dai da second aya bai tab'a mantawa ba. Domin a nasa b'angaren yanaga kamar gaskiya take fa a, domin duk irin halin da yake shiga marabarsa da dodon ka ance. Duk da dama yasan cewa Fulani Saidiya ce kawai bata sansa a gaba aya an uwansa na ha ejia. Eshaan ya taso a matsayin mutum me girmama al'ada, yana san al'adunsa duka biyu, domin in har yana nigeria, abune mawuyaci ka ganshi da ananun kaya, saide idan zaman gida yake, kazalika kuma idan yana india baya saka kayan hausawa, saide nasu na can ko ananun kaya. Wannan abi'ar tasa ce take burge kowa da shi. Bayan Eshaan ya kammala secondary sai ta bayyanawa sarki cewa karatun likita yake so ya yi, sarki yaji da in hakan, ko ba komai zai maye wurin mahaifinsa ne. Kuma yace musu india yake so yaje, inda dangin mahaifiyarsa suke, Dan ya san su, ya san komai a kansu, Dan yana zuwa hutu wajen su, hakama abuja wajen kawunsa. Babu b'ata lokaci aka shirya masa komai yaje ya fara karatunsa a can. Ya shafe shekaru a can in, kafin ta dawo nigeria, kuma yana dawowar ne aka na ashi kan sarautar Tafida. Ba jimawa da dawowar sa ya saka aka gyara masa gidan mahaifinsa da yaci hado a garin ha ejia, ya tare a gidan sannan ya bu e babban asibiti na CROWN HOSPITAL. Bai jima ba aka auke shi aiki a ST NICHOLAS HOSPITAL, Dan haka ya bar komai ya koma lagos, amma har zuwa lokacin wannan abun na jikinsa. *** *** *** Na saba da mahaifiyata sosai a sanda ina arami, ko mahaifina banyi sabo Da shi kamar yanda na yi da ita ba, a duk sanda wannan abunzai tashi min, kafin na farka sai na yi mafarkin ta.Har yanzu ban mance yanayin fuskarta ba, bana mance komai nata, komai Wifey Sai ya yi ajiyar zuciya, yana ara ri e hannun Maryam dake cikin nasa. Zaune sume a bakin gadonsa, yayinda suke facing juna. A lokaci guda kuma yana ifta ido, Maryam ta kula kamar idon nasa na san sauya kala ne, shi kuma baya so, abinda take zato ya tabbata, a sanda ya ago da idonsa ya kalleta, tana kallon yanda wayar idon nasa take riki ewa a hankali zuwa ja, taji tsoro, dan har jikinta sai da ya an yi rawa, amma sai ta dake, ta shanye tsoronta, tunda harde jiya ma bata ji tsoronsa ba me zaisa taji tsoronsa yau ?. Ranar da Maa da Appa zasu tafi, Maa ta ri e hannuna tana cewa 'Kada ka damu Esho, zan dawo, kaide ka kula da kanka' ashe bazata dawo in ba, ta yi tafiya me nisa, me nisan da bazan sake ganin ta a nan duniya ba, kullum ina cikin yawan mafarkai akanta, tana mun murmushi, ko muna wasa tare, ko.... Sai ya yi shiru yana ci gaba da kallon Maryam, wadda itama ta kafe shi da ido tana jiran ta ji abinda zai karasa fa i, hannunsa dama ya ago, bayan ya saki hannun Maryam, ya kama gefen fuskarta, hannunsa akan hijabin dake jikinta, yana motsa hannun nasa a hankali a gefen fuskarta, da yar Maryam ta iya ri e kanta tana ci gaba da kallonsa. aramin dace kika yi ba, kina da Maanmu, da Abbanki, ga an uwanki, ni kuma ni aya na rage a ahalina, babu kowa tare da ni sai dangina, ban rasa komai ba, ciki kuwa harda soyyayar dangi, amma na rasa abu da dama ta wani fannin, na rasa soyyayar uwa, na rasa kulawar uwa, na rasa soyyayar uba, na rasa kulawar uba, bani da anwa ko ani, yaya mace ko na miji, ni ka ai na ragewa kaina, sai kuma ke da Allah ya bani, samunki babban rabo ne a wajena Miriam, babban rabo sosai, kuma a koda yaushe ina gode masa idan ina sallah, dan shi ka ai ne lokacin da nake da shi na addu'a, a da bani da addu'a sai ta Allah ya yaye min abinda ke damuna, amma yanzu kuma saide na godewa Allah da kyautar ki daya bani cikin rayuwata, kin zama wani tsagi na farin cikina Miriam, da idan ina murmushi ba har zuciyata nake ba, iyaka kan leb'ena ne kawai, amma bayan kin shigo rayuwata, abubuwa da dama sun sauya, ina murmushi harda dariya, kuma duka daga asan zuciyata suke fitowa, idan ba in ruhina ya tashi kowa guduna yake, dan kada na illata mutum, amma ke sai kika kusance ni, kika nuna min cewa ko me zan miki bazaki gujeni ba, Miriam irin ki suna da aranci a duniya.... Ya kai arshen maganar yana sunkuyowa ya ora gashinsa akan nata, Maryam ta matse bed sheet in da hannunta ke kai, tare da lumshe ido, tana jin sau ar numfashinsa me umi akan fatar fuskar ta, wai shi be san me take ji bane ?, ya kamata ya sama mata lpy, ba zata iya ba wallahi, abun ya mata yawa. Wifey... Cikin wata murya me kama da ra a ya kira sunanta, Maryam ta ara rintse idanunta tana karanto duk addu'ar da ta zo ranta, bata amsa shi ba, kuma shima sai yaci gaba da kallon saman gashin idonta. Miriam you make home inside of my heart, i wish that one day you will know what it feels like to make a home inside of someone's heart, eventually i find that one person that understand the melody of my soul, and now you are sing it back with ease, and see, it's beautiful....i find a women that can vulnerable with, while feeling completely safe, you mean everything to me Maryam, you complete me, tum mera aakhoka tara hai tu, (you are the star of my eyes) Ba komai Miriam take fahimta ba, jinta take kamar tana yawo a space, babu gravity in da zai iya jawota asa sam, ta kasa jurewa yanayin, ba zata iya ba, gaba aya ilahirin jikinta rawa yake, kamar me jin sanyi ko kamun zazzab'i, wata ilama zazzab'in ne zai kamata, dan tana jin yanda jikinta ya auki dumi kamar wadda ake gasawa. __________________ _Yau ban da ta cewa, dan haka na yi nan _Share and comment, Ina godiya -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Gareki na sadaukar da wannan babin Maryam Sani Salis* *BABI NA TALATIN (30)* *Murtala Muhammad International airport, Lagos* Heleen ce ke tafe ita da yaranta, sanye take cikin wata jeans skirt me tsaga a gaba, skirt in bata sau a mata har asa ba, sai sweat shirt ba a, wannan kalabar attachment in ta zubo har gadon bayanta, rabin fuskarta rufe da sun glasses. Sai taunar chewing gum take, tana taku akan hills in dake afarta, hannunta babu komai sai wayarta jakukunanta yaranta ne ri e da su. Koda ta sako afarta wajen ginin airport in, sai ta sha i iska tana murmushi. I miss lagos, and i miss you