← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 84

Sashe 5

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kanta yin hakan, domin sam ko ka an bata san yaranta su karaya, tasan da cewa itace kwarin guwarsu, idan har ita ta gwada rauni, to su yaya zasuyi ?. maanmu dan allah Maryam ta fa i a sigar ro o tana gargiza mata kai, maanmu tayi murmushin takaici, tana kawar da kai Maryam kenan, aini na jima da hana hawayena zubowa, idan de har akan tijjani ne, to bazan ara kuka ba Gaba aya yaran nata sai jikinsu yayi sanyi, sun san halin mahaifinsu sun kuma san irin abinda yake a waje. Maryam ce kwance a akinta, cikin gidan sauro ita da muhsin, shegen tsoronta ya hanata kwana ita aya, Allah ya hallito ta da wani irin bala'in tsoro, yanzu hakama fitsari take ji, kuma gashi tana tsoron fita ita ka ai, dan tsabar tsoranta ko horro film bata iya kalla, hannu ta kai ta dan daddaki muhsin, ya mi e zaune cikin magagin bacci muje muyi fitsari auta ummmhmmm Muhsin ya amsa cikin magagin bacci, net in ta age a hankali, gudun kada ta uro musu sauro, ita ta fara fita sannan shima ta fito dashi, a alla idan da muhsin in bazataji tsoron sosai ba, lokacin suna kwana da anti fati itace take rakata idan fitar dare ta kamata. TAFIDAH POV A hankali ya shiga ifta idonsa bayan rana ta ratso ta cikin katangar glass in dake akin, mi ewa yayi zaune yanata waige-waige, shi tun bayan daya dawo daga masallaci baisanma bacci ya kwashe shi haka ba. ewa tsaye yayi yana mi a, yau monday dan haka dole yaje aiki, gashi kuma yanajin jikinsa babu da i, and so weak, dan haka ya nufi kofar toilet akin, ya bu e da hannunsa tunma kafin ya arasa jikin kofar, ta hanyar nuni da handle in kofar. Bayan jimawar wani lokaci sai gashi ya fito, a gurguje ya shirya dan ya kusa makara, wata bluen shadda ya saka ya dora hula dara itama blue, ya saka flat takalma. Ya sauko asa da sauri, kitchen ya fa a ba zai iya jira yayi girki da kansa ba, dan haka yayi amfani da arfin dayake dashi ya hada girkin ya saka launch box, dan sam bashi da lokacin da zai zauna yaci. A gurguje ya shige office insa bayan yakai asibitin Tafida ya akayi ka makara yau ? Khabir ya fa i bayan ya biyoshi cikin office kaide bari, wallahi yau banajin da ine, kaga ko abinci ban samu naci ba Tafeedan ya bashi amsa yana saka lap coat insa to allah kyauta, madam tana gaishe ka Tafida yayi murmushi ace nima ina gaisheta yauwwa, HELEEN tazo jiya, tace wai na sanar maka cewa zatayi tafiya, bata da ishasshen lokaci da taje gidan naka ta sameki Tafida yayi masa banza, yana jan keyboard din desktop dinsa, khabir yayi murmushi yana jijjiga kai, dama yasan ko ya masa maganar ba zai kula ba, dan yasan Tafidah, ya kuma san waye shi. Wayarsa ce ta au ringing dan haka ya auke hannunsa daga kan keyboard in, ya kai hannunsa da sauri yana aukan kiran ganin wanda ya kira 'MUMZZY FULANI'. Da sallama a bakinsa ya aga wayar, yana murmushi, cike da girmamawa yake gaida wadda yake magana da ita a wayar Yaushe zaka shigo ne? Muryar matar me cike da asaita da kuma kamewa ta fito daga cikin wayar yaushe ne wai bikin ? saida ta anyi jimm, bawai dan ta rasa abinda zatace masa ba, saidan asaita sannan ta bashi amsa saura kwana biyar wata ila gobe na shigo allah ya kawoka lafiya allah ya ara girma Daga haka kuma wayar ta are, khabir dake zaune a kujerar dake fuskantar Tafida yace ina zaka je ? Yana ci gana da danna desktop in ya furta hadejia -SAI KASKA CE- YADDA ADDARA TA SO By Sai Kaska *proud of my first novel* *BABI NA UKU (3)* HANAM POV. Tsaye take a cikin babban kitchen in gidan nasu, tana ha awa aryasn elecare, wani nau'in abincin yara, tana bashine sbd mama baya isarsa, kumama yana ara girma dan haka take ha a masa da sauran kayan abinci yara. Sanye take da green cargo pants, sai wata ba ar shirt mara hannu, ta aure gashin kanta da rubber band. Fitowa tayi daga kitchen in tana fifita abinda ta zuba a cikin wani sabon bowl da taga a kitchen in, a lokacin masu aikin dafa abinci na gidan suna jera abinda suka dafa a kan danning table, waje ta samu tana aje bowl in, yayinda take amsa gaisuwar da masu aikin suke mata. Dakinta ta koma wanda yake ha e da akin aryaan in, ta shiga ta sameshi zaune cikin munchkin baby cradle insa yana jujjuyashi, yayinda yake tsotsar pacifier in dake bakinsa aaaah, aryaan ammy Ta fa i tana masa wasa tareda ciroshi daga cikin baby cradle in, ta sabashi a kafa a, wayarta dake cikin aljihunta ce ta shiga ringing ta sa hannu ta auko wayar, ganin abbabnta ne yasa tayi murmushi, ta aga kiran ta gaisheshi, baya ha amsa yace maman babanta, mamarki ta.... tun kafin ya karasa ta katse shi la abba hiya mana immi ( a'a abba ita ba mahaifiyata bace) to matata, shikenan? Ta gya a masa kai kamar yana gabanta sannaan shima yaci haba ta kawo min kararki, wai kin mari anta an gyara ri on da tayiwa arya a hannunta da babu wayar eh hakane to maman babanta me yasa ? abba arya ya kira da shege, ni kuma na gaza jurewa shi yasa na mareshi to maman babanta a dinga ha uri dai, kinga shi yayanki ne, ya girmeki, kuma ko ba haka ba shi namiji ne, a dinga arin sarrafa fishi umhm daga haka kuma suka an tattauna daga bisani sukayi sallama bayan ya fa a mata cewar gobe zai dawo, ta aje wayar sannan ta fito daga akin zuwa asa. Zama tayi ta shiga bashi baby feed in tana masa wasa, zuwa lokacin mutanen gidan sun fara fitowa, arya sai yal- yala dariya yake har ha waransa biyu na sama da suka fara fitowa na bayyana kutumar dumadu Hanam ta tsinkayo muryar hajiya mero a bayanta na unduma ashar bata ko juyo ba taci gaba da yiwa anta wasa tana bashi abincin ya sa kika damawa shegen anki abu a cikin sabon kwano na ?, ko ke kika siyomin ? Nan da nan hanam ta tsuke fuska ta aje bowl in ta juyo ta fuskanci hajiya meron da kyau kikace kwanan ki, yau ai ni inajin duk cikin ku babu wadda tazo koda da cokaline gidan nan, ko waccen ku haka aka wanko kafarta zi a-ziyau aka kawota, kuma kina zancen naki tunda ya riga ya shigo cikin gidan ubana ya riga ya zama mallakinsa, kuma ma fa a min sana'ar me kike da kika samu ku in siyan bowl in ?..... babu ko ?, nasan ai ki in ubana ne, dan baka babu ruwanki da ni lalle hanam wuyanki yayi kauri, yanxu ni kika dubi wayar idona kike fa a min wannan maganganun?.....naji ni haka zi a-ziyau aka kawoni gidan ubanki, me gidan uba, shiyasa naga taki uwar ta gudu ta barki cikin zanin goyo A fusace hanam ta mi e tana kallon cikin idon mero mero bari kiji na fa a miki, ni bani da uwa abba shine uwata kuma shine ubana, waccan matar ba uwata bace, watace can da ban, kuma magana ta arshe kada ki kuskura ki ara kiran ana da shege, ana ba shege bane yanada uba, kuma nice ubansa, fatan kin fahimta ? Tana kaiwa nan ta bar wajen bayan ta auki anta. MARYAM POV. *Da misalin karfe 7:30am* Maryam na zuba musu abinci a kwanuka, dan hassan da hussain da muhsin duka sun shirya domin zuwa makaranta. Abincin ta gama zubawa tazo ta aje musu a gabansu. yaya ke yau bazakije makaranta bane ? Hassan ya tambaya ganin sam ba tayi shirin zuwa makarantar ba aa hassan bazanje ba, registretion mukayi ai oh na gane au ni kin tuna min ma, idan kin gama ki kiramin kawu usman in nayi masa maganar ku cewar maanmu. Kawu usman shine babban yayan su maanmu, kuma tun lokacin da tijjani ya tsiri rashin mutunci shine ya dawo yake kula da maanmun da yaran nata, kuma yanzu haka shine yake aukar dauyin karatun Maryam in, dan a yanzu haka ta gama ND 1, zata shiga ND 2, kwana nan suka gama siwes ma. to, in anjima zanje gidan su Badar, jiya nace mata zanje amma banje ba.... bata ko gama rufe bakinta ba saiga sallamar Badar, tana shigowa ta gaida maanmu ta shiga aikawa Maryam sakon harara. Badariyya zo muci taliya aa wallahi maanmu, a oshe nake, dade umame ne ke wai yau bazakije makarantar ba ? ban sani ba Badar ta fa i tana kawar da kai ke kiyi ha uri wallahi jiya aiki ne ya ri eni shiyasa banzo ba hassan kuyi sauri ku gama ku mi amin yaron nan makarantarsu, kar ya makara su dakar min shi ai da zasu dakeshi ma da ba haka ba cewar hassan yana wurga masa harara wai dan allah me auta ya tare muku ne ? babu wallahi kawai muguntace irin tasu cewar Maryam. Bayan sun gama cin abinci su hussain suka fita suda muhsin, su suna ss3 ne a makarantar government day garko, yayinda shi kuma muhsin yake primary 3 a garko islamiyya, duka makarantun nasu basu da nisa da gida. ke tura min sabbabin vedios cewar Maryam yayinda suke zaune a akin Maryam ke aliyu ne zai zo jibi cewar Badar, aliyu shine saurayin Badar, kuma a yobe yake da aiki, amma ainahinsa an hadejia ne, aikine ya kaishi can to allah kawo shi lafiya girki nake so ki masa Badar, ina rabaki da kiwon killa kina killa ta haihu, ba wai girkin ne bana san miki ba, tsorona duk ranar da kukayi aure yace ki masa girki irin wanda kika saba masa lokacin kina budurwa, kikayi bai kai nawa ba yaya zakiyi ? ke rabu dashi wallahi, ni bazan iya ba, kawai ki masa shikenan, me za'a masa ? kinga last time fried rice aka masa yanzu kawai a masa awara me miya shikenan, amma ki kawo da wuri,
Chapter 5 · 0% Book details