Sashe 51
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
komai da uwa kewa a ba, shine zaki zo rana tsaka kice ke mahaifiyata ce ? Tai mata maganar cikin harshen hausa, dan tasan cewa tana jin hausar, sai kuma Hanam din ta fara hawaye, ta kai hannu ta tura gashin kanta baya. Me na miki Masarrat ?, me na miki ?, me yasa kika tafi kika bar ni? Ta kira sunanta na ainahi, cikin gunjin kuka, kuma tana murza goshinta, ta ja hanci sannan taci gaba. Wancan dake cikin makara, shine ya rene ni, ya bani kulawa, yamin duk abubuwan da ya kamata ace ke kika yi. Bayan kinsa afa kin tsallake ni kin tafi, Abba ya bawa Mero ni, yace ta rene ni, Mero tace ai lokacin da kuka zauna tare kullum cikin mata sharri ki ke, dan haka bazata karb'eni ba, Abba yavyi ha uri da wannan ya kaiwa Hajjo ni, ita kuma tace ita amarya ce, bazata iya renon a ba. Haka Abba ya aje komai a gefe, ya reneni da kansa, kullum da kansa yake bani madarar yara, ya min wanka, ya sauya min kaya, tun ina jaririya har na tasa Abba bai dena reno na ba, na taso cikin gidan 'yan uba, wa an da basa sona, kullum cikin hantarata kowa yake, tun ban gane hakan ba har nazo na gane, haka zansa Abba a gaba na tambayeshi shin ni bani da Mama?, sai yace min ina da ita mana, tayi tafiya ne, amma ta kusa dawowa, a koda yaushe haka yake cemin, har na taso na yi hankali, na gane cewa tafiya kika yi kika barni sbd san zuciyar ki, kullum kalaman da Mero ke fa amin kenan akanki. Na kawar da wannan na rungumi Abba a matsayi uwata da ubana, domin bani da kamarsa Ta saki kuka me tsuma rai, data tuna cewar Abba fa ya mutu, ba zata sake ganin sa ba, kowa dake wajen saida jikinsa ya yi sanyi, hatta Mero da Hajjo, dan sun tuna lokacin da Abban yazo yana ta musu magiya akansu temaka su karbi yar tasa cikin tsimman goyo, amma kowacce a cikinsu taki, yayunta mata kuma da suka yi aure suka tuna yanda suka yi ta kyarar ta sanda tana arama, hakama Kamal. Hanam ta share hawayen daya i tsayawa sannan taci gaba. Haka na taso cikin tabon rashin uwa, saide kuma hakan ni baya damuna, dan inada Abba. A sanda na samu ana sam banyi okarin yada shi ba, duk kuwa da zan iya hakan, amma banyi ba, sbd me ? Ta tambaya tana kallon fuskar Masarrat dake auke da damuwa, duk bata san cewa ta yi nadama ba sai yau, Hanam ta nuna kanta. Sbd akwai soyyayar uwa a tare da ni, lokacin da zan haihu babu kowa a tare da ni, ba yaya, anwa ko an uwa, ba uwa bare uba, daga ni sai ma ociyata, naci a zaba sanda zan haihu, har ta kai ma ance bazan sake haihuwa ba, bayan na haihu na ora ido akan waccan hallitar, naji duk ba in cikina na duniya ya yaye, naji cewar zan iya kareshi daga duk wani abu na cutarwa a duniya, naji cewa zan zame masa katanga daga duk wani abu mara da i. Sannan a lokacin sai na yi tunanin cewa, idan har uwa zata iya jin wannan azabar kafin ta kawo a duniya, to me zaisa ta tafi ta barshi?, wata ila ke baki ji irin azabar da naji ba, shi yasa har kika tafi kika barni, zuciyata ce ta fa a min bakan Zuwa yanzu ta dena gunjin kukan, sai hawaye dake mata zuba, ta kafe Masarrat da manyan idanuwanta, tana jiran amsarta, bata tab'a tonawa wani cikinta kamar haka ba, bata taba fa ar ciwonta ba, koda Abba bata tab'a magana irin wanna da shi ba, ko wani ciwonta a cikinta take ri e shi, bata barin kowa ya sani ciki kuwa harda awayenta. Baki da amsa ko ?, na sani ai Masarrat, bazaki samo amsar ba,inti ananniye ya Masarrat, ma biddik yani li'annu ana bintu la Muhammad mu ? (kina da san kai Masarrat, bakya sona sbd ni 'yar Muhammad ce ko ?) Ta girgiza kanta sannan taci gaba. Wata ila ba haka bane, au li'annu ana Hanam, Hanam yalli inti wulad tiyya, wa rahti wa taraktiya lahala, ma bihimmik amurah, am tattasili fiyya kil sini mu ? (ko kuma sbd nice Hanam, nice Hanam in da kika haifa, sannan kika gudu kika barta, ba ki damu da lamuranta ba, kina kiranta duk bayan shekara aya ko ?) Sai kuma ta yi dariya. Inti bi hayatik marah tikun umm ya Masarrat, inti mara wa bas, manik um (A rayuwarki ba zaki tab'a zama uwa ba Masarrat, sbd ke macace kawai, ba uwa ba) Inti min bit kuni ?, la hatta rah tawa a'if idam umna, wa tikalli ha tabki bi hadolul kalam yalli andik! (wayece ke wai ? da har zaki tsaya a gaban Babarmu kina sakata kuka da wa anan kalamana naki) Hanam ta tsirawa yaron ido na 'yan wasu sakkani, Ta tab'a ganin hotonsa sau aya akan dpn Masarrat in, kuma ta tab'a fa a mata cewa shine anta na fari a auren da ta sake. Eh ba'arif ina hiyya umuk, wa ana ma andi ayyi ha annah, ilit wa rah irja'a id kalami, ya walad ummuk ananniyya, hai mara mabta'arif ma'ana kalmat um... (Eh nasan cewa mahaifiyar ka ce, kuma ni bani da wata dangantaka da ita, na fa a kuma zan maimaita, yaro babarka me san kai ce, wannan matar bata san ma'anar kalmar uwa....) Maganar ta ma ale a ma oshinta sbd marin da Haris ya sakar mata, abun ya yi yawa, duk da tarin lefin da ta mata a alla ita mahaifiyartace, be kamat ace tana mata irin wannan rashin kunyar ba, ta dafe kuncinta tana meda gashin kanta baya, ta ago da idanuwanta ta kalle shi. Sai kuma ta fashe da kuka ta kifa kanta a irjinsa tana ci gaba da rera kukanta, Uchenna ya rintse idanunsa, Hanam ta nuna Masarrat cikin kuka tace masa. Harees ana ma biddi shufa la hai mara (Harees bana san ganin matar nan), kace mata ta tafi, ta tafi, ta tafi?!!... sai kuma maganar ta auke dip!, sakamakon jikinta da ya saki, ta ara suma, Uchenna ya ri eta da kyau, sbd kar ta fa Shi da kansa ya auketa ya sakata a motarsa ,Sannan ya juya ga Masarrat. Nahnu asifin ya ammi, hiya gal ane, wa am u lub minnik samah, samihiya (Muna masu baki ha uri ammi, ta yi kuskure, kuma ina nema mata yafiyar ki). arashe hannayensa a ha , alamilun ro o, duk da halin alhinin da kowa ke ciki saida ya yi mamaki ciki kuwa harda Rashidat, domin bata tab'a sanin cewa an nata ya iya larabci ba. Masarrat ta share hawayenta tana kallonsa, bata tab'a nadamar abinda ta aikata ba sai yau, yau in da 'yar data haifa a cikinta ta tsaya a gabanta tana fa a mata cewar bata cancanci zama uwa ba, ita bata dace da zama uwa ba, haka tace, amma yanzu kuma ga wani da batama san waye shi ba yana bata ha uri, harda kiranta da sunan uwa. La ta al'a ya ibni, mani za'alane a badan, samahta (Kada ka damu yarona, raina bai b'aci ba, na yafemata). Sai ya gya a mata kai yana takawa ys soma barin wurin. Min bit kun ? (waye kai ?) Ba tare da ya juyo ba ya amsa ta da. Ana bi kun zauja (Ni mijinta ne) Su Mero da 'ya'yanta sai kukan nadama suke, Hakama Hajjo, duk da ita bata wani untatawa Hanam in sosai ba. Haris ya tsaya a gaban Rashidat yana arin karb'ar Arya, sai ta girgiza masa kai No, you go, and take care of your wife, ka barmin shi, zan kula da shi Kin tabbata ? Rashidat ta gya a masa kai, shima sai ya gya a mata kan. Idan kin shirya tafiya kimin magana, sai nazo na auke ki Kada ka damu, a gidan Hajiya zan kwana ai, fatan de yaron yana cin abinci ? Kansa kawai ya gya a mata, dan tsabar damuwa ya rasa ina zai saka kansa ma, motarsa ya koma sannan ya tu a motar zuwa Cosgrove estate. Yana zuwa ya shimfi e Hanam a akinsa, sannan ya kira Dr. Hasina, dan tazo ta dubata. Yana zaune a wurin har tazo ta dubanta, sannan ta sanar masa cewa ba wata babbar matsala bace, amma duk da haka hankalinsa bai kwanta ba. Har zuwa bayan isha yana zaune a wurin, kafin ya yanke shawarar zuwa ya watsa ruwa a jikinsa, wata ila ko zuciyarsa zata huce. Saide me?, yana shiga bandl akin beko cire kayansa ba ya tsaya akan shower tana zuba akansa, ya rasa tunani me kyau akansa. Tunanin Abba ya dawo cikin kansa, ba shiri yaji wani kuka na neman kufce masa, kukan da ya yi ta ri e shi tun jiya, kukan da ya hana shi fita tun jiya har zuwa yau in nan. Kasa ri e kukan ya yi, dan haka ya yaleshi ya fito, ya shiga rera kunsa amma mara sauti, jikinsa na karkarwa sbd kukan da yake in, ya juya yana kallon bango, tare da dafe bangwan da hannunsa. Can kuma da takaici ya ishe shi sai ya naushi bangwan, wani abu na suya a zuciyarsa, ba 'ya'yan Abba ne ka ai suka yi rashin sa ba, shima ya yi rashin Abba, a hankali memories in Abban suka shiga dawo masa. Yaci gaba da kunsa yanzu harda shesshe Hannu yaji ya dafa shi daga baya, hakan ke nuna masa cewar Hanam. ta farka, ya yi sauran kai hannu ya share hawayen sannan ya juyo ya kalleta, tsaye take a bayan nasa itama ruwan na zuba a kanta, gashin kanta dake a hargitse azu zuwa yanzu ya kwanta a bayanta sbd ruwan. Yaga itama hawaye take, abinda yaga a fuskarta ne yasa ya kasa ri e kukansa sai kawai ya rungumeta ya shiga rera sabon kuka, itama ta ri eshi gam tana nata kukan, still ruwan yana zubowa a kansu. An rasa waye zai rarrashi wani, domin babu wanda be yi rashi a cikinsu ba, shine ya fara arin seta kansa