← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 84

Sashe 69

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Albarka Hausawa sunce komai ya yi farko yana da arshe, a sanda za'a b'ata maka za ace ka yi ha urui, sai dai a lokacin gani za ka yi kamar an cuce ne, amma kuma ai ance ha uri me tadda rabo, idan aka ha ura za'a dace. Uchenna ya ja hanci, wannan bakin da a kullum cikin tsine masa ya ke, yau shine ke saka masa albarka, yau Aja ne yace Allah ya masa albarka. Ameen *Survey NO 1433 Shiv Mandir Talo St, Chikoli Mumbai, India* *08:40* MARYAM POV. Fitowa ta yi daga ban aki, bayan da ta saka farin chickankari in da suka siyo ji ya, daga wandon har rigar duka farare ne, rigar ta kai guwarta, wandon kuma yanada fa Eshaan da kansa ke sanye da wannan hular sanyin tun jiya ya juyo yana kallonta, ita ta rasa me yasa yake saka wannan hular, kuma tun jiya bai cireta ba, da itama ya kwana. Yau tun safe suka tashi da kai kawon mutane a gidan, da ta tambayi Neha sai tace mata an uwansu ne, sun zo su yi bikin Holi ne tare. Kuma tun jiya daddare akewa gidan decoration, kuma taga kowa sai farin kaya yake sakawa, dan kuwa harda Eshaan shima farin kayan ya saka. Kamar yanda yake kallon nata itama shi take kallo. Riga da wandon kurta ne a jikinsa, rigar ta kawo masa guwa, daga gefe da gefen rigar akwai tsaga. Kayan sun amsheshi sosai, sai ya fito mata a matsayin Eshaan insa. A hankali afafun Maryam suka ci gaba da takowa zuwa cikin akin, yayin da idon Eshaan in ke kanta. Dressing mirror ta arasa sannan ta zauna a kan stool in, kuma shi har yanzu yana kallonta. Wai me yasa baka cire hular nan ba Ta tambaya a sanda take aure sumarta me laushi da ribbon. Memakon ya amsa mata sai ya tako inda take, yana motsa kunnensa, ya dafa kafa arta a sanda ya arasa kusa da ita, sai kuma ya auke hannun nasa daga kafa arta ta, ya cire ribbon din da ta saka, ya kama arshen gashin nata ya mata braid (kalaba) guda aya. Sannan ya saka mata ribbon a arshen gashin, ya aga hannunsa na dama sama, ya dun ule sannan ya bu e, wasu anan stars masu she i suka bayyana, ya shiga jera mata su a gaban gashin nata. Style in ya yiwa Maryam kyau sosai, kuma duk abinda yake ta cikin mirror take ganinsa. Yasan ba kwalliya take ba shi yasa ya auki gyalenta dake kan kafa arta ya ora mata a kanta. Da hannu ya mata alama da ta yi kyau, Maryam ta sunkuyar da kanta tana murmushi. Sannan ta mi e tsaye ta juyo tana kallonsa. Naga wata da wuri zata tsufa Sai kawai ta yi dariya, dan tasan me ya gani, wannan silin farin gashin na kanta ya gani. Kuma dan mutum yana da furfura sai akace zai tsufa da wuri? Ya kai hannunsa ya tallafo fuskarta yana kallon cikin idanuwanta. Kinyi kyau Cutie, kamar kullum Yanzunma murmushi ta yi tana sunkuyar da kanta, sai kuma ta ago da kanta ta dube shi, da alama bazai cire hular kansa ba, sai kawai ta yi tattage, kamar me san kissing insa ta kai hannunta ta fisge hular sanyin nasa. Sannan taja baya tana dariya, a lokaci guda tana kallon kan nasa. Eshaan ya kai hannu ya shafa kansa yan murmushi. Askin da ya saba yi shi aka masa, wato high fade ga kuma razor part daga gefe, da aka aske masa gashin sai ta ga ya sauya, yanayin kyan fuskar tasa ya ara fitowa, kammaninsa suka ara bayyan. Sai kuma kunnuwansa da suka ara fitowa, dan an aske gashin dake musu rumfa. Bisa ga dukkan alamu su yake b'oyewa. Baki ga yanda na koma ba, bani hular pls Maryam na ja da baya tana girgiza masa kai a lokaci guda tana masa dariya. Shima bin nata yake amma ta i ta tsaya, bata ankara ba ta ji an rabata da asa, an agata sama duka, ta shiga yawo a iska, tana dariya ta kalli Eshaan da ya aga hannayensa a setinta, alamun de shine ya agata. Kafin kuma a hankali ya sau eta asa, kusa da shi, kuma be jira komai ba, ya kai hannunsa na dama ya ri o waist inta, ayan kuma ya tallafo fuskar ta, kafin ya aika Maryam duniyar da ya saba turata a duk sanda zai yi kissing inta. Ba shiri Maryam ta dam e hular dake hannunta, yanda ya motsa harahensa cikin bakinta ne yasa ta saki hular, itama bata san sanda ta ago hannayenta duka biyu ba, ta ratayasu a wuyansa. Tana jin kamar komai ya tsaya a duniyar, kamar babu kowa sai su, su biyu kawai, daga ita sai shi. wan, wan, wan!. ________________ _Aja Johnson de ya saduda, ya kuma nemi yafiyar Uche da Jude, To!, bari mu ci gaba da zuba ido, dan ganin yanda zata kaya_ SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Na sadaukar da wannan babin gareki; Maman Nana* *BABI NA ARBA'IN DA BAKWAI (45)* *11:30am* Sirikata ga laddu Cewar Neha, yayin da suke tsaye a garden in gidan, kuma ba su ka ai ba ne a wajen, kowa na gidan dama ba in da suka zo suna garden Daadi dama sauran mutanen sai gabatar da ita suke a wurin ba in, duk wanda ya zo sai an nuna masa matar Eshaan. A hankali Maryam ta gya a mata kai, sannan ta kai hannu ta auka. ara mana Ta kai hanni zata ara Daadi ta walawa Neha kira, Neha ta amsa tare da dam awa maryam kwalin laddu in, sannan ta tafi. Maryam ta zauna a kan wata kujera tana kallon yanda suke ta nisha i, suna guje-guje, ga kalolin da suke watsawa junansu. A hankali ta ara kai dun ulen laddu guda aya bakinta, kalmar kala data ayyana na ara maimaita kanta, a cikin walwarta. Kada ki yarda ki saka shafa kala da yawa a fuskarki, idan ya kama fuskar mutum baya fita da da in rai azun bayan an wasa ofar nan, a hankali Eshaan ya janye bakinsa daga cikin nata, ama kuma fuskarsa ha e take da tata, suna sau e numfashi a tare, yana kalon idanuwanta dake a lumshe. A hankali Maryam ta shiga arin janye hannunta daga bayan wuyansa, amma sai ya kai hannayensa ya ri e nata, hakan yasa ta bu e idonta itama. A lokacin ya fa amata wa anan kalaman, ofar aka ara wasawa, hakan yasa ya yi pecking kanta, sannan ya juya dan ya bu ofar, yayin da ita kuma ta yi saurin juyawa. Neha ce ta shigo a taime in, shine suka fito tare. Murmushi ta yi tana saka wani laddu in a bakinta. Kamar daga sama ta ji muryarsa suna magana da Neha. Bhai wallahi Holi inma ni lami nake jinsa, babu ki a babu komai Na sani choti ( anwata), amma bari kiga arashe yana saka hannyensa a baki ya saki fito me arfi, nan take wasu masu ki a suka shigo garden in. Neha ta agawa Eshaan hannu shima ya ago mata suka tafa. Ku sakar mana ganguna!! Masu ki an suka fara, kowa ya fara rawa, Maryam ta yi dariya tana kallonsu daga inda take. Allah aya gari banban, da ace a nigeria ne da yanzu ana ta maganganu, amma kalli yandasu suke rawa abunsu, har da Daadi, a cikinsu ta hangi shi Eshaan, shi ma yana taka tasa rawar. Ta tintsire da dariya tana ci gaba da cin laddu in, hannu ta kai zata ara aukar wani ta ji wayam!, a cikin kwalin, hakan yasa ta kalli kwalin, babu ko aya, ta cinye duka. Ta rufe aramin kwalin tana murmushi, sannan ta ago tana kallon inda su Eshaan suke, sai dai kuma babu shi a ciki, sune kawai. Tasan kur akur arsa, yanzu haka wani wajen ya yi, sai kawai ta goge hannunta da tissue in da taga a kan table in gabanta, sannan ta auki wayarta ta shiga tiktok. Yau ta rantse kan sai ta yi posting hoton da suka yi jiya, in yaso matan da suke yawan damunta a comment section kan mijinta, yau su ganshi, kuma ta musu walele. Bim!, sa o ya fa o wayarta, Daga lambar Sundar, dan haka ta bu e tana murmushi. _'Ki fito waje'_ Abun ya aure mata kai, waje ?. _'Waje ina ?'_ Ta tambaya. ofar gate'_ Sai kawai ta mi e tana gyara zaman gyalen kanta, sannan ta fita daga garden d'in. A kusa da babban gate d'in gidan ta hange shi, babu kowa a wajen, dan hatta da masu gadi ma suna cikin garden. Shima yana hangonta sai ya gyara tsayuwa, sannan ya bu e hannunsa d'aya, yana mata alama da ta taho, sai kawai ta yi dariya tana ara duba farfajiyar wajen, kamar me neman wani abu. Sai da ta kusa arsa kusa da shi, sannan ta taka da an gudunta ta isa gabansa, ta kuma kama hannunsa da ya mika mata, kanta a asa tanaa murmushi. Muje ko? ago ta kalleshi, idanunta na haskawa da mamaki. Ina zamu je Unguwa arashe yana jan hannunta, bata ara cewa komai ba, haka suka fita daga gidan. afa suke takawa, wani layi suke bi wanda yake a makekeyar unguwar, kuma unguwar tsit! take babu wata hayaniya, saide kana an jiyo hayaniyar mutane a cikin gidajensu. Sun yi 'yar doguwar tafiya, kafain suka shiga wani layi. ofar wani madaidaicin gida taga sun tsaya, akwai securities biyu a ofar gidan, kuma bisa ga dukkan alamu sune masu gadin gidan, dan saida suka sara masa sannan suka bu e musu gate in gidan. A sanda gate in gidan ya bu e a gaban Eshaan, sai wajen ya shiga juyawa a idonsa, hoton ya sauya i zuwa wani lokaci can baya, sanda yana arami, lokacin ya dawo daga makaranta ne, bayan school bus ta sau e shi. Ya fito daga cikin motar da gudu, yayin da Roshni ke tsaye a kan balcony in shiga cikin gidan, sanye take
Chapter 69 · 0% Book details