← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 84

Sashe 32

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsoro sosai musammanma na duhu, tana tsoron duhu shi yasa ma bata kashe wuta idan zata kwanta, yanzu gashi ita ayace a akin bazata iya tuna inda ta aje wayarta bama balle taje ta auko. Taji kamar ana tab'a balcony akinta, ta zabura ta yi waje, wajen ma babu haske, ko ina yayi duhu a gidan, dan wajejen karfe 10 ma ne na dara. Maryam taci gaba da takawa tana bin corridor in a tsorace, ji take kamar ta fasa ihu....., sai kuma gashi ta fasa ihun, saka makon karo dataci da abu kamar mutum, hannunta taji an ru o, ta kara rudewa tana fasa ihu, sai kuma taji ance Ssssshhhhhh! zra ru ewa tana arin watar hannunta daga ru on da aka mata, tsabar ta ki ime sam bata gane muryarsa ba. Ke !!, Miriam nine Inaa, sam bata ta gane yaren da yake, tsoro ya cika mata ciki, tsalle kawai take da ihu tana ha awa da kiran sunan Allah. Tafida yaga abun nata bana are bane, shima yana waya da Fulani yaga wutar ta auke shi yasa ya fito dan ya duba meke faruwa, shine yaci karo da ita. Tafin hannunsa na hagu wanda be ri eta dashi ba ya bu e, nan take wuta ta bayyana tana ci, kuma bata tare da ta tab'a tafin hannunsa ba, maryam ta ara fasa ihu tana fadin. Wayyo Allah wayyo Maanmu, dan Allah karka onani aljani, kayi ha uri kaji, dan Allah kayi ha uri, to wai ni me na maka wa ? Tafida yana murmushi ta ya ago da hannun setin fuskarsa ta yanda zata samu damar ganin fuskarsa, sai kuma tayi shiru ta tsaya da tirje-tirjen da take, yana murmushi har hakwaransa na bayyana yace Main hoon na (nine), nine Eshaan, Tafida Ya fa a mata sunayen har guda biyu duk dan ta gane, babu abinda ya bashi dariya sai ganin yanda fuskarta take sharkaf da hawaye. Eshaan ne ? ta tambaya kamar wata sokuwa, yana murmushin dake barazanar komawa dariya ya gya a mata kai Eh nine har yanzu wutar na setin fuskarsa, yayinda yake ri e da hannunta Ki koma akinki ki zauna, zanje na duba wutar A ki ime ta ankame shi daga gefe kamar side hug amma duka hayyaneta biyu kewaye daya shi, ita kanta bata san ta yi hakan ba, dan gaba aya ta tsure ta idime, ta shiga girgiza masa kai tana kuka. Ni a'a, bazan koma akin ba, tsoro nake ji Eshaan, i am scared, Eshaan....Eshaan Dariya tana so ta kifecewa Tafida ya kai hannunsa ya ciro nata daga jikinsa, ya ri o hannun nata. To muje tare Ya fa i yana jan hannunta, a hankali suke taka stairs in, ya ri e hannunta da hannunsa aya, ayan kuma har yanzu wutar na ci, yana haska musu hanya har suka shiga garden ta kofar dake parlo, kasan cewar makunnar wutar gidan gaba daya a garden in take. Koda ya bu e wajen sai yaga layin wutar ne ya sau a, dan haka ya meda latin, nan take haske ya gauraye ko ina a gidan, Maryam ta sau e wata ajiyar zuciya ta kwanciyar hankali. Bata ankara cewa hannunta na cikin na Tafida ba saida suka shiga parlo, aiko tana ganin haka ta yi saurin zame nata daga cikin nasa, ta kalle shi da idonta da har yanzu akwai sauran wallar data taru mata a ciki. Sai kuma ta ruga da gudu ta haye sama ta fa akinta tare da banko ofa. A jikin ofa ta jingina tana maida numfashi kamar me asthma, hannunta akan kirjinta, idanuwanta a lumshe, sai yanzu duk abinda ta yi yake dawo mata daki-daki, da ace wani ne ya fa a mata cewar zata iya ri e Tafida kamar yanda tayi yau to da kuwa ko qur'ani ne zata dafa akan hakan bazata faru ba. Hannunta na dama daya rike ta ago ta kalla, sai kuma ta yi murmushi sannan ta bar jikin ofar tana goge hawayen idonta, sannan ta koma taci gaba da saka kayanta a wardrobe. Tafida ya bi bayanta da kallo yana murmushi har sanda ta shige dakinta, sannan ya tako zuwa saman shima ya shige dakinsa, gaba aya ta haga bashi dariya yau in nan, ga yanda yaji zuciyarta na bugawa a azun, ya saka shi cikin nishadi. ___________________ _To fa, nima fa ina ganin kamar akwai wani a bayan wannan lamarin kamar yanda Hasana sa Husaina suka fa i, to koma de waye Allah bayyana mana kai, dan mun gaji da ganin fidar yara cewar maryam yana shan wahala, ko ba haka ba ?__ _Jama'a Hajiya Mero ta auki zafi, ko me ta tana sa ?_ _To kide biyo ni, Dan juga yanda zata kaya_ _Ina me muku godiya -SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Babin yau naki ne Fatima Abdul adeer* *BABI NA ASHIRIN DA AYA (21)* UCHENNA POV. Tsaye yake daga can nesa da masallacin da ake taron aurin auren Hanam, waya yake da mamarsa tana fa a masa cewar bazata samu damar zuwa ba, sbd ciwon mijinta ya tashi jiya da daddare. To mom ba damuwa, kice ina gaida shi, Allah ya bashi lafiya Ameen, ka bashi hakuri please kace masa inshallah zan zo ko bayan bikin ne Zan kiraka letter Daga haka ya sau e wayar yana kallon Abba daya taho wajensa da sauri. Abba lafiya? Ina fa lafiya Haris, call this number for me Ya fa i yana karb'ar wayar da Abban ke mi a masa sam, hankalinsa ba akwance yake ba, ya kira Jabeer amma ya agawa, Uchenna ya saka lambar a wayarsa sannan ya aika mata kira. Ta shiga ? Eh ta shiga... Baima gama rufe bakinsa ba Abba ya warce wayar, saida ta kusa katsewa sannan aka aga. Hello jabeer nine.... Daga can b'an garen Jabeer ya sauke wayar daga kunnesa ya duba screen in, shide lamba ya gani. Dan Allah kar ka kashe Ya rintse idonsa, dan da shirin kashewar yake. Ina kake Jaber ? Murya ciki-ciki jabeer ya amsa da Ina gida Me yasa zaka min haka Jabeer ?, kasa na tara mutane amma ka i zuwa, haba jabeer Cike da rashin kunya Jabeer yace. Dallah daka tamin malam, ni bance me yasa kamin haka ba sai kai zaka zo ka wani titsiyeni da maganar banza, Da kake so na aure guntuwar yar ka to Allah ya toni asirin ku kaida ita, ashe karuwanci taje tayi a USA shine har ta dawo maka da jika, To Allah yasa matarka mutuniyar arzikice, ta kirani ta fa a min komai, Dan haka ni bazan auri guntuwar yarka ba, wadda maza suka gama da ita, kada ka ara kirana sai anjima Dib!!, kiran ya yanke, duka abinda Jabeer ya fa i a kunnen Uche, saurin kamo hannun Abba ya yi gani yana shirin fa uwa. Abba ka nutsu, ciwonka kada ka bari ya tashi A lokacin Baba da kanin Abba suka araso wajen suma. Kai harisu me yake faruwa wai ? Baba yaron nan yaci amanar mu, yace wai bazai iya auren Hanam ba Abba ya fa i cikin wata iriyar murya dake nuna tsantsar tashin hankalin da yake ciki, tunanika da yawa suna ta yawo a cikin kansa, to yanzu me zaije yace da Hanam, kuma wai tsaya yace matata?, wacece ta kirashi ta kitsa masa arya da gaskiya ?. Mero, wata murya ta fa i a cikin kansa. Idanuwansa suka ka a sukayi ja, wato Mero duk abinda zai zo ya samu Hanam na farin ciki ita bata so. Yayi wafa a fili, sannan ya juya ya kalli Uche wanda ke ri e da shi, sannan ya furta abinda ya zama sanadiyar sauyawar addarar mutum uku a lokaci guda. Hanam, Arya, da shi kansa Uchennan. Haris, dan Allah inaso ka auri anwarka Hanam second aya.... biyu....uku. HANAM POV. Zaune take a akinta ita da awayenta biyu na amana tun na primary, Falaq da Iqra, she can't believe wai yau aurenta ake, abun na bata mamaki. Sanye take da farin lace inkin doguwar riga kuma kamar kullum fuskarta babu kwalliya, yau sai take jinta a ka ai ci, dan tun safe Rafi'a ta rabata da Arya. Hayaniyar mutane a waje da taji ne yasa ta fahimci cewa aurin aure ne suka dawo, sai taji gabanta ya takarkara ya fa i, yanzu wai an daura mata aure ?, shikenan yanzu ta zama matar jabeer ?. ofar akin aka turo Rafi'a ta shigo hannunta ri e da Arya dake sanye cikin farar shadda wadda su kayi anko shida Abba, Hanam ta kallesu su duka. A'a masoyi ina ka shiga ne bamu ganka ba? Cewar Iqra tana mi ewa ta arasa inda Rafi'an ke tsaye ri e da Arya. E ba, nima ban ganshi ba Cewar falaq, a lokacin kuma Rafi'a tace. Anti Hanam kije inji Abba, yana babban parlonsa Hanam taji gabanta ya tsananta bugu, kamar wani abu ne da ban ya faru da wanda take tsammani. Ganinsu su uku a parlon yasa gabanta ara tsananta bugu, Abbane da Baba da kuma anin Abba wato kawu Audu. Zo ki zauna a nan Taje ta zauna a kusa da Baba dake wannan batu, tun da ta shigo Abba ke binta da kallo tausayinta na ara kama masa zuciya, ta wahala sosai a rayuwarta, kuma yana fatan wannan auren da ya mata ya zama silar samun farin cikinta a rayuwa, yasan abinda yayi daidaine. Dan yanaganin shine ma abinda da yadace ace ya yi tun-tuni, amma da Allah ya addara cewar hakance zata kasance gashi ta kasance, kuma yana da tabbacin za ta yi farin ciki a nan gaba. Hanam Ya kira sunanta, a hankali ta ago da kanta ta kalleshi tana amsawa, sai kuma ta ara sun kuyar da kan nata asa. A yau na auri miki aure da wani ba Jabeer ba, sai a yau na tabbatar da Jabeer sam bai dace da ke ba, ya sakani na tara jama'a shi da wakilansa kawai ake ake jira amma ya i zuwa, na kirashi a waya sai yake cemin wai shi ba zai auri sauran ata ba, ya fa i
Chapter 32 · 0% Book details