Sashe 70
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin chickankari, gashin kanta kwance a bayanta. Ta yi dariya a sanda ya kira sunanta, sai itama ta taho da gudun tana su kuyawa dai-dai setinsa, yana zuwa kusa da ita ta auke shi tare da cilla shi sama. Yeeeeee!, Eshaan I love you Maa I love you tooooo Eshaan Yaci gaba da jin sautin dariyarta a cikin kunnuwansa, a dai-dai lokacin da suka araso ofar shiga cikin falon, shi ne ya tura ofar sannan suka shiga. Komai na cikin gidan irin na da ne, bisa ga dukkan alamu ba'a sauya komai ba, komai yana nan yanda yake, sede a na kula da gidan sosai, kamar akwai mutane a ciki. Ina ne nan ? Gidan mu ne, a nan na fara yarinta ta, a nan aka haifeni, ko wani memories ina yana nan gidan Maryam ta ci gaba da kallon wurin, kafin idonta ya sau a a kan wani bango dake cike da hotuna, kuma mafiya yawan hotunan nasa ne. Eshaan ya arasa jikin bangon da hotunan suke, sannan ya shiga nuna mata hotunansa yana bata labarin sanda aka auke su, wasu kuma ma baisan sanda aka auke su ba, dan yana arami sosai. A cikin hotunan akwai na iyayensa ranar da aka aura musu aure. Bayan ya gama bata labarin sai ya dawo inda take tsaye, yana kallonta, Maryam bata ankara da sanda ya ago hannunsa ba, sai jin sau ar tafukan hannunsa ta yi a kan kumatun ta, yana shafa mata kala, a hankali ta lunshe idonta, sannan ta bu e a kansa. Happy Holi Piya! Ya fa i a sanda yake shafa mata a ayan kumatun nata, sannan ya sau e hannunsa yana sunkuya setinta, a hankali ya juyar da fuskar tata bayan ya ri o hab'arta, sannan ya kai tasa fuskar ya gogi kalar dake fuskarta ta. Haka ya yi a ayan ban garen ma, kafin ya ha a goshinsa da nata yana lumshe idonsa. I love you Ya furta maganar ha i da sau e numfashi, wannan yanayin da Maryam ta saba shiga ya ara dawo mata, kafin ta yi arfin halin kai hannunta ta ri e gaban rigarsa, sannan itama ta furta. I love you too... Kuma tun kafin ta gama fa i, ya ha e bakinsa da nata, sannan a hankali ya shiga kissing inta. HANAM POV. Cut!... Muryar director ta kara e wajen. Kuma bayan bada umarnin nasa masu aukar sauti da masu aukar hoto da kuma masu haska fitulu suka dakata. Uchenna dake tsaye a tsakiyar fituluvda kuma gaban cameras ya bar wajen, ya tafi zuwa wurin Hanam dake zaune a can gefe kan wasu kujeru. Har ya araso ya zauna a kusa da ita ta na kallonsa. Bottle watter ta mi a masa, ya karb'a yana mata godiya. Aikin da wahala ne? Akwai mana, sai anyi ace be yi ba a sake, gaba aya na gaji Sai ta kai hannunta ta an bubbuga kafa arsa. Idan ka yi ha uri zaka ga sakamokansa a gaba, yanzu yanda audio in tayi treding ai vedion sai ta fita trending Ya aje bottle in yana gya a mata kai, sannan ya kamo hannunta na dama ya yi kissing. Inde kina tare da ni babu wani abun da zai tsorata ni, zan dage na yi duk yanda zan yi ganin na yi abinda ya dace *Nisa premier hospotal, abuja* Mu shiga Cewar Uchenna yana duban Hanam da ta tsaya ta a ofar akin, ta ago ta kalle shi, sannan ta tura ofar suka shiga. Tun jiya ya fa a mata cewa an kwantar da mahaifinsa a asibiti, ita kuma tace tana so ta zo ta duba shi. Iko sai Allah, shine abin da ta fa i, a sanda ta ora idonta kan mutumin dake kwance a kan gadon mara lafiya, badan furfurar dake fuskarsa da kuma tsufan da ya yi ba, babu abinda zai hana tace wannan Uchenna ne, babu wani banbanci a kammaninsu, ba ar fatarsa da tsayinsa da komai irin na mahaifinsa ne. Daga gefen gadon kuma wani matashi ne da ta riga da ta sanshi, dan yana yawan bata labarin sa, Jude ne. Zama ta yi a kan kujerar da Jude in ya bata, a lokaci guda kuma yana gaisheta, ta amsa masa sannan ta gaida Baban Uchenna, ya amsa mata yana murmushin arfin hali. Uche wannan itace matar taka Eh Baba, itace To Allah ya muku albarka Ameen *Mumbai, India" *08:00pm* To Daadi, sai bayan saduwa Cewar Maryam hannunta cikin na Daadi, yayin da suke tsaye a harabar gidan, me motar da zai sau esu a railway na jiransu, dan daga mumbai Eshaan ya fa a mata cewa Ahmedabad(Amdavad) zasu wuce. Daadi ta janyo Maryam ta rungume ta, sannan ta saketa tana shafa kanta dake sanye da gyalen chickankari in jikinta. Allah ya miki albarka jikata Maryam ta yi murmushi, sannan ta juya kan Neha, itama ta rungumeta sunawa juna sallama, daga ita sai Anti Saffah, sai kuma Atif, Kawu Irfan ma ya saka mata albarka. Mota ta shiga tana jin wani abu me kama da kewar mutanen da bata fi sati da su ba na kamata, suna da kirki sosai, basu duba tazarar dake tsakaninta da su ba, santa kawai suke sbd Allah da annabi. Tana kallon yanda Eshaan ma ke sallama da su, kafin shi ma ya shigo cikin motar, har motarsu ta fita daga gidan su Daadi na aga musu hannu. Victoria Terminus Rail way suka nufa, dan a nan Eshaan yasai musu ticket, bayan tafiyar ' an wasu awwani suka sau a a garin Ahmedabad wato Amdavad. Amdabad ba wani babban gari bane, amma kuma garin a cike yake da mutane daga garuruwa da ban-da ban, kuma kamar yanda Tafida ya fa a mata ne, sbd gasar world cup in da za'ayi ne. *Acasa mia, New cairo north house, 90 suez Rd, Cairo, Egypt* A madaidaicin garden d'in gidan, wani aramin yaro ne a kan encounter vehicle, yayin da ayan yaron ke turo shi ta baya, aramin yaron yana sanye cikin farar hooded knitted jacket da ash jeans trouser. Khalil ta'al ila hina, al akli sar jahiz (Khalil kazo nan, abinci ya kammala). Kyakyawar balarabiyar matar da ta fito daga cikin gidan ta fa i, babban yaron ya waigo ya kalleta, sannan ya juya kan yaron dake kan car toy in, ya kama hannunsa sannan ya sau eshi daga kan car Yaron ya shiga taku cikin tafiyarsa da bata gama nuna ba, haka ya ja shi har cikin kyakyawan falon gidan. Kuma suna shiga babban wansu ya yi caraf ya auke aramin yaron yana juya shi sama. Yaron ya shiga dariya cikin gwalantunsa yace. Allamil (Al-amin) Al'amin in ya ha e rai. Ba Allamil ba, Baabaa zaka ce Cikin harshen larabci ya masa maganar, kuma kullum haka suke yi, shi yaron ba zai dene ce masa Allamil ba, shi kuma kullum yana cikin ce masa sede yace Baabaa, wata Baba. Wani magidanci ne ya fito daga wata ofa yana dariya, arasawa kusa da su ya yi ya karb'i yaron a hannun Al-amin yana masa wasa. Baabaa, Baabaaba! Magidancin ya yale da dariya. Ka ji batu na Gaskiya, yaro nine Baabaan Aryaan ba kai ba, sai ka au ha Al-amin ya b'ata rai, wai shi a dole an b'ata masa. Wai zaku zo kuci abincin ne kokuwa ? Wannan matar ta azu ta ara tambaya, a sanda ta fito daga wata ofa, wadda taksance ta kitchen. Yaro gwara muje muci abincin nan, kafin Ammin ku ta kawo duka Gaba ayan su suka dariya. Wata matashiyar yarinya ta taso dafa kan sofa tana fad'in. Aryaa?, Abuya kawo shi Abuya ya mi a mata Aryaan din, sannan ya yi hanyar danning, gaba aya kowa yazo ya zauna, Ammi ta zuba musu abincin da ta girka, suna ci suna hira yayinda Salwa da kanta take bawa Aryaan din. __________________ _Kai to Mashaallah, Aryaan na morewa a Cairo, wa zai biyo ni mu tafi??_ SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Na sadaukar da wannan babin ga Aisha Haruna Salisu* *BABI NA ARBA'IN DA TAKWAS (46)* *Abuja..* HANAM POV. Kinga gaskiya wannan yayi duhu, dan wallahi mu ba e ba zai mana kyau ba Hafsi anwar Kamal, wadda take yaya a wajen Hanam ta fa a, suna zaune ne ita da Hanam, Na'ima, Zainab, Ummu kulsum, Mariya, Rahina, Firdaus, Hafsin kanta, Rafi'a, Nabila, Kamila, fatima da Aisha a babban falon gidansu, yayin da suke zab'ar kalar lace d'in da zasu saka ranar bikin Kamal dan shirye-shiryen bikin suke. Anti Hanam wallahi gaskiya yaya ta fa a, duk gidan nan babu wanda blue color kewa kyau sai ke, tunda kinga mu gaba ayan mu ba e ne Cewar Nabila, Hanam ta tura hoton gaba, wani ya shigo a cikin ipad Wannan fa ? Ta tambaya tana nuna musu. Yauwwa, ai gwara farin, shine zai hau da kalar jikin mu Kema de Nabila da wani abu kike, yanda kike ta magana a kan ba in fatar nan taku sai kace wani shuni Gaba ayansu suka saka dariya. Ai maganar gaskiya ce, kaf gidan nan waye me hasken fata ban da ke ?, sai wannan yarinyar da ta shiga shago ta siyo Rafi'a ta fa i tana akawa Mariya duka. Rafi'a bana san iskanci, ni na hana wata cikinku shiga shago ?, kuma idan kuna san farin ku shiga mana Allah stirbi ui inji kishiyar me doro, Allah tsare mu da shafa mai, ke baki san ba in fatar mutum yafi kyau ba ?, me ake da wani mai Rafi'a ta bata amsa. Anti Hanam wai ina Aryaan ne ? Aisha ta tambaya, Hanam ta yi murmushi. Arya yana Cairo, jibi ma zanje na auko shi, dan bana so a yi bikin nan baya nan Ai kuwa gwara ya zo mu ganshi Wayar Hanam in ce ta yi ringing dan haka ta kai hannu ta auka 'Benidita'. Har da saurinta ta mi e ta bar falon sbd hayaniyar da suke, a ofar shiga falon ta tsaya, sannan ta aga wayar. Ya ya mijin ki? Benedita ta tambaya a sanda suke gaisawa, Hanam ta yi