← Book details Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 84

Sashe 53

Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ga mamakin Maryam sai ta ga yana hawaye, ta ji zuciyarta ta karye, ashe har akwai abinda zai saka Tafida kuka ?, bata tab'a aukarsa a irin wannan mutanen ba, hawaye yake sosai kuma yana kallonta, itama nata hawayen suka ara gudu tana ci gaba da kallonsa, yayin da take jan iska da yar. I am so sorry, Miriam, duk abinda ya sameki nine sila, ni naja miki Maryam, kullum bani da addu'a da ta wuce kada Allah yasa na zama sanadiyyar cutuwarki Miriam, amma na makara, ki yafeni Miriam, ki yafeni Muryartasa har wani rawa take sbd hawayen da yake, wani abu da ba sabonsa ba, bai cika yin kuka ba koda lokacin da yake tasowa, kome za'a masa zai jure, amma yau akan Miriam insa ya koma me rauni, ya ji bazai iya jurewa ba, dole ne ya zubar da hawaye, wata ila ta ji tausayinsa ta yafe masa. Duk da Maryam na cikin halin ra in azaba saida ta ago da hannunta ta kai kan fuskarsa tana share masa hawaye da yar, ya kama hannun nata yana sumbata, sannan yace. Kinajin zafi ko ? Bazata iya gya a masa kai ba, bare ta bashi amsa, kuma shima yasan amsar tata, dan haka ya saki hannyenta, ya kai nasa hannyen duka biyu setin wuyanta, sannan ya lumshe idonsa. Maryam tana ganin yanda tafukan hannunsa ke zama jajawur, kamar garwashi, kuma tana ganin yanda yake ciccije baki, kamar yana zu e ciwon jikin nata zuwa nasa jikin. Kuma a hankali, a hankali ra in yake raguwa daga wuyanta, taji kamar ana zare mata ciwon. *Washe gari...* *Da misalin 04:00am* Miriam! Kamar a mafarki ta ji ana kiranta, sunan da aka ara kira yasa ta bu e idonta a cikin hasken akin, har yanzu suna asibitin nan, idonta yaci gaba da yawatawa a cikin akin, kafin suka sau a akan Tafida dake ri e da hannunta, ayan hannun nasa kuma yana shafa sumarta data baje akan pillown da take kwance. Duk abinda ya faru jiya ya dawo mata sabo, ta tuna yanda bayan ya mata wannan abun ta nemi ciwon ta rasa, bayan nan kuma ya samu waje ya zauna a akin yana gadinta. Amma kuma ba'a akin ya kwana ba, dan ta farka cikin dare taga baya akin. Kuma sau biyu tana farkawa bayan nan, duka bata ganinsa a akin, sai yaunzu da yake tashinta. wayar idonsa taga ta sauya zuwa ja, hakan yasa ta kauda nata idon daga cikin nasa. Ki tashi ki yi sallah... Kanta kawai ta gya a masa, tana jira taga ya fita daga akin ta koma baccinta, dan fashin sallah take, amma sai taga ya samu kujerar dake akin ya zauna yana kallonta. Maryam ta kasa ko motsi, duk da ciwon da take jinsa babu, saide wuyanta dake mata ciwon shima ka Tafida yaci gaba da kallonta da shanyayyun idanuwansu, dan bacci yake ji sosai, jiya bayan ya tabbatar da ta yi bacci ya gyara mata kwanciya ha i da mata kiss a goshi, sannan ya fice, ya tafi can saman rufin asibitin ya yi jinyar kansa, dan duka ciwon jikinta ba in ruhin nan ya shanye, sannan kuma yake sakar masa a nasa jikinsa. Be damuba, inde har Miriam insa zata samu sau i, burinsa shine samun sau inta, ko da kuwa shi zai cutu, ganin an shafe kusan minti goma sha ba tare da ta tashi ba yasa ya gyara zamansa da kyau yana kallonta. Ko ba zaki iya tashi ba ? Maryam ta girgiza masa kai Zan iya mana... Tun jiya sai yanzu muryarta ta fito, kwata-kwata ta rasa magana jiya sbd azaba, dan ji take kamar idan ta yi maganar wani ashi zai karye a wuyanta. To ki tashi mana Umhm, zan tashi ai Sai kuma ya koma ya jingina da jikin kujerar yana ci gaba da kallonta,wani tunani ya haska a cikin kansa, dan haka kawai sai ya yi shiru, ya lumshe idonsa dan yana bu atar komawa bacci. Maryam ta an juyo ta kalleshi jin ya yi shiru, sai ta ga kamar bacci ma yake, idanunsa a rufe, ga yanda numfashinsa ke fita a hankali. Sai ta samu kanta da kasa dena kallonsa, ya ara iba a kan yanda ta san shi da, dan yanzu har an wani kumatu ta ga ya yi, kamar yanda ta saba ganinsa, yauma sanye yake cikin ananun kaya, wani plane brown yadi ne a jikin nasa, kansa babu hula, dan yanzu ta lura da baya saka hula sosai, wata ila sbd gashin da ya tara ne, dan yanzu ma gashin ya sau o masa, daga gaba a kan goshinsa, daga gefe a kan kunnuwansa, daga baya kuma a kan wuyansa. Hannunsa na dama ore a kan cikinsa, wannan stamped bracelet aure a hannunsa kamar kullum, rubutun dake jiki an rubuta shi da manyan ba i 'TAFEEDAH', shine abinda aka rubuta in, idonta ya kai kan afarsa, wannan ba in zaren da ta lura baya rabo da shi aure a afarsa ta dama. Sai kuma idanuwanta suka yi sama zuwa kan fuskarsa, taci gaba da kallon yanda fuskar tasa ta yi yayin da yake baccin, kamar wani baby me jan kumatu haka ya koma. Sai taji inama su dawwama a haka, yana baccinsa yayin da ita take kallonsa. HARIS POV. Iza ana bi kun zaujek, la takriji min hun! (inde har nine mijnki, kada ki fita daga nan!) Haris ke maganar cikin wani iko, yana kallon Hanam, wadda ta juya zata fita daga falon Abba. Hanam ta rintse idonta, tare da juyowa, Yau ake kwana bakwai da rasuwar Abba, kuma tana zaune a akinta na gidansu ita da su Fala , wayar Haris in ta sameta, yace tazo falon Abba yana san ganinta, shine ta sa'ba hijabinta ta nufi falon, tana shiga falon idonta ya sau a a kan mutanen dake falon, gaba aya 'yan uwanta wanda suke uba aya ne, matan babanta guda biyu, Baba kakansu da kuma annen Abba, a takaice de duka 'yan uwanta akwaisu a falon, saide ba wannan bane abinda yasa ta yi yun urin fita ba, Massarat da ta gani ita da yaranta uku ne yasa ta juya. Ta zuba idonta a kan Haris wanda ya ha e girar sama da ta kasa. Ki dawo ki zauna Yanda yake mata maganar cikin iko yasa ta ha iye wani abu, bazata iya masa musu ba, dan haka ta dawo a hankali ta zauna a kusa da shi, domin shi a asa kan carpet yake zaune. Babane ya soma magana, ya yi musu nasiha da kuma ta'aziyya, kafin ya kawo musu maganar yanda gidan zaici gaba da tafiya bayan rasuwar Abba, sun yanke cewa Kamal ne zai ci gaba da kula da Haku au group of industries, tunda shine babba, kuma Baba ya umarce shi da ya yi aure. Daga nan ya shiga arin sallamar su, amma sai Haris yace aa kowa ya zauna, suka zauna in suna binsa da kallo dan jin abinda zai fa i, Hanam ya kalla sannan ya kalli Masarrat. Hanam, atazri min immik, Ki nemi yafiyar mahaifiyar ki Ya fa i cikin harshe biyu, Hanam ta kalleshi sannan ta kalli Masarrat in, wadda a cikin kwanaki ukun ta rame, sai ido ga fuskarta jawur da ita, Haris ya bawa kowa mamaki, musamman ma Baba, dan wannan shine abinda ya kamata ace ya yi tun farko. Ba kiji bane, nace ki nemi yafiyarta! Bata ce komai ba, sai kallonsa da take, bisa ga dukkan alamu baisan abinda matar nan ta mata bane, amma babu komai zata zauna ta bashi labari dalla-dalla, kuma tana da tabbacin zai goyi bayanta idan har ya ji abinda Masarrat in ta mata. Masima'ati ? (Bakiji bane ?), Kome zata miki tana nan a mahaifiyar ki, koda zata auko wu a tana yankar naman jikinki, bazata tab'a canjawa daga wannan matsayin ba, kisani idan fa har tana fishi da ke to Allah ma fishi yake da ke, kuma duk abinda zata miki ke baki isa kin yi fishi da ita ba, sai de ma ke ki bata ha uri, ba dan ni ba, ba dan na isa ba, ki bata ha Maganar ta doketa, bama ita ka ai ba, harma da kowa dake wurin, nan take ta fara hawaye, babu abinda ya fa a wanda yake ba dai-dai ba, dan haka ta ago da kanta tana sharar hawaye, ta kalli Masarrat wadda take a tsallakenta, sannan tace. Ana asfe immi, bitmanna inik tisamihini (ina me baki hakuri Mamana, kuma ina fatan zaki yafemin). Masarrat ta fashe da kuka ta mi e tsaye ta araso kusa da 'yarta ta rungumeta, Hanam ta saki wani kuka a lokacin da tajita a jikin mahaifiyar ta, ha umin uwa da ban yake, ashe haka Arya yake ji a duk sanda yake hannunta ?, da ace tana samun irin wannan umin to da duk wata damuwa ta duniya bazata dameta ba, me yasa Masarrat ta rabata da wannan umin ?, me yasa ta nisance ta ?. Ana yalli rah u ulubu samah minnik ya binti, anal gal (nice zan nemi yafiyarki 'yata, nice me laifi) Ta fa i a lokacin da ta saketa, Hanam ta girgiza mata kai. A'a immi, baki da lefi, Allah ya yafe mana Kowa saida ya share walla, dan tsabar tausayi, Masarrat tabi kishiyoyinta aya bayan aya tana neman yafiyarsu, haka ma Baba, kuma duka sun yafe mata, su Mero ma sun nemi yafiyar Hanam, itama kuma tace ta yafe musu. Ya walad ta'al ila hina (kai yaro, zo nan) Hanam ta fa i tana kallon anenenta, gaba ayan su suka taso zuwa wajenta, ta rungumesu tana kuka kafin ta sake su tana kallon su. Shu ismiki inti ? (menene sunan ki?) Macen me tsananin kamarta ta tambaya, yarinyar na kallonta tace. Salwa Wa inti ? (kai kuma fa?) Ta tambayi babban. Ana Al'amin Wa ana Khalil aramin ya amsa mata tun kafin ta tambaya. Wa ana bi kun... (ni kuma suna....) ....Hanam yaran suka katseta a tare, ta yi dariya cikin kuka tana shafa kansu, aya bayan aya tabi ta sumbaci kawunansu. Ammi alat na inik uktina (Ammi ta fada mana ke yayarmu ce) Macen me za in murya ta fa i, Haman ta gya a musu kai. Ana ukutukuml kabira
Chapter 53 · 0% Book details