Sashe 62
Yadda Ƙaddara Ta So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sa Eh kaje ka karb'a, amma kada kace masa wajena zaka zo, kawai ka nemi wani abun ka fa a masa Ya amsa bayan an wani lokaci, tana katse kiran nasa sai ta kira lambar 'SUNDAR'. Yaya ne matar mijinta ?, ya kike ya gidan ki ? Sai da Maryam ta anyi dariya sannan tace. Lafiya lau nake, kai fa? Main theek hoon Sundar nifa bana jin hindi Au haba ?, ai ko ya kamata ki koya, dan idan naje india bana hausa Maryam ta kama baki. To yanzu de fassaramin me kace Cewa nay lafiya ta alau Maryam ta gya a kai cikin cije leb'enta na asa. Fita nake san na yi, shi ne nace bari na tambaye ka... Minti aya, Devid ne ya shigo Sai kawai ta gya a masa kai, tana jin maganar da suke da devid in, har ya au keyn motar ya bashi sannan ya fita. Ina jinki Miriam Nace ina so na fita ne, shi ne nace bari na tambayeka Bai ko tambayeta ina zata je ba, yace. An baki dama, kije Allah ya dawo dake lafiya Ameen, sai ka dawo Umhum! Tana aje wayar ta fa a ban aki, dan tana so ta yi wanka kafin Devid ya araso. Ta gama wankan ta fita ta saka wani swiss lace purple, sannan ta saka hijabinta har asa pink color, kasancewar akwai ratsin pink a jikin lace in, ba ta yi wata kwalliya ba, mai kawai ta shafa, sannan ta auki jakarta da ku in da ta ciro a account inta jiya. Tana kitchen wayarta ta yi ringing, hakan ke nuna mata cewar Devid ya araso, dan lambarsa ce. Dan haka ta auki basket in, tana kashe fitilun kitchen din, ta fito ta kashe ta falon ma, sannan ta fita. in ne kuwa, yana zaune cikin mota yana jiranta, ganinta ri e da kaya yasa ya fito zai karb'a amma sai tace. No Devid, ka barshi kawai Ta zagaya gidan baya ta bu e, ta saka basket in, sannan itama ta shiga. Devid ya tayar da mota yana fita daga gidan. Ina zamuje Madam St Nicholas Hospital Mamaki ya an kama shi ka an, amma de bai ce komai ba har suka isa. Shi ta tambaya ya fa a mata a inda office in Eshaan yake. Tana fitowa daga elevator suka ha u da wannan Dr. Abubakar in, suka gaisa a mutunci kafin yace. Wajen Dr. ki ka zo ko ? Maryam ta gya a masa kai, yo idan ba wurinsa ta zo ba, wurin zata zo ?. Ai suna meeting ne, nima can zanje yanzu haka, amma ga office insa can, ki je ki jira shi a ciki...... Joke zo ki karb'a mata kayan nata, ki kai mata office in Dr. Eshaan arashe yana magana da wata nurse, Kamar Maryam zata cewa nurse in ta bari kawai zata iya aukan kayanta, amma kuma karamcin da Dr. Abubakar ya mata yasa bata ce komai ba, ta mi a mata kayan sannan ta bita a baya har zuwa office in, a kan wani coffee table Joke ta aje basket in, sannan ta fita. Tana fita ta ha u da wata awarta suka tafa tana fa Yau kuma mutumin naki, wata macace ta zo nemansa awar tata ta kama baki. Ke matarsa ce fa, ai sanda kika ta fi gida ya kawota nan bata da lafiya Ke dan Allah?, yanzu kaf matan asartasu, ya rasa wacca zai aura sai wannan ? awar ta tab'e baki. Su suka jiyo de _____________ _Wai me nake ji ne ?, kamar fathern Arya ya bayyano, to de koma miye ki tara a babi na gaba, dan jin yanda zata kaya_ _Nagode da goyon bayan ku_ SAI KASKA CE YADDA ADDARA TA SO *Magical love story* By Sai Kaska Wattpad @Sai_Kaska Phone number:08130172702 Tiktok @SAI_KASKA Arewabooks @18saikaska Facebook fage: Salma Ahmad Isah Sai Kaska _________________________________ *Proud of my first novel* TAURARI WRITER'S ASSOCIATION *Sadaukarwa zuwa ga matar mijinta* *BABI NA ARBA'IN (40)* TAFIDA POV. A hankali ya turo ofar office in nasa, sannan ya shigo, mutum ya gani tsaye a balcony, kuma ko daga bayanta da ya gani, ya ganeta, sai ya yi murmushi, wato da tace masa zata fita nan zata zo kenan?. Lap cort insa ya sa ala a jikin hook, sannan ya cire hular kansa. Ya shiga takawa a hankali ta yanda baza ta ji takunsa ba. Bayan da nurse joke ta fice ta bar Maryam, sai ta shiga bin office in da kallo, kafin ta zauna a kan wata sofa, data gaji ma da zaman sai ta fita balcony in office in, ta tsaya a wurin tana kallon dogayen gine-ginen dake wajen, babu wata iska sosai a wajen, amma kuma view in yana da kyan gani. Bata ankara ba ta ji hannaye sun kewayeta daga baya, cak!, iska ta auke a ma oshinta, kansa ya sako ta kafa arta, sannan kamshinsa ya ziyarci hancinta. Kuma dama tasan babu me mata haka sai shi, hancinsa ya shiga goga mata a gefen kuncinta. Barka da zuwa matar mijinta Cikin ra a ya mata maganar, Maryam ta ame hijabinta da hannunta ke kai, wannan abun data saba ji yana yawatawa a kan fatar ta. A hankali Tafida ya saketa, yana motsa kunnensa dan ya saurari abinda yake kewa a kullum idan basa tare, juyowa da ita ya yi ta fuskance shi. Ziyara ki ka kawo min? Maryam ta gya a kanta, a lokaci guda kuma ta girgiza shi, Tafida ya yi murmushi me sauti. To kenan me ya kawo ki nan, ko allura ki ke so a miki, ai raunin naki ma ya warke Hannunta ta ora a kan nasa da ke shafa fuskarta da shi sannan ta zame hannun nasa tana matsawa baya. Abinci na kawo maka Tafida ya ara matsa kusa da ita yana kama fuskarta. Allah ya miki albarka, Dasso arashe yana sumbatar kanta, Maryam ta ara ture hannunsa. Abincin zai huce, muje kaci Ta fa i tana dawo wa cikin office Bayanta ya biyo ya zauna a kan sofa yana kallonta, plate ta auko a cikin basket in, ta zuba masa dambun tana fa Dambu na maka, amma ba zogale na saka ba, alayahu ne Me yasa baki saka zogalen ba? Ta saka masa spoon a ciki tana mi a masa. Babu mana, shi yasa ban saka ba, kuma ban san inda zan samu ba Ya karb'a yana 'yar dariya. Akwai bishiyar zogale a garden fa an tsaya, sannan ta ci gaba da zuba masa kunun aya a cikin glasa cup. Ban sani ba, kuma banma tab'a gani ba Ni da kaina na shuka shi Ta gya a kanta tana zama. Akwai chicken kibab, kana so? Ya mi o mata plate in yana fa Me zai fito daga hannun ki nace bana so? an yi murmushi tana bu e warmer in chicken kibab, ta saka masa guda uku. Ke ba zaki ci ba? Zan ci mana Ok zo muci Sai ta mi e ta dawo kusa da shi ta zauna, a kan cinyarta ya ora mata plate in, sannan ya dunkule hannunsa na dama, ya bu e, wata rose ce ta bayyana a hannun nasa, Maryam ta saki baki tana kallonsa, yanzu lamarin Eshaan ya dena bata mamaki. Abar auna, ga tukwicinki Maryam ta kai hannu ta auki rose To mu ci A tare suka ci abincin, bayan sun gama Maryam ta shiga ha a kayan a cikin basket. Zan koma Tafida ya an kalleta ka an, sannan ya mike. Ina zuwa Wata 'yar aramar chest drawer ya bu e, ya auki wasu kaya, sannan ya shiga bathroom, Maryam na zaune tana jiran fitowarsa. Jim ka an sai gashi ya fito, ya sauya kayan jikinsa zuwa ananu, wata ash T-shirt ce a jikin nasa, wadda ya ora mata ba ar hoodie a kai, sai track trouser fari. Sumar kansa kwance a baya, duk da ta yi tsayi sosai. Taso muje ? Ya mi a mata hannu, Maryam ta mi e tana kallon hannun nasa kamar me shawarar kar ta ri Ina ? Chilling za muje Maryam ta yi dariya, wai chilling, ganin bazata kama hannun nasa ba yasa shi ya kamo nata da kansa, sannan ya fara janta zuwa ofa. Basket in fa ? Devid zai kawo miki Haka ta bi bayansa hannunta cikin nasa, duk inda suka ratsa a asibitin kallonsu ake, gaba aya Maryam tabi ta takura, so take ya saki hannunta, amma ya i saki. Da haka har suka sau a floor in farko, a nan suka ha u da Devid. Akwai basket a office, ka auka ks kai mana gida Devid ya amsa masa, kuma daga haka suka fita farfajiyar asibitin, Maryam taga sun nufi gate gadan-gadan, da yar ta samu ta zame hannunta daga nasa. Dr. Ina zuwa ne ? Suka an dakata daga tafiyar, daga ita har shi suka kalli Dr. Damilola. Chilling zamu je Dr. Damilola ya yi dariya. Kuma a afa zaku tafi ? Cikin pegin English ya yi maganar. A'a blue rail line zamu hau To a dawo lafiya Tafida ya amsa suna ci gaba da tafiya. Bakin titi suka fita, sannan suka hau Taxi, wadda ta sau e su a Marine station, wato tashar da ake hawa blue rail line, sabon jirgin asa me yawo unguwa unguwa. Tafida ya siya musu cowry card guda biyu, wato katin da ake amfani da shi wajen hawa jirgin, kamar tiket. Daga haka kuma suka shiga jirgin, inda suka yi sa'a suka samu wajen zama. Maryam ta shiga bin wajen da kallo. Wai ina zamuje ne ? Chilling! Yanzun ma Dariya ta yi, ita idan ya fa i kalmar ma har dariya ta ke bata. Ina nufin inda zamuje chilling Sai ya gyara zamansa, ya fito da hannunsa daga cikin aljihun hoodie in jikinsa, ya tura sumar kansa baya sannan ya shiga lissafo mata inda zasu je. Farko Zamu fara zuwa siyyaya, daga nan sai muje jara beach, sai nike art gallery, sai Nok by Alara, za muje National museum of Lagos, sai lufasi nature park, sai mu koma gida Maryam ta rage girman idonta tana kallonsa, to duk yaushe ya tsara wannan ita bata sani ba?, ko a iyaka wannan zuwan nata ya shirya zuwa wajen. A national theatre suka