← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 116

Sashe 97

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Akeela" Ya fa蓷a yana kissing kunnanta, shiru tayi tana sauke ajjiyar zuciya yace. "Say you love me" Tace "I can't" Yace "why" Tana 蓳oye fuskarta a tsakiyar 茩irjinsa tace "i donno how to say it, i mean I'm shy" Shiru yay kana yace. "Ok close your eyes" Tayi hakan kana yace "Ja numfashi" a hankali taja yace "sauke numfashi" nan ma ta sauke yace "ok now listen your heart" Shiru tayi shi kuma ya 蓷an samu dai-dai kunnanta yace. "I love You so much Hubb" Cikin nutsuwa tana 茩an茩amesa tace. "兀丨亘賰貙 丕賳鬲 毓賲乇貙 賷亘毓卮賯賰貙 鬲賯亘乇賳賷貙賷丕賯賲乇" 鈥淚 love you, you're my life, I am in love with you, i can't life without you, My Moon鈥� Ta fa蓷a tana 茩ara sakin kuka, kukan da bata san kona mene ne ba, kukan farin cikin samun masoyin gaskiya kamar Akeem? Ko kuma kukan na kusa yiwa kai na ne? Zareta yay daga jikinsa yana 茩are mata kallo kana a hankali yace. "Ashe ana so na aka wula茩anta ni har haka uhm" tura masa baki tayi gaba tare da murgu蓷a masa shi, Lumshe idanunsa yay yana jin wani irin kasala a jikinsa, kallonta ya 茩ara yi kamar ba zai Magana ba sai kuma yace. "Are you sure kina so na?" Idanunta ta 蓷auke ta shiga wasa da yatsun hannunta ba tare da tace komai ba, "uhm" yace yana 茩arewa wajan kallo kana a hankali ya shiga takawa zuwa gabanta yana zuwa ya kama hannunta tare da nufar wajan da aka jera ice cream,gasu nan kala kala kallonta yay yace. "Wanne kala kike so?" Girgiza kai tayi tace. "Bana sha" da mamaki yace "why?" Tace "babu da蓷i" ware idanunsa yay sosai kafin yace "Tab, a duniyar nan akwai wani abu mai da蓷i daya shige ice cream, sweet, chocolate?" Shiru tai masa, domin da gaske ba sha take ba, Baffa yace mata kada ta sake tasha, kamar daga sama yaji tace "uhm kai ma zaka daina" Murmushi Yay mata domin baya tunanin akwai Wannan ranar, vanilla ice cream ya 蓷auka, kana ya ha蓷a mata meat shawarma da chips, kana ya 蓷auki ruwa da juice duk ya jera akan table. Zama yay tana shirin zama taji ya jawota tare da zaunar da ita akan cinyarsa, kunyace ta kamata ta shiga 茩o茩arin tashi ya sanya hannunsa akan cikinta wajan Mararta ya sa茩ale kwa蓳e fuska tayi tare da yin rau rau da hawaye zatai kuka yace. "Eat your breakfast first, Duk wani shagwa蓳a ya biyo baya" cikin wata kalar shagwa蓳a蓳蓳iyar muryarta tace "Ni gida zani, please Kada a neman" yana sanya mata shawarma a baki yace. "Ai sun san muna tare, and kin manta kince na 蓷auke ki zuwa duniyata" dukan 茩irjinsa tayi tace "Uhm uhm nidai gida" yace "Ok" ya fa蓷a yana 茩ara mata shawarmar ka蓷an taci tace ta 茩oshi, bai kulata ba yaci nashi abincin sosai wanda ya da蓷e baici ba, ice cream kowa yasha ba'a Magana, bayan sun gama ta 茩ara kallonsa tace. "Ka kaini gida kaji Hamma" yana wani lumshe idanunsa yace "kina son tafiya?" Kai ta 蓷aga masa duk ta wani narke masa, gabanta ya 茩arasa yace "Ok kiss me idan kina son tafiya" hannu tasa ta rufe fuskarta, bata san mene yasa gaba 蓷aya ya sauya mata har haka ba, baya jin kunya shi sam sam. Murmushin yay kana ya sanya hannunsa ya tallafo ha蓳arta a hankali ya 蓷ura fuskarsa akan nata, kallonsa tayi ganin hakan yasa ya sashi rufe mata idanu da tafin hannunsa, kana ya lumshe nasa idanun gently ya 蓷ura bakinsa akan nata tare da kama lip's 蓷inta ya shiga tsotsa a hankali yana sauke numfashi, karr karr haka jikinta ya 蓷auki rawa yanayin yadda yake jan lip's 蓷inta yasha gaba 蓷aya komai nata ya tsaya, ganin ba zata iya jurewa ba yasa ta kwance fuskarta tare da sanya masa kuka, dry yay mata sosai kana ya rungome ta yace "sorry ban sakewa" sai da tayi shiru kana ya kama hannunta, mai makon su nufi mota sai ya shige da ita cikin hotel 蓷in.
Chapter 97 · 0% Book details