Sashe 31
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*SARAUTAR MARUBUTA*
2/4/22, 18:43 - Buhainat: Wata sassanyar iska Akeela ta sauke lokacin da Akeem ya sake manna bakinsa a cikin kunnanta, a hankali kuma ya 茩ara tura mata yatsarsa a cikin bakinta saboda 蓷an Ihun data fara tana wata iriyar mi茩a.
Mirginawa gefe yay tare da gyara kwanciyarsa, cikin jin haushinta dama kansu Aljanun ya 蓷ago kanta tare 蓷ura shi akan 茩irjinsa, gently kuma ya shiga hura mata iskar bakinsa kafin a hankali ya bu蓷e bakinsa cikin zazza茩ar muryarsa mai da蓷i da kuma sanya nutsuwa yay Bismillahi, tun a Bismillah ya gane cewa Tabbas Aljanun jikin Akeela marasa mutunci ne, domin ya nayin Bismillah suka mayar masa da martani da Bismillah da kuma irin muryarsa.
Wani tsaki yaja cikin damuwa da kuma 蓷acin rai ya 茩ara manna bakinsa a kunnanta wani irin fitinannan nishi Akeela tayi da wani irin sauri ta zame bakinta daga yatsarsa tana nishi da wani irin gurnani ta shiga fa蓷in "Bama so ka daina, muna ganin mutuncinka billahi Bama so" idanunsa dake rufe ya bu蓷e ya sauke a fuskarta yana kallon yadda take ha蓷a wata zufa jikinta duk rawa yake tana 茩o茩arin ficewa daga cikin bargon.
Cikin wata kalar Muryar Akeem yace "Uhm i like ko muna fukai ohh" ya fa蓷a yana zare hannunsa daga ri茩on da tayi masa, a hankali ya 蓷ura tafin hannunsa a kan goshinta inda gumi ke tsastsafo wa, manna hannun yay ya shiga murzawa, wata 茩ara Akeela tayi tana fa蓷in "mun tuba ka bari zaka illata ta, wlh zamu tafi" ta蓳e bakinsa yay irin bai damu ba kafin kuma ya numfasa yace "no! Bance ba ko zauna i need you kawai yanzu nake bu茩atar ku tafi" idanunta ta 茩ara matsewa a hankali ta mirgina kanta tare da juya masa baya tana sakin wani nishi, tsaki yaja kana ya 蓷an 蓷aga ta ka蓷an tare da sanya dukkan wani hannunsa a 茩ar茩ashin kanta ya tallafo fuskarta dai-dai nashi fuskar a hankali kuma yay copping face 蓷insu waje guda cikin 茩asa da Murya yace "open your eyes" ka fa蓷a ta ma茩ale tana wani murgu蓷a bakinta kafin kuma aljanun suce "ina ruwanka damu ne? Wlh idan ka matsa zamu ja maka bala'in da ba zaka iya dashi ba, kana ta茩amar wai kai Malami ne ko? To wlh ka bimu a hankali kuma....," Hannunsa ya sanya ya buge bakin yana fa蓷in "shiru" ya fa蓷a yana ha蓷e rai a hankali kuma yace "uhm ni matsala ma guduna take, ina nemanta zaku iya sata matsala amma babuni kuma wlh idan har kuka sake kuka sanya tayi wani abu ba dai-dai ba to Tabbas zaku ha蓷u dani I'll shoe you the other side of me dalla malamai ko 蓳ace min da gani ko babu tausayi Yarinyar data rasa mahaifinta a dai-dai wannan lokacin uban me kuka zo kuyi?" Yana rufe baki Akeela ta tura baki gaba tace "duk kaine sanadi, ka tsaneta baka sonta baka tausayinta sbd duk tunaninka ya baka ta kashe maka 蓷an uwa ko?" Hannunsa Akeem yasa ya kama bakin Akeela ya mur蓷e cike da jin haushi yace "to munafukai, ko a yanzu i can repeat myself wlh i hate her ban ta蓳a tsanar wani abu kamar ta ba, I'll never ever love her duk sanda na wayi gari da soyayyar Yarinyar nan uhm kai Allah ya sauwa茩e ma, ni bani da lokacin Wannan ko matsa kuban waje" a hankali Akeela ta bu蓷e idanunta da sukai wani mugun jaa ta kalli Akeem cikin nutsuwa shima ya kalli tsakiyar 茩wayar idanunta, muryarta na rawa tace "ka sani mu 蓷in jinin Jikinta ne, mu蓷in ajjiya ce a Jikinta zamu tafi amma tafiyar mu ba zai zama alkairi ba, zamu dawo ne a lokacin da komai ya 茩are zamu dawo when all is gone, za manmu a Jikinta gado ne kuma asali ne zamu tafi zamu tafi"
Tana fa蓷in hakan ta wani irin yin mi茩a tare da yin hamma a hankali kuma Jikinta ya saki, jikinsa ta fa蓷a tare da 茩an茩amesa tana sakin kuka a hankali cikin wata murya mafi muni tace.
"Bobbo Baffana what happened to him, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un wannna mutanan fa" a gigice ta zame jikinta zata tashi cikin sauri yace "keee" dai-dai lokacin kuma Akeela ta jiyo ihun mahaifiyarta Baba Rabi taba fa蓷in "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Allah ya ji茩anka Baffa Ubangiji yay maka rahama, Allah ya saka mana Ubangiji ya tuni asirin dukkan wanda yake da sanya hannu a kashe ka" ba Akeela ba hatta Akeem ji yay dukkan jijiyoyin da suke 茩ara masa 茩arfi da kuma kuzari sun kau, wani abu mai nauyi da kuma girma ya hau kansa, yayinda ya kejin kamar yayi nesa da wani babban gurbi na rayuwarsa.
Bai rayuwa da Baffa mai tsayi ba, domin tun yana 蓷an shekara biyu a duniya Abbunsa ya 蓷auke sa zuwa wajan Baffa, daga nan Baffa ya rainesa shine ya yayesa, bayan yayi wayoo ne kuma yace sam wajan Abbunsa yake son komawa kamar yadda Abbu yasha bashi labari, amma tarin so da kuma 茩aunar da Abbu ke masa har razana shi yake, yana tunanin kamar Baffa yafi son shi fiye da Abbu, ko ciwo yay yanzu za kiji wayar Baffa yana fa蓷in "Ina Maudo na, mene ya faru dashi jikina ya bani ba lafiya yake ba" bazan ta蓳a barin gidan ba sai ya tabbatar Akeem ya samu lafiya.
A wannan lokacin Akeem kallon Baffa kawai yake, yana son shi amma he couldn't know why baya son zama inda Baffa yake? What exactly wrong with him, he made a very big mistake a rayuwarsa.
Wani irin raunataccen kuka Akeela ta sanya domin tayi na'am da cewa dukkan wani jin da蓷in ta da kuma farin cikin ta ya tafi, shine Garkuwar ta, shine tubalin gina rayuwarta yanzu ya tafi waye zai 蓷auki dukkan wani 茩alubalanta har haka? Daga can bakin 茩ofa Abbu dake tsaye yace "Ni, nine nan Akeela" ita wlh bama tasan cewa a fili tayi maganar ba, A hankali Akeem ya zame jikinsa daga gefen Akeela ya mi茩e tsaye ko Abbu bai kalla ba ya fita kai tsaye kuma 蓷akin Baffa yake ya shiga, cikin nutsuwa kuma cike da tarin jarumtar ya tattaro dukkan 茩arfin da yay masa saura ya fara shirya Baffa da hannayensa, tuni jama'a sun fara cika unguwar Akeem da kansa yaywa Baffa wanka yana tsaka dayin wankan ne kuma ya hangi wani zobe a hannun Baffa hannun ya kama tare da zare zoben ya sanya shi cikin aljihunsa, dukkan wanda yaga Akeem a wannan lokacin saiya tausaya masa ya wani fa蓷a ga kuma Azumin da yake, a hakan ma dan yana da mugun shanye abu a ransa da kuma jarumta.
Dubban jama'a suka sallaci gawar Baffa kana aka kaisa gidansa na gsky ana dawowa ana sallar magrib, bayan an idar ne Akeem ya juya a hankali tare da kallon jama'ar da suke wajan cikin sakin Murya da kuma tawakkali yace "Muna gadiya 茩warai da gaske Allah ya ji茩an Baffa yay masa rahama, amma zaman makoki muma a yau 蓷in nan in sha Allah zamu koma gida, sai kuma na dawo" gaba 蓷aya suka amsa da "Ameen" mi茩ewa yay gently yana tafiya a hankali bakinsa 蓷auke da sallama ya shiga yana shiga Ummi ta 茩arasa wajansa tace "Akeem ko ruwa baka sha ba" Kallonta yay idanunsa na lumshewa ba tare da yace komai ba, p.a ne ya kalli Ummi yace "bari na samu masa Coffee" jinjina kai Ummi tayi tace "Yawwa Al'kaseem maza kaji" Akeem kowa sama sama yake jinsu domin baya fahimta a hankali kuma ya fara gani wani dishi dishi, duk yadda yakai da ri茩e kansa kasawa yay wani irin jiri ya kwashe sa bar barshi ko'ina ba sai 茩asa da 茩arfi Ummi tace "Subuhanallah Akeem mene ya sameka mun shiga uku" da wani irin sauri Didi ta fito tana fa蓷in "Ii''ilafi 茩urash" ta fa蓷a tana nufar wajan Akeem, Akeela dake zaune bayan tayi sallah jin sunan Akeem yasa ta fito da gudu har tana tuntu蓳e jikinta na rawa ta sanya hannunta ta janye Didi wani fa蓷awa jikinsa tayi tana sakin kuka tare da fa蓷in...
Yanzu muka fara馃
#love
#romance
#destiny
*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616
*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃ã—é¦ƒå¾“éˆ¥å¶æª§é””� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.
*FITATTU HU茒U馃敟*
BA茦AR FATA
AutaR ManyA
DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo
SULTAAN
Mss flower
gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218