Sashe 80
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
SARAUTAR MARUBUTA
3/14/22, 19:47 - Buhainat: Emirates International Hospital.!
Ajmal na zaune shida Karim a kan dogon kujerun dake corridor 蓷in dage wani 蓳angare na cikin hospital 蓷in.
Sai Abdul-茩hadir Azeem da Tijjani dake tsaye suma,
Zuwansa kenan cikin babban asibitin mai girma da kuma tsari ga kuma haè“·uwa.
Don a ward 蓷in da ake admitting authoritative patient ma aka kwantar da Akeela ma, ba ko wanne ake admitting a wannan babban 蓳angaren ba, sai wanda ya isa, but Begin that chief of staff 蓷in daya tawo da Akeela, yasa aka kwantar da ita a wannan wajan.
A hankali wasu likitoci guda uku suka fito daga cikin babban ward è“·in da ko kaè“·an bai nuna alamar cewa nan è“·in hospital bane,
Biyu daga cikin likitoci ne suka tafi è“·aya kuma ya tsaya yana gyara zaman farar rigarsa.
A hankali ya kalli Ajmal ganin gaba 蓷aya ya kasa nutsuwa damuwa ta bayyana akan fuskarsa kana a hankali ya juya ya kalli Abdul-茩hadir Azeem yace.
"Her father?"
Abdul-茩hadir Azeem yay 蓷an shiru yana tunani kafin kuma a hankali ya girgiza kansa alamar "No"
Ajmal ya 茩arasu wajan gently yace "Ni mijin da zata aura ne" likitan yace "Ok kai future husband to be 蓷inta ne, her parents fa?" Ya fa蓷a yana 茩ara kallon Ajmal,
Abdul-茩hadir Azeem ya 茩arasu wajan likitan yace.
"If there anything let me know, we brought her to the hospital..." Likitan yace "ok sir, meet me at my office"
Ya fa蓷a yana nufar office 蓷insa Abdul-茩hadir Azeem kuma yabi bayansa yabar Tijjani da Ajmal da Karim zaune a Wajan.
A hankali Abdul-茩hadir ya bu蓷e 茩ofar ya shiga da 蓷an sauri likitan yace.
"You should stay behind please.." Zama yay saman kujera looking at his face yace.
"Mu duba Yarinyar sosai, tana bu茩atar kulawa, bayan ciwon sikila da take dashi damuwa yay mata yawa, idan kuma aka bari tayi tasiri a Zuciyarta to Tabbas mummunan abu yana gab da samunta"
Jinjina kai Abdul-茩hadir Azeem yay, zuciyarsa cike fal da tausayin Akeela, wannan shine karo na biyu daya ganta,
Sai kuma yanzu da Ajmal yake fa蓷a masa cewa itace wacce yake so, kuma zai aura, kenan hakan yana nufin 拼ar uwar Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ce? Itace Yarinyar da aka kashe mata Baffanta?
Gumin dake yanko masa ya share lokacin da yaji likitan yace.
"Za'a 茩ara mata jini leda biyu kafin kuma ta farka muga yanayin ciwon nata"
Mi茩ewa tsaye Abdul-茩hadir Azeem yay yace "ba damuwa muje a 蓷auki nawa" fitowa sukai zuwa laboratory, ganin hakan yasa Ajmal Mi茩ewa tare dabin bayansa yana zuwa yace.
"Papi ka bari a è“·auki nawa" Murmushi likitan yay yace "ai kuwa kai ne kafi cancanta" Jininsa aka fara gwada wa bayan an gama Dr yace.
"Sorry ba za'a iya sanya mata jininka" "why?" Ajmal ya faè“·a cikin raunin Murya Dr yay Murmushi yace.
"Tunda na fa蓷a akwai dalili kam" shiru Ajmal yay daga baya ma Mi茩ewa yay ya nufi inda aka kwantar da Akeela.
Yana fita aka è“·auki jinin Papi wanda aka samu kuma yay dai-dai dana Akeela, yana è“·auka yaje ya sanya wajan tacewa kafin zuwa anjima.
Gently Ajmal ya tura 茩ofar without making any sounds wanda zai tashi Akeela..
Zama yay kan kujera kafin a kama hannunta kaè“·an yana shafawa yana jinta a dukkan wata jijiya ta jikinsa, kullum da sonta yake kwana yake tashi.
Cikin 茩asa da Murya yace
"Beautyna ki amince ki aure ni zan baki kulawa ta musamman,ina bu茩atar ki a tattare dani"
Ya fa蓷a yana matse 茩afarsa a hankali kuma ya zura 蓷aya hannunsa cikin wandonsa yana shafa mararsa yana 蓷an sakin ajjiyar zuciya, while hannunsa Yana kan fuskarta yana shafawa.
Turo 茩ofar akai wanda yasa Ajmal saurin zame hannunsa daga cikin wandon, Papi ne ya shigo idanunsa akan Akeela, yana jin sonta a ransa, idanunsa ya mayar ga Ajmal yace.
"Stay with her zani gida"
Ajmal yace "ok Allah ya kiyaye"
Fita yay zuwa part compound na asibiti suka fita shida Tijjani, Karim kuma ya shigo yana kallon Ajmal yana faè“·in.
"Gwamma ka gyara halinka tun kafin Akeela ta san waye kai, babu wata macan da take 茩aunar na miji mai irin halinka"
Tsaki Ajmal yaja kafin yace "kaifin na aureta ne, amma dana aureta zan daina" Karim yace "ko?" Yace "Of course" Murmushin takaicin halin Ajmal yay yace.
"Duk wanda ya saba baya iya dainawa, ko zai yini kwance a jikin matarsa ba zata gamshe sa fiye da yadda hannunsa zai gamsar da shi, Tabbas nasan kulawar mace ga mijinta yana sauya dukkan 蓷ibi'un namiji, Imma mai kyau imma mummuna, mace nada tasiri 茩warai ga rayuwar mijinta, 茩ilan yin Masturbation kake amma baka dan illarsa ba, Masturbation Istima'i, na kawo Infection, Yana kassara Jijiyoyin da suke kawo Mani wanda yake lafiyayye saiya zama ya tsinke sannan Yana kawo Discharge bayan nan yana motsar da gaban namiji, komai girman al'aurarka yana sawa ya zama 茩an茩ani babu ta yadda za'ai ya shiga jikin mace, Wannan abun kamar ya zama ruwan dare 茩warai ga matasan mu, abubuwa da yawa suna kawo yin Istima'i, sha'awa itace tushe kuma tubalin faruwar komai,
Shiyasa yanzu kamilallun maza sunyi 茩aranci a wannan duniyar, a maza 100 guda 10 za'a iya samu wanda basu san mace ba,
Wani yana son aure amma bai da hanyar yinsa, domin ba zaka auri mace ka ajjiyeta kai ta cinta haka kurum baka da abincin bata ba, sutturar daza tana sawa ba, kayan gina jiki, kaga idan babu wanda duk wani sinadari dake sanyawa mace ni'ima yake sawa tayi daè“·i wajan yin sex zai kau, wasu suna da matan, amma kuma matsalar su shine matan nasu basu san yadda zasu kula da miji ba, miye rayuwar auren gaba è“·aya rabinta shine sex, idan babu shi wlh ba kowa zai takura kansa wajan yin aure ba"
Shiru yay yana sauke numfashi kana ya kalli Akeela data è“·an motsa hannunta.
A hankali ya 蓷ura da fa蓷in, "Kaga a nan miji ya tsare kansa ta hanyar yin aure, amma rashin kulawar mace, da kunyar wasu matan da suke da ita wacce kuma take cutar mazan su, yasa basa iya kula da miji, shi kuma miji baya da ku蓷in da 茩arin aure, baya kuma so ya fa蓷a yin zina da wasu matan hakan zai sanya ya samawa kansa mafita wajan yin Istima'i da hannunsa,
Ni banga abin kunya tsakanin miji da mata ba, ita kunyar taci uwarta, duk wata kunya kafin aure take amma da kayi Aure ta kau, kina zaune mijinki zai auri wata macan ta zame masa 茦ARUWAR GIDA, wasu kuma mazan a haka suke masifa ce da tayi masu yawa"
Ajjiyar zuciya Ajmal ya sauke kafin a hankali yace "Meke Coursing Masturbation?" Karim yace.
"Meke sawa ai sex ko lez?" A hankali Ajmal yace "Sha'awa ko"
Karim yace "Inhar kana jin sha'awa, abubuwan da suke zuwar maka a rai da zuciya a lokacin da sha'awar ta taso maka shine yake jawo Masturbating"
Gaba è“·aya shiru sukai kafin Karim yace.
"Ina baka Shawara as a good friend, wlh ka daina ka daina idan ba haka ba wata rana zakai ladama"
Shiru kawai Ajmal yay ba tare da yace komai ba,
"Bobbo na"
Akeela ta furta a hankali idanunta rufe alamar bacci take, Ajmal ya matsa kusa da ita Karim kuma yace.
"Waye Bobbo"
Ka faè“·a Ajmal ya è“·aga alamar bai sani kana kuma ya maida hankalinsa ga Akeela wacce ta gama buè“·e idanunta wanda yake zubar da hawaye.
Kallonta yay yace "Beauty na" buè“·e idanunta tayi ta kallesa kana kuma ta è“·auke kai, kafin Allah ta furta.
"Kuè“·in Aure na daka kai kaje ka amsa" wani irin zare ido yay waje yace.
"What, akan mene"
Shiru tai masa tana 茩o茩arin tashi zaune kana kuma ta cire drip 蓷in da aka sanya mata,
Mi茩ewa tayi tsaye amma jiri ya shiga 蓷aukanta, ganin yadda take 茩o茩arin fa蓷uwa yasa Ajmal ri茩eta a jikinsa,
Numfashi ya sauke saboda wani da蓷i da yaji yana saukar masa a jiki, zame jikinta tayi da 茩arfi cikin sanyin murya tace.
"Ka sake ni" cike da damuwa yace "zaki faè“·i ai" idanunta na zubar da hawaye tace.
"Ka barni na fa蓷i mana, da abinda kake aikatawa gwamma na fa蓷i naji ciwo, ban san haka kake ba, a 茩o茩ari na na kujewa damuwa yasa na amince da auranka, ashe kai 蓷in baka cancanci zama miji gareni ba, ban san mene yasa 茩addarar take min haka ba, na kuji wasu Ahhalin saboda damuwa da 茩unci, da kuma kasancewa ta gur蓳atacciya wacce bata da asali bare toshe, ka barni dani dakai ba'a san wanda abinsa yake da muni ba, amma duk lalacewa gwamma kai dani, kana da kowa uwa,uba 拼an uwa bana da kowa, ka barni baka dace da rayuwata ba zaka auri Shegiya kuma TSINTACCIYA kama ta ba"
Daga Ajmal har Karim tsayawa sukai suna Kallonta, yadda hawaye ke fita daga cikin idanunta haka shima Ajmal hawayen ke fita daga cikin nasa idanu, Rashin auren Akeela Babbar illace ga rayuwarsa, cikin damuwa yace.
"Bana da damuwa da kasancewar ki Shegiya kamar yadda kike fa蓷a, zan maki komai,duk abinda da nake zan daina wlh Allah nai maki Al'茩awari ina tsananin son ki da gsky, Rashin aure na zai sanya ba kuma fa蓷awa wata halakar, zan zame maki gurbin iyayen da kika rasa" ya fa蓷a idanunsa na zubar da hawaye.
Idanunta ta è“·auke gefe guda tace "i can't marry you anymore" kuka Ajmal yasa yace
"Dan Allah, kiji tausayi na ki zama mai jahadi tunda Ubangiji yasa ke kika gane halina sa蓳anin Iyaye na babu shakka Ubangiji ne ya kawo lokacin shiriya ta"
Banza tai masa yayinda da take kuka a 蓳oye a wannan karan babu wanda take son gani taji da蓷i irin Bobbonta, ya mance da ita yay mata nisa sosai, bata san inda zata samesa ba, da ace zata ganshi da babu abinda zai hanata binsa zuwa duniyar suka,
Ganin yadda Ajmal yake kuka kamar yaro yasa Karim cewa.
"Kowa yana iya jahadi akan ganin rayuwar wasu ta gyaru, malamai da yawa sun auri karuwa saboda kawai ta daina abinda take, idan kika aure da sakamakon jahadin da kikai sai Ubangiji ya kawo maki sau茩i cikin lamuranki Akeela" cikin shasshe茩ar kuka kamar fitar rai tace.
"Kona aure sa ba zai sauya ba, ni a yanzu burina bai wuce nai nisa da dukkan mutunan da suka sanni ba, nasan koda iyaye na suna aure basu 茩aunata tunda har suka yar dani" cikin kuka Ajmal jikinsa na rawa yace.
"Kiyi min Al'茩awarin aurena ni kuma nai maki al'茩awarin dai nawa wlh bazan 茩ara ba, ina iya mutuwa idan baki auren ba" shiru tayi domin bata son namiji yana kuka a gabanta, gaba 蓷aya tausayin Ajmal ya kamata cikin sanyin murya.
Ajmal yace "please Akeela ki tausaya min ban ta蓳a son wata 拼ar mace kamar ki ba"
Cikin raunin Murya tace.
"Ka tabbatar idan na aurenka zaka daina abinda kake?" Da sauri yace "wlh na daina kina min al'茩awarin Aure" hawaye na zubu mata tace "Shkknan" yace "Kin tabbar zaki auren?" Tace "In sha Allah sai dai bana numfashi" murnar da yay masa yawa ne yasa ya mi茩e tsaye tare da rungome ta ya saki kuka.