← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 116

Sashe 88

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

NOTE
_Ni Banga amfanin warewa 拼ar mace wani sashe na musamman a gidan iyayenta ba, ka haifi yaro amma duk da tarbiyyar daka bashi ZAMANI, 茦AWAYE, SAMARIN BANZA zasu iya sauya maka tarbiyyar Yara, ita mace bata ta蓳a girma da bata tsoro idan har ba Aure kayi mata ba, ke wai uwa kina can kin saki baki kina bacci kin warewa yarinya 蓷akinta ba, me take? Yaya take rayuwa da daddare baki sani ba, bari kuji su sex chat 蓷in da yarinya take da a gaban babatar take bacci wlh bata isa tayi ba, Ni babu ruwana na Rubuta a littafi as a lesson duk wacce tayi kuyi da abinda na rubuta MATSALAR TA CE馃槀 Bata NA'IMA SULAIMAN NIMCYLUV SARAUTA BA鈽癸笍馃槒_
3/16/22, 17:02 - Buhainat: 97-98
TSINTACCIYA
鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍
kama hannun Akeela, wacce bata san waye ba haka kuma tsoro ya hanata fahimtar 茩amshin turarensa, 茩ara kama 蓷aya hannunta yay while he's walking ya kai hannunta kan bakinshi yay mata kiss, Akeela was just looking at the shadow, she knows for as long as suna da good terms da wannan shadown saboda ta fara understanding na inuwar.
These few days da sukai basa tare da Bobbonta taji kamar shekara guda ne, yana nuna mata Love, cares amma kwana biyu da tayi bata gansa b duk ta damu tasan kuma rashin zuwan, it's not because he doesn't care of her, sai dai It's because something went wrong between them!
Ajjiyar zuciya Akeela ta sauke duk da cewa har yanzu tsoron yana akan fuskarta amma bata da tabbacin shine ko bashi bane, haè“·e rai tayi feeling so angry.
She's so scared and so fustrated at the same time, bata son bada kanta wajan fara yi masa magana, but seriously she need him, tana son ta samu tayi kukan data jima tana son yi amma ya茩i zuwar mata she need to cry on his shoulder.

Yarr yarr haka Akeem yake kin tsigar jikinsa na tashi tare da wani irin zubewa tare da mimmi茩ewa,
Wani sihirtaccen sanyi na ratsa masa dukkan wasu kofofi na jikinsa,
Gyara tsaiwarsa yay tare da buè“·e rikitattun idanunsa wanda suke a lumshe kamar mai jin bacci.
Yayinda kuma ya kejin kamar ana sanya mayan 茩arfe ana fisgar zuciyarsa dashi zuwa gare ta, hakan ya bawa gangar jikinsa damar 茩ara kusantar inda take a tsaye sukai very close da juna.

Akeela kuwa bakinta na 蓳ari la蓳蓳anta na rawa yayinda ha茩oranta suke ha蓷uwa da juna,
Suna ba da wani irin sauti 茩ass 茩ass, A cikin kunan Akeem, cikin wata raunataciyyar Murya mai amsa kowa tace.

鈥淏ob...Bobbo鈥�
Saukar sauti da Amon muryarta a cikin kunnansa suka taro waje guda suka haifar masa da wani irin kasalallan yanayi a jikinsa, Al'amarin daya haddasa rufewar idanunsa ba tare daya shirya hakan ba,
Da茩i茩o da kuma sakonni ha蓷i da shu蓷ewar wasu mintinoni ya 蓷auka idanunsa a rufe, yana sauke wani irin numfashi..
Kasa Magana Akeem yay saboda wani sabon ba茩on yanayi daya samu kansa, yana da tabbacin cewa Akeele itace cikin nutsuwa da kuma bugawar zuciyarsa ha蓷i da sha茩ar iskarsa a yanzu, rashinta ko kuma yin nisa da ita dai-dai yake da rasa dukkan abinda ya keji a Yanzu,
Fesar da iska yay kaè“·an tare da murza tafin hannunta yana jin yadda numfashinta ke sauka da sauri saboda yadda yake murza hannun nata.
Akeela kasa daurewa tayi cikin kwa蓳e fuska tare da narkar da murya tace.
"Baka so na ko?"
Chapter 88 · 0% Book details