Sashe 67
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
ke wani irin bugawa da 茩arfin gaske, Ya 蓷an jima zaune ba tare da yay komai, domin he's has already forgot cewa yana cikin mall 蓷in, sai da wata ma'aikaciya tazu tace. "Sir the you need some help?" Idanunsa ya bu蓷e da 茩yar tare da yiwa matar kallo 蓷aya ya 蓷auke kansa, ba tare da yace komai ba, sai wata jotter da pen ya 蓷auka tare da rubuta. _鈥淜aya all, shoe, size 36, expensive bag, abaya, jallabiya for beautiful lady, costumeties, perfumes, inners鈥漘 Ya rubutawa ya mi茩a mata tare da maida idanuna ya rufe yana mamakin yadda ya rikice lokacin 蓷aya, ya 蓷auka hqrinta zai tasiri a kansa amma yay mistake, Ya 蓷auka abin zai zo da sau茩i amma yay babban kuskure domin ta shammace sa, Matar tace "Sir Shekaru?" A ta茩aice yace "17 to 18" Yana gama rufe bakinsa tace "size na bra fa?" Shiru yay domin a nan dai bai san mene zai ce fa, ganin bashi da alamar magana yasa tai shiru tare da juyawa ya shiga loda masa kaya kamar hauka. Wasu 拼an mata ne suka shigo su biyu, dukkan su farare dasu ganinsu kasan cewa wayayyu ne, tun shigowar Anisa idanunta ya sauka akan Akeem, ba zata mance fuskarsa ba, da 蓷an sauri ta dagi shoulder 蓷in ta kusa da ita tace. "Hee Aziza kinga abinda ido na ya gani kuwa?" Juya idanu Aziza tayi kana ta kalli Anisa tace "me kenan?" Murmushi tayi tace. "Uhm ba nace sai na nemusa ba? Kalli can Dr Abdul-hakeem Bukar Bello wanda muka gani a t.v" Da sauri Aziza ta juya domin bata yarda cewa shi 蓷in ne da gske ba, lokacin da idanunta ya sauka akansa kusan suman tsaye tayi, ashe yadda suke tunanin ganinsa har ya shige haka, Ya fi kyau a zahiri fiye da cikin Camera, da 蓷an Mamaki tace "Subuhanallah, Ubangiji yay halitta a nan, wlh shine" Anisa tace "to what are you waiting for? Muyi masa magana" girgiza kai Aziza tayi tace. "I can't" "why?" Cewar Anisa Murya a can 茩asa tace "wlh yay min kwarjini, Wannan macan da zata samesa sai Sa'a, 茩ilan ba 拼ar 茩asar waje ce" Shiru Aziza tayi tana tunanin kafin tace "Bari nai masa" Akeem na jin hakan ya mi茩e tsaye tare da zuba hannayensa cikin aljihun wandonsa domin duk Maganar da suke yana ji kuma yana fahimta, Jine dashi kamar Maciji, fuskarsa a ha蓷e kamar hadari babu walwala a cikinta yay waje abinsa yana fesar da iska, Yana fita ma'aikaciyar tabi bayansa da manyan bag wanda aka zuba kayan ciki, A bayan mota aka sanya masa kafin mata ta 蓷auki a.t.m 蓷insa ta bashi tana fa蓷in "Thank you sir" Bai kalleta ba ya shiga mota abinsa tare ta bata wuta ya nufi gida, Kusan a tare napep 蓷insu Akeela tayi parking da motarsa, hakan kuma ya faru ne dalilin matsalar da napep 蓷in ta samu, tsayawa tayi domin babu wani ku蓷i a wajanta tama rasa mene za tace, mai napep 蓷in yace "Hajiya ina jira" 茦an茩ame Jikinta tayi bakinta ya shiga motsawa, duk abinda suke akan idanunsa a hankali ya bu蓷e motar ya fito yana mai 茩ara kame fuska babu alamun wasa, a hankali ya 茩arasa wajan mai napep 蓷in, ba tare da yace komai ya zaro wallet daga aljihun sa, shi yama mance yaushe ya sanya ku蓷i yasai abu sai dai ta Atm, 2k ya 蓷auka ya basa mai napep 蓷in yace. "Yalla蓳ai 500 ne" Kallonsa yay tare da lumshe idanunsa a hankali ya sanya hannuna tare da kama hannunta saboda ganin yadda take 茩o茩arin shigewa cikin gate 蓷in. Da sauri ta kallesa sai kuma ta 蓷auke idanunta tare da murgu蓷a masa baki tace. "Malam ka sake ni" Banza yay mata sai ma janta da yay zuwa cikin motar ya tura ta ciki, wajansa ya koma ya shiga tare da danna horn, duk abinda take yana lura da ita amma yay mata banza, da sauri gatekeeper ya bu蓷e masa gate, kana ya shigar da motar yana gama parking ya kashe motar tare da lumshe idanunsa ya jinjina da jikin kujerar yana sauke numfashi, juyawa tayi ta kallesa ka蓷an sai kuma a lokacin ta kula da yadda 茩irjinsa yake wata harbawa domin 茩arara kake ganin 蓷agawar da 茩irjinsa yake, ta蓳e bakinta tayi, tare da juyawa zata fita taji motar a rufe, cikin sauri ta juya tace.. "Zan fita" idanuna a rufe bai ce komai ba sai ma 茩ara kwanciya da yay akan kujerar yana fidda numfashi, a 蓷an hasale tace. "Jira na suke fa" Idanunsa ya bu蓷e tare da juya ya kalleta sosai kafin a hankali Murya kuma kamar ba nashi ba yace "okey" ya fa蓷a yana unlocked 蓷in motar kamar zata tashi haka ta fita zuwa cikin gidan. Tana shiga ta samesu a main Parlo duk sunyi wanka sun shirya ciki fara'a Didi tace. "Ga Tsila ga Tsila" Murmushi Akeela tayi tace. "Didi, Ummi, Mami sannunku da hutawa" Ummi tace "yawwa Daughter daman ke ake jira, jeki kiyi freshen up ki shirya kiyi Lunch time ya kusa" Anup kam tsaki tayi a hankali tace "munafuka" Caraf Didi tace "A'a baiwar Allah, Wacece ke? Daga ina haka zaki ce munafuka? Kul na 茩ara jin Wannan haramtacciyar kalmar ai wannan batsa ce 茩arara" Baba Rabi dai Murmushi tayi, Mami kuma Mi茩ewa tayi dai-dai shigowar Akeem hannunsa ri茩e da kayan shopping 蓷in, Salama kawai yay tare dayin Sama abinsa, da idanu Ummi ta bisa saboda sauyin da taga yayi sosai, Anup kuwa Murmushi tayi tare da Mi茩ewa tsaye tabi bayansa "Haba 拼ar ai ko a gidan karuwar wannan sai anja aji bare kuma keda kike neman a soki" sai a lokacin Baba Rabi tace "haba Didi ai bashi da lafiya ne" da sauri tace "Sada茩allahul azeem, yama mutu mana amma Meye nata ita? Wannan ai cusa kai ne wata 茩armashu da ita kamar 蓷an kampai" Didi ta 茩are maganar tana tura dan茩wali gaba, Akeela kuwa tana zuwa ta cire kayanta tare da shigewa bathroom wanka tayi sosai kana ta fito 蓷aure da towel, tana fitowa Aleema tace. "Duk yadda nasu ai min irin kalbar ki da henna naki amma abin bai ba, naki yafi kyau Allah Hero yana sane ya kaiki ke 蓷aya sbd ki fimu kyau a wajan dinner" a sanyaye tace "Dinner?" Afaf tace "Yeah ki shirya yin make up Ma'ahh" kallonsu kawai tayi domin bata tunanin zata wajan wata ana dinner, shiryawa tayi cikin wata jallabiya mai kyau saboda tafi jin da蓷in dugwayen riguna, Sosai kuwa tai mata kyau ta 蓷ura vail a kanta tare da 蓷aukan wayarta ta fita zuwa Parlo, kai tsaye dinning tayi ta fara cin abinci ka蓷an taci ta mi茩e, Lokacin wayarta na ringing kuma tasan Ajmal ne, cikin main Parlo ta dawo duk an fitar da kayansu zuwa cikin mota na Akeela ake jira, Ummi ce tace "Daughter jeki amsa kayan naki wajan Hero kizo ku tafi" turo baki tayi tace "Ummi bari na 蓷auki wanda kika ban" Da mamaki tace "to bance ba, kije ki amshi wancan no agreement" turo baki tayi gaba kana ta nufi upstairs, Ita wahala yanzu bata son duk sabgar da zata ha蓷ata dashi, Akeem kam yana shiga part 蓷insa bathroom ya yay wanka sosai zuciyarsa a cun茩ushe ko riga bai sanya ba sai 3gauther ya fito Parlo yana baza 茩amshin Radox Feel Active Shower Gel, yana tafiya a hankali kansa a 茩asa, yana zuwa yaji ana knocking door 蓷in, da 蓷an sauri ya kashe gaba 蓷aya light 蓷in parlon yay Wani irin duhu sosai, kasancewa duk windows 蓷in a rufe suke. Tsayawa yay a bakin 茩ofar kafin ya ri茩e handle 蓷in ya bu蓷e yana bu蓷ewa ya shige bayan labule, Cikin nutsuwa ta shiga Parlon ganin kuma duhu ya sata yatsuna fuska, ganin yadda take 茩o茩arin kunna torchlight 蓷in wayarta yasa a hankali a kuma taushashe yace. "Peto my life" Jikinta har rawa yake wajan juyawa tana wani irin sakin dariyar farin ciki tace "You?" Idanunsa ya lumshe kamar ba zai matan ba sai kuma yace "yeah! Ur Bobbo come closer" jikinta na rawa tama mance mene ya kawota cikin part 蓷in na Akeem,ta nufi wajan Bobbo da sauri inda take jiyo hucin Numfashinsa tana zuwa ta tsaya cak Saboda karo da tayi dashi, shiru shima yay yana sauraran bugun zuciyoyinsu baki 蓷aya, Kamar wanda ake ja da 茩arfe haka ya sanya hannunsa duk biyun tare da ha蓷ata da jikinsa ya tura fuskarsa cikin wuyansa yana sauke numfashi kamar yadda take saukewa...