Sashe 85
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Wata ajjiyar zuciya Laylerh ta sauke, yayinda Aalam kuma ya zame a hankali tare da kallon gabas yay wa Ubangiji godiya, ta hanyar yin sujudil shukri,
Akeem kasa motsi yay, wato bayan zallar so da kuma 茩aunar da ya kewa Akeela harda so irin na ha蓷uwar jini,
Yana jintae a dukkan wata 茩ofa ta cikin zuciyarsa, Wannan dalilin yasa Amani ke kama da Akeela, Akeela kuma ke kama dashi ga kuma kamar da Meema take da Akeele, Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali, wanda bai ji tsoron Allah ba ya shiga uku,
Mulki ya sanya kayiwa è“·an uwa musulmi illa, yasa ka kashe mutum ka haukata mutum, haka kuma kyakyatatawa mutum zato yafi ka muzan tashi, ka kalli mutum kawai ne amma kasan baiwar dake jikinsa ba,
Haka kuma haifar yara irin su Akeela baya nufin zina akai aka haife su, zina shi ne yin sex ta hanyar amincewar ko wanne jinsi,
Amma ita Akeela fyaè“·e akaiwa mahaifiyarta kuma aka haukata ta Wannan dalilin yasa akai mata kallon TSINTACCIYA.
Gama Labarin yay dai-dai da 茩arewar jinin da aka sanyawa Akeela lokacin kuma yaja domin har anyi sallar Asr,
Ganin jinin ya 茩are yasa Akeem zare mata jinin bai kula kowa na Wajan ba ya sanya hannunsa duk biyun ya 蓷auki Akeela zuwa 茩irjinsa ya rungometa sosai, yana shirin fita Papi yace.
"Ina zaka jemin da yarinyar?" Wani mugun kallo Akeem ya watsawa Papi yace "kai ba kaji kunyar faè“·in abinda ka faè“·a ba?"
Papi yace "koma mene i made a mistake, amma ka sani Akeela 拼arta ce ina da ikon zartar da komai a kanta dan haka ka ajjiye min ita nan mu huce gida taga gidan ubanta"
Banza Akeem yay masa ya nufi 茩ofa da sauri Papi yasha gabansa yace "wlh ka fitar min da yarinya sai na kaika Court" Aalam gyara zama yay ba tare da yace komai ba, Tabbas Papi yana da iko akan Akeele domin jini yafi ruwa 茩auri, blood is thinker than water amma shima Akeem akwai jinin Akeela dake gudana a nasa jinin,
Rai a 蓳ace yace "kafin ka kaini Court ni na jima da makaka a Court lokacin kawai nake jira kuma yanzo" ganin abin na neman zama fa蓷a yasa Abbu fa蓷in.
"Dr bashi 拼arsa"
Kamar Akeem zai kuka yace "Abbu why?" Cikin 蓷aga Murya yace "nace ka bashi 拼arsa ko? Ai ya fika iko da ita dan haka ka bashi ita ka huce muje"
Sai a lokacin P.a ya è“·an shafa kai kana yace.
"Meyasa zai bashi ita Abbu? Bayan cewa ita Akeelar matar Akeem ce...
TSINTACCIYA is not free contact to subscribe
08119237616
Dan Allah dan girman Allah kuji tausayi na, ku daina karantawa ba tare da kun biya ba馃槶馃憦馃徎.
No edited馃槖
NIMCYLUV
3/16/22, 17:02 - Buhainat: 95-96
Queen of writer's
#Nimcyluv
鉂ã‚ç¬é‰‚ã‚ç¬é‰‚ã‚ç¬
_TSINTACCIYA nidai nasan a ko wanne lokaci Wannan littafin na kuè“·i ne, ki biya ki karanta_
#500
Sulaiman Naima s union bank 0116886423
Chat me on whatsapp 08119237616.
鈥淲hat Are You saying Al'kaseem?鈥� Abbu ya tamabayi P.a cike da tarin mamakin abinda yake fa蓷a daga cikin bakinsa, ba tare da tsoro ko kuma shakka ba P.a yace "Yes! Abbu Akeela is his your tun zuwanta gidanka, Wannan rubutacce ne a cikin 蓷aya daga cikin wasi茩ar da Baffa ya bari, Tabbas Akeela matar Akeem ce"
Cikin rashin yadda Abbu yace.
"Mene tabbacin ka na faè“·in hakan?" P.a ya buè“·e ducoment è“·in hannunsa ya zaro wata farar paper ya bawa Abbu, karantawa Abbu ya fara a Zuciyarsa,
Ganin hakan yasa Dad cewa "Karanta muji mana" ya faè“·a a hankali, Aalam Adil Jahid kuwa har lokacin bai sake magana ba, domin bata cikin tsarinsa.
A hankali Abbu ya fara faè“·in.
_鈥æ·ani da shakku da irin tarbiyyar dana bawa Akeela, ko wanne kalar hukunci na zartar a kanta za tabi, dan haka ba sai na tamabayi_
_ra'ayinta ba, a kullum ita 蓷in mai biyayya ce, Maudo shine yake da wahalar sha'ani, shine wanda ba'a iya juyawa lokacin guda, ban ta蓳a yi masa ba dai-dai ba_ _amma a yau zan aikata, ina fatan zai fahimci baffansa ya kuma gane manufarsa tayin hakan,_
_Dalilin aurawa Akeela wani tsoho da nace shine ya sanya take neman kashe kanta,_
_Akeela tana da rauni kuma yarinya ce mai hqr duk da ta kasance_ _TSINTACCIYA a gareni amma da idanun basiri da kuma hikima nake kallonta Matsayin 拼ar kamar kowa ba_ _TSINTACCIYA ba,_ _rauninta ya fara tun tana da shekara 5 a duniya, a nan na fahimci ciwon sikila da take dashi,
Lokacin data girma ta san hankalin kanta bata fita ko'ina saboda_ _ciwonta, amma duk da hakan bai hana ciwon tashi ba, duk sa"aninta sunyi aure, amma ita duk wanda yaji tana da sikila ya kan hqr da aurenta,_
_Dalilin daya Sanya na yanke hukuncin aurar da ita ga wani, tunda ya amince zai amsheta a yadda take,_
_Lokacin da aka samu nasarar samun Akeela a raye nai farin ciki sosai, sai dai nayi ba茩in ciki saboda mun rasa wani shashen, bayan tafiyar Akeela gidan Bukari na yanke shawarar mene zai hana na ha蓷a auren Maudo da Akeela?_
_A Wannan ranar banyi bacci ba sai dana tabbar an 茩ulla aure tsakanin Akeem da Akeela, na zama waliyin Akeem, inda kuma Jafar ma茩oci na ya zama waliyin Akeela na bada sadaki dubu goma da kuma 茩atuwar gonata, akwai shaidu na sanya sunansu a bayan Wannan paper, akwai shara蓷i idan har Akeem bai amince da auren ba ban amince a bashi ita ba, Yaron kaifi guda ne baya ji sam, abinda ya tsara shine yake, Akeela kuma_ _macace idan mijinta na sonta koda bata son shi wata rana zata so shi, da zuciya guda na ha蓷a auren Maudo da Akeela domin zata samu farin cikin a wajansa鈥漘