← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 116

Sashe 103

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsintacciya is not free contact to subscribe 08119237616 3/18/22, 20:28 - Buhainat: 113-114 Ummi ce ta ri茩e ta sosai ganin yadda take aman kamar zata amayar da kayan cikinta, lokacin guda aman ya wahalar da ita tai wani irin laushi sai ajjiyar zuciya take saukewa ga hawayen dake zuba daga kan fuskarta. Mom ce ta 茩arasa wajan tana fa蓷in "Subuhanallah bata da lafiya ne" shiru kawai Ummi tayi tana 茩arewa Akeela kallo, Laylerh kuma tace "Ummi ki dubata mana" Da taimakon Mom Ummi taja Akeela zuwa cikin gidan suna zuwa kuma ta wanke mata Jikinta daya 蓳aci, ganin duk bata da Kwari, yasa Ummi ta 蓷an zame mata kayan jikinta tare dasa mata wata half body mai sau茩in zafi. Ganin ta wahala sosai 茩arfinta ya 茩are yasa kawai Ummi ta rubuta sunan wani 茩aramin drip da allura Mom kuma ta bawa Arif ya amso. A can waje kuma cikin tashin hankali Abbu yake kiran layin P.a a kira na uku ne ya 蓷auka yana 蓷agawa Abbu yace. "Al'kaseem wanne kaya aka kai Wudil ne?" Da mamaki P.a yace "takin da muka da蓷e muna aikinsa ne Abbu" numfashi Abbu yaja kana yace "ok kazo yanzu please" da damuwa a Muryar P.a yace "Meke faruwa kuma?" Kai tsaye Abbu ya shaida masa dukkan abinda yake faruwa ya 蓷ura da "anya babu sa hannun wani akan Wannan al'amarin kowa Al'kaseem? Tayaya za'a ce motar da kuka tura kayan ita aka samu a garin kuma ance wai ba taki bane fara ce aka shigar da ita, yanzu Maganar da ake duk sun lalata dukkan gonakin da suke Wudil sunyi 蓳arna sosai ga kuma rayukan mutane da aka kashe gsky akwai lauje cikin na蓷i" tashi p.a yay daga zaunan da yake ya shiga fa蓷in. "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, babu da matsala domin Sir Akeem is Innocent a yanzu zai dawo gida, amma nasan dole sai maganar yaje Court, babban abin ba茩in cikin kuma 蓳ata masa suna da sukai a idanun dubban jama'a da kuma mutanan Wudil 蓷in da suke ganin girma da kuma darajar sa" Jinjina kai Abbu yay yace "nima abinda yake damuna kenan, zanwa barrister Moon magana" kashe wayar yay shi kuma p.a ya shiga shirya dukkan wasu takardun su na Companyn da kuma binciken da sukai kan takin kafin ya 茩arasu. Dad ne ya kalli Abbu yace "Alhj Bukar yaya ake ciki ne" cikin girmamawa Abbu yace "kai tsaye binciken daga state cid ne, ina da tabbacin kuma Court za'a kaishi, babu da wani sauran time" Murmushi kawai Dad yay yace "Kada ka damu, kada ka manta mune gwamnati" yana fa蓷in hakan ya shige cikin gida babu jimawa Mai Magana da yawun shugaban 茩asa ya shigo da motarsa cikin gidan, fitowa yay yana danna waya a kunnansa, Asheer ne da tun 蓷azo daya shiga part 蓷insa bai fito ba sai yanzu, gaisawa sukai da mutumin kana ya shigar dashi wani ha蓷a蓷蓷an parlo da Dad yake zama time to time idan ba wani shahararren meeting zai ba. Yana nan zaune har President Ahmad Adil ya shigo Parlo cikin Manyan kaya sai 茩amshi yake, Mi茩ewa yay domin nuna girmamawa, bayan sun gaisa Dad ya kalli mutumin yace. "Kaje ka sanar da jami'an da suke State cid cewa na dakatar dasu, Sannan ka dawo da Akeem gida yanzu, bayan hakan ka shigar dasu 茩ara akan su fa蓷i inda suka sami wani impormation 蓷in har suka zo har gida bayan sun san ko waye ni, kayiwa kuma barrister na magana zamu shiga Court a gobe nan" Mi茩ewa Mai magana da yawun shugaban 茩asa yay tare da yiwa Dad sallama shi kuma Dad ya koma ya shiga cikin gidan. Yanzu zuwa main Parlo yaga Mami duk sun mance da zuwanta, ita kuma ganin hankalinsu baya jikinsu yasa tayi shiru, amma jin Muryar Asheer ba 茩aramin gigita mata lissafi yay ba. Abbu ne ya fito daga ganin Akeela wacce take bacci bayan sanya mata drip 蓷in. Kallon Mami yay yace "kije gida ko?" Dad yace "a'a kabarta mana ai ba'a gama Magana ba ko?" Abbu yace "duk maganar da Za'ai bata da ikon ji sbd na yanke igiyar aure na a kanta na sauwa茩e mata" da wani irin sauri Mami ta kalli Abbu bakinta har wani rawa yake tace "Abbu kana nufin ka sakeni?" Yace "eh, daman ba kin da蓷e kina neman sakin ba? Finally yanzu kin samu now you're free" Kuka ta sanya tace "me nayi maka da zafi har haka? Dan Allah kayi hqr kada zuciyata ta buga abubuwa sun yimin yawa ka tausaya min kada Akeem da Akeela su yafe min" zama Abbu yay fuskarsa sam babu walwala yace "zasu yafe maki in sha Allah, amma dai na sakeki saki biyu kije kawai" Aalam daya fito cikin wata lallausar Al茩yabba yace "Assha babu kyau saki cikin fushi ai abu bai kyau ba da kayi hqr ai, itama dokin zuciya ne ya sanyata aikata hakan da kuma soyayyar dake tsakanin uwa da 蓷an ta" Tunda Aalam yazo bai Magana bai tsayin hakan ba, hakan yasa Abbu kawai ya jinjina kai tare da rusunawa yace "Allah ya 茩ara maka yawan rai na riga na furta taje kawai" Mami tana share hawayenta tace "shkknan nan amma wanda na gani mai kama dakai waye shi?" Ka fa蓷a ya 蓷aga yace "I have no idea kawai kamace Ubangiji ya bamu ita iri 蓷aya" Dad ya numfasa yace. "Asheer wai? He's my son bari mu samu nutsuwa nayi maku bayani ko, ke kuma ki shiga ciki kawai" Mi茩ewa tayi jiki a sanyaye ta nufi part 蓷in su Aleema sbd bata san inda zata ba.. Tana shiga taga Ummi na 茩ara duba Akeela sbd hankalinta duk ya茩i 蓷aya, zama tayi Ummi tayi Murmushi tace. "Barka da hanya" Idanunta cike da hawaye tace "Yawwa Ummi ya mai jiki?" Ummi tace "Allahamdulillah, jiki kam yay sau茩i domin aure yay albarka anawa tunanin" Shiru kawai Mami tayi domin bata fahimci komai ba, Afaf da Aleema suka gaisheta ta amsa a sanyaye... Alhj Atiku ne ya kalli Tijjani yace "munyi kuskure, kada tunanin zamu iya kai Akeem har gidan yari? Bayan yanzu da ba Kinga kake fa蓷a min waye shi da kuma tubalin ahlinsa kada tunanin mai 茩yak茩yawan tubalin kamar Akeem mun isa mu kaisa gidan yari ne?" Zufar data yankowa Tijjani ce tasa gaba 蓷aya ya kasa magana sai sharce ta yake, a hankali kuma yace "Tabbas nai kuskure gaba 蓷aya kaina ya kulle wlh, amma nasan President Ahmad Adil zai shiga maganar" Alhj Atiku yace "Wannan kuma abinda kasan ya zama dole ne" Tijjani yace "Idan hakane bari na shiga tunaninsa, nasan yanzu dole zai sanya a kama dukkan 拼an sandan da suka kama Akeem, kuma zai nemi yaji inda suka samu labarin, haka kuma a yanzu zai nemi barrister domin shiga Court, lalle ya zama dole mu kashe barrister 蓷in President duk manyan barristers da suke nan mu sanye su da manyan ku蓷a蓷e" Mi茩ewa Alhj Atiku yay yace "na fara gajiya da ga fara sa banga 茩aho ba, 蓳arnar ku蓷in yay yawa kasa yawan lauyoyin da suke 茩asan gwamnati kuwa? Muyi abinda zai iya yiwuwa, mu bamu samu wannan companyn ba, kuma mu 茩are a gidan yari ni 茩asar zan bari baki 蓷aya kawai" 苼oye tashin hankalinsu Tijjani yay kana yace. "Dukkan kake za'a nemuka, kuma abin Kunya ne a gareka Gwamma ka tsaya yadda muka fara mu 茩are" yana fa蓷in hakan ya 蓷auki Wayarsa ya fara kiraye kiraye.... Da p.a da kuma Mai magana da yawun shugaban 茩asa tsiran ka蓷an ne a tsakanin su wajan zuwa State cid, lokacin da suka isa suka samu Akeem a wani office yana zaune ya har蓷e hannayensa a 茩irjinsa a nutse kuma ya shiga girgiza 茩afarsa yana sauraran abinda wani Cp yake fa蓷a, Girgiza kai Akeem yay yace. "Kai kuma baka san aikin ka ba? Har za'a kiraka da prvt number Akan an kama kayan da muka tura da laifi ko?" Gumi Cp ya share yace. "Ban kawo komai a kai na ba, sai bayan munyi wayar daka baya aka tura min da sunanka da kuma address 蓷in inda kake, nai mamaki sosai ganin a gidan shugaban 茩asa kake, kuma gani nayi doka bata bar kan kowa ba" Akeem da idanunsa yake a lumshe yace "Ashe? Ka hanzarta nemo location 蓷in da wanda suka kira ka, da mai turo address 蓷in bani da lokacin ba kunji da蓷i kun 蓳atan suna ba zaku gane" P.a ne ya 蓷an rusuna yace "Sir kaje gida kawai zamu ji da komai in sha Allah" Mai Magana da yawun shugaban 茩asa yace "ina tare dakai yanzu haka na shigar da 茩ara, duk za suyi bayani ne" yana gama fa蓷in hakan P.a yace "nasa a kawo motocin kuma a bincika abin mamaki babu wani sign dake nuna an zuba wata fara ciki, domin idan an zuba za'a ji warin camecal 蓷in da ake sa musu sbd kada su mutu something is fishy" wayar Akeem ce ta fara 茩ara ganin sunan Abbu yasa ya 蓷aga, daga can 蓳angaren da Abbu yake tsaye akan Akeela wacce Ummi ta ri茩e sai she茩a wani irin amai take tun ta nayi da raguwar 茩arfinta har jikinta yay laushi, cikin tausayawa Abbu yace. "Al'kaseem ina Akeem 蓷in?" Wayar ya bawa Akeem ya amsa yana fa蓷in "Abbu" Abbu yace "Akeem is everything okay?" Akeem yaja numfashi yace "Eh Abbu zan dawo idan naji gskyr komai" Abbu zai Magana yaji Akeela tace "Wayyooo Ummi cikina zan mutu" da sauri Akeem ya mi茩e tsaye yace "what happened to her?" Abbu yace "tunda ka tafi take amai yanzu ma tashinta kenan aka bata tea amma gaba 蓷aya ta dawo dashi" A sanyaye Akeem yace "I'm coming" yana fa蓷in hakan ya bawa P.a wayar yace "muje" a nan suka bar Mai Magana da yawun shugaban 茩asa. Lokacin ana kiran sallar zhur Asheer ne ya fito daga part 蓷insa shida Meema ya 蓷aura alwala zashi masjid, ha蓷a ido sukai da Mami 蓷an tsayawa yay jim kafin yace "Ina yini" kasa amsawa Mami tayi sharr sharrr hawaye ya zubu mata, da sauri shi kuma yay gaba abinsa, mutunce Meema tace "Anyya Mami kiyi hqr ki daina kukan hakan" share hawayen tayi tana jan numfashi.. Tana nan zaune duk mazan gidan suka nufi masjid, A hankali Akeem yake shigowa cikin main Parlo 蓷in hannunsa zube fuskarsa
Chapter 103 · 0% Book details