← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 116

Sashe 49

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Cikin 茩ara kamewar fuskarsa wacce babu 蓷igon Rahma ko ka蓷an akan ta, ya 蓷aga hannunsa tare da zuba su a Cikin aljihun wandonsa yana jifanta da wani irin hargitsastsan kallo wanda babu wanda zai iya tantance wanne irin kallo ne da kuma fassarar kallon, kafin kuma ya numfasa ya bu蓷e bakinsa dake 茩amshin Affter Vescent mint mouth wash cikin dakakkiyar Muryar nan nashi mai cike da garga蓷i babu wasa yace.
"Why?"
Ajjiyar zuciya Anup ta sauke tun zuwanta sai yanzu taji Muryarsa wacce ta azabtu da rashin jinta na tsayin wasu watanni.
Cike da kararraya ta kalli Akeem tana wani juya masa jiki da kuma shaffaan 茩irjinta wanda maza suka gaba ta蓳ewa tace.
"Na santa aiki ne, almost 40mnts kenan, shine yanzu tace batai ba, and she keep me waiting shine yasa na daketa ai nayi dai-dai ko My dee? My husband to be?"
Jinjina kansa yay domin tuni ya 蓷auke kansa daga gare ta ya mayar kan Akeela wacce take shasshe茩ar kuka, tana yarfe hannunta har yanzu fuskarta ra蓷a蓷in azaba take mata.
Cikin son jin abinda Akeela zata fa蓷a ya 茩ara jan numfashi tare da lumshe idanunsa yana fesar da iska yace.
"Meyasa?" Turo bakinta tayi tana buga 茩afa a 茩asa kamar 茩aramar yarinya domin a haka Baffa ya raineta tace.
"To ba nayi ba 蓳era ya sace" wata uwar ashar Anup ta saki wanda yasa Akeem yay saurin Kallonta, yana 茩ara ha蓷e fuskarshi wlh rabon da yaji zagi har haka ya manta cikin 茩arfin hali irin na Anup tace.
"My dee kaji wani rainin hankali a nan, uban wanne 蓳eran ne yay girman da zai 蓷auki plate 蓷in abinci?"
Marai-raice fuska Akeela tayi tace.
"Wlh haka Ummi tace akwai Manyan 蓳eraku" da sauri yaja idanunsa ya lumshe wato Ummi ta gansa kenan yana cin indomien? A harzi茩e Anup tace.
"So u can cook again kenan?" Idanunsa bakan window'n bedroom è“·in su Akeela da iska ke Kaè“·awa cikin lafiyayyiyar muryarsa mai tsananin taushi da sanya zuciya nutsuwa yace.
"Idan ita ba zata iya ba ke fa? Ko ba macace ke ba? Idan har kin amsa sunan mata cook for your own self ki daina sanya wasu tunda ranki zai 蓳aci, idan kuma namiji ne a gabana sai kici gaba" ya fa蓷a yana nufar wajan window'n a hankali kuma ya le茩a kansa ganin hadari kamar ruwa zai sauka yanzu yada ya jawo 茩ofar ya rufe.
Murmushin dole Anup tayi tana faè“·in "ok My dee bari nayi mana wani nida kai nasan bakai dinner bama lallai ace ita ta iya girkin ba" duk abinda take faè“·a yana jinta yana kuma fahimta amma ko kaè“·an Maganar baya gabansa.
Remote ya è“·auka ya kashe A.cn kana ya kunna heater saboda sanyin saukar ruwan sama da garin ya è“·auka.
Nan da nan è“·akin ya è“·auki è“·umi a hankali kuma ya juya ya nufi fita waje, da sauri Akeela tabi bayansa jin alamun ta yasa ya tsaya hannunsa zube cikin aljihunsa,
A hankali ya juya tare da kafeta da wani irin kallo kamar wanda yake karantar yanayinta sai kawai ya juya ba tare da yace komai ba, domin waccen mai 茩irar muciyar ta sanya yay magana da yawa.
Yana gaba tana binsa a baya yana zuwa main Parlo Amani ta mi茩e da gudu ta nufi inda yake ga Mamainsa sai yaga ta shigesa ta nufi wajan Akeela tana fa蓷in.
"Anuty beauty na" Murmushi Akeela tayi dimples 蓷in ta ya loma kamar yadda na Amani yay kafin ta dur茩osa dai-dai tsayin Amani tace.
"Eyee 拼ar abinta, how are you?" Murmushi Amani tayi tana fa蓷in "Allahamdulillah" ta fa蓷a tana juyawa tare da kallon Akeem wanda yake zaune yana kallonsu tace.
"Abbie kaga irin abina da naka ko?" Ta faè“·a tana shafa dimples è“·inta, ya motsa fuska Yay hakan yasa nasa dimples è“·in yay mahaukacin lomawa daman shi ko yaya ya gyara fuska sai ya bayyana bare kuma yay Murmushi sai numafashin mutum ya kusa è“·aukewa, kai tsaye ba zaka iya tantance tsakanin Akeem da Akeela wane yafi fari ba? Amma kasantuwar Akeela macace mai tsarin halitta da kuma kamilewarta kai tsaye za kace Akeela tafi Akeem kyau da komai.
Bai ce masu komai ba, yana zaune har Abbu ya fito sanye cikin jallabiya, ya faè“·a sosai azabar soyayyar Akeela kullum barazanar rasa lafiyarsa yake.
Yana fitowa Amani tace "Abbu" kanta ya shafa yace "Amani Abdul-hakeem Bukar Bello bari muje masjid na siyo maki chocolate da yawa keda Babyn Abbunta" Mi茩ewa Akeem yay Abbu na gama shi kuma yana biye dashi.
Chapter 49 · 0% Book details