← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 116

Sashe 40

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.

*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218

*SARAUTAR MARUBUTA*
2/17/22, 12:34 - Buhainat: Da sauri Abbu ya kalli Akeem yace "how can that be possible? Yarinyar da bata da wani qualification na secondary school, ina akwai wata rana da wata tazo neman aiki a ma'aikatar naka ka茩i bata, cos qualification 蓷inta is not good, amma mene yasa yanzu zaka 蓷auki Akeela?"
Lumshe idanunsa Akeem yana sauke numfashi a hankali kuma ya 蓷an 茩ara bu蓷e idanunsa ya fara tunanin kalmar da zai fa蓷awa Abbu,
Domin 茩arya baya tsarinsa da yayi ake ganewa, fuskarshi ya 蓷an tsuke ka蓷an kafin kuma ya bu蓷e baki yace.
"Cos she can give me what i want" kallonsa Abbu yay ganin babu wani sign na rashin gaskiya yasa ya 蓷an saki fuska tare sauke wata 苼oyayyiyar Ajjiyar zuciya kafin kuma yace.
"Ok but za kana biyanta kamar yadda kake biyan sauran illustrators tunda aiki zata maka"
Kamar baya son magana haka ya buè“·e bakinsa yace.
"Uhm ita tace ai tana so sai naji kamar ma Agriculture zata karanta, kaga i wanted to help her before ta fara karatun me zatai da kuè“·in?"
Da mamaki Abbu yace.
"Ita Akeela tace tana son yin aiki a Akeem better farming institute è“·in?" Yana yin upstairs yace "Abbu u can ask her" yana faè“·a yana yin part è“·insa cikin nutsuwarsa, bayansa Abbu yabi da kallo yana mamakin wanne kalar murè“·aè“·è“·an yaro Ubangiji ya basa ne?
Gaba 蓷aya ya sauya halinsa a cikin 拼an kwanakin nan?
Why duk halayyarsa da yanayinsa ya sauya da sauri haka?
Girgiza kai kawai ya nufi part è“·insa
yana tunanin maganar Akeem a ransa.

Sassanyan numfashi
Akeela ta fesar kana kuma ta sanya 茩afarta na dama, a cikin 蓷akin Parlon na Akeem, wani Irin sassanyan 茩amshi 蓷aya ratsa cikin hancinta ne.
Ya sanya ta lumshe idanunta tare da tura kanta cikin parlon tana wani irin sauke Ajjiyar zuciya saboda sanyi da kuma 茩amshin daya gama ratsa ta ya saukar mata da wata iriyar fitinanniyar kasala, da 茩yar ta iya bu蓷e idanunta tare da bu蓷e su akanta,
Sako kanta da tayi cikin Parlon ne kuma.
Ya Sanya idanunta sauka akan tafkeken photonsa dake ma茩ale a jikin bangon parlon, yana sanye da wata farar Jallabiya kana kuma ya 蓷ura wata golden 蓷in Al茩yabba a saman jallabiyar,.
Kansa sanye da hirami sumar kansa tayi wani bala'in taruwa sai ya zama kamar wani Balarabe,
Idanunsa ma茩ale cikin wani farin glass ya 蓷an sunkuyar da kansa saboda Kur'anin hannunsa da yake dubawa, yanayin photon ma kamar wanda yake 茩asa mai tsarki Makka haka yay.
A matu茩ar sanyaye ta ajjiye tray 蓷in saman table 蓷in parlon nashi, kafin ya nufi gaban photon, tana wani irin lumshe idanunta cikin wani irin jin haushinsa ta 蓷an sanya hannunta tare da shafa fuskarsa a hankali kuma ta wani tura bakinta gaba cikin Muryar tsiwa tace.
"Uhm sai kyau amma mugun hali ba'a Magana, uhm shi komai sai ya kwaikwaye ni kalli lip's 蓷insa pink 茩arami haka, uhm mrs arrogant ga dimples both sides left da right"
Shiru tayi tana ware idanunta akansa sosai, a hankali kuma taji hawaye ya sakko mata kafin kuma tace..
"The now what mrs arrogant? You're my brother amma muntsani juna, we hate each other, wlh bana sonka ji nake da zaka bar gidan da zaman gidan zai fimin daè“·i"
Hawayen fuskarta ta share kafin kuma tace "uhm u called me mayya amma jikinka da nawa iri guda ne, abinda ke yawo a jikinka shike yawo a nawa kenan mayyun yawa gare su, a hate you na tsaneka sosai mugu ne kai dama ba Abbu ne ya haifeka ba"
Akeem dake bakin 茩ofa ya wani har蓷e hannayensa akan 茩irjinsa yana sauraran dukkan abinda take fa蓷a,
A hankali ya 茩ara gyara tsaiwarsa tare sauke idanunsa a bayanta kamar me nazarin wani abu a jikinta, a hankali kuma cikin wata zazza茩ar muryarsa mai tsananin ratsa zuciya yace.
"Peto!!" Ya fa蓷a a hankali Murya can 茩asa, Muryar daya haddasa juyawar Akeela ba tare data shirya ba, idanunta ta shiga juyawa ko za taga mai kiran nata, domin ji tayi kamar gizau Muryar Bobbo ke mata,
She can't believe cewa muryarsa da gaske taji saboda ba a wannan lokacin ya saba zuwar mata ba..
茦afarta ta 蓷aga da kyar tana yin murmushi ta shiga fa蓷in.
"Bobbo! Bobbo where are you,uhm nasan kana nan gashi ka kira ni please come out"
Ta fa蓷a tana duddubawa ko zata ganshi amma babu ko alamarsa, kwa蓳e fuska tayi tace.
"Uhm ai nasan yau za kazo, zan baka labari" juyawa tayi zata fita idanunta ya sauka akan wani 茩aton cake 蓷in Akeem lumshe idanunta tayi cikin san蓷a kuma ta nufi wajan cake 蓷in a hankali ta sanya hannunta akan cake 蓷in tare da 蓷aukan,
Hannunta har rawa yake wajan gutsirar cake è“·in zagin da taji yasa tace.
"Uhm shiyasa kullum yake 茩ato ashe Wannan yake ci, ai kuwa yana da da蓷i sosai"
Ta fa蓷a tana 茩ara sanya wani a cikin bakinta, a hankali Akeem dake bayan kujera a tsugune ya mi茩e tsaye cikin nutsuwa kuma yake takawa zuwa inda take tsaye,.
A dai-dai bayanta ya tsaya hannunsa zube cikin aljihun wandonsa wani irin taune bakinsa yay yana wani irin lumshe idanunsa a hankali kuma yake kwantar Numfashinsa, saboda wani kartawa da cikinsa yake masa, 茩ara ha蓷e fuskarshi yay babu alamun wasa ya wani sanya 茩afarsa ya take mata yatsun 茩afarta..
Dai-dai lokacin kuma Akeela ta 茩ara tura wani cake 蓷in a bakinta, sanadiyyar taka mata 茩afa kuma da yayne ya hanta tauna cake 蓷in bakinta.
A matu茩ar razane ha蓷i da tsoro da kuma wani irin firgicin data samu kanta ta juya tana wani irin ware manyan Idanunta waje.
Wani irin 茩yak茩yawan bugawa Zuciyarta tayi har bata san lokacin data saki cake 蓷in hannunta ba,
A hankali tayi baya tana girgiza kanta wani irin bakinta ya shiga motsawa sosai take son yin magana amma cake 蓷in dake cikin bakinta ya茩i bata damar hakan.
Baya ta dinga yi tana girgiza kanta,.
Wani irin kallo yake binta dashi cikin nutsuwa kuma ya zame hannunsa daga cikin aljihun, ya wani irin 蓷ura shi a waist 蓷insa, cikin kamewarsa ya shiga takawa yana bin bayanta idanunsa 茩uri akan fuskarta.
Akeela wani irin runtse idanunta tayi saboda jin ta a jikin bango juyawa tayi tana no way to run hakan yasa ta rufe idanunta ruff tana 茩an茩ame Jikinta waje guda.
Tsaye yay a kanta yana kallon yadda 茩irjinta ke wani irin 蓷agawa da 茩arfin gaske, a hankali kuma kamar wanda ake ja da mayan 茩arfe ya 蓷an rankwafa kanta, tare da sanya hannunsa ya dafe jikin bangon da hannunsa.
Zuciyarsa na wani irin harbawa kamar zata faso 茩irjinsa ta fito haka ya kejinta, a hankali kuma tsigar jikinsa ke tashi tana zubewa,
茦ara rankwafa yay sosai yay mata wani irin rumfa yadda babu mai ganinta.
Hannunsa guda è“·aya ya cire tare da manna shi akan goshinta dake tsastsafo da gumi,
Gumin ya murza kaè“·an kana ya kama bakin hijab è“·inta ya goge hannunsa.
Cikin wata kasalalliyyar murya mai narkar da zuciyar wanda akewa Magana, a hankali kuma ya wani ha蓷e la蓳蓳ansa ya wani taunasu suka bata wani kyakkyawan sauti ji kake.
"茒asss" sautin da ha蓷uwar la蓳蓳ansa ya bada, cikin da茩ushewar Murya Kamar wanda ake kuyawa magana yace.
"Witch" ya faè“·a yana sanya hannunsa a saman fuskarta idanunta da suke a lumshe ta buè“·e ganin fuskarsa dab da nata yasa tai wani irin maida idanunta zata rufe cikin kakkausar murya yace.
"Don't try" ya faè“·a yana sauke numfashi a hankali tare da manna mata sajansa ya wani goga mata shi a fuska.
Hakan kuwa yay masifar gigita Akeela wanda gaba 蓷aya jikinta yay wani irin 蓷aukan mazari da 蓳ari, kana kuma ya wani irin fitinannan shafa mata sajansa, a saman fuskarta..
Akeela kuwa ganin hakan yasa cikin firgice da razani da wani bu蓷e bakinta da 茩yar tace.
"Sorry... Bobbo." Kasa 茩arasawa tayi saboda jin tattausan harshen a gefen bakinta, shi kuwa Akeem yay ji yay al'amarin ya shige tunaninsa, da zatonsa ya kama hanyar wata fitinanniyar duniyar da bai san da ita ba.
Saboda jin yadda wasu masifaffun abubuwa na tsikararsa suna masa yawo a saman fatar jikinsa.
Wani irin maraitaccen numfashi yaja can 茩asan zuciyarsa, tare da laso da kuma na蓷o dukkan cake 蓷in dake cikin bakinsa, zuwa cikin nasa bakin, a hankali ya shiga tauna cake 蓷in idanunsa sauke akan fuskar ta yana karantar yanayinta,.
茦uri tayi masa da idanu jikinta duk yana rawa ganin yana 茩o茩arin sanya idanunsa cikin nata tayi saurin 蓷auke idanunta,
A hankali kuma yay baya yana wani ha蓷e fuska akan sofa ya zauna tare da 蓷ura 茩afarsa akan table ya shiga girgiza ta, cikin nutsuwa kuma ya 蓷auki remote ya kunna cineme 蓷insa tare da kaiwa labarai, dai-dai lokacin ana sanar da lokacin taron sickler inda aka tsawar cewa 蓷aya ga sabon watan Satumba.
Kamar wanda bai san da ita a cikin parlon ya wani narke cikin kujerar idanunsa akan labaran dai-dai lokacin kuma da aka sake tabbatar da shi akan babbar likitan da zai bayani akan ciwon sickler.
A sanyaye ta share hawayen idanunta domin gani take kamar wayon iskanci ne wannan da zai wani ta蓳a mata baki, kanta 茩asa jikinta har yanzu rawa yake ta fara tafiya zata bar parlon.
Tazo inda yake zaune taji yace.
"Keee" cak ta tsaya kafin kuma ta murguè“·a masa baki tace "niba kee bace"
Ko inda take bai kalla ba bama zaka ta蓳a 蓷auka cewa shi yay mata Magana ba domin a wannan karan idanunsa a rufe suke, kamar ba zata kuma taji yace..
"Kinga ni ba zan ciwo a wajanki ba shiyasa zaki cinye cake na uhm"
Ta fa蓷a still idanunsa a lumshe yana ka蓷a 茩afa, bakinta da bu蓷e zatai magana ya wani sanya hannunsa tare da fisgota jikinsa a hankali kuma ya wani irin mirginata ta dawo saman kujerar shi kuwa yay mata rumfa.
Idanunsa har wani ruwa ruwa yake na bala'i cikin wata husky voice yace.
"I'm i ur mate? Ni kike ma reply?" Ya faè“·a yana tura hannunsa cikin hijab è“·inta tare da zame hijab è“·in baki è“·aya yay cilli dashi.
Hannunsa ya 蓷ura saman la蓳蓳anta ya wani irin murzasu 茩ara ta saki baki 蓷aya saboda tsananin azaba da kuma ra蓷a蓷in daya shigeta, jikinta har wani rawa yake, cikin tsiwa kuma tace.
"Wayyooo Baffana, wlh ban tafe ba mugu kawai"
Ta fa蓷a tana 茩ara murgu蓷a masa bakinta, hannunsa ya sanya baki 蓷aya ya wani irin fisgo 茩afafuwanta zuwa 茩asa ta kwanta flat hannunsa yasa guda 蓷aya ya ri茩e hannayenta duk ya ri茩e, tare da sanya 茩afarsa ya danne cikinta dashi, kafin kuma a ya 蓷ura hannunsu saman la蓳蓳anta try to punish her ya shiga mur蓷e bakinta yana wani irin murzasu,wani irin maraitaccen kuka Akeela ta shigayi kukan zuci sai hawaye dake zuba a idanunta, jikinta na wani irin rawa idanunta yay jajir azaba na ratsa dukkan ga蓳o蓳in jikinta, idanunta a kulle, sai da ya kaji dan kansa ya sake ta ya wani mi茩e tsaye yana daka mata tsawa tare da fa蓷in.
"Get out Mumu"
Ya fa蓷a yana nuna mata 茩ofa Mi茩ewa tayi ko hijab 蓷in bata 蓷auka ba, tana mi茩ewa tace "wlh ka kashe ni amma ban yafe ba" ta juya da sauri zata bar 蓷akin cikin zafin nama shima ya sanya hannunsa tare da dawo da ita baya zare idanunta tayi a tunanin zai 蓳a蓳蓳alata ne sai kawai taji ya wani irin jawota jikinsa tare da 茩an茩ame ta sosai yana sauke wata iriyar fitinanniyar ajjiyar zuciya kafin kuma ya...
Chapter 40 · 0% Book details