Sashe 71
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
baccin da yake cinta yace. "Tashi" ware ido tayi tace "Na tashi" yace "tashi zaune" da mamaki take sauraransa kamar a sama taji yace "Mamaki?" Ita wahala a yanzu mamakin surutunsa take bata ta蓳a tunanin yana magana har haka ba, yace "tashi zaune" a hankali ta tashi zaune yace "stand up" nan ma a hankali ta mi茩e tsaye tana murza idanunta dake cike da bacci yace "shiga bathroom" ba musu ta bu蓷e 茩ofar bathroom dake kusa da ita ta shiga, sai da yaji 茩arar bu蓷e 茩ofar Sannan ya kashe wayar yana sauke numfashi. Alwala tayi tare da yin Sallah bayan ya idar ne ta tashi su Aleema Ita kuwa bacci kasa 蓷aukan ta yay saboda yunwar data keji gashi kuma azumi zatai yau 蓷in dan haka tai addu'ar Allah ya sanya mata hqr da juriya. Da Yamma aka fara shirin tafiya walima saboda haka tsarin nasu bikin yake, za'ai litinin talata safiyar juma'a a tafi da ita zuwa Legos a can za'a 蓷aura aure ai dinner daga nan su shige Paris ita da mijin. Misalin 4 na Yamma Akeela na zaune Afaf da Anup da kuma Aditiya suka shigo gaba 蓷ayansu sunyi make up musamman Aditiya ita da take amarya, Murmushi Aditiya tayi tace. "Kina zaman jiran 蓷aki ko Akeela tashi ki shirya zamu shige Cocktail daga nan zamu shige wajan walima" Murmushi tayi lokacin ta galabaita sosai a hankali tace. "Ayyyah! Ai da kun tafi kawai ina azumi fa" Afaf tace "ai baki isa ba, akwai kayan bu蓷e baki a can" Mi茩ewa tayi jiri na 蓷aukan ta, wanka tayi har lokacin suna 蓷akin hadda Fati wacce take danna wayarta hankali kwance tai kyau sosai, Aleema tace "muje ai maki make up 蓷in" zare ido tayi tace "A'a please kawai ban kayan na sanya" Ya tsuna fuska Anup tayi ta fita daga cikin bedroom 蓷in, Fati kam sai a yanzu ta 蓷an saci kallon Akeela, bisa dole Akeela ta zauna aka fara mata kwalliya Aleema sai vedio take kamar itace amayar, wayyoooo Allah zo kuga yadda tai kyau cikin ash 蓷in gown 蓷in ko amarya albarka, gaba 蓷aya jinta tayi a takure, Afaf ta bata hand bag 蓷inta itama ash sai hill 蓷inta shima ash, vail ta 蓷auka yana da girma Afaf tace "kut sai kace matar aure gsky cire" girgiza kai tayi tace. "A'a please" dole suka hqr mota suka shiga baki 蓷aya sai Akeela dake Shirin shiga mota, Mami tayi saurin fa蓷in "Akeela zoki gaisa da Yayata sai ku tafi tare da Anup" da sauri Aleema tace. "Mami bari na sakko sai mu tafi tare" tace "bance ba kamar za'a cinyeta" kama hannunta sukai su kuma driver ya jasu zuwa hall 蓷in da Za'ai cocktail 蓷in kasancewar iya 拼an mata ne. Suna fita Mami taja ta tsaya tana kallon Akeela kafin tai magana Yana ta fito sai kuma Anup Fati na can gefe tana waya da amarya, ciki salo Anup tayi dariya sosai tace. "Kaga Tsintacciya" Da Sauri Akeela tace "TSINTACCIYA?" Mami tace "Eh mana, Tsintacciya mara uwa da uba wacce akai cikin shege aka haifeta, haihuwar kan Bola kawai" a razane Akeela tace "Mami bangane ba" wani irin wawan mari Anup ta sauke mata,kafin ta motsa Mami ta 茩ara sauke mata Wani sai da suka sauke mata mari guda biyar ciff, tsananin gigita da kuma fitar hayyaci yasa Akeela Numfashinta ya tsaya na wasu seconds kafin kuma wani irin raunataccen kuka ya sauke mata tace. "Mami duk abinda nayi is okey to me dan Kinyi min fa蓷a, amma ki daina ha蓷ani da kalmar Shegiya wlh zuciyata zata buga" dariya Mami tayi tace. "Ki mutu mana, ai baki da wani amfani kamar yadda kokai sanadin rashin tilon 蓷ana wlh kema sai kin bi duniya, tsinanniya kawai" Yana tace "daman ance TSINTACCIYAR MAGE BATA MAGE,ke Ashe ba 拼ar gidan bace kema har a kanki akewa 拼arta gori" Dariya Anup tayi tace. "A rina an saci zanin mahaukaciya, daman shegun nan kunfi kyau" ta fa蓷a tana dukan cikin Akeela, Yasubuhanallah! Gaba 蓷aya Akeela jitai Duniyar ta tsaya mata, komai nata ya tsaya banda duhu babu abinda take gani. Cikin wani irin hali tace "Mami kiji tsoran Allah ki fa蓷a min gaskiya dan Allah Wacece ni?" 茒auke ta da mari Mami tayi tace "Yanzu 茩ilan kyafi fahimta, daga Baffa har Baba Rabi babu wanda ya tsuguna ya haifeki ke 蓷in tsintacciya, tsintar ki akai...