← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 116

Sashe 56

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Not free, contact to subscribe.... 08119237616
3/1/22, 18:07 - Buhainat: 61-62
"Ina ganin kamar ba'ai wa Meema adalci ba idan aka ha蓷ata aure da yaron data girma, ka 蓷auka a yanzu bata da hankali amma duk sanda tayi lafiya abin zai mata ciwo, saboda ba lallai ta iya sauke masa ha茩茩in daya dace ko wacce mace ta bawa mijinta ba, saboda kunyar ganin ta girme sa" Mom ta 茩are maganar cikin sanyin murya da kuma tsantsar tausayin 拼arta ta, cikin fahimtar yanayin matar tasa President Ahmad Adil yace "Haba My first lady, na gaya maki age is just a number right,Age is nothing but a number, to which we have attached great significance. Somehow we have given more meaning than we should, and so we let a number to control our life. The truth is that age does not define us, or our destiny, because it is not our age that counts, but our attitude, dan haka make this happen please my first lady" ya 茩are maganar cikin 茩asa da Murya da kuma son kwantar mata da hankali, Murmushi tayi tace "shkknan Allah yasa albarka ya kuma tabbar da alkairi" da Ameen ya amsa mata, yana duba wata daily trust wacce aka kawo masa, Dry Meema tayi tace "wlh I'm the winner na fika iyawa fa" dry shima yay mata yace "eh, bayan kin yaudaran ba" ya fa蓷a yana ajjiye handle 蓷in saboda ganin lokacin Juma'a ya kusa kuma zai rakata shopping, hannunsa yasa ya mi茩ar da ita kallonsa kawai take yana lura kuma da yadda idanunta yay jaa sosai kamar daga sama yaji tace "I love You" 茩uri yay mata da ido kafin yace "i knw" shagwa蓳e masa tayi tace "to marry me idan kana so na" wani bugawa gabansa yay, yana 蓷aukan al'amarin ta matsayin hauka, kamar yadda yaji su Dad ba fa蓷a, amma yanzu abin tsoro yake bashi yana kuma firgita masa lissafi, share zancan yay yana yin gaba tare da dafe kansa dake harba masa, ba tabi bayansa ba dan haka itama ta nufi nata part 蓷in domin shiryawa, misalin 1:10 ya fito cikin wani tattausan Maroon 蓷in voyal mai taushi, ya 蓷ura hula a kansa yay kyau sosai, sai 茩amshi yake ba茩ar fatarsa na wani irin hasken ba茩i, a main Parlo ya samu Dad shima ya shirya yana zuwa suka fita gaba 蓷aya, manyan escorts ne suka raka su har masjid 蓷in dake cikin Villa, ana idar da sallah wasu escorts 蓷in suka dawo da Asheer gida, Dad kuma aka shige dashi office 蓷insa dake cikin Villa, a Parlo ya samu Mom zama yay yace "Mom Barka da juma'a" Murmushi tayi masa tace "yawwa son, ga lunch maza jeka kirata kuyi sai ku shige tunda gobe zaku tafi ko" Mi茩ewa yay tsaye yace "Mom kamar dai kin gaji damu" dry tayi irin ta Manyan mata tace "ai kuwa kamar ka sani fa" gaba yay zuwa part 蓷in Meema yace "茩ilan alkairi ke kiran mu shine yasa kike kurarmu har haka" yana fa蓷in hakan ya shige ha蓷a蓷蓷an part 蓷in na Meema yana shiga ya samu maids 蓷inta suna ta aiki sun shirya dinning fal da lunch, tun daga parlon yake jiyo sautin ki蓷a na tashi cikin nutsuwa ya 茩arasa shiga cikin bedroom 蓷in a bakin 茩ofa ya tsaya tare da jingina ya har蓷e hannayensa a 茩irjinsa yana kallon ikon Allah, Meema dake sanye da Silhouette da Teyana wide-leg trousers ta sanya wani combus sai rawa take idanunta rufe gashi ta 茩ure sound 蓷in, ya jima yana kallonta kafin ya 茩arasa ya kashe ki蓷an baki 蓷aya, da sauri ta juya ta kallesa ganin shine yasa tace "please ka daina kashe min mana" ta fa蓷a cikin wata sabuwar Murya wacce bai san da ita ba, fuska ya ha蓷e yace "fito muyi lunch" kai ta girgiza tana 茩ara kunna ki蓷an, cikin gajiya da halinta ya 茩ara kashe ki蓷an yace "muje" ware ido tayi tace "ni am full" ta fa蓷a tana 茩o茩arin 茩ara kunna ki蓷an wata 茩yak茩yawan tsawa ya buga mata tare da fa蓷in "Meema" ya fa蓷a yana ha蓷e fuska kamar ba Asheer ba, jininta na wani irin rawa tayi baya domin bai ta蓳a yi mata hakan ba sai yanzu, da hakan sai tsawar nashi ya gigita mata lissafi, ta dur茩osa a wajan tana sakin kuka, gently ya 茩arasa wajanta tare da mi茩ar da ita tsaye ciki kakkausar murya yace "let's go" ka fa蓷a ta ma茩e tace "Ni ba ruwana dakai wlh" bai kulata ba ya kama hannunta har zuwa wajan dinning ya zaunar da ita tare da fara serving nata, yace "eat" yadda ya ha蓷e fuska sosai yasa ta fara ci idanunta cike da hawaye.... Aso Rock Villa Manyan ha蓷a蓷蓷un motocin shugaban 茩asar sukai parking cikin sauri escorts suka take masa baya zuwa ciki, lokacin gaba 蓷aya wanda za'ai zaman tattaunawar Sirrin dasu sun bayyana, suna ganin President Ahmad Adil suka mi茩e tsaye sai da ya zauna kana suka zauna, Mai magana da yawon shugaban 茩asa ne a wajan, dai Chief of staff Abdul-茩hadir Azeem shugaban zauran majalisar 蓷inkin Duniya, sai kuma Shugaban ministocin Abdul-aziz Bamali sai mataimakin shugaban 茩asa tare da Minister of Health Amelia Cain, bayan gabatar da kai Mai Magana da yawun shugaban 茩asa yace "za musu muji daga ko wanne 蓳angare yaya komai yake tafiya, domin a yanzu ko 蓷in nan ku muke bu茩ata" ya fa蓷a yana kallon Amelia Cain wacce take zaune sanye da 茩ana nan kaya cikin turanci tace "komai yana tafiya dai-dai, amma a yanzu lafiya tayi 茩aranci ga al'umma, musamman ciwon sickler da kuma Asthma sai kuma e.t.c, kamar yadda aka tsara ku蓷a蓷an da aka ware wanda za'a taimaki masu fama da ciwon sickler ya zama ready, Sauran asibitocin da muke kai magani kyauta ta hanyar Gwamnan ko wanne jiha, bayan nan masu 茩ana nan 茩arfi suna bu茩atar abin 茩arin jini da kuma gidan sauro kuma duk an tsara komai ko wanne kaya ya isa ga gwamnatin ko wacce jaha" ta fa蓷a tana 蓷aukan ruwa tare tsiyayawa a cup takai bakinta, Mai magana da yawun shugaban 茩asar ya kalli shugaban ministoci, Abdul-aziz Bamali yace "Ni Shawara ce dani ga mai girma Head of state, idan da hali muna bu茩atar a cire mana wasu ministocin saboda ba kowa yasan aikinsa ba, abubuwa suna faruwa kafin kuma suyi nisa muke son a dakatar dashi" juice 蓷in dake bakin mai magana da yawun shugaban 茩asa ya cire yana fa蓷in "daman za'ai zaman tattaunawa a zauran majalisar 蓷inkin duniya diyiwar a sauya wasu ministocin hadda ma ministan noma" a hankali Chief of staff Abdul-茩hadir Azeem ya 蓷aga kai tare da kallon Abdul-aziz Bamali shima kallonsa yay kowa kuma ya 蓷auke kai, bayan zaman tattaunawar aka tsayar da ranar yin meeting na musamman bayan anyi taron sickler day nan zaman tattaunawar ya tashi....
Abdul-茩hadir Azeem ana tashi motarsa ya nufa escorts nasa na biye dashi har zuwa Asoro a gida mai number 112 sukai parking yana fitowa ya nufi cikin ha蓷a蓷蓷an gidan nasa wata 茩yakkyawar zufa na yanko masa, yana shiga ya samu Jadda zaune tasha kwalliya ciki wani lace wanda zai iya 200k, tana ganinsa ta mi茩e tsaye cikin girmama tace "Wlcm Papin Ajmal" zama yay akan sofa gaba 蓷aya maids 蓷in gidan suka koma aikin su, ganin yanayinsa yasa ta 蓷auko masa Apple juice mai sanyi ta bashi amsa yay yasha bayan ya gama ya ciro Wayarsa tare da kiran wata number ringing 蓷in farko akai answering call 蓷in cikin tsananin tashin hankali yace "Abubuwa na neman rikicewa, Wannan yaron yay mana za茩on 茩asa, har yanzu a fuska ban san yaron da ma'aikatan nan suke bayani ba, sunansa kawai nake ji wai Hero, akwai bu茩atar muyi zama na musamman kafin zaman zauran majalisar 蓷inkin Duniya" shiru yay yana sauraran abinda wancan mutumin yake cewa kafin ya numfasa yace "okey, mu ha蓷u a kano zai muje Tahir guest palace muyi meeting a can" yana kashe wayar ya ajjiye yana sauke numfashi kallonsa Jadda tayi kafin tace "lafiya dai? Is everything ok?" Kai ya 蓷aga mata domin har yanzu bata san abinda yake faruwa ba baya kuma bu茩atar ta sani 蓷in, a hankali yace "Kunyi waya da Ajmal yau ne?" Kai ta 蓷aga tace "eh, yama samun Yarinyar da nake fa蓷a maka yake so 蓷in a yadda yace at this week zai dawo idan ya samu tabbacin aurenta sai aiwa su Uncle Azan magana" Mi茩ewa yay domin yana bu茩atar hutawa da kuma samun cikakken lokacin yin tunani akan abinda yake tunkaro sa, gaba 蓷aya bai tunanin hakan ba, lallai ko wanane wannan yaron yay musu 茩yak茩yawan sani ya nuna kuma ya fisu basira... Abbu ne zaune yana kallon Didi wacce ta gama idar da sallar zhur ga kuma Akeela kwace kusa da ita tana bacci, cikin 茩asa da murya yace "barka da juma'a Didi" shiru tai masa ta shiga duba warmers 蓷in da aka kawo mata na abinci, jin shirun yay yawa yasa Abbu fa蓷in "lafiya dai ko Didi?" A 蓷an harzu茩e tace "waye ne?" Cikin kwantar da murya yace "Bukar ne" ta蓳e baki tayi tace "Meye kuma Bukar Allah na tuba kamar wani gidan sikari" sai kuma ta kunce bakin zani ta fara matsar 茩walla tana fa蓷in "Allah dai yana gani ko kallon banza bai ta蓳a ha蓷ani da Wannan Yarinyar Tsila ba, wlh Allah ya so ni Bukari kaga shiyasa akace mutum ya dinga jin tsoran Allah ko? Yau dana ta蓳a yiwa yarinyar nan kallon banza dana shiga uku na lalace na ka蓷e har wandon jikina, amma dake zuciyata fess dake tsoran Allah ya gama cikata ci kanki ban ta蓳a cewa Tsila, lokacin da Ubanku yake raye ni yara akan titi nake tsintowa na rainesu har aure ni kaga kalar tawa baiwar kenan, to maza tashi Yarinyar baza ta mace min a 蓷aki ba, tun 蓷azo take bacci fargaba duk ta cikani na shiga bayi babu adadi gashi nan sai wani numfarfashi take" ta fa蓷a tana 茩ara goge 茩wallar daya zubu mata daga cikin idanunta, cikin sauri Abbu ya mi茩e tare da 茩arasa inda Akeela take kwance da sauri ya 蓷ago ta yana fa蓷in "Subuhanallah Babyn Abbunta what happened to you Suma take" da wani sauri Didi ta mi茩e tare da fa蓷awa Toilet, tashi Abbu yay 蓷auke da ita saboda ba wani nauyi gareta ba, yana fita Main Parlo Akeem na shigowa daga sallar juma'a yana sanye da wata blue black 蓷in shadda mai kyau, 蓷inkin jamper da kuma 拼ar ciki sai baza 茩amshi yake, fuskarsa kamar kullum a kame sai bakinsa dake motsawa alamar tasbihi yake, kallon Abbu dake 蓷auke da Akeela yay kallo 蓷aya yay mata ya 蓷auke kai cikin damuwa Abbu yace "Abdul-hakeem maza duba min Yarinyar nan suma take" da mamaki Akeem ya kalli Abbu ba tare da yace komai ba, shi mene nasa kuma cikin 蓷aga murya Abbu yace "magana nake maka" a 蓷an gajarce yace "Abbu akaita hospital mana" Ummi dake tsaye fuska a ha蓷e tace "Maza amsheta ka huce ba sai an 茩ara magana ba" 茩yakkyawar kamilalliyar fuskarsa ya 茩ara ha蓷ewa ganin Ummi na Shirin 蓷aga masa murya ga kuma yaran dake shirin zuwa wajan, cikin jarumta yasa hannunsa duk biyun ya amsheta wajan Abbu, kai tsaye kuma upstairs yay da ita yana mamakin rashin nauyinta da kuma abinda ya sanyata suma, amma idan ya duba yanayin ciwonsu sai yaga Wannan 蓷in ka蓷an ne daga sharrin sickler, wani side dake cikin part 蓷insa ya nufa da ita, ma dai-dai cin Clinic ne mai kyau da tsari, kwantar da ita yay akan bed kana ya zare babbar rigarsa ya ajjiye gefe, cikin 蓷an sauri ya ha蓷a drip da injection na suma yay mata, kafin a hankali kuma ya shiga duba jininta wani ka蓷an zare ido yay ganin yadda jininta yay mugun 茩arewa kai tsaye kuma ya fahimci shine ya sanyata suma, Wayarsa ya fito ya kira Abbu yana 蓷agawa yace "Abbu You need to come" yana fa蓷in haka ya kashe wayar a hankali ya dawo kusa da kanta ya zauna tare da kama hannunta, a hankali yake sauke ajjiyar zuciya yana jin yadda kwana biyu zuciyarsa ke wani irin 蓷aukan zafi, gaba 蓷aya tunaninsa ya gama bashi wani abu da zuciyarsa ke raya masa, al'amarin da yake shirin sanya barin 茩asar ba tare da yay niyya ba, domin nisa da abinda zuciyarsa ke son kwa蓷ai ta masa zaifi akan yaci gaba da zama da abin very close to his heart wanda kuma ya tabbatar yafi 茩arfinsa ba koma zai ta蓳a samu ba, matseta hannunta yay dake cikin nasa hannun a hankali kuma yake duba 茩yakkyawar fuskarta wacce bai ta蓳a tsayawa yay mata kyakkyawan kallo ba sai yau, da sauri ya 蓷auke kansa yana jin zuciyarsa tamkar zata fasa 茩irjinsa ta fito, Abbu ne ya shigo da sauri sai kuma Ummi da Mami kallon Akeem Abbu yay yace "menene wlh a tsorace nake haka kawai" sakin hannunta yay tare da Mi茩ewa tsaye yace "tana bu茩atar jini" da sauri Abbu yace "ok 蓷auki nawa" kayan aiki Akeem ya 蓷auki ya fara 蓷aukan sample na jinin ya gwada yana gwada wata zufa ta yanko masa, jiri ya shiga kwasar cikin sauri Ummi ta ri茩e hannunsa tace "be careful" idanunsa akan Abbu ya kasa cewa komai sai zufar da take yanko masa tako wanne 蓳angare tari ya shigayi cikin sauri ya kwace hannunsa tare fa蓷awa bathroom a cikin fitar hayyaci yake tarin zuciyarsa kamar zata fito waje, bai samu sau茩i ba sai da wani gudan jini ya fito daga cikin bakinsa kana ya wanke bakinsa ya fito jikinsa a matu茩ar sanyaye idanunsa kuma har lokacin akan Abbu kamar daga sama su kaji Akeem yace "Abbu Akeela is your Daughter ko Baffan's Daughter?...
Chapter 56 · 0% Book details