← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 116

Sashe 114

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

babu yabo ba fallasa yace "Ya akai?" Kansa a 茩asa yace "Ka mai data 蓷akinta sbd Allah Abbu, tun kafin tayi idda" mi茩ewa Asheer yay zai bar wajan Abbu yace "zauna" komawa yay ya zauna "Adnan nine mai laifi ko Maminka?" A sanyaye yace "Komai kayi abu kayi dai-dai kuma laifinta ne, amma Abbu taci darajar Allah da kuma ni ka yafe mata, sbd son data kewa 蓷an ta tayi hakan, kullum tana kirana tayi min kuka, har jinya tayi asibiti yanzu haka hawan jini ne da ita kayi Hqr" ya fa蓷a yana zamewa 茩asa, gently shima Akeem 蓷in ya zame 茩asa kusa da Adnan yace "Kayi hqr Abbu please" jinjina kai Abbu yay yace "I'll talk to her ku tashi"tashi sukai "Yaushe ne tafiyar naku?" Akeem yace "Gobe idan Allah ya nuna mana" Ummi tace "ba zaka tsaya bikin su Afaf ba? Naga 1week da sallah ne" Akeem yace "Zan dawo kafin 蓷aurin auren, munyi magana da groom's 蓷in babu wani event da Za'ai" da sauri Aleema da Afaf suka kalli Akeem 蓷in harara ya maka musu, Ummi tace "To shkknan Allah ya tsare a gaida su Laylerh" yace "za suji" mi茩ewa yay tsaye ya nufi part 蓷insa sbd yin baccin daya saba tsakanin Zhur da Asr yanzu ko zhur 蓷in ba'a kira ba amma bacci ya keji sbd baiyi bacci sosai jiya ba. Mi茩ewa Meema tayi ta nufi wani part a sanyaye Akeela ma ta mi茩e tabi bayan mahaifiyarta, Meema na shiga taga Akeela kallonta tayi kamar ba zatai magana ba tace "Ya akai?" 茒an kwa蓳e fuska tayi tana 茩arasawa wajan Meema ta zauna kusa da ita tace "kawai biyoki nayi" wayarta tana kiran Mom tace "Sbd rashin kunya?" Marai-raice fuska tayi tace "Kai Momma ke sai ki ta gudu na, kamar bake kika haifan ba, ba gashi yanzu kema Mom zaki kira ba, nasan kuma kewarta kikai ni mene yasa ba zaki bari naji 蓷umin jikin ki ba?" Meema tace "baki abin magana" Murmushi Akeela tayi tana kwanciya jikin Meema tace "I miss you so much Momma Ina Sonki Mamana" shiru Meema tayi mata har Mom ta 蓷auki wayar bayan sun gaisa Mom tace "Ya jikin 茩awata?" Kallon Akeela tayi taga har ta fara bacci ta 蓳oye fuskarta a cikinta kamar yadda ta kewa Akeem, murmushi tayi tana shafa kanta tana jin soyayyar yarinyar nata yana shigarta kafin tace "Da sau茩i kam, amma mijinta yasha kuka inji Ummi" dry Mom tayi tace "haka naji, ya 蓷ura son duniya a cikin, ga kuma ta 茩addamar da aka sha dole" Murmushi Meema tayi tace "Mom ina Dad?" Mom tace "Ina tunanin daga safiya zuwa yanzu kiranki na biyar kenan baki gajiya" shagwa蓳e mata tayi tace "Ni idan ban kiraku ba wa zan kira" Mom tace "Mami mana, call her ki gaisheta ki mata barka da sallah, kuma kema ai gudun 拼arki kike" Meema na dariya tace "Mom to aini ban saba da ita ba" kashe wayar Mom tayi Meema kuma ta kira Mami sosai kuwa Mami taji da蓷i tayiwa Meema gdy. 12:30 Akeem ya farka yay wanka ya shirya zuwa masallacin juma'a, daga nan kuma gidan su P.a ya nufa suka gaisa da mahaifiyarsa P.a kana suka tattauna akan garin Wudil da kuma gyaran da Za'ai musu, da kuma suke kawo duk wata shinkafa 拼ar gwamnati domin manoma su samu masu rabon, hakan ya samu asali ne da bu茩atar da Akeem ya tura wa gwamnati. Sai Asr ya dawo gida, har dare bai nemi Akeela ba yasan idan a wajansa zata kwana to ha zai iya jurewa ba shi yasa kawai ya tura mata luv message ya kwanta cike da soyayyarta. Washe gari jirginsu ya 蓷aga, dashi da Akeela da Amani, da kuma Didi Akeem da Akeela suna Vip suna ta soyayya aka jirginsu ya 蓷aga zuwa Saudiyya. Sosai Aalam yay farin cikin zuwan Akeem, nan da nan 拼an uwa suka fara murna aka shiga bugawa a jaridu da social media da BBC kan cewa babban 蓷an gidan Sarkin Makka Aalam Adil Jahid ya bayyana mai suna Amir Aalam Adil Jahid wanda aka sani da Dr Abdul-hakeem Bukar Bello bayan tsayin shekarun da yay baya nan, Aalam yace lokacin murabus 蓷insa yayi Akeem yace kowa sam baya 茩aunar wata sarauta a bawa Arif ko Azzam. A haka suka 蓷auki sati 蓷aya ana saura kwana 蓷aya 蓷aurin auren su p.a ya dawo ba tare da Akeela ba, sbd kwana biyu bata jin da蓷i ciwonta ya motsa, shida Arif da Azzam anyi biki sosai kowa aka kaita gidanta lokacin Mami ta dawo ta zama kamar ba ita ba shiru shiru da taga Akeem kuma take barin waje, bata bari ko hanya ya ha蓷asu. Kwana biyu da biki Akeem ya koma Saudiyya daga nan kuma ya 蓷auki matarsa zuwa Canada soyayya sabuwa ya wanzu tsakani, baya zuwa ko'ina har sukai wata hu蓷u sai a lokacin ya lura da bayyanar cikinta na wata hu蓷u ciff ashe tun sanda sukaje Saudiyya bayan tayi jini 蓷aya cikin ya samu, farin ciki wajan Akeem kamar yay me, yaji da蓷i yay farin ciki baya barinta yin komai duk yadda yakai da matarsa ya 蓷aga mata 茩afa. Bayan sati biyu cikin yana da wata hu蓷u da sati biyu ya kasa daurewa yaje wajanta ai kam a Wannan daran cikin bai kwana ba, Akeela yi tayi kamar zata mutu nan ma sai da akai mata wankin ciki, Akeem har yafi Akeela shiga damuwa yay kuka sosai, sai washe gari aka sallame su ya dawo da ita gida, a ranar kuma Meema ta sauka ta haifi namiji fari 茩yak茩yawa nan take Adnan yace Baffa ya samu. Bayan sati da haka Akeem bai 茩ara kusantar Akeela ba, yana zaune a Parlo ya 蓷an fa蓷a ka蓷an sbd damuwa fitowa tayi daga kitchen hannunta ri茩e da zuma daga ita sai bra da 3gauter tayi wani mahaukacin kyau, zama tayi akan cinyarsa tare da bashi zuma 蓷in, amsa yay yasha kana a hankali tace "Zauj" yace "Na'am" tace "Alfarma nake nema dan Allah" kallonta yay yace "Allah ya bani iko" tace "Tunda kaga ciwo na bazai bari na haihu ba, duk da irin son da nakewa haihuwar amma ma hqr, dan Allah Zauj kayi aure kaji.. 3/18/22, 20:29 - Buhainat: 119-120 Wani kallon baki da hankali yay mata yama kasa cewa komai, sbd tsananin mamakin kalaman da take fa蓷a. 茒an marai-raice fuska tayi tace "Please Zauj, nasan kana so na kamar yadda kake son haihuwa, kuma kaga Ubangiji bai nufa zan haihu ba, duk cikin dana samu lalacewa yake, ban fa蓷i hakan da zummar wani abu ba, sai dai kawai kwa蓷ayin da nima nakewa haihuwar, kana so na ina sonka hakan ba zai sauya ba, kayi Aure please" "Uhm" yace yana Mi茩ewa tsaye tare da ajjiye mata zumar akan cinyarta, Mi茩ewa tayi tsaye zata bisa yace "kada ki sake ki biyoni" tsayawa tayi idanunta na cika da hawaye tace. "Dan Allah kayi hqr ban fa蓷i hakan da niyyar wani abu ba" ta fa蓷a tana 茩o茩arin ri茩e sa, wata tsawa ya buga mata yace "ke yimin shiru nan, ke kika auran koni na aurenki? Daman ai ba so na kike a tun farko, dan haka banyi mamaki ba dan yanzu kince nayi Aure sbd kin kaji dani ko? Haihuwa kuma wani yace ba zaki haihu ba? Lokacin haihuwar ne kawai bai zo ba, gaba 蓷aya yaushe mukai auren maganar wata 7 ake yanzu, shine abin damuwa har da zaki kawo min wata magana, Well-done Akeela lallai ya tabbata baki so na baki kwanata" Kuka ta fashe da shi tace "Wlh Zauj ina sonka, ban ta蓳a son wani abu kamar ka ba" bai tsaya jiran mene za tace ba yay shigewarsa tare da rufe 茩ofar da key. Zubewa tayi a wajan tana kuka tare da buga 茩ofar tana kiran sunansa. Tsaye yay a bakin 茩ofar yana maida numfashi Wannan shi ne karo na farko da suka samu matsala, lallai soyayya bata dauwama duk sonda kakewa abu sai ya 蓳ata maka rai, a hankali yace "I'm sorry Hubb" A ranar babu wanda ya 茩ara ganin wani, dukkansu kasa bacci sukai kowa ya saba da jikin 蓷an uwansa, haka suka 蓷auki sati guda kafin ta tashi yay ficewarsa asibitin da yake zuwa, kafin ya dawo gida kuma tayi bacci, abin ya damu Akeela kullum sai tayi kuka ita kam bata saba, babu wanda ta sani sai shi zaman gidan ya fara damunta.... Dada ce zaune ita da Yana wacce ta rame tai wani iri sbd masifar da Dada take mata, kamar daga sama sukaji an fa蓷o gidan Anup ce tsaye kamar mahaukaciya, hannunta 蓷auke da wani yaro namiji ga wata kuma a bayanta, ba tare da tayiwa kowa Magana ba ta zube yaran tai waje da gudu. Hannu Yana tasa akai ta fasa ihu tace "Na shiga yaran shegu har biyu wallahi Uwarku za kubi" Murmushi Dada tayi tace "ina zasu? Aike zaki raina domin yara babu ruwansu basu san anyi ba, ba kuma shawara akai dasu kafin samun cikinsu ba, mugun jafa'in da kikaiwa 拼ar wasu shine ya dawo maki kai, da kuma alhakin kashe 拼arki da kikai" Yana tana kuka tace "Haba Dada yaran shegun zai raina? Ba 蓷aya ba har biyu" Dada tace "zaki barinsu amma nima ki barmin gida" kafin Yana tayi Magana an shigo musu da gawar Anup, ansha daman kanta ya samu matsala taje ta kula saurayin wata ita kuma tayi mata asiri yanzu ma Ubangiji ne kawai ya nufeta da kawo yaran, akan titi mota ta bige ta kuma mai motar ya gudu" Ihu da kuka babu wanda Yana ba tayi ba, yarinyarta ta mutu cikin 茩azamar rayuwa, daman kowa da 茩allar zanan 茩addararsa, Gwamma ita Meema fya蓷e akai mata ta samu cikin, ita kuma zina tayi ta same su, Allah yasa mufi 茩arfin zuciyar mu..... Shigowar sa kenan lokacin 10 dai-dai, parlon babu kowa ga kuma duk kayan daya ajjiye ba'a ci ba, jikinsa ne yay sanyi sai kawai ya nufi bedroom 蓷inta tun daga 茩ofar 蓷aki ya fara jin nishin ta, da sauri ya 茩ara tana kwance sai rawar sanyi take daga ita sai towel, da sauri ya 茩arasa wajan yana fa蓷in. "Hubb mene ya sameki" Idanunta ta bu蓷e da 茩yar da kallesa lokacin da yake zama kusa da ita tare da kamata zuwa jikinsa yana ware towel 蓷in
Chapter 114 · 0% Book details