← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 116

Sashe 38

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

*TSINTACCIYA*
NRML GRP 鈧�300
VIP: 500 SAFE YAMMA POSTING
0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

*NOTE*
NRML GRP POSTING BA KULLUM BA馃し馃従鈥嶁檧锔� IDAN ZAKI SAI BOOK 茒INA DOMIN KI FITAR NA YAFE NA FA茒A MAKU ZALLAR SOYAYYA NE A WANNAN BOOK 茒IN MAI TSAYAWA A ZUCIYA.

*FITATTU HU茒U馃敟*

BA茦AR FATA
AutaR ManyA

DATTIJON ARZI茦I
Real ladingo

SULTAAN
Mss flower

gaba 蓷aya 鈧�800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank masu tura kati 08167888934 ga 拼an uwa na Niger +22796515805 zaku tura Evedance of payment a nan 08142105218

*SARAUTAR MARUBUTA*
2/17/22, 11:21 - Buhainat: Ta sanya hannunta akan bakinta saboda kukan dake shirin 茩wace mata, Akeem kam ko nunawa da zuwanta wajan bai ba, infact ma haushin fitowarta daga cikin part 蓷insu tayi domin baiga amfanin zamanta a parlon ba.
Gyara tsaiwarsa yay yana wani irin sauke Ajjiyar zuciya tare da fesar da iska daga cikin bakinsa yana wani irin taune le蓳ansa saboda wani irin zafi da kuma ra蓷a蓷in daya keji a cikin zuciyarsa,
Mai Baffa yay haka? Bayan kisan da sukai masa shine har suka samu damar kiransa suyi masa maganar banza, me suke nema dashi ne? Meye matsalar su? Akan wanne dalili suka rasa waye zasu kashe sai Baffa? Dukkan tarin jama'ar da suke garin Wudil.
Gaba 蓷aya jama'ar Parlon Mi茩ewa sukai tsaye tare da 茩arasawa inda Akeem yake tsaye wayar ri茩e a hannunsa, Baba Rabi tuni wani kuma 茩a茩茩arfan kuka ya 茩wace mata domin dukkan abinda ya faru dalilin wa 拼an nan mutanan ne, sune suka sanya yaranta zama marayu, sune dalilin shigarta taka ba.
Mutumin dake cikin wayar ne yay wata iriyar mahaukaciyar dariya tare da faè“·in..
"Abdul-hakeem Bukar Bello yanzu aka fara? Zuwa yanzu nasan ka samu gawar Baffanka ko? Ka samu labarin wu茩a aka sanya aka kashe shi da ita ko? A wannan karan shi kawai nasa aka kashe gaba baka san wa za'a kashe daga cikin ahlinka ba, wama ya sani ko kisan gaba a fara takan Amani Abdul-hakeem Bukar Bello" da wani irin sauri Akeem ya kalli Amani wacce tayi tsaye tana kallon Abbien nata,
Ba tare data fahimci abinda ake fa蓷a ba, abu guda ta sani shine sunanta da taji an fa蓷a, a hankali a Akeela ta girgiza kanta Jikinta duk rawa yake magana ta keson yi amma gaba 蓷aya ta kasa gaba rauninta ya bayyana tsoro ya shigeta fargaba da kuma zullumin daya gaba yi mata yawa yasa ta koma gefe guda ta wani irin 茩an茩ame Jikinta, shaaaa hawaye ya shiga wanke mata fuska.
Cikin wata iriyar kakkausar murya wacce babu tsoro ko kuma sarewa a cikinta Akeem yace "who are you?" Dariya Mutumin ya sake kafin kuma yace.
"Au har yanzu baka gane dawa kake magana ba, kaga è“·an iskan yaro mai shegen taurin kai irin na Baffansa, to zaka gane ko waye a lokacin daka samu gangara jikin Akeela Ayub Bello Abdul-hakeem" a wannan karan wani irin runtse idanunsa Akeem yay a hankali kuma ya zura hannunsa cikin aljihun wandonsa yana wani irin taune bakinsa tare da fesar da iska.
Cikin Wata dakakkiyar murya mai nuni da jan kunne Akeem yace.
"Mutum bai tunani da 茩wa茩walwa yake amfani, amma dakikin Mutum irin ka ya hakan amfani da zuciyarsa ne, na rantse da sarkin daya busa min numfashi ya bani rai da lafiya daga Amani har wacce kuka ambata idan wani abu ya same su, uhm.."
Ya wani taune bakinsa yana jinjina kansa, daga cikin wayar akace "Idan baka son anything happen to them ka cire hannunka daga sabgar mutanan Wudil, taurin kan da Baffanka yay mana yasa muka kashe shi, amma kai ba zamu ta蓳a laifiyarka ba, rauninka zamu kashe zamu kashe ka da ranka ne" wani irin kuka Didi ta sanya kafin ta kafa bakinta a wayar tana fa蓷in.
"Tsinanne Annamimi, mara tsoran Allah wama ya sani ko baka da zuri'a ne shege gantalalle haihuwar kan titi irin asara salamme kawai"
"Hahahaha" sautin dariyar wani mutum dake can gefensa ya cika Parlon kafin yace "ke kuma dattijo wa Wacece ke?" Cikin sauri Didi tace "nice nan Azumi ana min la茩a bi da Didi uwa wajan Bukari kaka wajan Audil haka kuma kaka wajan Tsila, to ubanka ne ya halicce mu da zaka ce zaka kashe mu, babu mai rayawa da kashewa sai Ubangiji tsinanne wama ya sani ko kai 蓷in ba zuciyar imani ne dakai ba, Tuf Tuf wlh sai nayiwa bakine tsarki da har nayi magana dakai"
Ta fa蓷a tana tufawa wayar yawo, kafin su yi magana Akeem ya kashe wayar tare da yin upstairs da sauri yake taka steps 蓷in benen yana wani irin sauke numfashi. Abbu zubewa yay a wajan tare da sanya hannunsa duk biyun ya dafe kansa, shi kansa bai san abinda ke damunsa ba, wlh ji yake kamar ya zauce ya samu matsala a 茩wa茩walwarta,
Al'amarin kullum 茩ara fin 茩arfinsa yake Mi茩ewa yay tsaye yana lumshe idanunsa a hankali kuma ya nufi part 蓷insa ganin hakan yasa Ummi bin bayansa cike da damuwa tana zuwa ta samesa a tsaye yana Safa da marwa a cikin tafkeken parlon nasa, a hankali ta 茩arasa wajansa Murya can 茩asa tace.
"Abbu" shiru yay mata domin wlh bazai iya cewa ma yaji zuwanta bare muryarta har kuma yaji abinda take faè“·a.
Ganin kamar baya cikin nutsuwarsa yasa a hankali ta nufi wajan fridge tare da è“·akko gorar ruwa mai sanyi tare da glass cup ta dawo wajansa, hannunsa ta kama hakan yasa da sauri yaja numfashi tare da juyawa ya kalleta, ruwan data zuba cikin cup è“·in ta è“·auka tare da bashi.
Babu musu ya amsa tare da kaiwa bakinsa ta tass ya shanye ruwan sai a lokacin yaji wani irin abu ya sauka a 茩irjinsa jingina yay da jikin kujerar yana sauke numfashi, cikin tattausan kalami Ummi tace "what happened to you Abbu? Ka sauya U have changed wlh Meke faruwa?" Girgiza kai yay kamar zai shiru sai kuma yace. "Ina tunanin rayuwar Akeela ne, tabbas wanda suka kashe Baffa ba zasu ta蓳a barinta ba, ina jin tsoran wani abu ya same ta wlh, kina kallo Yarinyar nan ko Kallonta kayi a tsorace take balle kace zaka mata ihu wlh kana mata komai kake so yi maka zata babu taurin kai ko musu" shiru Ummi tayi amma ita sam ba taga abin damuwa ba domin tayi imani da Allah idan har Akeem na raye nothing will happen to her babu wanda ya isa yay mata komai.
A hankali kuma tace "amma ai ba abin damuwa bane" da sauri ya kalleta yace "mene? Kinji me na faè“·a kowa, am talking about my life a..." Shiru yay domin wlh bai san yama ce hakan ba, da mamaki tace.
"Akeem right?" Kai ya 蓷aga mata yana runtse idanunsa wlh yana rufe idanunsa Akeela yake gani wannan masifar da mai yay kama wacce lukutar bala'i ne har haka, yay addu'ar yay sada茩ar akan Ubangiji ya cire masa komai amma kamar 茩ara masa wutar so da kuma 茩aunar Yarinyar ake, kullum baya iya bacci saboda tsananin damuwa da kuma hanyar da zaibi ya samu Yarinyar as his wife.
Kasa magana yay domin at this time ji yake komai nashi ya tsaya cak, gane kamar baya fahimtar abinda take faè“·a masa ne yasa Ummi faè“·in.
"Ya dace for now ace Akeem yasan who is he, tell him the truth" da wani mugun sauri Abbu ya kalleta kafin yace..
"Ayusher" tunda ya kira real name è“·inta tasan da matsala hakan yasa tace.
"Na'am" ta faè“·a a sanyaye tana jin kamar tayi broking promised è“·in da tayi masa, cikin è“·aure fuska babu alamar wasa ko kaè“·an yace.
"I trusted you that why na fa蓷a maki everything da nake hiding akan my poor my Akeem, wlh billahi ina rabuwa dake a duk sanda kikai 茩o茩arin fa蓷in wannan sirrin ga wani,
I'm not mad ina da hankali duk abinda nake ina sane, to stop all this kawai keep prayers for me it will be better"
Idanunta kawai ta tsora masa tana kallon yadda yake zazzaga masifa idanunsa har wani rufewa yake.
Mi茩ewa tayi ba tare kuma da tace komai ba, damuwa da kuma mamakin al'amarin Abbu ya fara bata tsoro, tana fita ya 蓷auki car key 蓷insa yay waje ta 茩ofar baya.
Tana fitowa ta samu Akeela dur茩oshe ta 茩an茩ame Jikinta waje guda, tama kasa kuka sai Ajjiyar zuciya take saukewa, a hankali Ummi ta sanya hannunta da niyyar ta蓳a ta wata razananiyyar 茩ara ta sanya tare da fa蓷in
"Wayyooo Allah Bobbo!!" saukar sautin Muryarta a cikin kunansa da kuma yadda ta ambaci sunan "Bobbo" ya sanya shi tsayawa cak tare da juyawa ya kalli downstairs è“·in da sauri kuma ya juya ya nufi part è“·in gym è“·insa, yana zuwa ya zame rigar jikinsa nan da nan murè“·aè“·è“·an jikinsa ya bayyana ga yadda duk six packs of his body è“·insa suka bayyana, nonowasa har wani irin rawa suke saboda yadda suke da girma,
Jikinsa na wani tsuma ya wani mashine Muscle asylum ya shigayi da sauri yana wani irin huci da fesar da iska, kamar wanda zai sauke fushinsa da kuma 蓳acin ransa akan mashine 蓷in ya 蓷auki good 30mnts kafin ya nufi wani mashine 蓷in Chic Physique yana farawa 茩irjinsa ya fara wata 茩ara yana bu蓷ewa, Wannan dalilin yasa kullum 茩irjin Akeem 茩ara fa蓷i yake sai ya sanya mutane biyu zuwa uku ya rufe ruff.
A hankali Mami dake ba茩in 茩ofar gym 蓷in ta shiga knocking amma yay banza, bawai dan baya so a shigo ba kawai baya jin zai iya bu蓷e baki haka yay Magana ne.
Jin shiru yasa Mami bu蓷e 茩ofar a hankali ta shigo, tana shigowa ta same zaune da sauri ta 蓷auke idanunta saboda wata 茩yakkyawar bugawa da Zuciyarta tayi, wlh zata iya cewa bata ta蓳a ganin Mutum like Akeem ba.
Ai Wannan mace ta shiga hannunsa ta shiga uku a wajansa, è“·auke wannan tunanin tayi kafin kuma a hankali tace.
"Nasan ranka ya 蓳aci tunda har ka sauke fushinka akan wannan gyms 蓷in, amma Akeem ina ga zaifi ka zame hannunka akan wannan mganar kafin su fara yi mana 蓷auki 蓷ai 蓷ai,
Kaga wlh shigowar Yarinyar nan ya zama bala'i mun rasa Adnan gashi yanzu hatta Abbu bana gane kansa, gaskiya a nemi mafita ko dai akaita wani wajan ko a sallamawa gidan marayu ita"
Ta fa蓷a kanta a 茩asa dan bata jin zata iya kallansa saboda yadda jikinsa yake ko riga babu, jin shiru yasa ta 蓷aga kanta amma ga mamakinta ko inuwar Akeem babu,
Wata 茩wafa tayi kafin ta fita daga cikin part 蓷in.
Ummi ta kalli Akeela wacce Jikinta yake rawa cikin tausayinta tace.
"Sorry Daughter nice"
Ta fa蓷a tana rungome ta, wani irin 茩an茩ame jikin Ummi tayi tare da fashewa da wani irin kuka mai tsoma zuciya, daman wajan kukan take nema ta rasa dan haka yanzu jikin Ummi ya zame mata wata mafaka,
Baba Rabi dake tsaye tace.
"Ina tsoran ranar da mutanan Akeela zasu har zu茩a sai kowa ya raina kansa" da sauri tace "a'a bana son mugun bakin can, can in sha Allah bakinki ya sari 蓷anyan kashi ta Allah bata Mutum ba magani zan nemu mata yanzu nan"
A hankali Ummi tace.
"Akeela" cikin kuka tare da jan ajjiyar zcy tace "Ummi Bobbo, Bobbo zani Ummi zan mutu dan Allah ki kaini"
Da mamaki Ummi tace "Bobbo?"
Kallan su Aleema tayi da suke tsaye sai zare ido suke kafin kuma a hankali tace "waye haka?" Girgiza kai sukai Afaf tace.
"Ummi bamu san shi ba"
Jinjina kai Ummi tayi tace "ok rakata wajan Akeem kilan ko bata jin daè“·in ne" da sauri Akeela tace "A'a Ummi bana son shi, bana son zuwa wajansa ni Bobbo"
Didi ce tace "jama'a mun shiga uku, uban waye Bobo kuma ko zo蓳o ne" rasa abinda za suyi mata sukai sai kawai Ummi ta kwantar da ita akan kujera ta shiga yi mata addu'a tana shafa kanta babu jimawa ta fara sauke numfashi mai zafi alamar bacci ya 蓷auke ta.
"Ohh! Ubangiji gamu gareka" Ummi ta faè“·a cike da tausayin Akeela.
Fitowa Akeem daga cikin bathroom fuskarsa fess ba zaka ta蓳a cewa akwai abinda ke damunsa ba, cikin nutsuwa ya zame towel 蓷in jikinsa kasancewar ya saba yana fitowa wanka yake cilli da towel 蓷in ya zauna haka,
Wata Gymshark sports t.shirt ya sanya a jikinsa tare da wani wando camouflage-print cargo trousers a hankali yay Unzipping rigar faffa蓷an 茩irjinsa ya bayyana ga ruwa yana 蓷an sauka ka蓷an ka蓷an.
Wani Scuff faux-shearling slippers ya saka a 茩afarsa, tare da zuba hannunsu a cikin aljihunsa, a hankali ya nufi parlo sumar kansa duk ta baje da ruwa,
Zama yay kan kujera tare da 蓷ura 茩afarsa akan table ya shiga girgiza ta kamar yadda ya sama,
Haè“·aè“·è“·iyar Wayarsa ya è“·auka kamar baya son dannawa haka yake shafata, number p.a ya è“·auka tare danna kira babu jimawa p.a dake zaune kusa da Antynsa ya è“·auka yana faè“·in.
"Assalamu alaikum"
Kasancewar baya cikin wani yanayi da kuma rashin sabo da magana da bai ba yasa a hankali yace.
"Uhm wslm, ka turawa shugaban ministoci sa茩o ta mail 蓷insa ka ha蓷a mana zama soon" kafin p.a yay Magana tuni Akeem ya kashe wayar, tare da narkewa jikin kujerar yana 茩urawa wani waje daban ido..
Abbu kai tsaye wajan wani abokinsa Aliyu ya nufa, har office 蓷insa akai ma Abbu isu, yana shiga Aliyu yay Murmushi yace "wlcm Bukar Bello" zama Abbu yay bayan sun gaisa yay shiru yana tunani lura da hakan yasa Alhj Aliyu yace "is everything okay?" Shiru babu amsa hannunsa ya sanya tare da ta蓳a Abbu a firgice Abbu ya bu蓷e bakinsa yace "wlh idan banci yarinyar nan ba mutuwa zanyi...
Chapter 38 · 0% Book details