Sashe 54
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
After the incidence, the images of yesterday night, the glimse of the occurances of the mid-night, under the dim-light everything happened majestically in a dignified and inspiring way.
Kamar yadda Akeela ta fa蓷a cewa zata fita harkar yayanta Akeem haka ne ya kasance, da Subhi da 茩yar Akeem ya mi茩e cikin 茩aramin lokaci ya fa蓷a daran jiya bai iya bacci ba, bayan yay wanka ya sanya Jallabiya tare da fita masjid, a can ya samu Abbu ana idar da sallah suka fito, a hankali Abbu ya kalli Akeem dake sauke numfashi akai akai yace.
"Yaya dai?"
Girgiza kai Akeem yay kamar ba zai magana ba sai kuma yace "Abbu zani Canada" with much surprise Abbu yace "Canada?" Kai ya è“·aga a hankali a kuma sanyaye kafin kuma Abbu yace "when?" Idanunsa ya è“·aga kaè“·an yace "Bayan taron sickler day wanda za'ai a week è“·in nan" Mamaki duk ya cika Abbu sai bai ce komai ba yace "Allah ya kaimu" Abbu ya shige part è“·insa shi kuma ya nufi è“·akin karatu.
Zama yay yana zama Amani ce farkon shigowa tana shigowa tace "Sabahul khair Abbie" kai ya 蓷aga mata tare da shafa kanta, kana yay mata nuni da hannu akan tayi masa hadda, tana gamawa yay mata 茩ari yana cikin karatun ne kuma Aleema ta shigo sai Afaf Akeela a bayansu, gaba 蓷aya suna sanye da manyan hijabai, Aleema da Afaf suka gaida shi, Akeela ko inda yake bata kalla ba, tayi masa hadda shima yay mata 茩ari duk da cewa ta iya, yana gama yi mata ta mi茩e ta fice da idanu su Afaf suka bita, shi kam ko inda take bai kalla ba.
Tana fita ya mi茩e cike da nutsuwa ya fita ji yay a yanzu Didi kawai yake son gani, dan haka part 蓷inta ya nufa, a zaune ya sameta tana ha蓷a kayanta a cikin akwati tana ganinsu tace.
"Wai da gidan zan bar musu, ban san abinda Aisha take nufi dani ba, cikin dare nake baka labari tazo ta tafi da Tsila kenan bani da iko da ita? Gwamma naje nabi gari bazan rasa masu zuciyar musulunci ba" idanunsa a lumshe ya kama hannunta tare da ajjiye akwatin cikin so da 茩aunar kakarta shi, ya 蓷ura kansa a kafa蓷arta a hankali yace "Granny" ya fa蓷a a shawaga蓳e jikin Didi ne yay sanyi da sauri ta kama hannunsa suka zauna kan gadonta ba tace masa komai ba ta 蓷ura kansa akan cinyarta, tana shafa sumar kansa shiru yay yana sauke numfashi, a hankali kuma bacci ya 蓷auke sa, Akeela tana fita kitchen ta nufa ta 蓷auki mug ta ha蓷a coffee tana shan coffee 蓷in hawaye na fita a idanunta, tana gama sha taji itama babu wanda take son zuwa wajansa sai Didi dan haka kawai ta nufi wajan Didi, ba tama lura da Akeem dake kwance jikinta ba tana zuwa ta kwanta tare da 蓷ura kanta a cinyar Didi, kallonsu gaba 蓷aya Didi tayi cike da tausayin su, kafin a hankali itama Akeela bacci ya 蓷auke ta hannunta cikin na Akeem wanda garin bacci ta 蓷ura bata sani ba.
Meema tsaye ita da Asheer a main Parlo suna sauraran abinda Dad yake faè“·a, Dad kuwa cikin kulawa ya kalli Asheer yace.
"Komai na tafiyar ku Kano ya dai-dai-ta, an shirya prvt Jet wanda zai 蓷auke ku, ina son tafiyar ku ta zama ta sirri, so Asheer my son ka kula da yayarka kasan halinta idan abin ya zama sai ta koma 茩anwar kai kuma 茩anin, so please don mind her kaji ko" Murmushi Asheer yay cike da son Dad yace "in sha Allah Dad, ina tare da ita" ya fa蓷a yana Kallon Meema Turo masa baki tayi domin yau tun safe sukai fa蓷a saboda ya hanata kunna wa茩a, ido 蓷aya ya kashe mata kana ya maida idanunsa ga Dad da yake fa蓷in.
"Zaku tafi da escorts akwai hotel na Tahir guest palace da zaku sauka a can, idan kuna bu茩atar zuwa wani gidan da yake da mutane let me know" Meema ce ta Mi茩e tace "Dad ga Bro why zaka ha蓷amu sa escorts? Ni ban so please, kuma a barmu a hotel 蓷in" Mom wacce tunda ake mgnar ba tace komai ba sai yanzu yace "No Meema zamanku a hotel ba zaiyu ba, kuje gidan Azeema, 茩anwar matar Chief of staff Abdul-茩hadir Azeem" Dad yace "Ban son tafiyar nan nasu, ya baza ko'ina ina son suje kafin kwana biyu da taron sickler day, ina da meeting gobe ni sai ranar taron zani" Mi茩ewa tsaye Mom tayi tace "I'm a mother so I'm the one da zanyi making decisions zanma Jadda magana da akai na" Asheer ne ya kalli Dad yace "Dad ai gidan zaifi ko? Ka bari mu sauka a can 蓷in" dafa Asheer 蓷in yay yace "Ok My son take care of her tommorow by 10 jet 蓷in ku zai tashi" part 蓷insa ya nufa Mom tabi bayansa, suna barin wajan Meema ta 茩arasa inda Asheer yake yana ganinta ya ha蓷e rai tare da juya mata baya, dry tayi masa tana 蓷an kwantar da kanta a bayansa tare da zagaya hannunta a ququnsa, cikin 茩asa da murya tace "I'm sorry" idanunsa a rufe yana jin yadda take shafa kirjinsa yace "for??" Ya fa蓷a yana jawo ta daga bayansa zuwa gabansa tare da tallafe fuskanrta a hannunsa cikin laushin Muryar yace "ba kyaji Aunty Meema" ya fa蓷a yana kallon fuskarta, zame fuskarta tayi daga cikin nasa tace "Uhm uhm ni yau ka kwanta a part 蓷ina" zare ido yay yace "why?" Rungomesa tayi tana sha茩ar 茩amshin jikinsa tace "Ni tsoro ina, sai nai ta gani mutum ana min ihu akai ko ana kiran sunana fa" kanta ya shafa yace "look at you gashi bu蓷e shigarki sai addu'a Anutyna ba dole jama'arki su razanar dake ba" shiru kawai tayi masa tare da shagwa蓳e fuska, ta shafa bakinsa sarai yasan abinsa take bu茩ata sai kawai ya zameta daga jikinsa yace "zoki rakani nai game zuwa anjima nima na rakaki shopping da saloon 蓷in" binsa tayi zuwa wani ha蓷a蓷蓷an part wanda aka 茩awa tashi da games kala kala, wani side ya nufa 茩aramin Parlo ne mai 蓷auke da 茩atuwar cineme ga game 蓷in tare da deep frizer a.c da komai da komai, zama yay akan kujera yana 茩o茩arin zaunar da ita akan kujera ta zauna akan cinyarsa girgiza kai kawai yay tare da fito da hannunsa ta tsakanin hammatar ta, handle 蓷in game 蓷in ya 蓷auka itama ta 蓷auka a hankali suka fara buga game 蓷in. Ajjiyar zuciya Dad ya sauke tare da juyawa ya kalli matarsa yace "Dole ko kina so ko baki so a 蓷aura auren Meema da Asheer idan kuma kin 茩i Tabbas za'ai abin kunya" numfashi ta sauke domin itama ta fara gajiya kafin kuma tace "tayaya zamu bawa Meema auren mutumin da bamu san waye shi ba?? Kuma tayaya Meema zata zauna da wanda ta girma ina tsoran duk sanda ta samu lafiya taga cewa ba'ai mata dai-dai ba" cikin sanyin murya yace "Age is just a number dan haka ki bari ai hakan a daran nan zan tabbatar da auren Meema da Asheer..
2/25/22, 18:25 - Buhainat: 鉂ã‚ç¬é‰‚ã‚ç¬
57-58
Queen of writer's
Jikinta gaba è“·aya ya saki ta sakar masa nauyinta, Zuciyarta gaba è“·aya ta tsaya da aiki ta daina bugawa tsananin tsoron da yay mata yawa yasa ta sume masa a jiki ba tare data shirya ba.
Dai-dai-ta nutsuwarsa yay saboda p.a da kuma yaran dake wajan wlh da tuni yay abin kunya, cak ya 蓷aga ta kamar yarinya 茩arama a hankali kuma ta fito da kansa dake cikin babbar rigar kai tsaye ya fice daga cikin wajan ya nufi motarsa, cikin sauri p.a ya mara masa baya yana mamakin abinda ya sanyata ihu haka,
Domin bai ta蓳a tunanin cewa 茩adangare gare ne tayi Wannan rikicewar ba.
Akeem na zuwa wajan motar ya Sanya key ya buè“·e back seat ya zauna har lokacin kuma tana jikinsa, zuciyarsa na bugawa da tsoron tsayawar nata numfashin ya fito da ita daga cikin babbar rigar yana sauke ajjiyar zuciya tare taune bakinsa idanunsa kuma tuni sun yi jaa.
Bai tsaya tunani ko jiran umarni wani ba,gaba 蓷aya ya 茩arasa kunce igiyar rigar jikin nata, a hankali 茩yak茩yawa 茩aramar vest 蓷in dake jikinta ta bayyana, ga kuma jeans 蓷in data sanya ta 蓷aura belet a waist 蓷inta da yay wani irin kyau ya fitar da shape 蓷inta.
Idanunsa ya runtse sosai lokacin da ganinsa ya sauka bakan lizard 蓷in wanda yay kwance a saman 茩irjinta gaba 蓷aya ya karce mata fatar wuyanta, a barka da farar mace tuni wajan yay wani irin, cikin 茩onan rai da zafin zuciya yana kallon yadda lizard 蓷in ya kwanta abinda akan 茩irjinta na dama sai wani motsa kansa yake, wanda hakan ya haddasa motsawar lafiyayyan brest 蓷in nata.
Idanunsa har ruwa yake sai yake ganin kamar mutum ne yay hakan, da sauri ya sanya hannunsa ya dam茩i 茩adangaren tare da wani irin matsesa tun yana motsi sai da ya daina, bayan ya tabbatar 茩adangaren ya mutu yay wurgi dashi ta glasses motar, ganin p.a a wajan ya juya baya cikin da茩ushewar Murya yace.
"Water p.a" ba tare da p.a ya kalli Akeem ba ya bu蓷e gaban motarsa ya 蓷auki bottle of water ya mi茩awa Akeem with so much respect.
Amsa yay a hankali ya maida glasses 蓷in motar ya rufe abinsa, wlh da 茩yar fisgar Numfashinsa gashi yau Alhamis ya tashi da azumi.
Duba yadda fatar wuyanta yay jaa sosai yay a hankali ya 蓳alle murfin gorar tare da zuba ruwa a hannunsu a hankali ya shafa mata a fuska zuwa wuyanta, wata kalar wahalalliyar ajjiyar zuciya mai 茩arfi ta sauke ganin hakan yasa ya mayar da murfin gorar ya rufe, Akeela kuwa kasa bu蓷e idanunta tayi tana jin yadda Zuciyarta ke harbawa, wani irin ihu tayi tare da juyawa zata kifa yay saurin ri茩eta ta tare da dawowa da ita saman cinyarsa, kuka ta fasa tare da fa蓷in "wayyooo Lizard, Bobbo na where are you kazu zai kashe ni" ta fa蓷a tana 茩an茩ame Jikinta saboda wani rawa da Jikinta ya hau yi.
Ganin yadda gaba 蓷aya ta fita a hayyacinta yasa hankali ya 蓷ago ta tare da 蓷an 蓷aga ta sama yana Mamaki rashin nauyinta, cikin nutsuwarsa da kamewarsa ya mannata a 茩irjinsa ya shiga bubbuga bayanta, ajjiyar zuciya ta shiga saukewa bugun zcyarta na dai-dai-ta nutsuwarta na dawowa, jin yadda tayi luff a 茩irjinsa kamar abinda take jira kenan yasa ya sakko da ita ka蓷an fuskarta dai-dai wuyansa ya 蓷an rankwafa yana jiyo yadda Numfashinta ke fita, ta rufe idanunta, ba tare da yace komai ba ya shiga 蓷aure mata igiyar rigar a hankali har zuwa 茩irjinta,
Yana zuwa wajan ya rufe idanunsa kana ya kama igiyar wajan ya è“·aure, surutu take ita kaè“·ai a hankali a zuciyarsa yace.
"Kun dawo kenan wlcm"
Yay zan can a ransa fuskarta ya kalla tare da 茩aramin bakinta dake motsa a hankali, 茩o茩arin tashi tayi a jikinsa kafin kuma tace.
"Bobbo zani" glasses è“·in motar ya buga da sauri p.a ya buè“·e wajan driver ya zauna tare da yiwa motar key ya fice daga cikin Akeem better farming institute è“·in, copping face è“·insu ne yay kana a zame bakinsa kaè“·an zuwa kunanta cikin kasalalliyyar muryarsa mai nutsuwa yace.
"Uhm zo nan I'm here" ya faè“·a yana kunna karatu a Wayarsa kana ya rungome ta sosai a jikinsa tare da sanya mata yatsarsa a cikin bakinta a hankali ta shiga tsotsa tare cizonsa sunyi nisa sosai yaji Numfashinta na sauka a hankali alamar bacci ya è“·auke ta.
Idanunsa a rufe har lokacin bai 茩ara Kallonta ba.
Manyan securities ne ta ko'ina a gidan Abdul-aziz Bamali, kasancewar ya jima da faè“·in zuwansu yasa suna zuwa aka basu damar shiga, parking p.a yay da motar a parking space kana ya fito daga motar yana kallon tsarin gidan, buè“·e idanunsa yay tare da kallon fuskarta har lokacin bacci take, a hankali ya zameta daga jikinsa bayan ya è“·an rufe mata gashinta da vail è“·inta kana gently ya fita daga cikin motar, ganin Babbar rigarsa ta lalace yasa ya cire ya ajjiye a motar.
Wani ne yay masu jagora zuwa guest room è“·in Abdul-aziz Bamali zama duk sukai fuskar Akeem har lokacin a kame take kamar ko yaushe, basu jima ba ya shigo babban mutum ne mai tsananin haiba da kamala, bayan sun gaisa ya zauna tare da bada umarnin kawo musu abin motsa baki, shi dai Akeem shiru yay har aka kawo kayan lambu da ruwa lemu, su kaji kaya daban daban, Murmushi Abdul-aziz Bamali yay tare da kallon Akeem yace.
"Bismillah kusha ruwa mana Dr Abdul-hakeem Bukar Bello" sakin fuska Akeem yay har lokacin bai ce komai ba sai p.a da yace "yau alhali yana azumi"
"Au to... toh Allah ya dafa" gyara zama yay sosai cikin nutsuwa Abdul-aziz Bamali yay kafin yace "ma sha Allah, a karo na biyu na 茩ara ha蓷uwa da managarcin Mutum da dadtako, bayan ha蓷uwar da mukai shekaru da suka shige sai kuma yau, ina fatan dai lafiya ba wani abu Abdul-aziz Bamali yaywa jagoran manoma Abdul-hakeem Bukar Bello ba" ya fa蓷a cikin barkwanci.
茒an motsa fuska Akeem yay yana 蓷ura 茩afarsa akan table ya shiga Ka蓷awa kamar yadda ya saba cikin nutsuwa yace.
"Allahamdulillah, ban sani ba ko dasa hannun gwamnati a wannan abin dake shirin ruguza 茩arfin gwamnati mai adalci a yanzu, bana siyasa duk da cewa mahaifina yayi, amma tsarin kuwa daban,amma ina jin kamar dai lokaci yay da zan shiga abun ya hanyar maganin mugwayen mutane" ya fa蓷a yana sauke numfashi saboda rashin saboda da magana da bai ba.