Sashe 15
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
EPISODE1锔忊儯1锔忊儯-1锔忊儯2锔忊儯
Dafe kanta Jikinta ya shiga mahaukacin rawa jijiyoyin kanta suka mimmi茩ewa, wasu abubuwa suka fara gilmawa ta cikin idanunta a hankali kuma take lumshe idanunta cikin nutsuwa bakinta yake motsawa a hankali take furta _鈥淵a hayyu ya 茩ayyumu鈥漘 shine kawai abinda yake fa蓷a drivern ne ya 蓷an tsaya da gudun da yake tare da juyawa ya kalli Meema cikin girmamawa da bata matsayinta yace "Madam is everything okay?" Jinjina masa kai kawai tayi a hankali tai baya tana kwanciya a jikin kujerar motar da sauri kuma ta 蓷auki wayar ta tura ta cikin hand bag 蓷inta.
Ganin sauyin yanayinta yasa Driven ya fara da ita a hankali har suka isa clinic 蓷in fitowa yay da gansa sosai mamaki ya kamasa ganin bacci take hankalinta kwance babu abinda ya dame ta, ya da蓷e tsaye a kanta yama rasa mene zai mata, a hankali ya fara buga kujerar da take kai yana fa蓷in "Madam! Madam!" Idanunta ta bu蓷e tana ya motsa fuskarta ba tare data kallesa ba ta fito daga cikin motar kai tsaye cikin ha蓷a蓷蓷an Clinic 蓷in Wanda Manyan likitoci suke ciki tana shiga Dr dake kula da mutumin ya fito Murmushi Yay mata yace "wlcm Madam Meema Ahmed Adil" Murmushi tayi masa wanda ya sanya yay 茩asa da kansa domin kwarjini gareta sosai ga shirme da manta abubuwa gaba 蓷aya kanta bashi da saiti "how can i help you?" Taji Dr 蓷in ya fa蓷a cikin 茩asa da murya tace "please ina son nai magana dakai prvtly firstly kuma ina son ganin sa please kaji?" Jinjina mata kai yay kafin yace "follow me" bayansa tabi tana sakin murmushi a cikin wani ha蓷a蓷蓷an room mai masifar kyau ba zaka ta蓳a cewa mara lafiya bane a ciki waje ya bata ta shige ciki idanunta na kansa, yana kwance flat gaba 蓷aya an sanya masa wasu na'ura a jikinsa fuskar nan nashi manne da bandeji kansa ma haka, ba茩i ne his Elegant black skin 蓷in nan nashi sai 茩yalli yake, babu abu mai haske a Jikinsa irin foot 蓷in sa da tafin hannunsa a hankali kuma Numfashinsa ke sauka, he's dark-skinned yet handsome zai iya shekaru 29 to 30 kujera taja ta zauna kusa dashi a hankali ta kama hannunsa idanunta na kawo ruwa cikin 茩asa da Murya tace "you're my brother as frm today, I'll take good care of you kaji babu abinda zai sameka, i love You irin so na 拼an uwa in sha Allah zaka tashi you'll be fine ji nake kamar na sanka tun can baya" Shiru tayi kafin ta 茩ara ri茩e hannunsa tace "Nima zaka zaka kula dani ko? I'm scared ina jin tsoran mutane, kaga nan nima wai babba ce fa kullum Dad sai yace na zama babba classes lady zaka kuya min komai ai ko? Zaka dinga zuwa mall mall dani da park za muna hira ko?" Ta fa蓷a hawaye na sakko mata, mamaki ne ya kama Dr domin yaji ana fa蓷in Meema bata da wani cikakken hankali shiyasa mahaifin nata baya fita da ita amma the she's talking yanzu zaka 蓷auka mai cikakken hankali ce Allah Al-hakkamu kenan.
Murmushi ta saki jin ya ri茩e hannunta dake cikin nasa, juyawa tayi ta kalli Dr hawaye da dariya na kwance mata tace "You see ba? I'm lucky wallahi he loves me I'm so happy" ta fa蓷a kuka na 茩wance mata kamar wacce ta tuna wani abu kuma ta mi茩e tsaye tana kallon Dr kafin tace "let's go" fita yay tana biye dashi a baya har office 蓷insa zama yay kana ta zauna tana fa蓷in "i need your help Dr but kada Dad yaji please" jinjina mata yay kafin yace "what the you want?" Shiru tayi tana tunani sai kuma tace "Ina son a sawa wannan mara lafiyar fuskar wani" idanunsa ya ware yace "fuskar wa kikeso asa masa to?" Ya fa蓷a cikin harshen turanci "bani da photon sa amma dai ina da photon a idanuna da zuciyata" Wayarsa ya 蓷auka yace "ok bari na kira arteries muga" tana zaune yay waya not too long wani mutum ya shigo 蓷auke da kayan drawing ajjiye komai yay a hankali Meema take masa bayanin komai tana fa蓷a yana zanawa Murmushi tayi tana jin wani mugun da蓷i na ratsa Zuciyarta ta sauri Dr ya mi茩e tsaye idanunsa akan zanan cikin 蓷aga murya yace "wannan ai photon tsuhun 蓷an majalisa ne (Members federal house of Representatives) Hon Bukar Bello..
A hankali yake sakkowa daga strains 蓷in benen yana sanye da wata 蓷anyar shadda fara dal da ita 蓷inkin babbar riga da jamper, ya 蓷ura wata half jaddara a saman sumar kansa wacce tayi kwance lubb da ita, 茩afarsa sanye cikin wani Black half shoe na Gucci mai tsananin kyau.
Yana tafe yana ma茩ala Rolex 蓷insa na A.lange & S貌hne yay wani irin mahaukacin kyau idan kaga Akeem zaka 蓷auka wani Balarabe ne fuskarsa tai wani fresh ga wata haiba da zallar nutsuwa fuskar nan babu yabo babu fallasa as usual yana tafe yana lumshe idanunsa tare da motsa bakinsa.
Abbu dake downstairs yace "Akeem yau dai ka makara kamar ka manta yau Friday" caraf Didi ta amshe zan can tana fa蓷in "yoooo Allah na tuba zuciya ce babu alkairi, mugun abu yay masa yawa fa蓷a yake nema dani saboda an fa蓷a masa ni sallamammiya ce irinsa to ba'a gantale nake ba, wallahi Bukari ina fa蓷a maka kaji tsoran ka nemawa 蓷an ka magani gani kuke ina wasa amma billahi wannan yaron ba lafiya ce dashi ba" Murmushi Abbu yay yace "Didi kunfi kusa da mijin naki fa" wani zaro ido tayi tace "wa 蓷in? To wallahi li'ilafi 茩urash banda a ido aka haifi Audil wallahi da cewa zanyi ba jinin ka bane, saboda tsabar maita ka kalli yadda yake jajir dashi kamar wannan yaron na yama sunan Film 蓷in..." Ta fa蓷a tana kallon Afaf wacce ta fito daga part 蓷insu da sauri Afaf tace "Shuria khana, na Film 蓷in maheyk" tafa hannu Didi tayi tace "Yawwa Shimam irin albarka shifa kai Muhammadur Rasulullah s.a.w wlh mugun halinsu 蓷aya" A hankali Akeem ya gama sakkowa tsittt wajan ya 蓷auka sai muryar Didi ta fara fa蓷in "Astagafirullah satali saboda Annabi albarkacin juma'a" Murmushi kawai Abbu yay a hankali yay gaba Akeem ya fara masa baya kamar wasu abokai kai tsaye mota suka nufa gaba 蓷aya kuma back seat suka shiga driver yaja sun 蓷an fara tafiya Abbu ya kalli Akeem yace "Ina son sanya Akeela makaranta what's your opinion?" Ta蓳e baki yay ba tare da yace komai ba ganin hakan yasa Abbu fa蓷in "Abdul-hakeem" marai-raice fuska yay kamar zai kuka yace "for God sake Abbu mene nawa ni" da mamaki Abbu yace "Akeem! what wrong with you? 瞥ar uwar taka jikinka itace Meye ruwanka cikin lamuranta Are You at of your sense?" Ha蓷e fuska Akeem yay ba tare da yace komai ba a yanzu haushin yadda Abbu yake son fifita shi da village gal 蓷in nan ya keji cikin damuwa Abbu yace "ashe zaka iya wula茩anta jinin 蓷an uwana jinin Baffanka har haka Abdul-hakeem? Akeela is your sister kamar Aleema da Afaf mene yasa kake haka ne?" 苼ata rai yay yana sauke numfashi kafin yace "Abbu ni kawai i hate her ne" wani sassanyan numfashi Abbu ya sauke yana mai jin da蓷in hakan a ransa shi ka蓷ai yasan mene zuciyarsa ke fa蓷a masa a haka suka 茩arasa babban masallacin juma'a dake nan nasarawa gra.