← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 116

Sashe 50

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Lokacin da suka isa Masjid 蓷in gaba 蓷aya gari ya gama riki cewa da hadari samaniya tayi wani irin ba茩i, ga wata iska dake Ka蓷awa wacce take tawowa da rugugin hadarin, gaban Akeem ne ya fa蓷i, Allah ya sani babu abinda yake tsoro sama da ruwan sama, lalura yake sashi sosai, yana shiga firgice musamman idan yaji tsawa ta sakko, ranar da ruwa ya dakesa kuwa baya bari kuwa ya zauna lafiya, cikin 茩ara saurin tafiyarsa ya shige gaban Abbun Murmushi Abbu yay domin yasan za'a rina, yana shiga Masjid 蓷in ana tayar da sallah dan haka ana idarwa bai tsaya yin addu'a ba ya nufi gida tare da barin Abbu, babu kuwa a main Parlo dan haka kai tsaye wajan dinning ya nufa, yana zama Anup ta fito cikin sabuwar shigarta ta wata 蓷ammiyar riga zama tayi kusa da kujerarsa, tana zama Aleema da Afaf suka zauna tare da ha蓷a baki wajan fa蓷in.
"Lailatan Sa ida" idanunsa ya bu蓷e tare da lumshewa ba tare da yace komai, Akeela kam Didi ta kalla wacce take fa蓷in "naji ance zaki shafin gobe ko? Ai kuwa zani nima" a Marai-raice Akeela tace "Didi ban son zuwa ni" tafi Didi tayi tace "Na isa girma ban fara irgar dangi ba, ke kuwa a saboda me? A'a wlh ba kinzo nan ba, ba zaki jamin zagi da ba茩in jini a wajan waccar matar ba, muna zauna ne kawai da ita amma babu wanda yasan Zuciyarta har gobe wlh kamar dai 蓳auraniya haka hake idan taga Mutum" ta fa蓷a tana 蓷aukan zumar ta cikin tura baki Akeela tace "anyya Didi ni tsoran Mami nake" cikin zare ido Didi tace "eh to, banga lafin ki ba, kin san 拼ar Maiduguri ce wlh yanzu sai taiwa mutum asiri,babu mamaki ita tayiwa Bukari yin duniya nace yay aure ya茩i, to matan nasa ne ba imani ne ya ishe su ba, daga mai zuba min 茩ashi babu nama sai wacce zata zabga yaji acikin abinci kamar dai mayya haka ne, kinga kuwa ina ni ina zama ai dole Bukari yay aure daman shawara nake nema" ta fa蓷a tana yin 茩asa da kanta kafin tace.
"Ku蓷i nake dashi ina fa蓷a maki kamar hauka ko shugaban 茩asa bazai fa蓷a min su ba, Shine nace kiban shawara ko dai naje 茩auye kawa nayowa Audil aure wannan lalacewar nashi ya fara damuna, ko kuma ki rakani mu zaga gida gida mu za蓳ar masa matar aure" dry Akeela ta saka tace.
"A'a Didi ina ganin kamar dai zuwa 茩auyen zaifi fa, wlh daman mugu ne na tsane sa, bashi da kirki ko ka蓷an yace baya so na baya 茩aunat nima wlh idan na ganshi kamar na sha茩e sa" Didi wacce ta kula da tsaiwar Akeem a cikin parlon nata tace "a'a, al Muslimu akul Muslim, haza kuma haramun, ba'a cewa an tsani mutum yooo bawan Allah kamar Audil mai tsananin kula da ha茩茩in mutum ina zance haka, wanannan shawarar taki ta zuwa 茩auye nemawa Audil mata sam bai ba wannan muguwar shawara ce"
Turo baki Akeela ta 茩ara yi tace.
"Nidai bana son shi wlh Allah dama yabar gidan" ha蓳a Didi ta ri茩e tace "wlh kamar ina da wu茩a a 蓷akin nan ai yanzu sai ai maganin abun ka sheshi kawai ki huta,ai idan kana jin haushin Mutum maganinsa kake mutum da gidan ubansa ace wai dama ya fita to kai Audil kana ji kasan zaman da zakai da ita"
Da sauri Akeela ta kwanta tana rufe idanunta taji 茩amshin turarensa amma bata 蓷auka shi bane, yana tsaye a bakin 茩ofa idanunsa yay Wani irin jaa wanda ba wanda zai iya cewa ga dalilin sauyawar idanuna, ba tare da yace komai ba ya sunkuya tare da 蓷aukan robber zuma ya fita, yana fita Didi ta sauke ajjiyar zuciya tana fa蓷in.
"Kai Wannan yaro ba dai kwarjini ba,wlh ji nai na 茩asa fa蓷in wani abun, tashi Annamimiyya wai nan bacci kikai?"
Kuka Akeela ta saka tace "shine baki gayan yana nan ba?" Dry Didi tayi tace "Ubanwa ta aike ni Wannan hukuncin? Baki na tuff" Akeem yana fita kitchen yay babu wanda zai ce ga lokacin daya shige, lokacin kuma ruwa ya sauka da gudu ga wata iska mai 茩arfin gaske.
Aleema ce tace "Akeela Abbu yana kira zu kiga sabbin phone's daya siya mana" Mi茩ewa Akeela tayi a sanyaye Zuciyarta cike da tsoran ganin Akeem, tana zuwa Abbu ya 蓷an ja numfashi yace.
"Daughter" Murmushi tayi ba tace komai ba sai Baba Rabi da tace.
"Ashe kina wajan Didi"
Jinjina kai tayi Ummi kuma tace "ba kiyi dinner ba daughter?" Kallon Ummi tayi tace "I'm okay Ummi" ta faè“·a Idanunta akan Abbu,tana kallon kallon banzan da Anup ke mata amma tai mata banza,Abbu ne ya kalli yaran nasa yace.
"My beautiful girls kun girma ya dace ace kuwa yana da waya right" gaba 蓷aya suka ha蓷a baki wajan fa蓷in "Yes Abbu" Murmushi Yay musu yana 蓷auka wata kwalin iphone 12 pro max mi茩awa Afaf yay, kana ya 蓷auki wata ya mi茩awa Aleema amsa tayi wata ya 蓷auka ya bawa Akeela wata white colour, amsa tayi tana jin wani da蓷i yana ratsa ta, Anup wacce take jiran ya bata ta bu蓷e ido ganin babu wata dai wata 茩aramar system ash color mai masifar kyau yace "guess??" Aleema da Afaf suka ce "for Akeela" Ummi tace "for me" Mami tace "for Akeem" Murmushi yay ya kalli Akeela yace "and you?" Ka fa蓷a ta 蓷aga tana wani irin lumshe fafaran idanunta cikin siririyar muryarta mai 蓷auke da rauni tace " I've no idea" kallon Ummi yay yace "matar nan kin fini ku蓷i ina pharmacy 蓷in? Har zan 蓷auki ku蓷i na siya maki abu?" Dry su Aleema sukai kafin suce "kai Abbu zaka iya mana for choosing her as a wife sai kai mata gift" Mami ya kalla yace "And you wai Hero? Nine zan 茩arawa mai 茩arfi 茩arfi? Wlh Abdul-hakeem ya fini ku蓷i shi nace ya siya musu ya茩i why ni zan siya masu" Murmushi Mami tayi tace " for protect us mana Abbu" kallon Aleema da Afaf yay yace "congratulations my beautiful girls kunce kukai winning wannan system 蓷in is for my daughter Akeela gobe zata fara zuwa office a Akeem better farming institute as staff na ma'aikatar" wani irin ihu Afaf da Aleema sukai tare da fa蓷in "Yes Abbu, congratulations Akeela" Akeela kam mutuwar tsaye tayi tama kasa magana wanne irin aiki ne zatai? Me ake a ma'aikatar? Shiru tayi bayan Abbu bata system 蓷in tace "thank you Abbu, Allah ya 茩ara arzi茩i" wani irin Murmushi Baba Rabi tayi Abbu kuma ya mi茩e yace "yawwa Daughter zoki amsar maku chocolate" ya fa蓷a da biyu domin son ganawa da Muradin zuciyar nashi, ba茩in ciki da kuma haushi yasa Anup Mi茩ewa ta nufi kitchen Akeem na ganinta ya 蓳oye a bayan 茩ofa tana shigowa ya kashe light 蓷in kitchen 蓷in, da sauri Anup tace "ohhh God" kafin tai wani yin 茩uri taji an 蓷auka ta da wani irin mari, ta bu蓷e baki zatai magana Akeem ya 茩ara sakar mata wani marin, wani irin fitinannan kuka da ihu ta saki sai da Akeem yay mata mari guda biyar ciff, cikin sauri kamar kuma wal茩iya yay waje kasancewar har yanzu 茩ofar daya bu蓷e ta hanyar swwiming pool tana bu蓷e, yana fita ya rufe 茩ofar sosai, fitarsa keda wahala gaba 蓷aya mutanan gidan suka shiga kitchen 蓷in bayan sun kunna hasken kitchen 蓷in, ganin yadda fuskar Anup ta kumbura yasa Mami fa蓷in "fa蓷uwa kikai ko mene?" Cikin kuka tace "Anuty wlh akwai aljanu a gidan nan" ta fa蓷a tana sakin kuka, Akeem kuwa yana fita ya zagaya da sauri jikinsa na rawa saboda ruwan da ake ya dawo main Parlo ya haura upstairs abinsa, jin ance Aljanu.
Yada Didi zare ido tare da fa蓷in "Wa'innahu sulaimanu Wa'innahu Bismillahir Rahim" Wani irin lumshe idanu Akeela tayi ta tabbatar cewa Bobbo nata ne, Shine ka蓷ai Aljani a gidan nan wanda yake 蓷auke mata damuwa dama tazu da wuri kafin Anup tazu 茩ilan yay ta jiranta yaji Shiru, wasu irin zafaffun hawayene masu zafi suka sakko mata kafin kuma tace "nayi kewarka Bobbo na,ina tsananin son ka....

Is not free contact to subscribe.....08119237616
Chapter 50 · 0% Book details