← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 116

Sashe 53

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

TSINTACCIYA is not free..... contact to subscribe... 08119237616
2/25/22, 18:25 - Buhainat: Runtse idanunta tayi gam, jin jikinta a jikin na Akeem ya wani sanya hannunsa gaba 蓷aya ya ri茩e waist 蓷inta, ga yadda bakinsa yake cikin nata, fuskarsa na manne da nata, wani irin rawa da 蓳ari jikinta yake.
Wani irin sanyi taji tana ji, heart è“·inta ba wani irin beating way too fast, sosai ta runtse idanunta lips è“·inta dake cikin bakin Akeem yana wani irin rawa yana feeling yadda Zuciyarta ke bugawa, da sauri da sauri saboda yadda ya manne ta a jikinsa.

Zufar dake yanko mata a tsakiyar goshinta yabi da kallo idanunsa sunyi wani irin masifaffan sauya, she looks so cute and helpless a jikinsa da hannuna baki è“·aya.
A hankali kuma ya maida idanunsa ya rufe ruff bayan ya gama kallon yadda duk ta razana, gently ya 茩ara kama lip's 蓷inta zuciya cikin bakinsa ya sanya tattausan tongue 蓷insa ya na蓷e nata tare da danne shi a 茩asa,
Cikin nutsuwa ya fara kissing bakinta yana wani irin sauke numfashi kamar ya daè“·e yana neman abun bai samu ba.

Tunda take yau shekarun 蓷ai 蓷ai har shekara goma sha bawai zuwa takwas, a duniya da haihuwa! Bata ta蓳a sanin something like this exit ba, tana ji su Aleema na fa蓷in kiss a littafan da suke karantawa but basu ta蓳a explaining yadda ake ji a kisa 蓷in ba, domin a yanzu ji tayi Numfashinta gaba 蓷aya ya tsaya, 茩irjinta na wani irin 蓷agawa, domin wannan shine karo na farko da wani 蓷a namiji ya ta蓳a yi mata hakan, bata ta蓳a ganin hakan ba, yanzu da taji bakin Akeem cikin nata ji tayi kamar zata mutu.

Tarin ba茩in ciki da kuma tsoron abinda yake mata duk ya gama ratsa mata zuciya, banda hawaye babu abinda yake fita daga cikin idanunta yayinda kuma a hankali ta bu蓷e idanunta tare dayi masa 茩uri dasu tana kallon yadda fuskarsa tayi wani irin jaaa, a hankali kuma ya kewa lip's 蓷inta wani irin ftinan tsotsa mai data dukkan wasu 苼oyayyun abu, 茩urr haka tayiwa kamilalliyar fuskarsa wacce har lokacin yake shan bakinta, yadda yake kissing mouth 蓷inta possionately yadda yake abun kamar he has been waiting for the kiss for a very long time.
Wani irin kuka ne ke shirin kwacewa Akeela amma yanayin yadda yake fisgar lips è“·inta yana wani taune sa yasa tama kasa kukan sai a zababbiyar zufa ce ke yanko mata, jininta na wani irin rawa tana shirin kwacewa daga jikinsa.
Gane hakan yasa ya 茩ara 茩an茩ame ta a jikinsa tare da 茩ara matse bakinta ya wani tsotsa da 茩arfin daya sanya Numfashinta ya tsaya na wani lokaci.
Hannunsa ya sanya ya matse gefen cikinta yana wani irin nishi sosai making some wired sounds tsabar yadda ransa yake wani irin tafarfasa, bai shirya hakan ba bai kuma niyya ba amma tunda kallon è“·an iska take masa gwamma yay maganin mummunan zaton ta, ta hanyar rufe mata bakin tsaiwar daya jima yana jin haushinsa.
Ganin tana shirin sume masa a jiki yasa ya wani saketa da sauri yana maida numfashi tare da ha蓷e fuskarshi tamau babu alamun wasa a cikinta, cikin da茩ushewar Murya yana wani ta蓳e baki ba tare da kalli inda ya cillar da ita ba yace.
"Take this as purnishment, nan gaba ki 茩ara tunanin ni Dr Abdul-hakeem Bukar Bello 蓷an iska ne"
Yana faè“·in hakan ya juya abinsa tamkar bashi ya aikata hakan ba, da wani irin sauri Anup tasha gaban Akeem idanunta yay jajirrr tace.
"Meye hakan? Kasan mene kayi kuwa, kasan girman abinda ka aikata a yanzu kuwa?" Ta fa蓷a hawaye na sakko mata, kana ta juya tana kallon Akeela wacce ta dur茩oshe a wajan jikinta har lokacin rawa yake, dawo da Kallonta tayi zuwa ga Akeem tace.
"Uhm, You just kissed your own sister? Ka sanya bakinka cikin na 茩anwarka? Ka san wannan haramun ne?"
A karo na farko ya tsayawa sosai yana kallon Anup cikin wani irin hali na ke kika sani yace..
"Na hukunta ne"
Da sauri Anup tace "this is wonderful, hukunci ta hanyar kiss? Kuma 茩anwarka?".
Tsareta yay da narkakkun idanunsa ganin idan ta tsaya kallon idanunsa zata kasa faè“·in abinda tayi niyya tace.
"Nasha yi maka laifi ka 蓷aga ido ka kalleni ba kayi, balle kuma kayi min hukunci amma sai gashi 茩anwar ka, kayi mata hukunci ta hanyar kissing bakinta wanne irin hukunci ne haka?"
Tsaki yaja yana juyawa yace "Goodness ni zanyi kissing wata? Rashin kunya tayi" yana faè“·in hakan ya haura upstairs abinsa irin ko a jikinsa è“·in nan.
A zuciye Anup tayi wajan Akeela tana fa蓷in "munafuka daman abinda kike so kenan, wlh idan baki hanzarta fita daga sabgar Akeem ba zan maganinki, zan 蓳atar dake zaki jawa kanki wahala"
Banza Akeela tayi mata, domin abinda ta keji yafi 茩arfin ta tsaya tana sauraran all maganganun da Anup take fa蓷a, bata ta蓳a jin tsanar Abu kamar Akeem ba, hakan da yay mata a yanzu ya 茩ara wutar tsanar da take masa, tayi ladamar saninsa a rayuwa zamansa matsayin yaya bai 茩ara mata komai ba sai ba茩in ciki, tsanar da yay mata ne yasa har ya aikata mata hakan..
Mi茩ewa tayi ba tare data kalli Anup ba ta nufi part 蓷insu bata koma part 蓷in Didi ba.
Cikin matsanancin tashin hankali Anup ta zube a wajan tana kuka, domin wani irin mugun so take yiwa Akeem, amma ta fara karaya da wula茩ancisa, da kuma rashin ko ina kula da yake nuna mata.
Akeela na zuwa bathroom ta shige tare da sakarwa kanta shower, saboda toshewar da Zuciyarta tayi tama kasa jan numfashi yadda ya kamata, ta mance da ciwon dake damunta a yanzu kuma bata ciwon take ba ta ba茩in cikin abinda Akeem 蓷in yay mata take,tana ganin lokaci yayi da zata fita sabgarsa, ta fita hanyar dukkan wani abu da zai iya ha蓷asu, kashe showern tayi bayan ta samu numfashinta ya 蓷an dai-dai ta, kafin ta cire kayan jikinta ta 蓷aura towel, a nan towel 蓷in ta sauya pant da pat 蓷in daya 蓳aci ta gyara jikinta, fita tayi gashin jikinta na zubar da ruwa, sumar kanta ya ji茩e sosai,
Wajan window'n bedroom 蓷in ta dawo tare da zuge labulan ta 蓷an tura kanta ta shiga sha茩ar dadda蓷ar iskar dake Ka蓷awa daga compound 蓷in gidan, wacce take tawowa da 茩amshin 茩asa sakamakon yayyafin da akai, hawayen dake cikin idanunta ne suka sakko da Sauri ta sanya bayan hannunta ta goge ta tass, daga bayanta taji ance.
"You are a reflection of the five people you spend the most time with--choose them wisely. If they complain a lot, you will inevitably complain a lot. If they are lazy, you will become lazy. If they are not actively improving themselves, you will not actively improve yourself--unless you leave the situation and find others who will reflect that part of you.
It is very difficult to remain in a state of happiness when you are surrounded by negativity, Akeelerh"
Da sauri ta juya domin ba tayi expecting wani ba, Afaf ta gani tsaye è“·auke ta gorar ruwa wacce ita ta farkar da ita daga baccin da take.
Kallonta tayi ba tare da tace komai ba, cikin kulawa Afaf tace.
"Mene ya saki kuka?" Gently ta girgiza mata kanta ba kasa gaya mata komai, domin ba zata iya buè“·e baki ta faè“·awa wani abinda Akeem yay mata ba.
Abin akwai ciwo da kuma sanya zuciya cikin shakku tare da è“·aurewar tunani amma koma mene yasa yay mata hakan ta barshi da Allah, domin ita ba zata iya ba.
Murmushi Afaf tayi domin tasan ba lallai Akeela ta fa蓷a mata abinda ya sata kuka cikin wannan daran ba, itama ta farka saboda 茩ishirwar data keji, ta duba bottle 蓷in dake kusa da bed 蓷inta taga babu ruwa, shine yasa ta tashi, so tun daga bathroom take jiyo kukan nata, cikin sakin fuska ta kama hannun Akeela tace. "Show up fully. Don't dwell on the past, and don't daydream about the future, but concentrate on showing up fully in the present moment" ta fa蓷a tana zaunar da ita kana tace.
"Now stop cry and sleep" cikin sanyin muryarta mai 蓷auke da rauni da kuma shasshe茩ar kuka tace.
"I can't sleep" ruwan hannunta ta bawa Akeela tace "drink" jin ruwan da sanyi sosai tace "yay cool da yawa kamar da ice ciki" tana duba cikin closet tace "i knw, drink you'll feel better kiyi addu'a tunda babu bacci" ta fa蓷a tana zaro mata wata black jallabiya mai 蓷an kauri da kuma gudun hannu, a hankali takai ruwan bakinta tana sha taji wani sanyi a Zuciyarta sanyin ruwan yay tasiri wajan sanyaya mata zuciya, sosai tasha ruwan tana sauke numfashi tare da Lumshe idanunta, jallabiyar ta mi茩a mata tare da amsa ta sanya, kamar a sama taji wayarta na ringing ganin sabon waya ne kuma sabon sim yasa cike da mamaki Afaf ta 蓷auki wayar tare da dubawa number Akeem ta gani a saman screen 蓷in wayar nata, jikinta na rawa ta 蓷aga tana yin answering yace.
"Give her medicine" ya fa蓷a a taushashe babu alamun kuma wasa, yana fa蓷in hakan ya kashe wayar yana 茩ara dafe kansa dake masa ciwo alamun tashin ciwonsa duk ya gama bayyana.
Ajjiye wayar Afaf tayi tare da 蓷aukan fulic acid da paludrine ta bawa Akeela tasha, lokacin ta sanya Jallabiyar hannunta ri茩e da azkar, Afaf kuma ta koma ta kwanta.
Chapter 53 · 0% Book details