Sashe 81
Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Lumshe idanunsa Akeem yay lokacin ruwan sanyin ya ratsa masa kofofin Zuciyarsa, kafin kuma yaja da baya kaè“·an ya kwanta jikin kujerar yana kiran sunan Allah.
Gaba è“·aya ya ratsa Meke shirin faruwa dashi.
Sai sauke numfashi yake da sauri hannunsu dafe da kansa har kawo lokacin kuma ba'a san Akeela ta fita ba.
Aalam dake sauraran yadda zuciyar Akeem ke bugawa saboda Aaliyah data ajjiye wayar akan cinyar Hero è“·in.
Cikin nutsuwa Aalam ya sauke numfashi yana mai 茩ara girgiza 茩afarsa, at the same time Duk abinda ake 茩afar Akeem na mi茩e yana girgiza ta,
Yace "me yay zafi Maudo?"
Shiru Akeem yay ya kasa magana sai dafe 茩ahon zuciyarsa da yay saboda wani irin masifaffan harbawa da tayi da azabar 茩arfi,
鈥淵a Salam鈥�
Shine abinda ya iya fa蓷a kenan a zuciyarsa, yayinda Arif kuma ya zauna a 茩asa kusa da Akeem 蓷in, ha蓷i da tallafe fuskarsa da dukkan tafin hannunsa, ya 茩urawa Akeem idanu tamkar ya damu TV,
Shi kuwa Akeem wani irin sagewa yaji jijiyoyin kansa zuwa zuciyarsa yaji sunayi,
Suna da wani sauti Rass-rass yayinda duk 茩ofofin gargasar jikinsa suka fara amsa amon Muryar bawan Allah.
Yayinda can 蓳angaren su Aalam haka abin yake, domin tuni Laylerh ta fara zubar da hawaye tare da kifa fuskarta a kan cinyar Aalam tana shasshe茩a, Aalam kuwa shiru yay yana jin yadda zuciyar Akeem ke harbawa, yayinda kuma shima yake jin zuciyarsa nayi masa wani irin duka.
Kamar wanda yasan abinda yake damun Akeem è“·in yace.
"Ya jikinka Amir, Maudo na?"
Wani sanyi da nutsuwa yaji yana samu a zuciyarsa, kana kuma ya 茩ara Lumshe idanunsa saboda wani sabon bugun zcyar da yaji.
A hankali Murya cike da rauni yace.
"Bana ciwo"
茦wantaccen Murmushi Aalam yay yace.
"Kada kai musu naji hakan a gangar jikina da kuma zuciyata"
Shiru kawai Akeem al'ajabin mutumin ya cika masa zuciya,
Jin shiru yasa Aalam cewa.
"Allah ya 茩ara afuwa"
茦ara yin Shiru yay wanda hakan ya zame masa jiki da kuma 蓷abi'ia irin ta masu tsantsar sarauta, cikin kamewar Murya yace.
"Maudo ka babu auron lokacin ka, zuwa gobe mu iso Nigeria kayi min wannan alfarmar"
Jiyay dukkan wani kuzarinsa ya kau rauni mafi girma ya samesa bazai iya cewa a'a ba dan haka yace.
"Shikenan ALAB"
Murmushin jin daè“·i Aalam yay daga shi har Laylerh da kuma Aaliyah dake wajan Akeem è“·in jin ya kira Aalam da suna Uba ALAB,
"Allah yay maka albarka"
A sanyaye yace "Ameen Ngd" kana ya mi茩e tsaye yana dafe da 茩irjinsa da sauri Asheer yace.
"Are you okay?"
Kai kawai ya è“·aga masa, kafin kuma yakai ga shiga bedroom è“·in da yake tunanin Akeela na ciki Mom tai ce.
"Akeela bata gidan nan, ban san inda tayi ba, na sanya securities su duba sukace ta fita"
Akeem yana jin hakan ya 茩ara matse 茩ahon zuciyarsa wacce ta wani buga da 茩arfi, kafin kuma da 蓷an sauri ya shige bedroom 蓷in ya fara tari gaba 蓷aya hannunsa ya wanke da jini.
Bathroom ya shiga ya wanke bakinsa, idanunsa sunyi wani mugun jaa sosai.
Ya rasa gaba 蓷aya yay zai da rayuwarsa soyayya masifa ce, tana iya kassara kowa, ko da soyayya Ubangiji ya kanyi azaba ya 蓷ura maka son wanda baya ta蓳a sonka, idanunsa da suke son taruwa da wani abu mai kama da ruwa yay saurin kwara masa ruwa yace.
"No! Am not cry, why should i cry, uhm Love"
Yana gama wanke fuskarsa ya fita kai tsaye kuma compound yay Arif yabi bayansa Asheer ma haka yana tafe ri茩e da waya yana fa蓷in.
"Kamar yadda kai tunani haka ne, amma nayi bincike na tabbatar Akeela ba matarsa bace 拼ar uwace"
Asheer yana gama faè“·in hakan yabi bayansu zuwa cikin mota.
A 蓳angaren gidan su Mami kuwa Dada ce ta fito hankali tashe saboda jin abinsu Mami na neman zama babban,
Yanzu haka manya sun shiga cikin zan can, domin Akeem cewa yay har yanzu bai samu Akeela ba, 茩ilama kasheta sukai, tana tafe Aleema na bayanta.
Gaba è“·ayansu toshe hanci sukai saboda wani irin wari daya daki hancinsu basu bawa abin muhimmanci ba, suka shiga mota zuwa station.
A Kano kuwa Abbu ne ya fito da waya a kunnansa yana sauraran p.a dake faè“·in.
"Abbu na siya mana ticket ni dakai" Abbu yace "Al'kaseem idan ka tafi Ayyukan companyn fa" Pa. Yace "kada ka damu Abbu, zuwan nawa nima yana da muhimmanci sosai" Abbu yace "Ok nima yanzu yaron da yake neman auren Daughter ya kirani cewa suna asibiti na kira number Dr ban samesa ba"
P.a ya numfasa yace.
"Jikina yana bani akwai matsala tun kafin a lalata abinda yake halattacce ya kamata mu isa"
Kashe wayar sukai Ummi dake zaune taci kuka ta 茩oshi tausayin yaronta duk ya kamata tace.
"Yanzu abinda Mami za taiwa Akeela kenan? Mene yasa zata fasa Sirrin da aka da蓷e ana 蓳oyewa, Banda Ubangiji ya dube mu da tuni Akeela ta shiga wani hali sanadiyyar kurar da sukai mata"
Baba Rabi dake tsaye tace "ai 蓷a na kowa ne, Akeela ban ta蓳a nuna mata cewa ba nice na haifeta ba"
Kafin kowa yay magana Didi tace.
"Muhammadur Rasulullah S.a.w ku ri茩e ni kada na fa蓷a ni, yanzu Wannan lalataccen al'amarin kuke 蓳oye min? Jama'a mutum abin gudu ne" sai kuma ta saki kuka, girgiza kai kawai Abbu yay tare dayiwa Ummi sallama.
Yana fita Didi ta fito zuwa wajan Bala driver tace "kira min number 拼an hisbar nan dana amsa" babu musu ya kira mata, suna 蓷aya wa ta fashe da kuka tana fa蓷in.
"Yaro kana ina, Ubangiji ya kawo mana 拼an dama da 拼an Kidnapping har gida, ina fa蓷a maka ta tsakakken yawo na yanzu dai matar Bukari ta cire mana kan Tsila yanzu ma Allah ne ya cece ni Wannan masifa har ina maza kazo kafin ta gudu....
Abbu bai samu ganin Akeem ba sai washegarin ranar da yaje Abuja, Akeem kuwa neman duniya ya nemi Akeela ya rasa tashin hankali ya shiga ba ka蓷an ba, ko ruwa ya茩i sha tsaiwa ta gagaresa, zafi da kuma ciwon da zuciyarsa ke masa ya 茩aro.
Abbu na tsaye shida Ajmal da kuma Karim suna sauraran yadda likitan yake 茩o茩arin sanyawa Akeela jini.
Kamar wanda aka cillo haka Akeem ya shigo cikin room è“·in idanunsa jajirrr, yana zuwa kuma yay kan likitan gaba è“·aya yace.
"Kada ka sake ka sanya mata Wannan jinin" gaba 蓷aya kallonsa sukai har p.a da suka shigo tare da shi, yana fa蓷in hakan ya sanya hannu ya 蓷auki Akeela dake bacci ya rungometa a jikinta daga ita har Akeem suna bu茩atar kwanciya akan gadon asibiti amma 茩arfin halin Akeem ya shige tunanin kowa.
Ajmal ne ya Mi茩e yace.
"Ohh hello akan me? Waye kai da zaka shigo ka hana a sanyawa matata jini?" Bashi da lokacin Ajmal dan haka juyawa yay da Akeela zai fita Karim yay saurin shan gabansa yace.
"Ba kaji abinda yace ba, ka sauke masa mata a yanzu baka da hurumi da ita, baka haè“·a wani jini ba bare kayi masa iko da ita" baki Akeem ya è“·an cije kafin yace.
"Uban waye ya bada jinin a sanya mata? And kace Matarka yaushe ta zama matar taka? Ka iya bakinka I'm not your age mate understand"
Maganarsu ta sanya Akeela buè“·e ido tare da sauke ganinta akan fuskars Akeem tana kuma jin yadda zuciyarsa ke bugawa,
A sanyaye tace "Hamma" kallonta yay a lokacin kuma idanunsa suka cika da hawayen tausayin kansu shi da ita, Ajmal yay saurin faè“·in
"Beautyna ki cika min Al'茩awarin aure na kika a yanzu a 蓷aura mana aure ya tabbatar da cewa bashi da iko akanki"
Kallon Akeem tayi wanda har yanzu yake Rungome da ita kana ya kalli Ajmal, Akeem kuwa 茩ara matseta yay a jikinsa tare da manna bakinsa a goshinta ya sakar mata light kiss, 茩asa Abbu yay da idanunsa,
Ajmal kuwa tuni jikinsa ya è“·auki rawa yace.
"Malam baka da hankali ne? Matar tawa kakewa haka?"
Kowa kallonsu yake aka rasa mai shiga Maganar Akeem kuma ya茩i sakin Akeela, sai Dr ne yace "Dr Abdul-hakeem Bukar Bello ka ajjiyeta tana bu茩atar jini a yanzu"
Idanun Akeem a cikin na Akeela data 茩ura masa ido, baya son yay missing Wannan kallon nata, dan haka idanunsa a cikin nata yace.
"Jinin da ake 茩o茩arin sanya mata ne bana so, a 蓷auki nawa domin mai jinin bai dace daya shiga cikin jikinta ba"
Daga bakin 茩ofa sukaji ance.
"Akwai jinin daya dace da Akeela irin jinina a matsayina na mahaifinta....