← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 116

Sashe 58

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

part 蓷in ka" zama tayi akan kujera tana kallonsa sai kuma ta kalli Akeela 蓷auke idanunta tayi tana fa蓷in "Abbana yay min magana akan wanda na tsayar ni kuma nace kai na keso wlh yace zaiwa Abbu magana" a yadda ya 茩urawa Akeela idanu zaka 蓷auka ita take masa magana, a hankali ya 蓷an rankwafa kanta tare da kama hannunta ya ri茩e cikin nasa, gently kuma 蓷aya hannun nasa ya 蓷ura a 茩irjinta ya duba gudun Zuciyarta, sassanyar Ajjiyar zuciya ya sauke jin yadda ta 茩an茩ame hannunsa tana turo baki, 茩ansa ya 茩ara 蓷urawa a kan fuskarta yana sha茩ar 茩amshin dake fita a jikinta, a hankali yaji kuma zuciyarsa na 蓷an samun dai-dai-to daga zafin da take masa. Mi茩ewa Anup tayi tana fa蓷in "Kana son hukunta zcuiyata ta hanyar Wannan mata galihun, komai zakai nasan har abada ita 蓷in ba matarka bace" sai a lokacin ya 蓷aga kansa tare dayi mata kallo 蓷aya ya maida idanunsa ga Akeela yana fa蓷in. "Mara galihu? Hala a gidan wasu kika ganta?" "Gori za kayi min?" Sakin hannun Akeela yay yana mai shafa tattausan sumar kanta 茩arar bu蓷e 茩ofa yasa Akeem juyawa Ummi ce da Didi bai ce komai ba ya juya abinsa ya fita, kai tsaye wajan Abbu ya nufa yana zuwa ya samesa baya Parlo har zai fita sai yaji tsarinsa a bathroom 蓷insa, a hankali ya shiga tafiya har zuwa 茩ofar bathroom 蓷in, yana zuwa Abbu na fitowa kallon juna sukai Akeem ya 蓷an shafa 茩irjinsa yace "Are You okey?" "Sure" Abbu ya fa蓷a yana fita Parlo bayansa yabi kana ya nemi waje ya zauna cikin nutsuwa Abbu yace "lafiya dai ko Abdul-hakeem?" Har lokacin idanunsa akan Abbu yace "that boy Abbu" "which boy are you talking about?" Gyara zama yay kafin yace "Abbu wanda yazo wajan Yarinyar nan, bana son duguwar Magana if he really love her ya fa蓷awa iyayensa ai magana before Ramadan ai bashi auranta" "Ikon Allah" kawai Abbu ya fa蓷a a ransa kafin yace "haka ne, amma Akeem anji ta bakin Akeela ko? Kada azo bata sonsa" lumshe idanunsa yay ya bu蓷e yace "I'll talk to her, aikin ma dana bata na soke ta zauna a gida" ya fa蓷a yana mi茩ewa tsaye, yana fita kuma Main Parlo Bala driver na shigowa kallonsa Akeem yay yace "Uhm" kansa ya sunkuyar yace "Babban mai gida wasu suke magana da Akeela" ya jima yana kallon Bala driver kafin yace "shiga dasu 蓷akin ba茩i" fita Bala driver yay shi kuma ya haura sama, a tsaye Bala ya samesa Ajmal sanye cikin wata sky blue 蓷in shadda mai kyau wacce akaiwa 蓷inkin half body yay Wani irin kyau kamar me, Bala ne yay musu iso har ciki, Karim na gaba Ajmal na bayansa, zama sukai babu jimawa Akeem ya shigo cikin wani tissue 蓷in yard milk colour mai Manyan zane, hatta farar singlet 蓷in jikinsa a na gani, hannunsa zube cikin aljihun wandonsa a haka ya nemi waje ya zauna, kamar yadda ya saba 茩afarsa ya 蓷ura a saman table yana girgiza ta, kamar bazai magana ba sai kuma ya mi茩awa Karim hannu yace "Assalamu alaikum" hannu suka ha蓷a kana suka gaisa da Akeem a hankali yace "who are you?" Girman kai ya ha蓷u waje guda dan haka Ajmal yace "I'm Ajmal" ba tare daya tambayi sunan mahaifi ba yace "Aiki?" Ajmal yace "Bank Manager" ta蓳e baki yay irin ko a jikinsa kana yace "Meye ha蓷in ka da Yarinyar da kake zuwa wajanta?" Kai tsaye yace "i love her, and I'm ready to marry her" jinjina kai Akeem yay kana yace "ka turo magabata kafin na gudanar da bincike akan ka, and wanne bank?" Kai tsaye yace "U.b.a" mi茩ewa yay kana ya nufi waje da sauri Karim yace "zamu samu ganinta?" Ba tare daya kallesu ba yace "she's sick sai ko gobe" yana fa蓷in haka ya koma cikin gida daga nan kuma key car 蓷insa ya 蓷auka tare da ficewa daga gidan baki 蓷aya, Karim ne yace "Ajmal wannan yayanta ne, domin naga kama amma guy 蓷in ya ha蓷u ga tsare gira sai dai 蓷an zafin kai ne" ka fa蓷a Ajmal ya 蓷aga yace "meye nawa dashi muje a gobe na keson komawa Abuja na fa蓷awa Papi komai amma sai nazo naga jikin nata" fita sukai suma suka shiga mota. Akeem har dare bai dawo ba sai wajan 10 na dare ya dawo, lokacin jinin ya 茩are Ummi ta mayar mata da wani bayan tayi sallah taci abinci ka蓷an, yana shigowa gidan bacci na 蓷auke ta. Wanka yay ya sanya kayan bacci lokacin da 茩yar yake 蓷aga 茩afa saboda ciwon da cikinsa ke masa, Parlo ya dawo ya kira P.a suka fara magana a nan p.a yake fa蓷a masa Abdul-aziz Bamali yay musu mail akan yana bu茩atar ganinsa. Ajjiye wayar yay yana danna system 蓷insa a hankali yake cin cake 蓷in dake gefensa har 1 na dare yana zaune. Cikin dare Akeela ta farka wanda yay dai-dai da 茩arewar jinin da aka 蓷aura mata, idanunta ta bu蓷e da 茩yar tana sauke numfashi sosai taji da蓷in jikinta sai kuma ciwon 茩irjin data tashi dashi, bata da dauriyar ciwon ko ka蓷an saboda haka kuma ta shigayi a hankali tana ri茩e 茩irjinta, tsaiwarsa ya gyara ka蓷an tare da sanya hannunsa ya kunna hasken room 蓷in, nan da nan hasken ya cika wajan, hannunsa ya sanya tare da kama nata ya zauna bakin bed 蓷in a hankali ya zare allurar hannunta ya cire jinin, idanunta data rufe ta bu蓷e tare da kallonsa shima ita yake kallo kafin ya numfasa murya can 茩asa yace "Meye?" Kwa蓳e fuska tayi sai kawai ta fashe da kuka tana kwace hannunta, kasancewar bed 蓷in babba ne sosai yasa ya hau kai, tare da sanya hannunsa duk biyun ya 蓷aga ta cak ya kwanta inda take tare da mayar da ita saman cikinsa a dai-dai kunnanta yace "shiii ya isa" turo baki tayi tace "Ni ka saike ni tunda kai 蓷an is..." Ba 茩arasa fa蓷a ba yay saurin rufe mata baki da hannunsa yana binta da kallo a hankali cikin sanyin murya yace "I miss You so much Peto" da sauri ta 茩ara dubansa cike da tsoro inda yasan sunan tace "Hamma Akeemmm ina kasan sunan?" Lumshe idanunsa yay yace "kina son sani?" Kai ya 蓷aga masa yana 蓷an cije bakinsa yace "ok kawo kunnanki" juya fuskarta tayi tare da nuna masa kunnanta, bakinsa ya 蓷ura a kunan a hankali ya 蓷an cije ta a fatar kunnan da sauri tace "Auchhhiiii zafi" shafa kanta yay yace "Ni ba wannan mugun yayanki bane, ni Bobbo ne" da sauri ta ware idanunta cike da 茩uruciya tace "to ya naga kuna kama" 蓷an lumshe idanunsa yay saboda danne masa mara da ququnta yay yana sauke numfashi a wahale yace "A'a Bama kama, kawai ina ta jira kizo naji shiru shi ne nayi kamarsa nazo nan, koda wani yazo inda yaga kamarsa zai 蓷auka shine" Murmushi tayi tana jin ciwonta ya tafi baki 蓷aya a hankali ta 蓷ura hannunta akan 茩wantaccen sajansa tace "to shi kuma idan yazo fa?" Ta fa蓷a tana shafa sajan fuskarsa zuwa gemunsa, shiru yay mata yana 茩arewa 茩yakkyawar fuskarta kallo wacce take tsananin kama da nashi fuskar yace "uhm na bashi maganin bacci" dariya tayi sosai har sai da dimple 蓷inta ya loma yana jan gemunsa tace "ai kuwa kayi dabara dan kaji bani da lafiya" idanunsa yana a rufe yace "Nima" a razane kamar zatai kuka cikin rikicewa tace "ina ke maka ciwo Bobbo? Ni kaga wlh naji sau茩i dan Allah kaima kaji sau茩i" jajayen idanunsa ya bu蓷e tare da saukewa a kanta yana fidda numfashi a wahale yace "ban san ranar jin sau茩i na ba, inaga ma mutuwa zanyi" ya fa蓷a yana wani irin kwa蓳e fuska tare tura mata baki kuka ta saka tace "a'a kada ka mutu ka barni kaji,ina ke maka ciwo nuna min" juyar da ita 茩asa yay tare da kwantawa, A jikinta ya manna kanshi tare da cikinta kana kuma ya cusa fuskarsa a cikin jikin nata, tare da sanya hannunsa na dama ya dam茩e mararsa wacce take masa wani irin azababban ciwo, Gaba 蓷aya jikinsa rawa ya keyi tamkar mazari wani irin ciwo cikinsa ke masa tare da mur蓷a masa, wanda hakan yasa Numfashinsa yake 茩o茩arin kwacewa. A hankali kuma yasa hannunsa na hagu a bayanta tare da zagayeta ya wani ri茩e ta gam-gam cikin gigitan ciwo da fitar hayyaci, daman da 茩yar ya kawo kansa zuwa 蓷akin. Hakan kuwa yay masifar tayar da hankalin Akeela, wanda yasa gaba 蓷aya jikinta ya 蓷auki rawa da 蓳ari, kamar yadda nasa yake cikin tashin hankali ta 蓷ura hannunta a kan hannunsa wanda ya ri茩e mararsa dashi, Cikin sauri ya dam茩e hannunta sosai a lokacin baya gane inda yake cikin matsanancin ciwo da ra蓷a蓷i ha蓷i kuma da fitar hayyaci ya zame hannunsa a hankali tare da manna nata akan fatar mararsa kasancewar wandon jikinsa ya 蓷an zame ka蓷an saboda matsa saman marar da yake yi, 茩ara matse hannunta yay dake saman marar nashi kana kuma ya wani 茩wa茩umeta tare da 茩anainayeta ya hanata wani 茩wa茩茩warar motsi. Tsoran da yaywa Akeela yawa ne yasa ta fara kuka tana kiran sunansa. "Bobbo! Bobbo" Ina baya ganewa sama sama yake jiyo sautin shasshe茩ar kukan nata, cikin wani irin jan numfashi ta dam茩e hannunta tare da wani danna shi cikin...
Chapter 58 · 0% Book details