← Book details Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 116

Sashe 48

Tsintacciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Akeela na fita ta samu Abbu a Parlo yana 茩o茩arin shiga part 蓷insa da alama, kamar yanzu ya dawo tun fitar 蓷azo da yay, Murmushi tayi har sai da dimples 蓷inta ya bayyana tace.
"Wlcm Abbu" dauriya kawai yay infact ma saboda ita yaje ya zauna domin har baya son ya dawo ya ganta, al'amarin ya kusa fin 茩arfinsa ainun, har wani fa蓷awa yay saboda tsanin damuwar da yake ciki.
Ganin yay shiru yana binta da wani irin kallo yasa Akeela 茩ara yin murmushi tana Lumshe idanunta kafin ta nufi wajan sa tana shigewa jikinsa tace.
"I miss You Abbu, yau kaje ka daè“·e ko uhm" ta faè“·a tana tura bakinta gaba, cikin sauri Abbu ya fara satali a ransa na neman tsari daga sharrin shaiè“·an.
Duk yadda yakai ga danne abinda yake ransa kasawa yay, rungome ta yay yace "miss You too Babyn Abbunta" ya fa蓷a yana 茩o茩arin 蓷ura bakinsa akan goshinta da niyyar sumbatar ta.
Tari da kuma gyaran muryar da Abbu yaji anyi a bayansa ne yasa ya juya yana mai sakin Akeela.
Akeem ne zaune watching TV 茩afarsa akan table yana 蓷an girgizata kamar yadda ya saba, gaba 蓷aya hankalinsa na kan kallon da yake ba zaka ta蓳a cewa shi yay gyaran murya ba, 蓷auke kai Abbu yay yana fa蓷in.
"Daughter bari naje ko maza jeki aikin ki" ya faè“·a yana shiga cikin part è“·insa tare da bag shopping è“·in dake hannunsa.
Bayan tafiyar Abbu Akeela ta è“·ago kai ta kalli Akeem sai kuma ta murguè“·a bakinta tace.
"Mugu kawai" tana faè“·in hakan tayi kitchen da sauri, da Maraitattun idanunsa wanda suke a gajiye yabi bayanta da kallo, yana wani irin cije bakinsa. bai motsa daga inda yake ba, sai è“·an gefe daya koma daga inda yake zaune yana iya hango ta ta cikin kitchen è“·in ta juya bayanta, tana aiki cike da nutsuwa.
Carrot ta fara gyarawa, sai green beans, da carbet, da albasa bayan ta gama gyara komai, ta kunna gas kamar yadda taga Ummi nayi, pot 蓷in farko ta 蓷ura carrot da green beans, ta fara tafasawa saboda taurin da suke dashi, 蓷aya pot 蓷in kuma bushasshen kifi ta 蓷auka masu kyau manya guda biyu, ta shiga gyarawa, bayan ta gama komai, ta fara ha蓷a carrot 蓷in da dakakken taru'u da kuma kifi da zuba curri da sauran maggi, sai 茩amshi yake.
茦ara gyara zama Akeem yay yana lumshe idanunsa saboda wani ha蓷a蓷蓷an 茩amshi daya dagi hancinsa, kafin kuma ya zubawa shape 蓷in jikinta idanu.
Cikin sauri ta gama ha蓷a Fried indomien kana ta suya 5egg kamar yadda Anup ta bu茩ata, Allah yasa ma Ummi duk ta nuna mata yadda ake.
Zuba komai tayi a plate kana ta fita zuwa Parlo domin kiran Ummi taga girkin da tayi, tana fita Akeem ya mi茩e a karo na farko ya saki wani irin cute smile Wanda ya 茩ara fidda asalin kyansa, kitchen 蓷in yayi yana zuwa ya 蓷auke plate 蓷in duk biyun cikin sauri kuma ya bu蓷e wata 茩ofar baya wacce zata kai mutum har zuwa swwiming pool.
Yana fita Akeela ta shigo ita da Ummi tana faè“·in.
"Allah kuwa Ummi da kai na nayi kuma..." Shiru tayi ganin babu komai a wajan kafin kace me hawaye ya cika idanunta.
"Wlh Ummi yanzu na ajjiye a nan waye zai è“·auka" sai kuma ta sanya kuka wajan Ummi tabi da kallo kafin tace.
"Ko dai kin manta kin fita dashi" girgiza kai tayi tana 茩o茩arin kwanciya a wajan Ummi tace "rufa min asiri da birgima a kitchen bari nai maki wani yanzu" idanunta ne ya sauka akan 茩ofar da aka bu蓷e fita tayi zuwa wajan swwiming pool 蓷in, tana fita kuwa idanunta ya sauka akan Akeem yana zaune saman wata farar tattausar kujerar 茩afafuwansa duk a cikin ruwa yana cin Abincin hankali 茩wance, wlh zai ce bai ta蓳a cin abinci kamar haka ba.
Daè“·in Abincin har yay masa yawa, kasancewar wajan kuma haske ne dashi kamar rana yasa duk abinda yake Ummi na ganinsa.
Juyawa tayi tana yin murmushi kafin ta dawo tace "Daughter muna da 蓳eraye manya a gidan nan 茩ilan sune" cikin rashin yadda Akeela tace.
"Ummi tayaya 蓳era zai 蓷auki plate har biyu, ne me zance mata ne" Kallonta Ummi tayi tace "wace?" Turo baki Akeela tayi tace.
"I don't even know her name wata ba茩uwa bai manyan idanu" da mamaki Ummi tace.
"Ita ta saki aikin?" Kai ta è“·aga tana share hawayenta tsaf, jinjina kai Ummi tayi tace "kice mata an gama dinner ke baki iya ba" zatai magana Ummi tace.
"No agreement"
Juyawa Akeela tayi cike da tsoro ta koma part è“·in, tana zuwa Anup tace.
"Ina aikin dana saki?" Kanta a 茩asa ta 茩asa cewa komai cikin fa蓷a tace "ke Magana nake dan Ubanki ina aikin dana saki?" Idanunta ta 蓷aga wanda suka cika da hawaye tace.
"Ban iya ba ai" kut da wani irin sauri ta 蓷auke Akeela da mari kafin tai magana ta 茩ara sauke mata mari, dai-dai lokacin Akeem yana shigowa cikin part 蓷in neman Amani, a zaba da kuma ra蓷a蓷in da yaywa Akeela yawa domin ba'a ta蓳a yi mata mari har haka ba, ba'a ta蓳a dukan ta, nan da nan fuskarta tayi jajirrr Jikinta na rawa ta juya zata gudu tana juya ta ganshi tsaye hannunsa zube cikin aljihun wandonsa yana wani irin ya motsa fuska jikinta na rawa bata tsaya jiran komai ba, ta fa蓷a jikinsa tare da 茩an茩amesa tana wani irin razananan kuka yadda take kuka san cewa ba'a ta蓳a dukan ta ba, bakinta na rawa tana 茩ara 茩an茩amesa sosai tace "wayyooo Allah Bobbo na, wayyooo Hamma Akeemmm ka 蓳oye ni zafi wlh" ta fa蓷a tana 茩ara 茩an茩ame Akeem wanda idanunsa yay jajirrr, hannu Anup ta 蓷aga zata jawo Akeela cikin wani irin sabon yanayi mai wahalar ganewa Akeem ya sanya dukka hannayensa yay hugging Akeela bag, ganin ba kowa Parlo daga su sai Anup yasa ya 蓷aga idanunsa ya kalli Anup a hankali ya maida fuskarsa ga Akeela wacce har lokacin jikinta 蓳ari yake,wato dai naka sai naka duk yadda takai dayi masa rashin kunya amma gashi tazo wajan har jikinsa ta 蓳oye tana bu茩atar ya taimake ta, cikin son fitar da Anup daga cikin rayuwarsa gaba 蓷aya ya zame hannayensa a hankali ya sanya tafin hannunsa ya tallafo fuskar Akeela kwa蓳e fuska tayi tana kallonsa cike da shawaga蓳a tace "Hamma Akeemmm wlh tsoro na keji, duka na zatai ka tafi dani" idanunsa yaja kawai ya rufe a hankali kamar wanda ake fisga ya manna fuskar shi anata, a hankali kuma cikin son nunawa Anup cewa blood is thinker than water ya manna bakinsa akan idanun Akeela tare da fito da tongue 蓷insa ya bawa Idanunta wata Amintacciyar tsotsa.....

*TSINTACCIYA* Littafin kuè“·i ne,ki biya ki karanta, 500 for vip... 300 for Nrml grp.... Via 0116886423 sulaiman Naima s union bank....08119237616

SARAUTAR MARUBUTA
2/25/22, 18:25 - Buhainat: Zuciyarsa na tsananin harbawa, ya zare bakinsa daga saman eye lashes 蓷inta bayan ya zare mata tsinken daya gani akan gashin wanda yake 茩o茩arin shige mata cikin idanunta.
A hankali kuma cikin sanyin jikin da kukanta ke son haifar masa, ya buè“·e idanunsa tare da gyara tsaiwarsa, cikin nutsuwarsa da kuma kamewar fuskarsa ako da yaushe wacce ba'a kawo masa raini ya wani sanya hannunsa tare da zare Akeela daga jikinsa yana matsara da ita gefe guda.
Kamar zai shiru sai kuma ya kalli fuskar Akeela wacce tayi jajir yatsun hannun Anup ya fito sosai a saman fuskar, kana kuma a hankali a kuma karo na farko ya kalli Anup wacce take tsaye ta cika tayi fam,
Kuka take son yi na wula茩anci da Akeem yay mata a gaban Akeela, amma bata jin ko dukanta yay zata iya kuka akan idanun Akeela, bare kuma harta bata damar da zata raina ta.
Chapter 48 · 0% Book details